Sashe 9
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau kwana ta biyu kenan bataje wurin shi ba sabida weekend gashi ba makaran ta, sanan Baaba nama wasu dalibai daya yaye walima aiki suketa yi bata samu daman fita daga gidan ba, haka tai kwanaki biyun nan tunanin shi koya yake oho koma yaci abinci oho duk tabi ta damu sosai.
Yau Monday tun shadaya ta shirya Mama tace "da wuri haka zaki yau Bilkisu?" gyada mata kai tayi tace "eh inaso nai karatu ne sosai Mama jarabawan mu yakusa" kudi Mama tabata sanan tafito ta karbi kudin mota wurin Baba kafin ta wuce gidan Baaba dayawa ta dibi wainar yau tazuba ruwa agora tafito har bakin titi kafin tahau mota dazai kaita sabon gari. Sauka tayi ajunction sanan tafara dandara wa har zuwa layin mahaukacin, babu kowa a wajen wurin hakan yasa ta shiga ginin tana karanto addu'o'i, a kwance ta hangoshi abinda bata taba zuwa ta tarar dashi haka ba kenan, idanunshi sunyi jajir kaman ma rawan sanyi yake, da sauri ta karasa ciki ta tsugunna agabanshi tace "menene?" ganin ko dago kai baiyiba yasa takai hanunta dake rawa sosai tadan taba wuyanshi da sauri tajanye hanun jin wani irin zafi da jikinshi yayi, fashewa tai da kuka sosai tace "kayakuri bankawo ma abinci jiya da shekaran jiyaba halama saisa kake ciwo, zokaci abinci" hannu tasa zata da gashi ya tunkude ta har saida tafadi ya cigaba da rawan sanyi yana jan hanci, sake dawowa gabanshi tayi tana goge hawaye tadau kulan wainar ta bude ta nunamai sanan ta ijiye gefe tasa hannu ta dago shi ya tashi ta jinginashi da bango, wani irin rawan sanyi yake tadau kulan ta bashi amma yakasa fizgewa yanda yasaba yi, wani irin mugun tausayi yabata tafashe da kuka sosai, hannu tasaka ta dauko wainar daya tace "ci" bude baki yay kadan yakarba daga gani kasan yunwa yake ji, biyu kawai ya iya ci daga nan bai kara bude baki ya karba ba, hakan yasa ta bude ruwa tabashi shima yasha kadan ya ture har saida ruwan ya zuba afuskar ta bata damuba ta share fuskar, kwanciya yakara yi saikuma taga yafara mimmikewa yana wani irin iri dabaki kaman yanason yay magana amman yakasa, sai kallon sama yake yana wani iri dabaki, matsowa tai kusa dashi duktama rude hakan yasa ta mike tsaye tafita daga wurin dagudu tana kuka har bakin layi, mota ta tare tahau sai gida, Koda takai gida Baba bayanan Mama ta kalleta tace "lpy kika dawo tun yanzu?" hawaye tasake shareware tace "Baba nake nema" tabe baki Mama tayi tacigaba da kwashe kayan datake yi daga kan igiya tace "ai siki jirashi yaje wani jana'izar abokin shi daya rasu ne" to kawai tace tama fita daga gidan taje chan kofar gida ta zauna tanata kallon almajiran dasuke karatu tana share hawaye Allah Allah kawai take Baba yadawo, sai wajen karfe uku da rabi Baba yadawo tun akofar gidan yace "maiya dawo dake Bana riga nabiya kudin makaranta ba" dan azaton shi ko an korota ne, girgiza mai kai tayi saikuma tafashe da kuka hakan yasa yace "baki da lpy ne?" girgiza mai kai tayi, ahankali ta shiga goge hawayen sanan tace "Baba kawata yar makarantar mu yayan ta mahaukaci ne, yau haukan shi yatashi baida lpy sosai, sai wani iri yakeyi da baki kaman yana magana dawasu, shine suka ce