Sashe 43
Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
canza kayanta zuwa na bacci riga ce iya guiwa me hannun vest ta kashe hasken dakin ta kwanta takasa bacci se hawaye take zuciyarta na cemata yau ma gurin budurwarshi yakara zuwa batasan lokacin da bacci ya dauketa ba. Shikuma gidan Ummi yabiya daya fito Kuma ya tsaya ya siya gasasun kaji. Tunda be ganta a parlour ba yasan tana dakinta ajiye ledojin yayi a dining ya haura dakinta wardrobe ya bude ya daukomata hijjab kan ya karasa ya haska fuskanta hawaye duk sun bushe se faman ajiyar zuciya take saukewa alamun tasha kuka ya danyi murmushi a ranshi yake raya ita da kuka dai aminan juna ne bayaji akwai ranan da za'a wayi gari har rana ta fadi bata zubda hawaye ba, abu kadan kuka. A kafada ya sabata ya nufa bedroom dinshi toilet ya direta, a dan tsorace ta bude ido suna hada ido ya sakarmata murmushi "Yi brush, kiyi alwala Maza" bata ce komai ba ta dauki sabon brush tasa Maclean ta wanke baki ta dauro alwala ta fito, seda ta fito ta tina rigar dake jikinta a kunyace ta kankame jikinta ta karasa bakin gadon da sassarfa ta dauki hijjab dinta tasa Baki ya dan tabe ya shige toilet, alwala yayi yadawo ya shinfida pray mat guda biyu daya a gaba daya a baya, ganin tana zaune bata motsa ba yace "Karaso mana" a sanyaye ta karasa yatada sallah itama ta kabbara. Raka'a biyu sukayi ya juyo ya kama kanta yamata addu'a da tambayoyi akan addini kamar yadda ake alwala wankan tsarki dasauransu. Ganin duk ta iya ya mike ya fice Jim kadan se gashi ya dawo da tray a hannunshi Ya ajiye kan carpet ya rikota zata zauna kasa yamata masauki akan cinyarshi dan zaro ido tayi ta kalleshi yayi kaman be ganta ba, yashiga bata naman Kazan da youghurt batayi musu ba takarba taci babu laifi seda yaga tana kokarin amai kan ya kyaleta Shima yaci ya tattare kayan ya mayar kitchen. Kayan jikinshi ya zare yasa wando 3 quarter se singlet ya dauketa ya daura kan bed ya kashe hasken dakin ya kunna dum light ya kwanta gefenta Da dubara ya zaremata hijjab tayi saurin kankame jikinta kafin tayi wani yunkuri a zafafe ya hade bakinsu yafara kissing dinta ya tura harshenshi cikin bakinta yana yawo dashi yasamu ya lalubo harshenta ya cafkoshi yafara mai tsotsan sweet, sosai ya rudata da salonshi a tsorace ta tureshi da iya karfinta Kara mannota da jikinshi yayi ya fara shafa gashin kanta a hankali ya zare ribom din data kama gashinta dashi yasa hannu yana yamutsa kanta, gaba daya duk ta tsure zuciyarta bugawa take da sauri sauri kamar zata faso kirjinta ta fado. Hannunshi tarike "Dan Allah kabarni bacci nakeji" tafada kamar zatayi kuka "Shiiiiii karki sake kiyimun kuka, ni babu abinda zan miki" Yawo yashigayi da hannunshi a ilahirin jikinta yana rubutu da yatsarshi akan damtsen hannunta, ji take kamar ana mata tafiyar tsutsa, bakinshi ya kai saitin kunnenta yana hura mata iskan bakinshi, tsigar jikinta se tashi yake Jin yafara kai hannunshi wasu wurare yasa tasaki kuka tana rokonshi ya kyaleta "Keeeee nutsu mana bana son shirme" runfa yamata da kirjinshi kamar me rada yace "Kin iya addu'ar kwanciya?" Shiru ta danyi dan bama ta gane abinda yake nufi ba "Ina magana kinyimun shiru" dasauri ta daga Kai "Addu'ar kwanciyar aure nake nufi" A