Sashe 108
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
is David home security anatse Ya Mustapa yace yes I know! Why are you calling? Da dan damuwa kan muryan yace Sir something happened just now which I wanna share cus we don t understand too anatse yace go ahead Yace a black Range Rover come and packed agidan dake gaban namu na opposite direction, then that makeup artist of yesterday tafito going then someone from the car called her we did not see the person cus yana mota the makeup artist noded her head ta dawo gida I saw when she went to meet the bride whisper something in her ear tafito and left after few minutes the bride came out saita tsaya gaban gate that s when aka bude bayan mota and old lady haka she s not young tafito gaskiya Sir the bride resemble the woman kaman is her mom she shouted come here princess she was smiling so we were not bothered the girl went to the car stood outside for few secs saita shiga taja shiga aka rufo kofan and drives fast the reason I am calling u sir is because yanda motan yayi gudu yatafi sounds suspicious even though matar damuka gani looks like the girls Mother! Ahankali Ya Mustapa yace Innalillahi wa innailaihi raji Yakalli Hamad da Baba ke basa ruwa Faisal tsaye could this be the reason kirjin yaron keta bugawa da kyar Ya Mustapa ya daidaita kanshi yace how many minutes kenan yanzu da abin yafaru security yace just now bai wuce 4-5mins ba Ya Mustapa yace get a car and follow them I hope u see them I will call u now ya katse wayan saiya kalli gaba da baya mema zaiyi? Today is the happiest day of Hameed look at Hamad wat is he gonna do? Wayansa yadaga yakira Abba. Abba cikin jama a yaji wayansa na ringing yaciro ganin Mustapa saiya dago kansa hannu Musty yadaga masa sai Abba yadanyi magana dasu yataho same thing with Abdullahi, daga wajen Ya Mustapa yace Baba juyowa Baba yayi yataho Kawu ma haka akabar Hamad da Faisal daya juyo yana kallonsu hakanan zuciyansa yabasa wani abu ganin reaction na fuskokinsu saiya dafa Hamad yace ina zuwa? Yawuce wajen dayaga Baba yaciro wayansa hankali tashe yana kaiwa kunne yace number ta baya shiga dasauri Faisal yace wat happened Yaya? Anatse Abdullahi yace we think Mom kidnapped Asmeey! Wani wawan faduwa gabansa yayi yajuyo yakalli Hamad dayaga yana kallonsu sai kawai sukaga Hamad yafito daga motan da kyar yafara tafiya dasauri yayi wajen motarsa dagudu Faisal yabisa yace Hamadi Hamadi ina zaka? Kafin yakai Hamad yashiga mota yaja da mahaukacin gudu sai kowa yayi tasa motar suka bisa Hameed dake cikin mutane yaga yanda yan gidansu ke shiga motan dasauri hankali tashe harda su Abba da Baba da Kawu sai yaji gabansa yafadi something happened gashi ba mota hannunsa da motar Faisal yazo sai kawai yayi murmushi yakalli best friend nasa Ayuba yace dan kaini gida tukunna Ayuba yace gida kuma muda zamu kaika wajen bride ayi first halal hug da pictures hankali tashe yace no ko bani key motarka kujirani ina zuwa handle anything lemme go home nadawo now give me ur car key key Ayuba yabasa Hameed yawuce da mugun gudu. EPISODE 9 Yanda Hamad ke sharara gudu a titi saida Abba yafara addu a Allah ya tsare masashi, Hamad gudu kawai yake jikinsa yabasa ba lafiya and ayanda yaga yayyinsa na kuskus yasan it has to do with his wife! Kawai zuciyansa yabasa hakan. Security kiran Ya Mustapa sukayi Sir we couldn t see them or trace car track nasu gaskiya gashinan ma mun juyo zamu koma gida. Katse waya kawai Ya Mustapa yayi, cikin 10mins Hamad yayi parking mahaukacin parking yafito daga motan dabaima rufeba yashiga gidan da gudu da mutane ke cike yana kallon compound din da aketa hayaniya ga Mamie awaje dasu Gwaggo da dasu Ya Aya duk anci gayu ansaka anko but they look confuse Mamie na ganin Hamadi abirkice tashiga zuwa wajensa shima yana tahowa kafin yayi magana tarigasa tace kazo ka dauki Asmeey ne ba a sani ba Hamadi? Chak Hamad ya tsaya yana kallonta daidai su Abba na zuwa dasu Ya Mustapa duk suka tsaitsaya Mamie ta kakkalesu trying to read meaning na confusion na face nasu tadai daure tace wai Asmeey muketa nema Fadila tace Asmeey ta gayamata zataje waje ana nemanta shine nake tambayan Hamadi ko shine yazo ya dauketa muryan Abba ba dadi kwata kwata yana kallon Hamadi daya tsaya chak yace I think Salima kidnapped Asmeey! Wani irin waigowa Hamad yayi kirjinsa nawani wawan bugawa yakalli Abba! Hakama Mom da su Aya dasu Ammi da Mama datafi kowa zare idanu, wani irin rawa rawa bak n Hamad yafara yace yakasa magana Abba yace security sun kira Mustapa sunce wata mata mai kama da Asmeey tazo ta aika aka kira Asmeey tafito tashiga motanta akaja motan da mahaukacin gudu aka taf Noooooooooooooo! Hamad yayi wani mahaukacin ihu da saida gidan ya