Sashe 8
Uwa Ko Ukuba Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
take tashi da asuba, batada lokacin kanta, bata da lokacin kula da kanta kowace yarinya a gidan nan da kitso akanta banda Asma u sabida rashin time, please and please I don t want this! Kibimin y a ahankali, boko ba dole bane, ba dole Asma u saita gajeki ba we have other kids agidan ai, allow this girl to be herself please Baba yafada calmly yana kallon Mom, Mom takalleshi sai kawai ta dauke kai tace naji tamike zata tashi yasa hannu yarikota tadawo takalleshi tace menene kuma ? Murmushi yamata yace yau ina side naki baki tambayeni mexanci ba dan lumshe idanu tayi tabude tace mezakaci Baban Aya ? Murmushi yayi yasa hannu a aljihu yaciro bandir na yan 1k guda uku yabata yace make anything, gashi this is for you takalli kudin he s mutum da baya kallon kudin matansa he always gives them money, murmushi tayi tace thank you manna mata kiss yayi a goshi yace natafi, kibimin yarinya ahankali a kotu ahankali tace to adawo lafiya me y Dan dariya Baba yayi yafice daga dakin. UWA KO UKUBA?