Sashe 3
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Dr yayi yace nikuma Gwaggo ke dai da Abba wankamai harara Gwaggo tayi tace wlh kai, kaike munafunci ka turence ubanku ahanani, kaine ke karantamai karatun magungunan hausa basu da kyau, kalli Hamadi kullum ciwo idan yau baya mura gobe ciwon kai, jibi malaria, gata wuya, yaro gashi bayacin abinci, banda Allah dake hurasa ai ina ganin da tsumagiya yafi Hamadi kiba, dayake shi girman jiki na Allah ne saisa yake gabjeje, yanzu da wanne zanji? Narasa mijina, kaida karagemin kaima so kake narasaka eh Hamadi na tafashe dawani sabon kukan tana kallonsa sosai, da idanu Mustapa yamai magana hakan yasa Hamadi yadan kalli Gwaggo for the first time yayi magana murya chan kasa yace Gwaggo muryanshi is so husky and sweet and so dominating and captivating, gashi very calming dasauri Gwaggo takalleshi tana kwalalo idanu dasuka jike da hawaye, sake kallon Dr Hamadi yayi kaman mai karanta sako kan fuskansa, saikuma ya kalleta kasa kasa yace ni lafiya na kalau murya ciki ciki yace banson kuka murmushi Gwaggo tayi tana washe baki tace oh jibeshi ko maganan bai iyaba sai Mustapha ya koyama,i ohh Allah kadubi jikan nan nawa shi kadaine matsala a aduniya wlh tallahi kabashi lafiya kasamai son abinci, da magana, kaga kullum cin zalunsa yan uwansa suke amman Hamadi ba uhm ba uhn uhm, kodan haka kabasa lpy, Allah baka lafiya kaji Mamie tace Ameen lumshe idanu yayi yana kauda kai daga cips din da Mustapa ke bashi Gwaggo tace barshi hakanan Likita wlh nadade rabon danaga yaci abinci haka ma ni, hakan ma mungode Allah tashi Dr yayi yace Gwaggo muje namai allura bacci zaiyi yanzu dasauri Gwaggo tace a zan zauna dashi kudai kuje kaman zaiyi kuka Hamadi yace Gwaggo kije Mamie tace Gwaggo kinsan shi idan muna nan bazaiyi baccin nan ba Gwaggo tace hakane bari ina nan gaban daki kome kakeso ka kwalamin kira kaji gyadamata kai yayi suka wuce Dr yakalleshi yace I will come anjima do you want anything? Girgixamai kai yayi alamun a a yana gyara kwanciya Dr yajuya yafita shima. Yana fitowa daga dakin yaga Gwaggo agaban dakin zaune ta ware kafafu tana bude idanu da kyar tana kallon yar Nokia phone dinta, jin an bude kofa da sauri ta dago kanta tace yauwa likita kaga kiramin Abubakar cikeda lallabawa Dr yace Gwaggo dan Allah basai kin kira Abba ba kada ki dagamai hankali yana kasuwa Lamiiii Gwaggo ta kwalama yar aikinsu kira cikeda fada tace daman kadadeda nunamin ban isa in aikeka ba ko nasaka abu kayiba nagode ma Allah Lami ta iya karatu tafi dan jakan uba ya kalleta sai kawai ya kadakai yawuce abinsa, Lami ta hauro sama Gwaggo tabata wayan danta kiramata Abba. Bayan kusan 1hr Mamie na tsaye kitchen tana gwadama masu girkinsu guda biyu abinda za ayi taji sallaman Abba dasauri tafito daga kitchen din amman haryahau kan staircase yana gyara babban rigan jikinshi ya manyanta dan akalla zaikai 65yrs, irin dattawan arzikin nan ne yana sanye da hula mai kyau, tajuya tace ku cigaba ina zuwa tafito tayi sama daidai Abba da Gwaggo sun shiga dakin Abba yayi wajen gadon dasauri yana kallon Hamadi dake bacci peacefully mai nauyi hannunshi daya saman cikinshi cikin whispering da anaji Gwaggo tace Mustapa yamai allurai yabashi magani yasamai ruwan asibitin nan shine yasami bacci daidai lokacin Mamie tashigo dakin, dukawa Abba yayi yakai hannunshi ahankali yadaura saman kan Hamadi yadan sauke ijiyan zuciya saikuma yadago yace muje Gwaggo Mamie itama ta juya suka wuce falon sama Abba yace mesa babu wanda ya sanar dani Hamad baida lafiya Gwaggo tace nima awajen Lami naji bata sanar dani ba anatse Mamie tace koni ban sani ba wlh, nashiga dakin naga baida lafiya and Hameed bai gayamin ba shima maybe bai sani ba kasan halin Hamad da boye abu dan shiru Abba yayi yace Mustapa yabashi magani? Gyadamai kai Mamie tayi tace eh yaci abinci kuma Alhamdulillah dan ijiyan zuciya Abba yayi yace okay bari nakoma za a kawo fruits anjima yakalli Gwaggo yace Gwaggo bari nakoma aiki kema kije ki kwanta kihuta dasauri tace ina naga hutu jikana baida lafiya kaje ina nan harya tashi, idan dawani abu zan kiraka tunda naga kaima bakada mai kiranka Abba yawuce Mamie tabishi har wajen kofa murya chan kasa yace me Al Mustapa yace? Meke damunsa ? Ahankali Mami tace wajen aikin da akamai ne yasami infection but kasan Hamadi bazai taba nunamin ba, but Doctor yayi dressing yamai allura yatafi karka damu abinda yasamai zazzabi kenan zai karamai dressing anjima gyadamata kai Abba yayi yace bari nakoma yawuce yatafi har zuwa motanshi yabude baya yashiga wani dreba yajashi dan yanzu baya iya tuki da kanshi. Bai wani dade da shigowa hospital ba he s changing dan yanada operation wayanshi yashiga ringing kallon wayan yayi ganin Abdallah yasa yakai hannu yadauki wayan daga ta dayan bangaren wata nutsassiyan murya yace meya sami Hamadi Ya Musty? Zare wayan yayi yasa a speaker ya ijiye kan table yana chanza riga yace waya gayama ? Da dan damuwa kan muryanshi yace Gwaggo just called me tafadamin dan murmushi Dr yayi yace t mind Gwaggo, is not serious abu, yama koma bacci nikuma I m back at work, nasan yanzun nan Faisal ma zai kirani Hameed ma haka zan shiga theatre kasanar dasu he s fine and concentrate a aiki okay dan ijiyan zuciya yasauke yace okay good ya katse wayan yasa wayan a DND yafito yarufe office nashi yawuce theatre. UWA KO UKUBA?