← Book details Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 69

Sashe 48

Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bar duniya bancin kanada wacce zata maye maka gurbina. Kar kayi tinanin ina maganan nan wai dan na rikeka a zuciyata ko daya na yafema ka duk wasu laifuka dakayimun da gangan ko bisa kuskure ina alfahari da kasan cewata uwar gida a gare ka a duniya Kuma ina fata nazama shugaban matarka a aljannahtul firdaus, yayana Ina neman wata alfarma" Saurin gyada mata Kai yayi "kanwata ki fada me kike so kiyi sauri ki fada namiki alkawarin cika miki shi yanzu base anjima ba" murmushin daya kara kada mai 'yan hanji ta mishi dan yafara gasgata kodai dagaske ta hango mutuwarta tane "Yauwa Yayana shiyasa kake birgeni a Koda yaushe" tafada tana kama hannunshi ta sumbata Shidai kawai binta yake da ido jikinshi duk yayi sanyi "Ina neman alfarmar duk lokacin da matarka ta haifa diya mace kasanya mata *FATIMA* a dinga kiranta da (MUHIBBAH) kayimun wannan alkawarin please" Hawayen dake kokarin zubowa ya maida bakinshi se rawa yake amma yakasa magana "Kake kiranta da Fatee ko hibbbah hakan zesa kadinga tinawa dani zanji dadin hakan ko bana raye" har lokacin yana zaune kamar mutum mutumi ko motsin kirki yakasa yarasa abinda ke damun Muhibbah Koda yake likita baze iya cewa ga ciwon daya sameta farar daya haka ba yafi alakanta hakan da ciwon ajali dan dama ba'a cika gane ciwon ajali ba sedai aita wahalar zirayar asibiti yau ace wannan gobe ace wancan duk da wata zuciya na bashi kwarin gwiwar ba mutuwa bane ya dauketa zuwa asibiti ayimata gwaje gwaje ko Kuma ya fita da ita waje kawai. Hannunshi ta kama ta runtse cikin nata tana kallon kwayar idanunshi da sukayi jajir jijiyoyin kanshi duk sun mike tsabar kaduwa "Kayimun alkawari please idan kayi mun haka zan kasance cikin farin ciki" Kokarin daukarta yake ta sake kankame hannunshi "Yaya kayimun magana tun kafin lokaci ya kure ka daukarmun alkawari please" Cikin rawar murya yace "Nayi miki wannan alkawarin, amma kece zaki haifamun ita ba wata daban ba, wllhi banida wata sama dake a fadin duniyar nan na fada miki domin na zolaye kine amma babu wata bayan ke bata biyun ki kece linzamin rayuwata domin ke kadai aka halicceni Heebbah idan babu ke bansan inda zan tsoma rayuwata ba, dan Allah karki tafi kibarni please". "Allah be barin wani dan wani yaji dadi, ka rokamun yafiyar su mummy ashe bazamu sake ganawa ba, dan Allah Yaya kar kayimun kuka kace su Ummida mummy ma karsuyimun kuka kuyimun addu'ar dacewa, Aesha matso muyi sallama" Daker ta janyo kafarta ta karaso ta rike hannunta "ga amanar 'yar kanwata na ka lallabamun ita kar kabari hawayen nan su cigaba da zuba daga idanunta, kayafemun zan tafi gidana na gaskiya Allah ya hadamu a aljannahtul firdaus" daga haka tafara tari tana kokawa da numfashinta Jijjigata yashiga yi yana Kiran sunan ta da karfin gaske "Fateema! Muhibbah!! Heebbah!! Fatee!!!" Zuciyarshi kadan ce bata buga ba dan kana hango yadda take bugawa duk Kiran dayake mata babu amsa se kara narkewa takeyi a jikinshi Ita ko Aesha nan ta durkushe tasaki kuka me sauti kallonta yayi da jajayen idanunshi kan yace "Get out...." Da sauri ta mike har tana bigewa da bango ta fice Mikewa yayi yaje ya murda ma kofar