← Book details Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 69

Sashe 67

Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tafi shine kawai" "Amma Ummi....." Katseta tayi da cewa, "Nidai nagama maganata" tana kai nan ta mike ta bar gurin. Kallon Aunty Maiminatu tayi tana Jan majinar kuka tace, "Aunty tsakani da Allah dan Yaya ya aureni seya hanani zuwa ganin iyayena? se kace saida mishi ni akayi??" Hannu ta kai ta sharemata hawaye tace, "Kin tambayeshi ne yace bazakije ba?" Kai ta girgiza kana tace, "Nasan Kona tambaya ba lallai ya yarda ba, nasan halin hearty". "Kema kinsan ma wuyaci ne ya yarda a yanzu, ai yayi kokari an dauke mai ke tsawon 40 days, yanzu kuma Ummi tace ya barki ki tafi KD zega ba'ayi mai adalci ba, ki bari ki koma idan aka kwana biyu seki tambayeshi kinji?" Kai ta gyada tana share hawaye. Suhailat tace, "Idan kikayi hakuri ma ai su mummyn sun kusa zuwa, tunda biki ya kusa". Kafin tayi magana ummi ta fito hannunta rike da wata babban leda, ta mikama Maiminatu tace idan sunje tayima Muhibbah bayanin yadda zatayi amfani dasu. Driver ne ya shigo ya kwashe kayanta da uban gara da Abba da daddy suka mata ya jibga a mota, tana kuka kamar wata sabuwar amarya Aunty Maiminatu ta mikamata mayafinta, ta yafa tana turo baki tama ummi sallama, ta bar 'yarta a kan kujera ta fice, Sai Aesha ce ta dauki babyn suka mara mata baya. Baki sake Ummi tabi bayan su da kallo, tana girgiza kai, a zuciyarta tace zata ga randa Muhibbah zata girma tadena rikici, ita dai kuka be mata wahala. Hannu ta daura kan handle din kofar, ta murda tashiga da sallama akan lips dinta, wani dadda dan kamshi ya daki hancinta ta lumshe idanu tana sauke ajiyar zuciya, gidan a gyare tsaf dan Ummi ta kan turo mairo a kai a Kai ta gyara gidan. Kan kujera suka zube, Aunty Maiminatu ta janyo ledan da Ummi ta bata, magunguna ne aciki. nan ta shiga yima Muhibbah bayanin yadda zatayi amfani dasu, tasa Aesha ta dauko cup da madara tun anan ta soma kada wasu tabata ta sha. Nasiha sosai ta mata tareda bata shawarwari, seda sukayi la'asar kan sukayi mata sallama suka bar gidan. Tunda suka fita bata tashi ba tana nan zaune tanama unaisah wasa, se 5 ta mike tashiga kitchen ta fara kokarin hada dinner, abinci mara nauyi tayi kasancewar tasan baya son abinci me nauyi da dare. Unaisah tafara ma wanka, ta shiryata kana itama tayi wanka ta fito tayi sallahn magrib, seda tayi isha'i ta mike ta nade pray mat din ta zare hijjab din jikinta. Gaban mirror ta tsaya, tayi shafa hade da shafa humra a kowane lungu da sako na jikinta, kan ta nufi wardrobe ta dauko kaya ta shirya cikin doguwar rigan atampha straight gown, anyimata stone work tun daga saman rigan har kasa. ta kafa daurin ture kaga tsiya, ta feshe jikinta da turaruka ta dauki babynta suka sauka parlour. Tana kokarin nufan dining, ya turo kofan parlourn yashigo da sallama akan lips dinshi. Karasawa tayi ganganshi tayi hugging dinshi tareda fadin "sannu da dawowa my heart" "Yauwa blood" ya fada tareda pecking goshin unaisah ya raba jikinsu ya haura dakinshi. Dining ta karasa ta zauna tana jiran fitowarshi, wanka yayi ya sauya kaya ya fito yaja kujera ya zauna. Serving dinshi tayi ta turamai gabanshi