nazo dan Allah kamusu addu'a aruwa dazasu bashi ko zaiji sauki" "sabida hakane kike wanan uban kukan" girgiza kai Baba yayi yace "Allah ya shiryaki, je gida ki kawo ruwa mai kyau agora namiki addu'a aciki saiki kaimusu abashi" da sauri ta koma cikin gidan ta debo ruwa mai kyau agora sanan tafito takawo ma Baba dake zaune akan tabarman shi na Zaure, karba yayi ta zauna kusa dashi, kara ruwan yay abaki yafara karanto addu'o'i daban daban da karatu, yafi awa daya ahaka sanan yay topi aciki yarufe yabata yace "gashi nan ki kaimusu subashi, idan yasha su tofa mai ayatul kursiyu kafa bakwai aka, kulhuwallahu kafa uku a ka falaki da nasi uku aka, inhar sihiri ne wanan addu'a zai Karya shi, inkuma haukar ciwo ne daga ma'aiki to wanan kuma duk lokacin da ubangiji yaso warkar dashine zai warke, amma dai inhar sihiri ne zai karye yabar jikinshi da izinin Allah, i maza jeki kai musu" hamsin yakara cirowa yabata ta karba tawuce harda gudunta takai bakin titi tahau bus, sosai ake traffic dan wai hatsari akai a hanya ba ita takai ba sai wuraren magrib, tana sauka a bus din takara kwasa da gudu zuwa layin da addu'a da shiga ginin.
Juye juye ta sameshi yanata yi akasa Allah kadai yasan meyake mai ciwo, da gudu takara sa gaban shi ta tsugunna ta dukar dakai tana kallon fuskarshi dataga idanunshi sunyi ja sai rawan sanyi yake yana atishawa, kama hanunshi tayi hakan yasa yadan dago kai, da duka karfin ta tajashi tamaida shi kan carpet har tana buga baya da bango ta zauna a gefenshi, goran ta bude takaimai ruwan baki ta kafamai, karba yay yasha sosai dan dama kishi yakeji, saida yasha kusan rabi sanan ya cire bakin yasake kwanciya tareda buga kanshi akasa saida ta runtse ido, ta rufe goran ta ijiye, sake matsowa kusa dashi tayi ta karanta mai su ayatul kursiyu da Baba yace ta karantamai duka ta tofamai aka, takoma ta zauna agefen shi tana kokarin bude jaka dan bashi cingum din data tahomai dashi kozaidan ci, gani tai ya zabura ya mike ya dafe kanshi da duka hanunshi biyu yarda jakan tai tadan matso kusa dashi ta kallai, buga kai taga yay da bango ta fashe da kuka tareda daura hanunta akan nashi tace "kadena kanka zai fashe" buge hanunta yayi yawani kwanta akasa tareda rike cinki shi yana numfashi sama sama kaman zai mutu, bakaramin tashi hankalin ta yayi ba, rasa abinda zatayi yasa tafita da gudu kozata ga wani amma babu kowa a wajen sai karan speaker wani massallaci dake bayan layin dan wa'azin bayan sallan magriba akeyi, kakarin aman dataji yasa tadawo ciki da sauri cikin shi taga yarike sai amai yake kaman zai amayar da hanjin cikinshi, tsugunnawa tayi kusa dashi dan jitake kaman ta daukemai ciwon, duka wainar dayaci saida ya amayar saikara kakarin aman yake amma babu abinda ke fitowa ragowan ruwan ta dauko takawo mai ya bude tasaka mai abaki yadansha kadan sanan yakara komawa ya kwanta akan carpet din yana wani irin mugun rawan sanyi fiye dana da, daga gani kasan mugun sanyi yakeji rasa mezatayi yasa tacire hijabin makarantar dake jikinta ta rufamai, yarage daga ita sai faran rigar makarantar mai dogon hannu da purple dankawalin makarantar dake kanta ta zauna ata kanshi tana sake