key yadawo jikinshi na rawa yafara rage kayan jikinshi yayi saura daga shi se boxers ya hayo gadon ya zaremata hijjab ya zuge zip din rigarta yayi kasa ya zare rigar sannan ya Kai hannu ya balle hook din bra yaza meta ya janyota suka kwanta yaja blanket ya lullubesu har Kai Mannota yayi da kirjinshi skin dinta da skin dinshi suka hadu yaji wani abu yarr har kwakwalwarshi Lalubo bakinta yayi ya hade da nashi yashiga kissing dinta yana yawo da hannunshi a ilahirin jikinta hannu daya Kuma yana danna kirjinta cikin salo a hankali ta fara sauke ajiyar zuciya a jere a jere tana kara narke mai A hankali take bude idanunta har ta bude su a fuskarshi, Shima ita yake kallo, zare bakinshi daga nata yayi ya kara matseta a jikinshi kamar me rada yace "My love! Ya kirjin naki ya dena ciwo?" Kai kawai ta gyada "kafar fa?" Shima kai ta jinjina "Dan Allah kiyimun magana zanfi tabbatarwa" Daker ta bude bakinta tace "Yaya da sauki fa kafan ne har yanzu bata warkeba" ta karashe maganan a shagwabe Murmushi yayi shi dai kafan nan zega ranan dazata warke data so rigimarta seta lakama kafa amma ya ya iya tunda shi yanyo ciwon kafan Bubbuga bayanta yashigayi a hankali yana shafa gashin kanta "Eyyyaaa sorry Mrs Fu'ad karki damu a hankali ze dena kinji ko" ta gyada mai kai, se shagwaba take shikuma yana lallashi yana sauke boyayyiyar ajiyar zuciya tare da yima Allah godiya dan shi kadai yasan abinda yakeji yasan da za'a a gwada BP shi ba karamin hawa yayi ba Ita ko boyayyen murmushi take tayi tana kunshe dariyar dake cinta ko babu komai ta tsinka zuciyar Fu'ad yaji kwatan kwacin abinda sukaji ko fiye da haka ma Kuma tasa ya bayyana mata sirrin zuciyarshi. A parlour ta zube kan carpet ta daura kanta kan kujera ta saki kuka me sauti. mairo da laraba Jin kuka yaki karewa yasa suka nufo parlourn suka sata gaba suna tambayarta lafiya amma taki tankasu Jin sallamar Ummi yasa ta tashi da gudu ta fada jikinta tana sakin sabon kuka "Aesha lafiya? Meyasa meki?" Tayi tambayan tana dago ta Kukan ta cigaba dayi batareda tace komai ba "Mairo meya faru ne?" "Wllhi hajiya muma bamu sani ba munyi tambayar duniyan nan taki magana se kuka kawai take, amma naga tare da oga suka shigo" tana cewa oga ta gane Fu'ad take nufi "Wani laifin kukayi ko?" Kai ta girgiza, daker ta iya cewa "Ummi Muhibbah ce batada lafiya ina gama ta mutu" ta Kai karshen maganan tana karama kukanta sauti "Muhibbah Kuma? Kamarya kinaga ta mutu kiyimun magana yadda zan gane" itama duk ta rude "Wllhi Ummi wasiya take ta bari suna dakin Yaya Shima kamar baya hayyacinshi se magan ganu yakeyi" Dasauri ta haura Aesha tabi bayanta. Bacci me nauyi ya daukesu knocking kofar da ake yasa yafara bude idanunshi a hankali tina gidan da suke yasa da sauri ya diro daga gadon ya dauki kayanshi yasa itama ya zira mata kayanta kan ya nufi kofar ya bude Ganin Ummi tsaye hankali tashe yasa ya sosa keya "Ummi kece?" "Aa me kama dani ce, ina Muhibbahn?" "Gata can ta samu bacci" yafada yana matsawa daga hanya Shiga tayi taje ta taba jikinta taji babu dumi "Meyasa meta" "Ummi kirjinta ke ciwo amma yanzu da sauki" Kallon gadon tayi taga yadda duk aka ya mutsashi bataja maganan da tsayi ba ta ce "Kayi ka dauki matarka kuyi gida indai ba kun dawo nan bane da zama" tana