tsorace ta girgiza Kai cikin muryan kuka tace "Wllhi ban iya ba, kabarni please" "Su daddy asarar kudin su sukayi kenan wasa kike zuwa islamiyyan" da dan fada yayi maganan ya hada girar sama da kasa babu alamar wasa hakan yasa ta nutsu. "Aa Yaya mun dade dayin gurin namanta ne" tayi maganan muryarta na rawa. "Okay zan dinga karantawa kina maimaitawa kuma gobe zan tambayeki idan kika kasa zakiyi bayani" addu'an yashiga kwararowa tana amsawa cikin kuka har ya Kai karshe. Yana gama addu'an ya zare rigan baccin jikinta, tasa ihu tana kokarin tureshi "Ke lafiyarki? Namiki wani abune kike wannan ihun?" Yadda ya hada Rai yasata hadiye kukan tana girgiza kai. Yawo da hannunshi yacigaba dayi a ilahirin jikinta Ganin Yana kokarin daukar wata hanyar ta hado karfinta tafara tureshi tana kuka sosai, hannu daya yasa ya rike kugunta ta yadda ko motsi bazata iya ba "Ki nutsu kar kisa naji miki ciwo" Cikin shasshekar kuka tace "Dan Allah Yaya kabarni haka na gaji bacci nakeji, gobe fa zanje school" ganin beda niyan kyaleta tasa ihu tana dukan kirjinshi "katausayamun banida lafiya dan Allah kar kayimun komai na gaji kabari se gobe please" ta karashe maganan a wahale. "Kinsan Allah idan baki nutsu ba kikasa najimiki ciwo babu ruwana". Be jira Jin abinda zata ce ba ya hade bakinsu addu'ar kwanciyar ya sake karantowa kan ya dau hanya Jin ya ratsata yasa numfashinta ya neman barin gangar jikinta, takasa banbance tana raye ne ko aa daker ta zare bakinta daga nashi tafara kokowa da numfashinta a wahale taja dogon numfashi ta sakeshi tareda sakin razananniyar karaaaaa............ * Aminiyar ango * * Aminiyar ango * *Aminiyar ango *[11/17, 09:19] Aminiyar Ango: *SOYAYYAR KWANA DAYA* *FATIMA A MUHAMMAD (Aminiyar ango)* *Page 45* A sanyaye ta karasa parlourn har lokacin su Ammi na zaune Rumaisa na ganinta ta mike da fara'arta "Kunga uwar gidan doctor, daga ke ba Kari" Batace mata uffan ba tazauna kusa da Ammi ta kwantar da kanta kan cinyar Ammin Ganganta Rumaisa ta karaso ta tsugunna "Aunty zeeee lafiya kuwa? Ko wani abun dr yamiki ne?" Tayimata tambayar a sanyaye cikin kosawa da Jin amsanta Kai kawai ta girgiza tama kasa magana "Zainab lafiya kike kuwa? wani Abu ne yafaru?" Tayi tambayar cikin kulawa A raunane tafara magana "Ammi nashiga uku na zuciyata na neman tarwatsewa Ashe da gaske doctor nada mata" shiru tayi tana nazari, Rumaisa ta dafata "Haba Aunty dan Allah ke miye hadinki da matarshi nabaki shawara ki cire hankalinki kan matarshi ki fuskanci yakin dake gabanki na mallakar zuciyarshi, da matarshi zaki zauna ne ko dashi?" Wani abu me daci ta hadiye kan tace "Dashi zan zauna Rumaisa amma bakiji yadda zuciyata ke neman tarwatsewa ba" Ajiyar zuciya Ammi ta sauke "Zainab idan zaki kwantar da hankalinki ki kwantar namiji mijin mace hudu ne, ko mara mata kika aura baki da tabbacin ze rayu dake ke kadai har karshen rayuwa keda baki shigabama kike kishin shi toh ita matarshi Kuma ya kike tinanin zataji idan labarinki ya risketa ki kwantar da hankalinki kiyi addu'ar zabin mafi alkhaeri" Kukan da take dannewa ne ya kufcemata "Ammi ni damuwata ba iya matarshi ba ne, Dr ya fadamun bashida ra'ayin zama da mata biyu dana ce na amince zan zauna dashi a haka cemun kawai yayi zeyi tinani