← Book details Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 89

Sashe 45

Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Sai wajen karfe uku suka tashi dan baccin, ita tafara tashi daga baccin ganin yanda take kan kirjinshi hannayen ta akan wuyanshi yasa ta yunkura zata tashi kasawa tayi sabida yanda hannayen shi biyu ke bayanta, ahankali tasaki wani irin kuka mai sosa rai hawayenta dasuka didiga akan wuyanshi ne yasa yabude ido cikin bacci, sake bude idon yay da kyau ya sauke su akan fuskarta, janyota yay jikinshi a tsorace ta kallai dan bama tasan yatashi daga baccin ba saukar da idanunta dake gangaro da hawaye tayi kasa ganin yanda yake kallonta, kwantar da kanta kirjinshi yay murya chan kasa na bacci yace "wah? Why are you crying again?" kasa magana tayi saima kokarin tashi datake yi daga jikinshi sabida jin jikinta datayi ba riga tasake rushewa da kuka, hannunshi dataji ya daura akan kirjinta yana shirin murzawa yasa ta fincike kanta da sauri taja bargo tana kakkare jikinta, dan murmushi gefen baki yayi kafin ahankali ya sauko daga kan gadon ya shiga bayi, da sauri ta sauka daga kan gado tana tafiya ahankali dan yanzu yay dama dama sosai bakaman jiya ba tafita daga dakin, dakinta ta shiga ta makala key ta sulale bayi ta zauna akasan shower tana kuka sosai ruwa na zubowa akanta, da lips dinta da kirjinta batasan wanne yafi mata zafiba cikin su sabida wanan mugun mutum din. Saida tai kusan 30min kafin ta shiga ruwan zafi kaman yanda yamata yau da safe sanan tafito tai alwala tafito daure da towel ta shirya cikin wani doguwar rigar shimi light blue tadau hijabin ta tasaka tai salla sanan ta tashi ta zauna tadau wayarta wacce rabonta da ita tun jiya tana dubawa taga 3miss calls daga Mami jiya tamata biyu yau dasafe tamata daya, kwanciya tayi bayan ta lullube da bargo tai dailing number saida tagama ringing ya katse sanam Mami ta kirata kafin ma tai magana Mami tace "daughter na ya jiki, jiya nakira baki dauka ba, yau dasafe ma haka shine nakira Ayaan yacemin bakida lafiya ne, ya jikin meke damunki?" lumshe ido tayi jin yanda matar keda kirki amma danta ko mugun mutum wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata kafin muryan ta narawa tace "da da sauki Mami" shiru Mami tadanyi kafin ahankali tace "to Allah kara sauki, Allah baki lpy, zansa yakawo ki gobe kuzo kuyi sallama da Baba Sulaiman Baffan shi, gobe zai koma saudiya wajen matar shi da yarshi kinsan dama batan Ayaan ne lokacin yasa yadawo daga saudiyan" shiru tayi tana sauraran Mami, ahankali Mami tace "kinsha magani ko?" gyada kai tayi tace "eh" ajiyar zuciya Mami ta sauke tace "shikenan Allah ubangiji ya kara sauki sai kunzo goben take care Allah ya miki albarka" ahankali tace "Ameen Mami ki gaidamin da Abba dakuma big Mummy" murmushi Mami tayi tace "to duk zasuji" ta katse wayar, ajiye wayar tayi tana tunanin su Walawa dayan school dinsu.
Wasu hawaye masu zafi ta share, kwankwasa kofan dataji yasa ta mike zaune afirgice, sake knocking yayi ta tashi ta dafe kirjinta hawaye na gangaro wa daga idonta. "ke bazaki budeba" ya daka mata wani irin tsawa dahar ranta saida taji ahankali ta sauko daga gadon jikinta narawa tana kuka tazo ta bude key, bude kofar yayi ya shigo ta dan matsa baya tana goge kwalla finciko ta yayi harsaida tai yar kara ya manna ta jikin bango yana kallon fuskarta. "dis should be d last time dazaki rufe kofar nan hope I've made myself clear?" gyadamai