← Book details Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 69

Sashe 52

Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne shiyasa ta daure Gaba daya ya rude itama ya rudata bakinta ta dora saman nashi tashiga ai kamai zazzafan kiss hannunta Kuma ta cusa shi cikin suman kanshi tana ya mutsawa sosai salonta ke shiganshi a hankali ya ratsata sun jima a haka seda ta fara kananun kuka kan ya kwanta gefenta ya janyota jikinshi yana sauke ajiyar zuciya yana bata peck ta ko ina. Tare sukayi wanka suka dawo suka kwanta yaja blanket ya rufesu, bakinshi ya kai saitin kunnenta "Fateema! Ina matukar kaunar ki baki yayi kadan wajen furta irin tarin kaunar da nake miki, ni din mallakin ki ne kuma sirrinki ina sonki fiye da kowa da komai a fadin duniyan nan na mallaka miki ragamar rayuwata se yadda kike so zakiyi dani, idan nace miki tun baki san kanki ba zuciyata ke dawainiya da kaunar ki zakiyi mamaki ko?" Dan ware idanu tayi tana binshi da kallon rashin fahimta Murmushi yayi tare da jinjina Kai "Tun tasowar ki nake matukar kaunarki Heebbah, wannan labari ne me tsayi kiyi bacci idan mun samu time har dalilin dayasa na nemi muyi *soyayyar kwana daya* zan fadamiki" ********** Koda ta tashi Jin ranta take a sake nauyin dake zuciyarta duk babu shi tunda tasa son Fu'ad a zuciyarta farin ciki yayi kaura a rayuwarta kullum cikin tinanin shi take amma yau kam Jin ranta take Kal. Wanka tayi ta fice parlour tasamu har an shirya dining zama tayi tana gaida daddy ya amsa cikin kulawa kan ta gaida Ammi itama ta amsa fuska a sake kana suka gaisa da Rumaisa Suna breakfast suna firan su har suka kammala Daddy ya fice suka bishi da addu'ar dawowa lafiya kan Ammi ta Kalleta "Zainab wannan farin cikin fa kamar wacce akama kyautar kujeran hajji se zabga murmushi kike tun dazu" Murmushi kawai tayi ita kanta ta kasa boye farin cikinta Rumaisa tace "Ammi tino kalaman da wannan dan uwan Dr Fu'ad din ya mata take, yama sunanshi?" Ta fada tana kallon zeeee Harara ta watsamata "Bansaniba magulmaciya" Dariya sukayi ita da Ammi "Ah Zainab jiya kin tafi daki da kuka yau kin fito kinata fara'a ai da walaki wai goro cikin miya, Alhamdulillah kice daga yau kuka ya kare" A kunyace ta rufe fuska tana murmushi. ********** A dining ya sameta tana ganin shi ta fadada murmushin ta "Good morning my heart" "Morning blood" ya fada yana zama Break fast sukayi cike da so da kauna seda suka kammala ya mike "Dauko jakarki na saukeki school" Jikinshi ta fada ta kankame shi "thank you so much my heart" Peck yabata a goshi Da sauri ta haura dakinta ta dauki hijjab ta zira ta dauko Jakarta tare da dialing numbern Aesha "Hello! Ki sameni school nayi gaba" Tana zaune dama tana tinanin school din ta mike tayi tsalle "Dagaske ko wasa?" "Bansaniba nidai nayi gaba" tana kai nan tayi hanging call din ta nufa down stairs Ta samu har ya fice itama tabi bayanshi ta bude gaban motan tashiga yaja ya fice daga gidan Har cikin school din yashiga kafin yayi parking ya dauko face mask ya mika mata Kallonshi ta danyi ganin beyi magana ba yasa ta karba tasa yace "Daga yau duk lokacin da zakije school bana so naga fuskarki a bude se kin shiga class ki cire idan zaki fito