Sashe 3
Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya tadda ahalin gidan da alama shi kadai suke jira" Risinawa yayi cikin girmamawa yasoma gaeda iyayen nashi suma cikin farin ciki da kulawa suka amsa kafin yaja kujera yazauna suka soma cin abinci, Murmushi kawai muhibbah ke saki dan yau tana cikin farin ciki parlour suka koma suka fara fira cikin so da kaunar juna muhibbah se jeromai tambayoyi take shikuma yabiyemata yana bata amsa shi kuwa Anas yacika da haushinta yace wai ke kinfi kowa surutu ne kin hana mutane fira seke kadai se jero tambayoyi kike,Zatayi magana taji ana knocking din parlourn. budewa tayi tana ganin Sumayya ce ai da gudu ta rungumeta tanamata Sannu da zuwa, parlourn suka karasa cikin girmamawa ta gaeda su daddy cikin sakin fuska suka amsa mummy na tambayarta gida ta amsa da lafiya kalau "Kallon ya Suhael tayi kafin tace Sumayya ga big bro, Kara gaesheshi tayi tana mai Sannu da dawowa amsawa yayi cikin sakin fuska, kafin tarike hannunta Suka karasa bedroom dinta a bakin bed ta zaunar da ita ruwa ta kawomata da dan abin motsa baki kafin itama tazauna kusa da ita tana tambayarta yata baro mutanan gida. "Kallonta tayi cikin kulawa tace lafiya kike nemana meke faruwa? Ajiyar zuciya me nauyi tasauke tace Summy nashiga uku akwai matsala, kallonta tayi tace wane irin matsala kuma? Kara matsowa tayi ta dafa kafadanta kafin tace *SOYAYYAR KWANA DAYA* tana so tazama gaske, cike da mamaki tace nifa banganeba kimun bayani yadda zan fahimta" Summy tun kwanaki ina kyautata zaton Mummy taji wayan danakeyi da ya Fu'ad sannan yakirani bana kusa tadauki wayar, Toh menene abin tada hankali nayi tinanin ko wani abune ma yafarau kika wani daga hankalinki, wani ajiyar zuciya tasauke tace Summy ina kyautata zaton Mummy tafadama daddy wayan dataji munayi kuma matukar daddy yasani shikenan tawa ta kare watan rabuwana da Mukhtar ya kama kuma kinsan munyi shakuwar da bana tinanin zamu rabu cikin sauki. "Murmushi tayi karkidamu in Sha Allah hakan bazata faruba ki bari kiji idan daddy yamiki magana se mu san ta inda zamu bullo ma al'amarin, fira suka dan taba kafin tamata sallama ta tafi" ***** Jirgin karfe hudu suka biyo basu iso gidan ba se gaf da magrib ko cikin parlourn basu shigaba suka tafi masallaci da Suhael dasu Abba da daddy, Anas ne ya karaso musu da akwatin masaukinsu. Sumayya na tafiya tashiga kitchen a ciki tasamu mummy tana shirya dinner taimakamata tayi suka kammala, bedroom dinta ta koma tayi wanka tareda dauro alwala sallah ta gabatar tana nan zaune tana addu'o'i har aka kira isha'i seda ta gabatar da sallahn kafin ta tashi tafara shafa mai tadan gyara fuskarta tashirya tsaf cikin Abaya black ta zauna jikinta kamar dama da ita akayita batabi takan gyalen rigarba dan dama ita ba gwanar sa dan kwali bace. "A hankali tanufo parlourn se kamshin turare take zabgawa, zaro idanunta tayi kamar zasu fado kasa gabanta na wani mugun faduwa meya kawoshi Kuma? Yaushe ma yazo, ya akayi batasan da zuwanshi ba se jero ma kanta tambayoyi take ganin batada amsarsu yasata sauke ajiyar zuciya". Ji take kamar ta juya takoma dakinta tana wannan tinanin karaf suka hada idanu, nashiga uku ta furta a hankali dasauri ta juya zata koma taji mummy ta kwalamata kira tsayawa tayi batareda ta juyoba innalillahi wa Inna ilaehi raji'un ta furta shikenan tawa ta kare .........