← Book details Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 69

Sashe 20

Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Aminiyar ango [11/17, 09:19] Aminiyar Ango: _*SOYAYYAR KWANA AYA*_ _BY_ _*FATIMA A MUHAMMAD*_ _AMINIYAR ANGONTA_ _*TEAM*_ _*ZAFAFAN DAWA*_ _*JARIRIYAR DAWA*_ _________________________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 ________________________ *Page 26* *Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae* *Sunada kaya kamar haka....* *Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....* *Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt* *Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted* *Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......* *Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol *Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t "Muhibbah Allah na gaji da zaman gidan nan mu dan je gidan kanwarki din nan mu dan sha iska" cewar Aisha. "Wai gidan su summy?". "Eh ita". "Aa bazanje ba, idan iska kike so ki kunna AC, idan sanyin AC be isheki ba muje guarding" ta karasa fada tana kashe mata ido daya. Marai raice fuska Aisha tayi kana tace "Kai Muhibbah kefa idan mutum nasan ki mai abu indai bake kikayi niyyaba sekin gama ja mai class" ta karashe tana hada rai. Dariya tasa "Haba 'yar kanwata, tashi ki shirya mu tafi" Ta karasa maganan tana riko hannunta. Kwace hannunta tayi "Ni kyaleni, nifa bakuwarki ce amma bakya karramani kinsan dai ance bakonka annabinka ko, amma babu komai nakusa tafiya nasan zakiyi missing dina". Kafada ta dage irin babu ruwanta din nan "Idan kin tafi karki dawo" tayi maganan tana daukan towel. "Oh namanta fa kafata kafarki se Yolah gidan babban yaya" takarasa maganan tana dariyar mugunta Dan tasan yanzu zata shaka. Aiko take ta hade rai kamar ta taba dariya ba, ko kallon inda take batayi ba ta shige toilet. Suna shiryawa Aisha na tsokanarta, ta fahimta jan magana take shiyasa tayimata banza, har suka gama Shirin bata tanka taba seda tasa hijjab ta dauki wayanta kana tace "Idan kin gama surutun zamu iya tafiya" Ta fada tana nufar Kofa, itama hijjab ta zira da sauri ta mara mata baya. A parlour suka samu su ummi suka musu Barka da rana, shiru babu wanda yayi magana suhailat tace "Se ina haka kuka Sha hijjabs, Kuma kun tsaya kan mutane kunki cewa komai". Aisha tace uhmmm dama, Muhibbah tayi saurin taran numfashinta gudun ta kwafsa a hanasu fita "Dama zamuje gidan su summy ne muga yadda zamu tsara partyn mu na gobe". Ummi tace Allah ya tsare ku kula, kar kuyi dare". "Aunty Suhailat ki kawo zarah tayimana rakiya" ba musu kamar tana jira tace dauko karamin flask a kitchen da Madara seku tafi nima na huta. Mummy tace "Au basu ita zakiyi, Anya kina son yarinyar nan kuwa" Zillo ta farayi tana Mika hannu tana so Muhibbah ta dauketa ummi tayi dariya "Toh kinga itama so take Muhibbah ta dauketa tariga tasaba da Muhibbahn". "Au ni zaki ba kunya toh a sauka lafiya" Cewar Mummy. Ruwa ta tafasa ta juye a karamin flask ta dauko Madara tasa a wani karamin bag ta dauki zarahn sukayi waje, Sunama su ummi bye bye. A kofar gidan su summy bala driver yayi parking suka sauko, Aisha tace "Katafi idan muka gama zamu kiraka". Toh kawai yace yaja motar yabar unguwar. Sallama sukayi aka basu izinin shiga kana suka kutsa kansu cikin parlourn, da gudu Sumayya ta rugo ta rungume Muhibbah kana ta Koma ta rungume Aesha, "Zuwa ba notice you surprise me" "Uhmmmm toh ko mu koma ne randa muka sanar dake se mu dawo" tayi maganar tana dariya, duk Suma dariyar suka sa, summy ta rike baki "Waa na isaa?" Ta Kai karshen maganan tana riko su suka zauna akan kujera. "Kice ana nan ana kallon cartoon aikin kenan" ta fada tana daukan remote ta canza channel daga MBC 3 zuwa wani channel din. "Uhmmm naji koma menene dai ke kika koyamun kallon cartoon tun banajin dadin kallon shi har nasaba se daga baya na gane sirrin dake cikin kallon cartoon, amma dai har yanzu ban kama kafarki ba saboda kallon MBC 3 na zuwa zuwa ne". "Oho koma dai yayane ai kin kalla". Ruwa ta kawo musu da drink tasamu guri ta zauna tana tambayar su Mummy da Ummi "Lafiya kalau suke, ina umma?". "Tana bedroom dinta amma yanzu zata fito". Nan suka shiga gayyatar class mate harma da school mate dinsu partyn da za'ayi gobe, sannan suka ajiye sako a group dinsu na SS 3 students yadda babu Wanda daga baya zeyi korafin ba'a gayyaceshi ba. Suna haka Umma ta fito kasa ta zamo tashiga gaishar da umma, cikin