Sashe 49
Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
janyota jikinshi ya kankameta kamar ze maidata ciki Ita Kuma se kukan shagwaba take bayan ta yashiga bubbuga "yi shiru mana na yau ai be kai zafin na farko ba, sorry" ya fada yana daukarta suka nufi toilet Wanka sukayi a tare ya daukota ya nufi dakinta da ita kan bed ya ajiyeta ya nemo mata kaya ya zira mata kan yace tajirashi yaje ya shirya Tana ganin fitarshi ta tashi tana dingisa kafa ta murda ma kofar key ta dawo ta zauna tashiga dialing numbern Aesha Ringing daya ta daga "Matar Yaya ya jikin ne?" Harara ta watsamata kamar tana gabanta "Bansaniba ai baki damu da ciwona ba da tun dazu kin kirani" "Kedai akwai masifa inace baku jima da tafiya ba Kuma nayi tinanin kina tare da Yaya ne shiyasa ban kiraba" "Kai Aesha kin cika sa ido idan ma ina tare dashi ina ruwanki" "Ah dama ina ruwana mijinki ne ba nawa ba" Dariya tayi "Aesha ya kika ga acting din yayi ko?" Baki tasaki a mamakance ta dan zaro ido "Ban gane acting ba?" Dariya sosai tayi dan dama cikinta cike yake da dariya Bata samu damar fitarwa ba "Kema kinsha ciwon gaske ne? Tafdi pretending ne kema na dauka zaki dau haske sena ga kin rude dayawa" Itama dariyar tashiga yi "sannu pretender" "yo kinga laifina da banyi haka ba wllhi da yadda yaya ya hau sama ba karamin jibguwa zamuyi ba babu ruwanshi da warning din da Abba ya mai dan kishi ya rufe mai idanu amma ko babu komai na kada mai 'yan hanji Shima yaji yadda mukaji dan a lokacin nasan babu Wanda bp shi be hau acikin mu ba" ta kare maganan tana kara sakin dariya sun jima suna fira suna tino abubuwan dasuka faru dazu kan sukayi sallama taje ta bude kofar ta dawo ta zauna. Cikin farar jallabiya me santsi fara kal ya shirya ya nufo dakinta peck yamata a goshi kan ya fice masallaci Itama lallabawa tayi ta dauro alwala tazo ta tada sallah seda tayi isha'i kan ta nade pray mat din ta sauko down stairs. Zamanta ba jimawa ya shigo hannunshi rike da ledoji ya ajiye gabanta ya shiga kitchen ya dauko plate "Sannu da dawowa" "yauwa Hayateee! Ya kirjin?" "Naji sauki" Zeyi magana wayarshi ta dau kara ya zarota daga aljihu ganin sunan zeeee na yawo akan screen din wayan yasa ya dafa goshi tare da dan dagowa yana kallon Muhibbah ta gefen idanu.............. [11/17, 09:19] Aminiyar Ango: *SOYAYYAR KWANA DAYA* *FATIMA A MUHAMMAD (Aminiyar ango)* *Page 49* https://chat.whatsapp.com/K2nZjsqqivQ4PcFd1p65a8 Ajiye wayan yayi a gefe yayi serving dinsu kan ya daukota cilak ya mata masauki kan cinyar shi abincin yashiga bata shima yana ci har suka kammala kan ya mike da ita ya ajiyeta kan kujera ya koma yana tattare kayan ta diro da sauri ta dauki plate da jug din da suka bata. Hannu ya kai ya karbe plate din "na hutassheki" ya fada yana nufar kitchen, murmushi tayi tana kara yima Allah godiya da yabata miji kamar Fu'ad tana ji babu macen data kaita bare ta zarta ta. Bataji fitowarshi ba seji tayi ya dagata ya koma kan kujera ya zauna ya gyara mata zama kan cinyar shi suna hada ido yasakar mata murmushi itama murmushin ta mayar mai. Hannunshi yasa ya zagaye kugunta ita Kuma ta kai hannunta tasa kalo wuyanshi tana murmushi "Hearty" fadada murmushin shi yayi yana cusa kanshi wuyanta yana shin Shinar sihirtaccen kamshin ta "Uhmmmm bloody! Ya akayi ne" "Naje na hadoma coffee?" Tafada tana kallon kwayar idanunshi "No! Bana bukata thank you" "Meyasa? Nasan ka fa tun ba yanzu ba baka iya bacci batareda kasha coffee ba, amma 2 days naga kwata kwata baka Sha ba" Seda ya bata peck akan lips dinta kan yace "dama kinsan komai nada dalili, yanzu kuma inada ke daya tamkar da dubu ai babu bukatar coffee, muje ma muyi dinner" yafada yana mikewa da ita ajikinshi ya haura up stairs. Zillo tashigayi tana so ya sauketa amma yaki, kan bed dinshi ya shinfideta tana kokarin tashi ya bita yamata runfa da kirjinshi, ya cusa kanshi wuyanta yana shinshina yana yamutsa gashinta duk ya rude "Yaya dan Allah kar kayi" Bakinshi ya kai saitin kunnenta kamar me rada yace "dinner zanyi dazu ban koshi ba, yanzu bazakiji zafi ba kidena Jin tsoro kinji?" Kai kawai ta gyada amma gaba daya a tsorace take dashi Jin ya dau hanya yasa ta runtse ido kirjinta na tsananta bugu, jinshi cikin jikinta yasa tasaki nannauyar ajiyar zuciya tareda zira hannayenta ta rungumeshi Tun tana fahimtar abinda yake harta fara gajiya tashiga tureshi tana hawaye. Mirginawa gefe yayi yasa hannu ya janyota jikinshi yana sauke ajiyar zuciya bakinta ya Kamo yayi kissing dinta kan ya zare bakinshi ya ziramata idonshi cikin nata yana murmushi, itama murmushin tayi tana kara shigewa jikinshi "Na yau babu zafi ko?" Kai ta gyada tana sa hannu ta rufe fuskanta Kanta ya shafa yana murmushi "Eyyeeee baby na ta girma" a kunyace ta binne kanta cikin kirjinshi, ya dago fuskanta yana dariya "kunyata kike ji?" Ta daga Kai "Kai bloody anya kunyan nan ta gaske ne? Yanzu fa kika gama hugging dina amma kice kina Jin kunyata" yafada da zolaya Da sauri ta sakeshi ta juya mai baya tana dariya, rungumota yayi yana leka fuskanta "uhmmm yanzu baby na ta girma ta zama cikakkiyar mace" ya fada yana juyo da ita tayi facing dinshi Rufe fuskanta tayi da hannunta "dama fa da girmana" ta fada a shagwabe Hancinta ya ja "Uhmm da girmanki amma ni na maidaki cikakkiya" yafada yana dage mata gira Dariya tayi tana ta zuba mai shagwaba, daukarta yayi suka nufi toilet wanka sukayi a tare suka fito ya shirya cikin kayan bacci riga Mai botira a gaba da wando iya guiwa Wani kayan baccinshi me taushi ya dauko ya zira mata ya jata gado suka kwanta ya janyota jikinshi "toh yanzu fadamun ya kafar taki ta dena ciwo?" Kwabe fuska tayi kamar zatayi kuka "bata dena ba har yanzu zafi takemun" murmushi me sauti yayi "bloody kinama kafan nan sharri idan bana nan kina tafiyanki normal amma da kin ganni seki fara dingisa ta saboda na daukeki ko?" Yana maganan yana shafa gashin kanta "Toh baka ga nice karama a gidan nan ba idan baka daukeni ba wazaka dauka" tafada tana dan waro ido "Yarinyan nan kin cika wayau ba yanzu kika gama cewa ke babba bace" Dariya tayi "Ehmana a gurin su Ummi da Mummy na girma amma a gidan nan nice karama" "Soon zaki kawomana baby kinga daga lokacin zaki tabbatar kin girma kidena rigima" ya fada yana tura hannunshi cikin rigarta yana shafa cikinta Kara kankameshi tayi tana