*SOYAYYAR KWANA DAYA* *FATIMA A MUHAMAMMAD (Aminiyar ango)* *DASHEN ALLAH WRITTERS ASSOCIATION* Dedicated to *my lovely brother* *Nasadaukar da ragowar pages din nan xuwa ga my yaya (A planner/Abban Fateema Kuma angon Fateema) har gaban gobe ana tare Allah yabar xuminci* *Page 5* Jiki a sanyaye takaraso dining din kamar mara gaskiya, kujera taja taxauna seda tagyara zamanta kafin tace "Sannu da zuwa ya Fu'ad fatan kazo lafiya? Lafiya kalau yafada a takaice kallonshi mummy tayi kafin tace Fu'ad yau tunda dan uwanka yadawo ai dole naganka murmushi yayi yace ba haka bane ayyuka ne sukemun yawa shiyasa, amma daga yanxu har se kun gaji da ganina. Abincin tazuba tasoma ci a hankali kamar wacce akama dole a jikinta takeji ana kallonta tagefen ido ta dan kalleshi setaga yana satar kallonta, Suhael ne ya dubeta yace Shalelen daddy lafiya kike kuwa? Murmushi ta ka kalo kafin tace lafiya kalau big bro, gaba daya jinta take un comfortable hakan yasa tamike ta bude friedge tadauki ruwa ta musu sallama, muryar mummy ta tsinkayo tana cewa kibiya parlourn daddynku ki gaeshe da Abbanku, gabanta ne yayi mummunar faduwa juyowa tayi cike da mamaki a ranta tace Abba kuma? A fili Kuma setace tom. "Bakinta daukeda sallama ta shiga parlourn har kasa ta tsuguna Abba Sannu da zuwa, yauwa Autan Abba ya school ankusa kammalawa ko? Eh Abba munkusa gobe xamufara waec in Sha Allah". Kai ya gyada Allah yabada sa'a amsawa tayi da Ameen kafin ta tashi ta nufa bedroom dinta. "A bed side ta ajiye ruwan ta kwanta ta runtsa idanunta tinani tashigayi lafiya Abba da ya Fu'ad suka zo batareda tasan da zuwansu ba, wayanta ne ta hau ringing a hankali ta mika hannu tadauko murmushi ta saki ganin sunan dake yawo akan screen din *my king*". Manna wayan tayi a kunnenta a hankali ta furta "Assalamualaikum, cikin nutsuwa ya amsa seda suka gaesa kafin yace wae sweety yaushe zakimun iso wajen daddy ne? Gyara kwanciyar ta tayi kafin tace kar kadamu very soon zan maka iso wajen daddy Ina so ne semun kamalla exams, Ajiyar zuciya ya sauke cikin sassauta murya yace sweety dazaki bani dama kinayin final exams din nan kawai naturo gidanku a tsaida mana rana bayan aure se kicigaba da school dinki hankali kwance, Ina tsoron Kar wani ya Kwacemin ke" "A shagwabe tace haba Shalelen Fateema zahra har kana tinanin akwai namijin dazan so a duniya bayan kaine? Har abada Fateema zahra taka ce babu me kwacemaka ita, murmushi me sauti yayi cike da jin dadin kalamanta kafin shima yace hakama Mukhtar naki ne har abada hakan baze canza ba sun kwashe tsawon lokaci suna fira kafin sukayi sallama". Toile tanufa ta dauro alwala kafin tafito tanufa wardrobe "Nighties tasaka kafin takwanta tareda yin addu'a ba'a jimaba bacci me nauyi ya dauketa" **** "Parlour suka dawo suka dan taba fira mummy ce tamusu sallama ta nufi dakinta, su hael da Fu'ad sun jima suna fira kafin kowa yaje ya kwanta".