Kuma kitabbatar kin mayar. Ko na siya miki nikab ne?" Bata fuska tayi ta girgiza kai "No! face mask din ma ya isa" "Kuma ban yarda dasa karamin gyale ba idan zaki school kinji ai" Kai ta gyada "Bakiji abinda na fada bane?" "Naji" Kudi ya mikamata ta karba "Thank you" tafada tana fita daga motan kan ta dan tsaya tace "Allah yatsare yabada sa'a yadawo mun da kai lafiya" "Ameen" ya fada yana murmushi seda yaga ta nufi hanyar department dinsu kan ya ja motar yabar school din Ya dauki hanyar asibiti kenan wayarshi ta dauki kara ganin sunan malam mukhtasir yasa ya cije lips din shi na kasa da karfi kan ya kara wayan a kunnenshi "Barka da safiya Dr" "Barka dai" yafada ba yabo babu fallasa "Dama maganan da mukayi ne nace bari na tina ma nasan abubuwa suna maka yawa yanzu haka ka manta" "Bata taba fada maka tanada aure bane?" Daburcewa ya nemiyi "Aure Kuma" "Eh mata ta ce" Wayan ya kara bi da kallo yaga numbern Fu'ad din dai ya kira Cikin rawar murya yace "Wllhi doctor bansaniba bata taba fadamun ba" "Ai gashi yanzu kaji" "Dan Allah kayi hakuri rashin sani ne" "Ya wuce" ya fada yana katse Kiran Se 2 suka tashi driver yazo ya daukesu "Wai nikam Muhibbah ya akayi kika sa Yaya ya sauko da wuri haka abin ya bani mamaki" "Oh ni zarah wannan sirri ne tsakanin mata da miji babu ruwanki ke Kam" Baki ta tabe "Kyaji dashi dai, muma zuwa zamuyi muyi auren nan ko zan huta da gori abu kadan miji miji haba" "Kin shaka ne?" "Hmmmm muma Allah ya bamu mijin" "Ameen" ta fada tana dariya Kamo hannunta tayi "haba 'yar kanwata Kinsan nida ke ba'a jinmu ko sorry" "Yauwa nikam kin karanta *haihuwa da hanji?*" "Aa gaskiya ban karanta ba na wace marubuciya ne?" "*Fatima Muhammad Gurin (Gureenjo)*" "Gaskiya ban ganeta ba" "Marubuciyar *Rubutu akan ruwa* littafin Aysha da Emran tana kiranshi da (Abba ko tace Eshran) matarshi Kuma Nainah "Oh na gane ta kai ta iya novels ba karya kinga rubutu akan ruwan nan yayi dadi, ba akwai su asmy su murad ba" "Ai ni har yau bana gajiya da karanta rubutu akan ruwa littafin nan yayi dadi nakasa mantashi" "Wannan ma ya hadu sosai na Afeefah yarinyan na shan uku ba a labarin. Kuma true life story ne" "Dan Allah fa?" "Wllhi kuwa har hearty naba ma labari nima ban karasa karantawa ba se idan na koma gida" "Eyyeeee su hearty manja" "Kinganki hmmm bazan biye miki ba nayi magana kice namiki gori" "Kituromun novel din please" "okay in Sha Allah zan turamiki ta watsapp" A kwana a tashi babu wuya har su Muhibbah sun gama exams sun koma school suna shiryayen exams din second semester Soyayya tsakaninta da Fu'ad kuwa ba kama hannun yaro se abinda yayi gaba kullum sabon shagwaba take fito dashi shikuma yana faman tarairayarta. Suhail da zeeee ma kullum soyayyar su kara karfi take dan suhail yazo sun ga juna Aesha da Muhibbah ma sukan Kai mata ziyara wata rana su dameta ta janyo Rumaisa su zo gidan ummi................... [11/17, 09:19] Aminiyar Ango: *SOYAYYAR KWANA DAYA* *FATIMA A MUHAMMAD AMINIYAR ANGO* *Page 51* Yau ne suka kammala exams din su na second semester, fitowarsu kenan daga exam hall Aesha tace "sister dan Allah muje gidan su Aunty zeeee mana please" "Da yawun waa? Wa muka tambaya??" "Kinsan dai ummi