Sashe 33
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yau satin ta daya agidan taji sauki sosai yanda Abba da Mami keji da ita ita abinma har kunya yake bata.
Tana kwance hadadden adakin ta lullube da bargo ta daura kanta akan cinyar Baaba daketa fama da Mami ita gaskiya zata koma yau Mami namata dariya, sallama Abba yayi ya shigo Mami tace "yauwa Alaji kajifa wai tadage tafiya zatayi yau" kaman Baaba zatai kuka tace "to Alaji taji sauki dan Allah kubari natafi nabar Muji shi kadai agida" itadai lumshe ido tayi kaman tana bacci dan batason Baaba ta tafi dan ita take gani takejin dadi, Alhaji yace "to to to shikenan ai, amma ki shirya" ya kalli Mami yace "muje mu kaita taga gidan yarta ko anjima inmun dawo sai nasa driver ya kaiki zaria" washe hakora Baaba tayi Alhaji yafita yana dariya, tashi tayi tana kallon fuskar Bilkisu data lumshe ido ta kalli Mami tace "kinga kasar nan ashe bacci tayi ana hira" dariya Mami tayi tace "yata ba kasa bace kibarta tai baccin ta tunda fita zamuyi" hijabi Baaba ta dauka suka fita da Mami tare suna hira a down stairs suka hadu da Abba da big Mum da itama ta shirya duk suka shiga mota Alhaji yajasu suka fita daga gidan. Gidan yarage daga ita sai yan aiki.
Wani ubansu gida Abba yakai Baaba, sakin baki kawai tayi tana kallo dan gani tayi gidan ma yafi gidan su Abban kyau, horn Abba yayi gateman yazo yabude suka shiga, babban compound ne da aka bi bangon da flowers, sai runfan parking motoci sukai parking suka fito, bayan gidan suka fara zuwa wani ubansu garden ne daga gefe daya kuma wani hadadden swimming pool ne, ta kofar kitchen dake garden din sukabi suka shiga kitchen Baaba dai kasa rufe baki tayi yanzu Bilkisu tane zata zauna awanan gida irin gidan shugaban kasa lallai Bilkisu akwai goshi, fita daga kitchen din sukayi sukai parlor komi white and sky blue harda kujeru, center carpet da labulayen, ga gefe kuma wani babban fish bowl ne kifaye sai wasa suke aciki yanda Baaba ta dinga yi yasa suka dinga mata dariya sukai upstairs inda wani parlor ne awurin sai dakuna uku na farkon suka shiga komi off white ne, sai kuma dayan dakin da akai brown and milk dayan kuma akai brown zalla, kafin su kara komawa wanda akai brown and milk akwatunan ciki guda 24 Mami da Big Mummy sukahau bude mata shikuma Abba yakoma kasa danyi waya, sai kallon akwatinan Bilkisu take tana mamaki, Mami tace "dazaran yadawo daga Abujan zasu tare in sha Allah" nan fa Baaba ta bingile da ciro kaya tana dubawa tasami na bada labari a zaria.