kulawa ta amsa tana tambayarta su mummy "Lafiya kalau suke suna gaesheki" "Ina amsawa, tashiga ma zarah wasa, ita ko se washe baki take, cikin ladabi itama Aisha ta gaisheta, ta amsa da sakin fuska ta dauki Zarah tabar musu parlourn domin su sake. Firar school suka cigaba suna kwasar dariya, itama Aesha na basu labarin school dinsu. "Muhibbah what do you got in JAMB?". "300". "Wow congratulations dear you really tried" "Thank you what of you?". "200" "Masha Allah congrat" "Aesha what about you?" "230" . Ah Masha Allah, Allah abin godiya. "Yanzu wane school kike neman Admission?" "Kaduna state university (KASU)" ta fada tana chanza channel zuwa MBC Bollywood. Kallon ban fahimta ba Aesha tayi mata "Ban gane Kaduna state university ba, daga yolahn zaki dinga zuwa school din kullum ko a tinaninki Ya Fu'ad ze yarda ki zauna a kd ne? Kema kinsan sedai ki bushe" wani dogon tsaki taja twssssss "Wllhi Aesha kinada matsala ina ruwanki da nine kin dameni da maganar yolah yolah, toh bazani yolahn ba ki daukeni ki kaini" daga haka taja bakinta ta tsuke. "Ban fahimta ba, maganar me ake ne Aesha naji ana maganar yolah ki fahimtar dani" "Au dama bata fada miki an tsaida bikinta da ya Fu'ad ba?". "Ayiri yirii yiriiiiii, Kai Masha Allah yaushe zata fadamun kuwa tana wannan ci cin maganin, amma wllhi Muhibbah ke 'yar rainin sense ce yanzu da Aesha bata fadamun ba sedai naji labarin auren a wani guri" "Kee kin isheni yanzu da lokacin Jin yayi ba gashi kin jiba". "Kyaleta kawai duk ta gama abinta gidan babban Yaya ne se mun kaita" ta karasa maganan tana dariya. Summy tace "kyaleta duk iyayi ne tana so tana kaiwa kasuwa, Kuma wllhi duk wayon amarya se ansha romanta" ta karashe maganan suna tafawa da Aesha, banza ta musu batace uffan ba ta cigaba da kallon film din saeyara. Seda sukayi asr suka kira driver yazo ya daukesu. Zaune yake a dining ya dafe goshin shi yasa abinci gaba se jujjuya cokali yake, umma ta dubeshi kamar baza tayi magana ba Kuma tace "Mukhtar bazan gaji da fadama kacire damuwa a ranka ba kamanta da maganan yarinyar nan ka runguma kaddara kamanta da jiya ka fuskanci gobenka" daga haka bata Kuma cewa komai ba, Shima bece kala ba. Tana kwance a kan bed se juye juye take tarasa inda zata tsoma ranta taji dadi, tinane tinane kawai take se tufka da war wara take, tun jiya take Kiran wayan Mukhtar yakiyin picking Kuma yaki ya biyo Kiran, wani tinani ne yazo mata ta juya takalla inda Aesha ke bacci sannan ta janyo wayanta ta shiga kiran numbern Umma, ringing biyu ta daga cikin rawa murya tace "ina wuni umma?" "Lafiya kalau Muhibbah, lafiya kuwa? Kira cikin wannan daren?" "Lafiya kalau" "Aa Kam muhibbah ba kalau ba ki fadamun meke faruwa". "Dama inata Kiran wayan ya Mukhtar ne tun jiya beyi picking ba shine nakira naji ko lafiya, sannan Kuma in fada miki gobe zamuyi party Dan Allah ko Aunty zahrah ne ki barta tazo". Ajiyar zuciya tasauke tasan za'a rina mace ta Haifa mace, ta tsuniyar gizo bata wuce ta koki. "Mukhtar lafiya kalau yake, maybe bega missed calls dinki bane amma idan Allah ya kaimu zansa ya kiraki, Walima Kuma ba zarah kadai zata zo ba har dani in Sha Allah, ki kwanta kiyi bacci mukhtar lafiya kalau yake". Godiya tamata tayi hanging call din, se lokacin tadan samu nutsuwa tayi addu'a ta tofa kafin ta koma ta kwanta. [11/17, 09:19] Aminiyar Ango: _*SOYAYYAR KWANA AYA*_ _BY_ _*FATIMA A MUHAMMAD*_ _AMINIYAR ANGONTA_ _*TEAM*_ _*ZAFAFAN DAWA*_ _*JARIRIYAR DAWA*_ _________________________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 ________________________ *Page 27* *Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae* *Sunada kaya kamar haka....* *Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....* *Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt* *Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted* *Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......* *Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol *Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t Haka ta tashi sukuku tarasa me ke mata dadi, aiki kawai take amma ranta a jagule yake ko break fast din sama sama tayi shi ta koma ta nade akan bed saboda parlourn hayaniya yayi yawa anata Shirin party. Kafarta Aesha ta janyon "Tashi ki kiyi wanka me make up tazo" "toh shine sekin jamun kafa" tayi magana tana kwafa. Bata tanka taba tashiga toilet din tayo wanka, seda taga fitowarta ta tashi ta daura towel tashige toilet
Chapter 20 · 0% Book details