batada matsala da nace mata gidan su Aunty zeeee mukaje bazatayi fada ba" "Hearty fa?" "Oh wllhi namanta dashi, to ki kira kitambayeshi" Hararan wasa ta watsamata "Ai dole ki manta dashi ni ko ya za'ayi na manta da kayana" ta fada tana murmushi Dariya tayi "nidae kira ki tambayamana shi love bird" Kafin tayi magana Rumaisa ta ce "Wannan hearty ba karamin kaunarshi akeyi ba tun ba'ayi aure ba baza'a fita ba se an sanar dashi tafdi" Murmushi tayi "Fadan irin kaunar da nake mishi ma bata baki ne duk cikin love ne yasa seda izinin shi zan fita kema ki gwada kiga yadda zaki kankaro girma wajen habibin ki" "Ah bada niba bazan iya ba idan munyi aure wannan nasan wajib ne amma yanzu Kam inaa" Murmushi kawai tayi ta zaro wayanta tashiga dialing numbern shi. Ringing biyu ya daga "Barka da rana namijin mazaje daya tamkar da dubu" Murmushi me sauti yayi "Barka dai sarauniya ta, ya exams din" "Alhamdulillah mun kammala har ma mun fito" "Masha Allah" "Dama ina so zanje gidan su Aunty zeeee ne please" "No! bana son yawo kije gidan ummi idan na tashi zan zo na daukeki" yana Kai nan ya katse Kiran. Baki ta dan tura tabi wayan da kallo kan ta maidata cikin hand bag dinta tasa face mask suka cigaba da tafiya. "Me yace?" "Ya hana mu tafi gida kawai" Gidan Ummi suka yada zango sun samu Aunty Suhailat ma ta zo, bakinsu dauke da sallama suka shiga parlourn Zahra da yanzu take yawanta ko ina ta rugo da gudu ta fada jikin Muhibbah tana "Ayoyo Aunchi" tayi maganan cikin tsamin bakinta irin na yara Sama ta daga ta "Oyoyo my daughter" Ciki suka karasa suka zube kan kujera "Ummi ina wuni" "lafiya kalau Muhibbah ya exams" "Alhamdulillah" "Allah yataimaka" "Ameen" ta amsa dashi Suhailat dake baje kan kujera da katoton cikinta a gaba ta kalla "Sannu Aunty Suhailat, Allah dai yaraba lafiya" "Ameen yarabamu lafiya baki daya" "Kai Aunty Suhailat nikam idan ba 'yan hanji zan haifo ba to, wannan ciki da kuke kiramun bansan ya kuke so nayi da school dina ba" "Toh dan kina school shine wani abu toh nima da cikin Zahra haka nake zuwa school seda na haifeta da wata 5 kan mukayi graduation" "Tafdi nikam banaji zan iya" murmushi kawai tayi dan taga shirmen Muhibbah yafi ta karfi, ummi ma na jinsu ta kyalesu tunda tasan Fu'ad ba biye mata zeyi suyi planning ba tunda shi yanada tinani Fira suka barke dashi anci ansha har yamma suna gidan seda Fu'ad yazo ya sauke Suhailat gidanta kan suka karasa nasu gidan Wanka suka yi yanata chakalarta taki biye mishi daga karshe ma ta gudu dakinta ta shirya ta nufi kitchen Shima Jin an fara Kiran magrib ya shirya sharp sharp ya fice masallaci Abinci mara nauyi ta dora musu kan ta dauko blender tafara kokarin hada natural aphrodisiac dan bata so take siyan magunguna any how tafi gane ta hada abinta da kanta. Aya ta zuba cikin blender ta kawo coconut ta zuba ta dauko ruwa dan daidai ta zuba tayi blending dinsu rariya ta dauko ta tace bayan ta tace ta zubar da tukan aya da coconut ta dauki ruwan data tace ta maida cikin blender sannan ta kawo banana, dabino da powdered milk ta zuba ciki tayi blending dinsu ta juye a jug tasa a fridge Dining ta shirya kana ta ciro jug din ta nufi dining A
Chapter 52 · 0% Book details