kai nan ta fice Kunyace ta kamashi ya sosa kai yana dan murmushi kan ya nufi gadon ya huramata iska a fuska ya Kai bakinshi saitin kunnenta "Habeebty wake up!" A hankali ta bude idanunta ta dan yi murmushi Shima ya sakarmata murmushin kallon dakin tayi tina ba'a gida suke ba yasa tayi saurin tashi hannu ya mikamata "Let's go" rike da hannun juna suka karaso parlourn ganin Ummi yasa tayi saurin zame hannunta daga nashi "Ummi ina wuni" "sannu Muhibbah ya jikin" "dasauki" "Sister ya kirjin naki? Wllhi ba karamin tashin hankali na shiga ba kadan ne zuciyata bata buga ba" kallon da yamata yasa ta kama bakinta Bata Kuma cewa komai ba Ita dai Muhibbah murmushi kawai tayi Sallama suka ma Ummi suka wuce. Yana driving amma hankalinshi na kanta hannunta yakama ya gimtse cikin nashi yana shafa hannun da babban dan yatsan shi "Dama kin taba irin wannan ciwon ne?" "Aa yau ne na fara tun a school sama sama nake Jin kirjina namun zafi" ta fada tana kauda Kai gefe saboda dariyar dake neman kufcemata "Bari mu wuce asibiti kawai" "Na gaji gida nake so naje ka bari gobe se muje" "Aa sweety Ina tsoron dare dan ciwon nan naki ba karamin tsorata ni yayi ba kadan ya rage zuciyata bata buga ba" Murmushi tayi "Haba se kace ba namiji ba in Sha Allah baze kara tashi ba goben se muje" "Hmmmm kedai Allah ya kiyaye da anyi haihuwar guzuma da kwance uwa kwance" Suna shiga parlourn yayi sama da ita kan gadonshi ya shinfideta yabita yamata runfa "Shin Shinar wuyanta yashiga yi yasa hannunshi ya rike kugunta dayan hannun Kuma yana yamutsa gashinta, yana huramata iskan bakinshi a kunne ita ko se kankame shi take domin salonshi na ratsata sakonshi na isa inda ake bukata bakinshi ya daura akan nata ya shiga kissing dinta seda ya ji tayi lakwas kan ya zare bakinshi ya maida saitin kunnenta "Fatan baki kara manta addu'an ba" dan ware ido tayi ta dage gira daya alamun bata fahimta abinda yake magana a Kai ba "Eh addu'ar da nace zaki maimaita mun ita" "Oya ina jinki" Ganin ya dan hade fuska yasa tafara karantowa (Allahumma barik Lana Fi ziwajina, warzukunal mawadata warrahma, wasrif Anna sshaidan wanaz gaatihi, waj'al baitana baitan Sa'adatin wa sakinatin wa imaan). *(Dan Allah aunties ku rike addu'an nan tanada Muhimmanci, duk lokacin da Kuka karanta ta idan Allah ya axurta ku da samun karuwa a lokacin ze baku shiryayen da natsatse addu'ar tana kara muku kusanci da juna da Kuma kariya dg shaidan)* Tana Kai nan yabata peck a goshi "Sweety you really try" murmushi kawai tayi a hankali ya cigaba da sarrafata tana biye mai ganin ya dau wata hanya tasa mai kuka tana rike hannayenshi dan bazata manta azabar data Sha shekaran jiya ba "Kabarni please kaga banida lafiya" tayi maganan tana yin fuskan tausayi Murmushi me sauti ya saki "kema kiyi hakuri bazan iya jurewa ba please" yafada Yana kwaikwayon magananta Ta bude baki zatayi magana ya hade bakinsu tureshi take iya karfinta shikuma yana biye mata Da dubara ya isa inda yake so ya Kai da mamakinta se taji zafin Bakamar na ranan farko ba amma duk da haka zafin ya ratsata se faman cije lips take Shikuma ya tafi wata duniya bema San meke wakana ba tun tana dauriya har tasoma kuka ya dauki tsawon lokaci yana abu daya kan ya kwanta gefe ya
Chapter 48 · 0% Book details