abinda ya yanke ze kirani ya fadamun kinga kenan Ammi banida tabbacin zan samu gurbi a zuciyarshi ko aa" ta kare maganan cikin kuka, kuka take sosai kamar zata shide. Dago ta tayi ta daurata kan kafadarta tana dan bubbuga bayanta alaman rarrashi "Ki fawwala wa Allah komai karkisa damuwa a zuciyarki duk abinda ubangiji yayi dai dai ne ba komai muke so muke samu ba ki dauka wannan na daga cikin babin kaddararki dan haka kisama ranki hakuri da juriya mu kuma jira kinji ko?" Kai kawai ta gyada badan tana wani fahimtar abinda mahaifiyar ta ta ke fada kuma har lokacin takasa tsaida kukanta. Hannunta Rumaisa ta kama "Aunty please ki dena kukan nan wata bata taba auren mijin wata kiyi hakuri idan har mijinki ne ko ana mazuru ana shawo se kin mallakeshi, sannan mujira muji feed back daga gareshi ki tashi muje daki" ta karasa maganan tana sharar kwallan tausayin 'yar uwarta. Kamata tayi suka karasa daki Ammi tabi bayan su da kallo tanajin tausayin 'yarta na taso mata. Kan bed ta kwanta tana Jin wasu sabbin hawaye na zuwan mata, a gefenta ta zauna "Dan Allah sis ki cire damuwa a ranki babu abinda ke saurin illata bawa kamar tinani" tayi maganan tana mika mata cup din hannunta, karba tayi ta dan kurba ruwan ta Mika mata cup din. Murmushi tamata kan tace "Ki kwanta kiyi bacci zuwa safe zaki samu saukin abinda kikeji in Sha Allah" bata bata damar magana ba ta mike ta fice. ********* "Innalillahi wa inna ilaehi raji'un Ummi, Abba, daddy ze kashe muku niiii, wayyo mummy na ashe bamuda rabon sake ganin juna ashe sallamar karshe mukayi, dan Allah Yaya kabarni zaka kasheni nashiga uku na....." Sambatu take tana Kuka sosai harda shidewa amma shi inaaa bema san tanayi ba jin kukanta na hawa mai kai yasa ya hade bakinsu, tun tana iya gane abinda takeyi har ta fara fita hayyacinta bazatace a duniya take ba ko a lahira ko motsi ta kasa se jujjuya Kai kawai take Gefe ya mirgina ya kwanta ya janyota ya kankameta yana maida numfashi ya kai 10 minutes a haka kafin yatashi zaune ya janyota jikinshi ji yayi jikin ya dan saki se kokowa take da numfashinta dasauri yashiga jijjigata "Keeee!" Shiru babu amsa "Bude ido ki kalla yayanki, dan Allah ki bude ido ki kalleni please" ganin har lokacin idanunta a rufe suke yashiga kiranta "Fateeee! Heebbat!! Bude idonki ki kalleni" Wani hawaye me dumi yaji ya digo mai a kirji ya kara kankameta "Heebbah! Please kidena hawayen nan ki bude ido ki kalla yayanki, kina jina" tana jinshi amma bataji ko yatsanta zata iya dagawa se hawayen azaba ke faman zarya a kuncinta. Jin ta sauke nannauyar ajiyar zuciya yasa shi mikewa da ita A hankali ya kwantar da ita kan pillow ya daura towel ya shige toilet wanka yayi kan ya hadamata ruwan zafi ya diga detol a ciki yazo ya dauketa cilak ya tsomata cikin bath tube din a zabure ta mike tasaki uban kara, dannata ya kumayi ciki ya riketa dakyau se ihu take amma yaki sakinta seda yaji ruwan ya huce ya Kuma zuba wani na zafin yasata ciki tana kuka tana cije lips seda ya zubar da ruwan ya hada me dan dama dama ya maidata ciki Shima ya shiga, wankan soso da sabulu yamata tana turjewa a haka har aka gama wankan. Cikin ruwan ya barta yace tayi wankan tsarki ya fice Nade bed sheet din yayi ganin ya dan baci da jini