Sashe 32
Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zaki a tsakiyar daji Sallahn azuhur tayi ta sauya kaya zuwa kanana vest ne se pencil wando se Kai kawo take a dakin ta dauko wayanta ta nufi kitchen cornflakes ta hada madara ta zauna tana Sha a hankali kome ta tina kawai ta mike ta nufi compound Tana fita ta lumshe ido Jin wani iska me dadi ya ratsata, zagaye compound din tashiga yi tana kallon tsarin gidan tana Jin jina girma da tsaruwar gidan danma bata bi dayan bangaren gidan ba ta zauna a wani chair me kamar lilo dake tsakar gidan Me gadi da driver na zaune suna kallon yadda take zagaye a gidan har wani bude hannu take tana juyi da tsalle, me gadi yace "Kuruci dangin hauka, ka Kalli yadda madam keyi babu ruwanta" driver yace "Banga laifinta ba, gara tafito tasha iska tunda aka kawota sau daya mutane suka zo gidan nan sedai kaga shiga da fitan oga, ta mori kuruciyarta wata rana baza tayi ba" seda ta zauna a kujeran kana suka shiga gaisheta bata amsa ba se mayar musu da gaisuwan da tayi dan duk cikin su biyun babu Wanda be haifeta ba. Tana zaune tana Shan lilonta idonta a lumshe kamar me bacci taji an zubamata rankwashi a Kai dasauri ta dafe kan tareda bude ido, ganin shi ne yasata saurin saukowa daga kujeran a tsorace dan bata taba kawowa ze dawo gidan da wuri haka ba. Tun shigowarshi gidan ya hange ta alla alla yake yayi parking ya karaso inda take Hanyar parlour ya nufa batareda yace mata uffan ba, A dan tsorace tabi bayanshi ganin shi tsaye cikin parlourn yasata rakubewa a bango inda take ya nufa batayi yunkurin matsawa ba dan tasan ko ina taje seya kamota Jin hucin numfashin shi daf da ita yasata furta "innalillahi wa inna ilaehi raji'un" can cikin ranta. Hannunta ya rike da karfi, "Ash" "Me kikeyi a waje?" "Babu komai, nagaji da zaman shiru shine na dan fita nasha iska" harara ya watsa mata ya nunata da yatsa "Da wa innan kayan kika fita, me gadi da driver na zaune suna kallonki ko?" Girgiza Kai tayi tana zubar da hawaye tace "dan Allah Yaya kayi hakuri banyi wani abu ba fa, kar kamun komai please" takai karshen maganan tana sa dayan hannunta ta toshe bakinta. Murmushin gefen baki yayi Wanda yakara fito da ainayin kyanshi, murmushin yamishi kyau dan besaba yinshi ba "Me kike tinanin zan miki? matsalar auren kwaila kenan, babu abinda zanyi dake ladaftar dake kawai zanyi tunda bakyajin maganan fatar baki, nanda wani dan lokaci kalilan zan kawo amaryata gidan nan, dan hakama ki kwana da sanin da zaran an dauramun aure zaki kwashe kayanki ki koma kasa Fatan kin fahimta?" Maganarshi ce ta bata mata rai tace "Dan Allah Yaya ka sakeni nima naje na aure Wanda nake so yake sona, ya mukhtar a shirye yake ya bani duk wani farinc.... " Hannu yasa ya bige bakinta tayi saurin da fewa tana hawaye "Zaki maimaita abinda kika fada anjima" yana kai nan ya nufi stairs, tana nan tsaye har ya fito rike da wasu files ya fice ya shiga motarshi ya fice a guje dan dama sauri yake wasu files ya manta shine ya dawo dauka. Da wuri tagama dinner ta shirya dining ta shige daki ta murda key Koda tayi wanka kasa saukowa tayi taci abinci dan kar ta sauka ya ritsata a parlourn. Kofar dakin taji ana knocking tayi shiru kamar bata dakin Jin alamun ana zira key jikin kofar yasata mike da sauri tana hawaye tareda fadin "Innalillahi wa inna ilaehi raji'un, yau nashiga uku na............... *Ga breakfast, se mun hadu da dadare idan Allah ya kaemu*[11/17, 09:19] Aminiyar Ango: _*SOYAYYAR KWANA AYA*_ _BY_ _*FATIMA A MUHAMMAD*_ _AMINIYAR ANGONTA_ _*TEAM*_ _*ZAFAFAN DAWA*_ _*JARIRIYAR DAWA*_ _________________________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 ________________________ *Page 37* *Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae* *Sunada kaya kamar haka....* *Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....* *Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt* *Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted* *Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......