dariya tareda make kafada "Aa babu wani baby da zan haifo ma ba yanzu ba sena kara girma lokacin nagama school" be biyema shirmenta ba yaja blanket ya rufesu be kuma maganaba har bacci ya kwashe su. Da safe tana tashi kitchen ta fara nufa ta fara kokarin hada abin Kari Pot ta daura kan gas ta zuba oil da kayan miya ta kawo hanta da ta yanka kanana ta zuba ciki ta dauko seasoning da spices ta zuba ciki ta jujjuya ta rufe Ta koma ta fere Irish ta dauki pan ta zuba oil ta soya Irish din kan ta dauki soyayyen Irish din ta zuba cikin hantan yayi 5 minutes ta kwashe cikin food flask ta Kai dining ta haura dakinta tayi wanka Tana saukowa ta hangoshi zaune a dining tunda ya hangota yakasa dauke kanshi daga kallonta sanye take cikin riga da skirt na atampha ta kafa dauri se zuba kamshi take kamar tayi wanka da turare be ga karasowarta ba seda ta hura mai iska a fuska kan yasaki murmushi "Good morning my heart" "Morning my sugar pie, how was your night" "Fine & you" "Alhamdulillah" Serving dinshi tayi ta janyo wani plate din tana kokarin zubawa ya rike hannunta ya janyota ta zauna jikinshi. "yau tare zamu tafi asibiti na dubaki ciwon jiyan nan ya daga mun hankali ina tsoron ya dawo" "Aa Yaya base naje ba in Sha Allah baze kara dawowa ba tun jiya kirjin be kara mun ciwo ba fa" Habarta ya dago cikin hannunshi yana kallon kwayar idanunta "Sure?" Kai ta Jin jina kan tace "I'm very very sure" tafada tana murmushi, Shima murmushin yayi ya shiga bata abincin, tare sukaci abincin har suka kammala A shagwabe tace "hearty kana shagwabani dayawa" "Idan ban kula dake ba dawa zan kula uhmmm! Babu Wacce ta Kai mun ke a fadin duniya idan har ciyar dake da hannaye na ze saki farin ciki to bazan taba gajiyawa ba har karshen numfashina, idan har kalamai na zasu saki murmushi bazan gaji da furta miki su ba har zuwa randa zan kwanta damana, *I LUV YOU*" Kanta ta sakala ta wuyanshi tana murmushi tace "*LUVS YOU TOO*" ta fada tana tashi daga jikinshi ta rike hannun shi cikin nata "Muje hearty! ka kusa makara" "A yayin da nake tare dake nakan mance wanene ni, na kan mance kowa da komai ke Kadai idanuna ke iya Gani Kuma ke kadai kwakwal wata ke iya tinanowana" dariya me sauti tayi "Idan Kuma bama tare fa" "Ke din nan dai kece a zuciyar Fu'ad, Koda munyi nesa da ganin juna zuciyoyinmu na manne a koda yaushe, ina matukar kaunarki Heebbah" Ganin bashida niyyan tafiya ta riko hannunshi suka fito seda ya shiga mota ya fice daga gidan kan ta juya ta koma ciki Zama tayi kan kujera ta zabga ta gumi wato ya Fu'ad da gaske yake baza mu kara zuwa school ba tunda gashi har ya fita be mata zancen ba ita Kuma tasan halin kayanta shiyasa bata kawo mai zancen ba. Wayanta ta dauko tayi dialling numbern Aesha Ringing biyu ta daga "Hello matar Yaya, ya akayi ne?" "Kalau! Kema baki je school bane?" "Bakiji abinda ya Fu'ad yace bane kema kinsan seya sauko Kuma ni tashin hankali na ma Monday zamu fara exams, dan Allah kisan yadda zakiyi ki lallaba mana shi please" "Ai kinsan bakina yafi naki girma ne ke meyasa bazaki lallashe shi ba" Dan zaro ido tayi "Waa nice zan lallashi ya Fu'ad tafdi so kike jikina ya gayamun,