tofamai addu'a ganin bai dena rawan sanyin ba, tashi zaune yayi azabure yafada jikinta yawani irin kankame ta yana wani irin nishi da ita kanta saida taji kaman zata suma wajen tsoro ga jikinshi wani irin mugun zafi, duk wani addu'a dayazo bakinta karantashi takeyi tana kokarin tureshi amma takasa sabida wani irin kankameta dayayi fuskarshi akan wuyan ta, sunfi minti goma ahaka ganin gari yasoma duhu sosai dan bamata iya ganin fuskar shi sosai yasa tafara kokarin tureshi danya saketa tatafi gida amma takasa, danko motsa hannu takasa, kuka tafashe dashi sosai tace "ka sakeni natafi gida" ganin baimasan metake cewaba saima jikinshi da ko ina ke rawa yanata wani irin nishi ya kankameta yasa tai shiru tana kuka ahankali zafin jikinshi na kona ta sosai, wani irin tsoro ma taji tanaji yanda takejin kukan abubuwa daban daban awurin tafara karanto addu'o'i tana kuka kasa kasa, jujjuya kanshi taji yanayi awuyan ta yana wani irin nishi kafin yafara bubbuga kanshi akan kafadarta da karfi, tafashe da kuka sosai dan bakaramin zafi buga kan kemata ba, dena wa yayi kafin ya burkito ya gangaro da kanshi kan kirjinta, ya kwantar da kanshi awurin ya kankameta sosai dan kaman zai shige jikinta yana rawan sanyi, wani irin kuka takeyi gabaki daya yawani irin riketa danko motsi, ko numfashin kirki ma bata fitarwa, kuka tacigaba dayi har wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita azaunen.
Ahankali yake bude idonshi dayaji sunmai wani irin shegen nauyi ga kanshi dake wani irin fitinannen sarawa, daga hannunshi dayaji yay mai nauyi yay yadaura akanshi yafi minti biyu ahaka kafin yakara sa bude ido gabaki daya yana karema wurin kallo daya cika da hasken rana, bin gabaki daya wajen yay da kallo kafin ya sauke idonshi a inda kanshi yake da sauri ya janye kanshi daga kan kirjin wata faran kakkywan yarinya dayaga ta takure abango gawasu busassun hawaye dasukai layi layi a fuskarta, da sauri ya mike tsaye ganin ajikinta yake yabi gabaki dayan wurin da kallo yana kare hancin shi sabida wani irin wari dayaji wurin nayi, yana komawa da baya da baya, champal dayaji akafan shi yasa ya kalli kafar da sauri yaga kafarshi cikin amai yasa yay wani irin ihu "Fuck! Wah! Ewww" yawani yatsine fuska, afirgice ta bude ido jin ihu tabi wurin da kallo kafin ta sauke kanta akan mahaukacin dataga sai kallon kanshi yake yana mikar da hanunshi sama yana kallon hanun nashi dama duka jikinshi gabaki daya, kokarin tashi tayi amma takasa sabida yanda kafarta yay mugun tsami dan kafarta alankwashe suke daya kankameta jiya, kiciniyar tashi datake yi takasa yasa yajuyo kai ya zuba mata idanun dayasa taji kirjinta yabada wani irin duma dum! Zuwa wajen yay azuciye yawani irin fizgota har saida tai kara sabida yanda kafarta yay kara tace "wayyo Allah kafata" kawad da kanshi yayi tareda saka hannu daya yana kare hanci saikace kashine yazo gabanshi, dan matsawa yay nesa da ita yana kakkare hanci tareda mata wani irin banzar kallo dayasa taji kaman zatai fitsari, nuna ta yay daga sama har kasa da yatsa yace "who d f*ck are u?".
[7/15, 12:18 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE*♦♦
Maman Abd Shakur
11 - 12