Ahankali tayaye bargon data lullube dashi dan takasa baccin, suna fita taji gidan yamata wani iri duk ba dadi, mikewa tai tsaye tana sanye da soft jersey drape skirt black sai pink crop top daya dan saukan mata kasa amma bai rufe cibi ba sabida ma ance tadinga barin wurin dinkin nashan iska ne yasa Mami ta siyo mata irin kayan yakin, skirt din yabi jikinta sosai ya fito da shape dinta dudda bai wani kamata ba, rigar kuma tamata chachas ajiki tareda kara bayyana kyan surarta, dan black hulane akanta wanda yadan zame baya gashinta da aka tsefe aka gyara mata ya bayyana duk ya kwanta yana shining, wayarta tadauka tasaka bathroom slippers white daya bayyana fararen dogayen yatsun kafarta tafito tana tafiya ahankali harta sauko down stairs babu kowa afalon gashi bata iya kunna makeken tv bangon suba, dan tsaki tayi tai hanyar fita daga dakin tafito tsakar gida sai kalle kalle take ganin babu kowa sai uban motocin dasuke apake, ahankali take tafiya tana dan yatsine fuska dan rabon ta da tsakar gidan tun randa aka sallamota daga asibiti, ahankali take ta tafiya tana zagaye gidan harta ganta a garden, bin wurin tai da kallo yanda flower din wurin sukai kore yirr ga watering can akasa, cigaba da tafiya tayi tana shafa flowers din tana murmushin dake lobar mata da dimple, karan katca dataji yasa tadan daga kai ta kalli saitin inda taji karan wani worker gidan ne dake sanye da uniform yana bama wani dan biri haka dake sanye da kaya ajikinshi jeans da riga ayaba, an daure burin ajikin bishiyan mango da chain, ware ido tayi cike da mamaki harda dan saurin ta takara so wajen ta kalli mutumin dayake ta kallonta sanan ta kalli birin dake kallonta shima yanacin banana, ta nunashi da hannu tace "laaa monkey dama da monkey agidan nan, monkey wayene?" murmushi mutumin yayi yana barema birin wani ayaban yace "na oga ne wlh, bakiga yanda yakeson monkey nanba, shima monkey haka yake sonshi kome yace yayi saiyayi" murmushi tayi batare data matso ba dan tsoron biri take tunda aka taba labari a school wai biri nason mata yanxu ma dan taga akulle yake da kacah ne saisa tazo tana kallonshi, ganin yanda aka samai kaya masu kyau harda sarka awuya sai abin yabata dariya ma, mai aikin yacigaba da kallonta yana bama birin ayaba yace "amma ke ba yar gidan nan bace ko, bakuwa ce dan bantaba ganin kiba wlh" gyadamai kai tayi batare data janye idonta daga kan birin daketa dambe da ayaba ba, shikuma mai aikin sai binta yake da kallo daga sama zuwa kasa yana wanan kyakkyawan fa haka aranshi. "kai!" atsorace daga shi har ita suka juyo sakamakon wani irin tsawa daya dakama mai aikin, yana sanye da white singlet daya kama jikinshi sai neon Beach floral 3 quarter, fuskar nan babu alamun wasa, da hannu yamai alamu yazo, da sauri jikinshi har rawa yake ya karaso gabanshi kanshi akasa yace "good morning si..." wani wawan mari Ayaan ya dauke shi dashi azuciye kafin yanunamai hanyar barin garden din yace "u are fired, out" ganin babu alamun rahama afuskar shi yasa guy din yabar garden din da sauri, arude sumi sumi jikinta har rawa yake tazo zata wuce ta gefenshi ya damko hanunta ya maida shi tabaya ya lankwasa ihu tayi "wash Allah na wai mena maka ne nikuma?" juyo da ita yay takusa fadawa jikinshi da idanunshi dasukai jajir yace "are you trying to seduce my workers" kallonshi tayi da idanunta dasuka cicciko da kwalla tama kasa magana ya daka mata tsawa. "am talking to you" hannu tasa ta taushe kunenta sabida yanda dodon kunenta ya amsa tafashe da kuka sosai fizgan hanunta yy takusa faduwa yajata har side dinshi wanda shine ke tare da garden din kofar ya bude ya jata ciki wani kamshi da sanyi sukai mata sallama wurgar da ita yay akasa tafashe da kuka ya maida kofar ya rufe, arude ta mike tsaye tana waige waige, ganin ya dumfarota da idanunshi da suka chanxa kaman banashi ba yasa ta shige bedroom da gudu kafin ya iso ta kulle kofar, key data gani ajiki tasaka ta kulle tacire key tana komawa da baya tana kuka sosai, buga kofar yayi azuciye yace "ke kibude kofar nan tunda ba gidan ubanki bane, kibude nace" komawa baya tadinga yi harta jingina da jikin wardrobe ta sulale kasa ta kama kafafuwan ta tana kuka tana kuma addu'a Allah dawo dasu Mami.