kai tayi ahankali tana share kwalla, dan murmushi gefen baki yayi yanabin shimin jikinta da kallo hannunta yariko yadan sasauta murya yace "come" baijira mezata ce ba yaja hanunta suka fita daga dakin suna tafiya ahankali sabida yanayin jikinta, akan dagowar kujeran dake palour upstairs din ya zauna ya daurata kan jikinshi da sauri ta mike tsaye, wani irin mugun kallon dayamata yasa ta koma ta zauna, remote ya dauka ya saka tashan wrestling sanan ya jawo ledan daya ajiye akan center table ya dauka yabude yaciro katoton roban ice cream da spoon dinshi yajawo stool yadaura mata akai yana kallon fuskarta yace "is urs, sha" dan dago kai tayi ta kalleshi suka hada ido zata dauke kai yay maza ya kamo habarta da hanunshi yana mata wani irin kallo hawaye ne suka taru a idonta hakan yasa yadan lumshe ido kadan yabude su kafin ahankali yace "karki sake ki bari su fito, take ur ice cream inba hakaba u know wat i can do" yay maganan yana nuna mata ice cream din babu alamun wasa a idonshi, ahankali tadau spoon din tadibo ice cream din takai bakinta bakaramin dadi yayiba akwai coconut aciki, ga waffles da aka dagargaza a ciki da chocolate candies dan lumshe ido tayi sabida sanyin dataji tana taunawa ahankali, bakin nata yabi da kallo, takara debo second spoon takai bakin ta tasha duk atakure take saisama batajin dadin ice cream din ko kadan, ahankali ya matso da fuskarshi kusa da fuskarta ya jinginar da fuskar tashi ata saitin kunnenta ya kafe bakinta da ido yanda jikinta yahau rawa takasa sha yasa yadanyi murmushi yace "cigaba da shan ice cream dinki" hanunta har rawa yake ta debo za takai bakinta murya chan kasa ashagwabe yace "i want" kasa kaiwa bakin nata tayi tadan juyo da fuska ta kalleshi yanda ya kwantar da fuskan shi asaitin kunenta yana mata wani irin kallo yasa arude takai spoon din saitin bakinshi girgiza mata kai yayi tareda nuna mata bakinta alamun ita tasha hakan yasa tamaida spoon din saitin bakinta tana saka ice cream din abakinta ko spoon din bata ciroba yawani irin gangaro da fuskarshi saitin bakinta yacire spoon din da hannu kafin ma tai yunkurin hadiye ice cream din yahade bakinshi da nata saida ya kalo ice cream din tass ya shanye yahade da bakin nata ya wani irin sidewa yana lumshe ido sanan yasake ta yana kallon yanda ta kame, kirjinta kaman zai tsage dan tsoro dan murmushi yayi kafin ahankali yace "my turn" spoon ya dauka yadebo ice cream din yasaka abakin shi yamaida spoon din ya ijiye yamata wani irin kallon dako digon wasa babu aciki yanuna mata bakinshi tareda jawo habanta yakawo ta saitin fuskarshi sosai danhar yanajin yanda numfashin ta ke fita sosai da sosai yanaji wani dan iskan kallo daya mata yasa ta runtse idonta gam kaman zata shide haka takeji ta daura bakinta akan nashi "oh Lord of Mercy" abinda Ayaan yafada kenan aranshi kaman zai mutu haka yaji baima jirata ba yakamo bakinta yasaka mata ice cream din, bataso tasha amma ya tura mata karfi da yaji da harshe hakanan ta shanye yacigaba da kissing dinta yana kokarin cire mata riga, rigar yay nasaran cirewa tana kokawa dashi ya kwantar da ita akan kujeran ya shiga wasanni ni da ita tafashe mai dawani irin kukan tashin hankali babu abinda ta tsana kaman abinda yamata jiya ahankali ya tsagaita yakai bakinshi saitin kunenta murya chan kasa dake rawa sosai yace "p...p..pl..please".
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

57 - 58
Chapter 45 · 0% Book details