*SOYAYYAR KWANA DAYA* *FATIMA A MUHAMAMMAD (Aminiyar ango)* *DASHEN ALLAH WRITTERS ASSOCIATION* Dedicated to *my lovely brother* *Nasadaukar da ragowar pages din nan xuwa ga my yaya (A planner/Abban Fateema Kuma angon Fateema) har gaban gobe ana tare Allah yabar xuminci* *Page 5* Jiki a sanyaye takaraso dining din kamar mara gaskiya, kujera taja taxauna seda tagyara zamanta kafin tace "Sannu da zuwa ya Fu'ad fatan kazo lafiya? Lafiya kalau yafada a takaice kallonshi mummy tayi kafin tace Fu'ad yau tunda dan uwanka yadawo ai dole naganka murmushi yayi yace ba haka bane ayyuka ne sukemun yawa shiyasa, amma daga yanxu har se kun gaji da ganina. Abincin tazuba tasoma ci a hankali kamar wacce akama dole a jikinta takeji ana kallonta tagefen ido ta dan kalleshi setaga yana satar kallonta, Suhael ne ya dubeta yace Shalelen daddy lafiya kike kuwa? Murmushi ta ka kalo kafin tace lafiya kalau big bro, gaba daya jinta take un comfortable hakan yasa tamike ta bude friedge tadauki ruwa ta musu sallama, muryar mummy ta tsinkayo tana cewa kibiya parlourn daddynku ki gaeshe da Abbanku, gabanta ne yayi mummunar faduwa juyowa tayi cike da mamaki a ranta tace Abba kuma? A fili Kuma setace tom. "Bakinta daukeda sallama ta shiga parlourn har kasa ta tsuguna Abba Sannu da zuwa, yauwa Autan Abba ya school ankusa kammalawa ko? Eh Abba munkusa gobe xamufara waec in Sha Allah". Kai ya gyada Allah yabada sa'a amsawa tayi da Ameen kafin ta tashi ta nufa bedroom dinta. "A bed side ta ajiye ruwan ta kwanta ta runtsa idanunta tinani tashigayi lafiya Abba da ya Fu'ad suka zo batareda tasan da zuwansu ba, wayanta ne ta hau ringing a hankali ta mika hannu tadauko murmushi ta saki ganin sunan dake yawo akan screen din *my king*". Manna wayan tayi a kunnenta a hankali ta furta "Assalamualaikum, cikin nutsuwa ya amsa seda suka gaesa kafin yace wae sweety yaushe zakimun iso wajen daddy ne? Gyara kwanciyar ta tayi kafin tace kar kadamu very soon zan maka iso wajen daddy Ina so ne semun kamalla exams, Ajiyar zuciya ya sauke cikin sassauta murya yace sweety dazaki bani dama kinayin final exams din nan kawai naturo gidanku a tsaida mana rana bayan aure se kicigaba da school dinki hankali kwance, Ina tsoron Kar wani ya Kwacemin ke" "A shagwabe tace haba Shalelen Fateema zahra har kana tinanin akwai namijin dazan so a duniya bayan kaine? Har abada Fateema zahra taka ce babu me kwacemaka ita, murmushi me sauti yayi cike da jin dadin kalamanta kafin shima yace hakama Mukhtar naki ne har abada hakan baze canza ba sun kwashe tsawon lokaci suna fira kafin sukayi sallama". Toile tanufa ta dauro alwala kafin tafito tanufa wardrobe "Nighties tasaka kafin takwanta tareda yin addu'a ba'a jimaba bacci me nauyi ya dauketa" **** "Parlour suka dawo suka dan taba fira mummy ce tamusu sallama ta nufi dakinta, su hael da Fu'ad sun jima suna fira kafin kowa yaje ya kwanta".*SOYAYYAR KWANA DAYA* *FATIMA A MUHAMAMMAD (Aminiyar ango)* *DASHEN ALLAH WRITTERS ASSOCIATION* Dedicated to *my lovely brother*