ita ma ta zuba ta soma ci, shiru gurin ya dauka babu wanda yayi ma wani magana, takasan ido yake satan kallon ta, tayi Mai kyau ainun ji yake kamar ya rungume abinshi amma ya fiske. zobo ta zuba a cup ta dauka zata Kai bakinta yayi saurin karbe cup din yana kallonta, itama shi take kallo. Langwabar da kai tayi a shagwabe tace, "Dan Allah hearty kar kace bazan sha ba please" tayi maganan kamar zatayi kuka. "Kina so mura ta kama unaisah ne? Na fadamiki kidena shan abu me sanyi amma sam kin kiji" yana gama fadan haka ya mike da cup din a hannunshi, ya nufi kitchen tabi bayanshi da kallo. Be jima ba yadawo ya mikamata cup din ta karba, taji zobon yayi dumi alamun a ruwan zafi yasa, goshin unaisah ta dan dingure kana tace, "chu chu! Kinga Abban ki ko, saboda ke ya hanani more rayuwata" baki ta washe tana dariya, gani take kamar wasa ake mata. Mikewa yayi ya karbi unaisah ya koma parlour ya zauna, yana kallo rabin hankalinshi na kan chu chu yana mata wasa ita ko se wangale baki take. Ita ma parlourn ta dawo ta zauna gefenshi, ganin har yanzu be sauko daga fushinshi ba yasa ta mike, ta kai hannu zata dauki unaisah da ke kwance a kirjinshi, yayi saurin rike hannunta yana aikamata da wani kallo. "I'm sorry" ta fada tana juyawa ta bar gurin ta haura dakinta. Sauya kayanta tayi zuwa na bacci, ta kwanta ta janyo wayarta suka fara conference call da Aesha dasu Umaina suna labarin samarinsu ita dai sedai tayi dariya, sosai suka debe mata kewa, sallama sukayi tayi hanging call din, ta kunna suratul bakara a wayarta da ta zame mata dabi'arta bata iya bacci bata reda ta kunna ba saboda kariya daga aljanu da shedanu. Azkar tayi ta shafa taja blanket ta lullube ta lumshe idanunta, tun tana jiran ya kawomata babynta har bacci ya kwasheta. Dakinshi ya nufa, ya kwantar da chu chu kan bed ya sauya kaya zuwa na bacci, ya feshe jikinshi da turarenshi na mufaddal kana ya dauketa suka nufa dakin Muhibbah. Kan bed dinta ya kwantar da ita, ya tofa mata addu'a, kana ya kwanta bayan Muhibbah ya janyota jikinshi, a tare suka sauke ajiyar zuciya. Lips dinshi ya daura saman nata yasa hannunshi ta bayanta ya rungumota jikinshi, ita ko se kara shigewa jikinshi take tana sauke ajiyar zuciya. Harshenta ya lalubo ya cafka yashiga yi mai tsotsan sweet, a hankali ta bude idanunta ta sauke su a fuskarshi, shima ita yake kallo, yasa hannunshi cikin gashinta yana ya mutsawa. Sabule bakinta tayi, murya can kasa tace, "Ina chu chu?" "Na siyar da ita" yayi maganan yana dage mata gira daya. Murmushi tayi tace, "A bar batun wasa, dan Allah Yaya tana ina?" Tayi maganan tana tashi zaune "I'm not joking, na siyar da ita". mikewa tayi yayi saurin rikota tareda tashi zaune yace, "toh cinyeta zanyi ne? Ga 'yarki nan kan bed dinta" ya kai karshen maganan yana nunamata gefenshi inda gadon yake. Kwabe fuska tayi tace, "hearty! Yau fa tacika @40 days ai bata kai ta fara kwana kan bed dinta ba" "in jiwa? Waya fadamiki?? Wasu yaran ma tun daga haihuwar su ake raba musu shinfida da iyayensu, bare chu chun ki da tayi @40 days". Baki ta tura tace, "Tafdi ai turawa ne ke wannan, wasu kuma iyayi ne kesa su haka wai su a dole suna koyi da turawa, shiyasa yaran basa jin kansu, nidai