* *Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol *Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t Budo kofan yayi ya shigo ya nufeta, tun kafin ya karaso inda take ta saki kuka me sauti, karasawa yayi ganganta ya hadeta da bango ya matse yashiga shin shina ganshin ta, kuka take sosai tana kokarin tureshi amma ina takasa Murya can kasa yace "shiiiiii! A dana hawayenki ze miki amfani gaba, maimaita abinda kika fada dazu" majinar kuka ta ja tace "Dan Allah yaya kayi hakuri wllhi bazan karaba" "Ba abinda na tambayeki ba kenan, ki maimaita abinda kika fada dazu ko bakiji abinda nace ba ne?" Kasa magana tayi se shesshekan kuka kawai take yi. Cilak ya dauketa be direta ko ina ba se kan bed ya bita yamata runfa da kirjin shi, tsoro da fargabane suka mamayeta zuciyarta ya tsananta bugu da sauri sauri Cikin muryan kuka tace "Dan Allah yaya ka kyaleni kar kayimun komai banida lafiya" "Okay toh bari na baki magani" ya fada yana zaremata rigar baccin jikinta, ihu tayi a tsorace tace "Wayyo Allah na Abba, Daddy ku kawomun dauki ya Fu'ad ze kasheni, nashiga uku na, innalillahi wa inna ilaehi r..." Bata karasa maganan ba ya hade bakinsu guri daya, yashiga yawo da hannunshi every part of her body. Tun tana tureshi har ya kashe mata jiki takasa ko motsin kirki se hawaye dake zarya a kuncinta. Yafi 20 minutes yana romancing dinta kan ya mirgina ya kwanta a gefenta yana sauke wahalallen numfashi, seda ya dai daita nutsuwarshi ya mike "Tashi kije kiyi wanka karkiyi bacci da najasa a jikinki" banza ta mai kamar bada ita yake ba "Karki yarda in kuma miki magana idan Kuma ba haka ba kinsan sauran, ko baki fitar da komai daga jikinki bane?" tana nan kwance ko motsawa batayi ba bare yasa ran zata tashi. "Okay bari inzo in duba da kaina" ya fada yana komawa kan gadon. Da sauri ta mike cikin rawar murya tace "Ni babu abinda ya fita a jikina fa" tayi maganan tana matsar kwalla. Juyawa yayi ya fice daga dakin, tana ganin fitarshi ta fashe da sabon kuka seda taji kanta ya soma mata ciwo kana ta Koma ta kwanta taja blanket ta rufe har fuskanta. Yana shiga dakinshi yayi wanka ya sauko down stairs ya shiga kitchen ya hada coffee ya matsa lemun tsami ya dawo parlour yana sipping seda ya kammala ya koma dakinshi ya kwanta. Tanaji ana Kiran asuba amma takasa tashi har aka fito masallaci bata iya tashiba se wajen 6 ta lallaba tayi sallah ta dawo ta kwanta. Jiki babu kwari ya tashi yanaji cikinshi na dan mishi ciwo cikin shirinshi na zuwa aiki ya fito, dining ya nufa yaga babu komai ya nufa kitchen nan ma wayam babu kowa komai yana zaune mazauninshi babu alamun an lekoshi a wayau. Har yayi hanyan fita daga parlourn Kuma ya dawo ya nufa dakin ta, yana murda handle din kofar yajita a bude sabannin yadda yayi tinanin ze jita a garkame Blanket din ya yaye ya kai hannunshi wuyanta yaji rau kamar wuta "Ya Salam" ya furta can kasan makoshi. Bubbuga gefen bed din yayi yana kiranta "Keeee! Keeeee!!" A hankali ta bude idonta ta ware su a kanshi "Tashi ki shirya mu tafi asibiti" so tayi ta mai gardama amma ganin fuskanshi babu alamar wasa yasa babu musu ta mike ta nufi toilet yana ganin shigar ta ya koma parlour, lallabawa tayi tayi wanka ta fito daure da towel wardrobe ta nufa ta dauko doguwar rigan atampha tasa ta dauki hijjab ta zira ta nufo parlourn. Yana ganinta ya mike ya fice tabishi a baya har mota, a cikin asibitin yayi parking ya fito ya nufi ciki aka shiga mika gaisuwa, hannu kawai yake dagawa nan kowa yashiga hankalinshi ya kama aikin dake gabanshi yana tafe tana biye dashi har office dinshi kan doguwar kujera ta zauna tanajin yadda zazzabi ke sassara kasusuwanta. Zama yayi ya dauki waya yakira doctor Farida, batafi minti biyar ba ta iso office din ta shiga gaisheshi cikin girmamawa, amsawa yayi ba yabo ba fallasa kana yace "Dan Allah doctor ga patient nan ki kulamun da ita, base kin mata test ba drip zaki samata se kimata alluran fever" "Okay sir" abinda tace kenan ta rike hannun Muhibbah suka fice daga office din, wani special room ta nufa da ita seda suka shiga ta nunamata gado tace ta kwanta, babu musu kuwa ta hau gadon. Drip din ta daura mata ta dura allurai ciki ta samu guri ta dan zauna, bata jima sosai ba bacci ya kwasheta saboda alluran baccin da akasa cikin drip din Karemata kallo doctorn keyi a ranta tace "Ko miye alakarta da doctor, sunyi kama sedai ita fara ce tass shi Kuma yanada dan duhu" Seda ta farka aka zo allura taki yarda seda doctor din taje ta kirashi amma duk da haka taki tsayawa se shi ya karba alluran ya zaremata ido yamata. Wajen 12 suka baro asibitin ganin ya dauki hanyan gidan Abba yasata sakin murmushi, waigowa yayi ya dan kalleta ta kauda Kai gefe, hankalinshi ya maida kan titi sun tafiya me dan tsayi kan suka isa gidan. Bakinta dauke da sallama tashiga parlourn a kan kujera ta zube dan yunwa takeji har wani Jiri take gani saboda alluran da akayimata harda nasa cin abinci. Mairo ce taje tasanarma ummi zuwan Muhibbah, tana isowa parlourn shima Fu'ad na shigowa ya samu guri ya zauna yashiga gaishar da Ummi ta amsashi