amsa yan biki aka juyo daidai Hameed shima yana shigowa gidan, zuciya Hamad yataba yayi wani irin ihuuuu hawaye nafitowa daha idanunshi. Noooooooooo yayi kasa dasauri Ya Mustapa yarikesa Faisal yayi wajen yan biki yace biki is over atafi securities sukazo aka shiga kora mutane duka waje aka rufe gate, Hamad jikinsa harwani kyarma yake yana kallon kowa bar n Ya Mustapa daya rikesa yace ..she will hurt my pregnant wife . Asme Kai Hamad yakasa magana sabida dukan da kirjinsa keyi, Mamie tajuya tama Mama wani kallo dayasa Mama ta fashe dawani irin kuka tace wallahi wallahi banda hannu a zancen nan na rantse miki wlh bansan da zatazo ba dasauri Kawu yace meya faru ? Rai abace Mamie ta nuna Mama tace matarka ranan datazo Kawu na kamata takira Salima anan backyard tana gayamata Asma u nada ciki Gwaggo tace wlh wlh wani abu yasami yar nan sainasa d ana ya watsamiki saki tunda dake da Salima yarana basuyi sa an aure akanku ba munafukan banza da wofi, babbar banza kawai makira yar maula! Ran Kawu abace yace pray aga Asma u dawuri inba hakaba this would be the end of aurena dake enough is enough! Yarinyar da ake protecting kece kikakai update na gulma ? Baba baya iya magana sai kiran layin Mom dayake da baya shiga, awani irin hankali Ya Aya ta duka sai kawai tadaura hannunta biyu a baki hawaye nafitowa daga idanunta na kuce, wani kalan numfashi Hamad yafara ajikin Ya Mustapa wlh kaman ana zaremai rai, kaman mai asthma, idanunsa na juyawa kirjinsa da zuciyansa kawai sun rikice Ya Mustapa yarikesa gam yace Hamad kai, kai, Hamadi dukansu sukayo kansa, Hameed yafashe da kuka yana taba kan Hamad yace Hamadi Hamadi, Hussein, twin! Mamie tafashe da kuka tace Mustapa meya sami d ana yake numfashi haka? Dasauri Ya Mustapa yace is heart nashi oxygen baya shiga da kyau tension yasa he s not breathing well, give me water, ku bashi space he needs air Ya Mustapa ya shimfida shi anan kasan interlock Abdullahi na kawo ruwa Hamad na wani irin numfashi dake tsorata duk mai imani Mamie ta kulle bakinta tana wani irin kuka. Huhhhhhhhhhhhh .haaaaaaaaaa .huuuuuuuummmmmmm haka Hamad ke numfashi da haki very deep and husky idanunsa na rotating kaman wanda ke having panic attack episode, Hameed ya fashe dawani kalan kuka yace this is wat I am saying! Abba me akeyi da yaran matan nan? Look Hamadi look at his condition! He will die for nothing akan that woman, Why did you make him marry that woman s daughter why? Look at the pains Hamad is going through! Wlh wlh idan dan Uwana yamutu because of Salima saina kasheta nima! I will kil kamasa Faisal yayi yace Hameed! Ahaukace Hameed yace leave me alone Ya Faisal! My brother is my life! He s the second me! I come to this world dsame time dashi! Me and him shared dsame womb together! If nobody is going to speak for my brother I will! And I will seek justice for him! Idan none of you wants to speak sabida zumunci I will speak today ko me za amin amin! Who is Salima? Tafi karfin kowa ne agidan nan? Tafi karfin kowa ne in this family? Kullum zumunci zumunci an hanamu magana f*ck zumunci! F*ck respect din! I don t care Kanin Babana ke aurenta I do not care! Enough is enough! Idan ku su Abba kun kasa daukan mataki akan Salima mu yaran zamu dauka cus Wallahi batafi karfinmu ba! If none of you is going to put her in her place I will! Yes I will! Who is she? Tazo har gidan nan and almost killed Mamie yanzu she come again ta dauki Matar Hamadi that is pregnant with his child! Wace kalan bakar azzaluma ce ita? Eh! See wlh idan babu wanda cikinku will charge this woman I will sue her and I will report her to the police! I will file a case zumunci nayi dagadaga dashi! She s evil! She s a witch and she s a murderer! And she will pay! Hameed yajuya zai fita Abba yace Hame Baba yace barsa Yaya! Danko baije ba ni saina kai Salima kara to the police! Banda haka We need to track her musan inda takai Asmeey kafin tama yarinyar wani abu yakalli Aya dake kuka yace Asmeey ta fita da wayanta? Ahankali Aysha tace wayanta na wajena Baba Baba yajuya shima sai kawai Kawu yabisa da Ya Faisal aka tafi police station. EPISODE 9 Duk suka tafi police station Ya Mustapa da sauran na kan Hamad dayakai kusan 30mins kafin numfashinsa yakoma daidai ya yunkura zai tashi Ya Mustapa yarikesa yace u are not strong ina zaka? Awani irin hankali yace I have to find my wife and my child, she s not strong Yaya, she s weak, bataci abinci ba, I have to find matana I have to find herrrrr, hakki nane to protect her, Asmeey is fragile! She s sensitive, that woman will hurt her yawani fashe da kuka cus yakasa daurewa, idanun Abba da Ya Mustapa sukai jajur, Ya Mustapa yace su Baba sun tafi police station they will find her and track her kaji ture