bazan iya ba, wannan ai mugunta ne suma babies din na son Jin dumin iyayensu" bakinta kawai yake kallo yadda take zakulo zance tana juya dan bakinta, kamar ba ita bace me cewa a zubar da cikin babyn. "Toh me baby zauna bari na kawo miki yarinyan ki" yayi maganan yana mikewa. Gadon babyn ya turo yadawo dashi side din da Muhibbah take, ya riko hannunta suka koma suka zauna kan bed yace, "Kinga yanzu idan muka sata tsakiya danneta zamuyi, ki barta nan kina jin motsinta, idan komai ya lafa se ki dauko ta" ya Kai karshen maganan yana kashe mata ido daya. Be bari ta kuma magana ba ya hade bakinsu tareda rungumota jikinshi, ya tura hannunshi cikin rigarta yana yawo dashi, ta ja numfashi tana shigewa jikinshi, tunda ga yadda taji yana romancing dinta a zafafe tasan yau kashinta ya bushe. Rigarta ya zare, ya mirgina ta, ta dawo kasa yayi mata runfa duk ya cigaba da romancing dinta duk sun rude, duk da ita a dan tsorace take da yanayinshi. A zafafe yake sarrafa ta, tun tana dauriya har tasoma kuka tana tureshi amma ina bema san tanayi ba, seda yasamu nutsuwa ya koma gefe ya kwanta yana sauke numfashi. Ganin tadena kuka tana kokarin yin bacci, ya janyota jikinshi ya matseta a kirjinshi yana yawo da hannunshi a jikinta, ta bude idanunta suka fada cikin nashi, cikin muryar kuka tace, "Dan Allah hearty kabarni na gaji" Bakinshi ya kai saitin kunnenta yace, "yarinya Karki bata bakinki wajen rokona, kin manta lokacin da nake rokon ki a gidan Ummi, nida hakkina amma babu magiyan da ban miki ba, ko tausayina bakya ji, idan na matsa da taba ki se kice zakiyimun ihu, saboda kinsan su Ummi zasu iya jinmu. ba yadda na iya dole nake kyaleki bakya ko tinanin halin da zan shiga. Dan haka karki wahalar da kanki da rokona, dan wllhi yau sena sauke duk wani feeling dina, na tsawon 40 days akanki, Kuma duk wulakancin da kika dingayimun yau duk sena fanshe shi ajikinki, kinjima na rantse". Kuka ta fashe dashi tana bashi hakuri amma ko saurarenta beyi ba, dama tasan tunda ya fita harkarta ta rata yake seya fanshe, tunda taga yayi wani murmushi lokacin da Ummi tace tashirya ta koma gida ta tasan akwai abinda yake shiryawa. Sosai ta gurzu a hannunshi tun tana ihu tana hawaye tana rokonshi, harta kasa motsin kirki, se addu'a take unaisah ta farka bacci amma taki. seda yaji tausayinta na ratsashi kana ya mirgina ya kwanta gefe, ya janyota jikinshi yana huramata iska a kunne yana bubbuga bayanta hade da shafa kanta "Sorry dear, yayanki ne ko, kyaleshi" kuka ta fashe dashi yace, "Ya salam, dan Allah kiyi shiru my baby! na tuba bazan karaba, kece kika bata mun rai I'm sorry uhmm" yana maganan yana kara shigar da ita jikinshi. Daker ya lallabata tayi shiru, kana ya dauketa cilak suka nufi toilet wanka sukayi ya nadota a towel suka fito, kan bed ya kwantar da ita ya dauko unaisah ya kwantar kusa da mamanta, Shima ya kwanta yaja blanket ya lullubesu ya hada unaisah da Amminta ya rungume. Ita ko se ajiyar zuciya take saukewa tanajin kamar anyimata dukan tsiya, ko a first night dinta be gurjeta irin na yau ba. Daker ta iya tashi tayi wanka ta shiga kitchen tafara kokarin hada musu breakfast, shiru tayi tana karema kitchen din
Chapter 67 · 0% Book details