Sashe 52
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shigowa dakinshi Abba yayi dauke da cup din coffee da Mami tahada mai, yana zaune ya jinginar da kanshi a bangon gado ya lumshe ido, lokaci daya wani irin hadadden zazzabi ya sauko mai, zama kusa dashi Abba yayi yana dafe kafadar shi tareda ijiye tea akan bedside drawer ahankali yace "Boy" fadawa yay jikin Abba murya chan Kass dake rawa sosai yace "Pops please bring her back, Pops dan Allah kace sudawo min da ita konawa suke so zanbasu or they should take me instead" ba karamin tashi hankalin Abba yayiba bayason abinda zai tabamai Ayaan, Ayaan nada mugun rauni akan abinda yakeso wanan tun yana karami yasan da haka, wlh koma su waye suka dauke Bilkisu sai yasa hukuma tamusu hukuncin daya dace dasu, daga kanta bazasu sake marmarin dauke wani arayuwar su ba. Ahankali yace "i promise u, Boy i promise you, ko ina ma suka kaita saimun nemota, even if it takes nai hiring private investigator, even if it means putting all i habe at stake saina nemo ma matarka, i promise u Son, don't worry wanan alkawarin baban kane" sake kankame Abba yayi sosai saiga hawaye shar sun zubo da kyar yace "Pops they hit her, she's hurt, kanta yafashe, Pops he dare hit mah wife wlh saina ka.." hawaye yahana shi karasawa, yafashe da kuka ahankali yana shesheka ajikin Abba, bakaramin damuwa Abba yay ba rabon daya ga kukan Ayaan tun yana grade1, haka yadinga lallashin shi, ranan yanda sukaga rana haka sukaga dare dan wani irin ciwo ne da mugun zazzabi yarufe Ayaan sosai, koda gari yawaye baya gani da kyau tsabagen zafin zazzabin Mami takira Dr.
Wuraren biyar na yamma suka shigo garin bauchi sundanyi tafiya mai nisa kafin suyi parking agaban wani daji, wani babban buhu daya daga cikin su ya dauko yazo inda take kwance kaman matatta dan sunma dauka ta mutu ne, ya bude bakin buhun da kyau biyu daga cikin su suka ciccibeta suka sakata aciki suka kulle bakin buhun sanan wanda ke tukin yafito yazo tabaya ya bude musu suka daukota da sauri sukai cikin dajin da ita da saurin bala'i. Jogging din daya sabayi kullum da yamma tunda yazo farm house din Abban shi hutu yauma yafito yanayi, sanye yake da singlet din sport mai ruwan toka da dogon wando shima mai ruwan toka kafanshi sanye da bakin sport shoe sai kanshi acikin head phone yana jogging abinshi tunda idanunshi suka sauka akan bakin van yaji baida natsuwa, barin ma lokacin dayaga sun fito dawani babban brown sack sunyi cikin dajin dashi hakan yasa yaji bai yarda dasuba, labewa yay abayan wani bishiya har suka fito duk yana kallon fuskar su kafin yaga sun shiga cikin van din sun tada sun tafi, da sauri yay cikin dajin daidai ta inda yaga sun fito yasa hannu ya janye headphone din daga kanshi ya maida wuyanshi sanan ya cigaba da tafiya da sauri sauri yana shiga dajin yana kalle kalle amma baiga buhun ba har yay giving up yana shirin ya juyo yaga buhun akan wani babban dutse da sauri yay wurin yana addu'a, ahankali yay bismillah ya daura hannunshi akan buhun yana tattabawa jin kaman mutum yasa yay maza ya kwance daurin bakin buhun da kafafun ta yafara cin karo, ahankali hanunshi na rawa yay bismillah ya daura akan feet dinta kafin yadan dago takan ya zare buhun gabaki daya daga jikinta, yabi jinun daya bata goshin ta da kallo, da sauri ya kamo hanunta yana checking pulse dinta ganin akwai yasa yagane da ranta, da sauri ya ciccibeta yana kallon fuskar ta kaman yay kuka yafita daga dajin da mugun gudu baxai ma iya komawa farm house ya dauko car ba hakan yasa ya tare wani me machine din dake zuwa yahau kai yace kai ni town hospital. Yana zuwa hospital wani babban abokin shi mai suna Dr Ameenu ya karbeta aka taru akanta.
*Kano*
Ayaan fa gashinan gashinan ne, kaman zararre kaman lafiyayye baida aiki se sumbatun kiran sunan Bilkisu kokuma yadau filo yarike yanama filo magana, Abba yay yay dashi sukoma gida yaki ya makale adakin Bilkisu anan yake kwana yarike kayanta gam ya rungume yana fadin am sorry, am sorry, please come back. Big Mum dadi kaman zai kasheta har addu'a take Allah sa bakin cikin rashinta yasa yama mutu gabaki daya yanda dazaran Alhaji shima yamutu ta rike dukiyar gam gam.
Babu wanda yataba kawo tanada hand abacewar Bilkisu, anjira anjira yan kidnappers din sukira amma shiru.
Yau satin ta biyu a hospital din, kullum Guy din daya kawota yake zuwa dubata duk wani kudi da akai bukata na treatment dinta zai biya.
Yauma kaman kullum misalin karfe biyar yay parking motar shi a parking lot din asibitin ya fito yana sanye da farin lallausar yadi daya haska chocolate fatar shi, sai uban kamshi yake yay cikin asibitin yana taku daidai yana kada key mota daya rike yay office din Dr Ameenu kai tsaye, Dr Ameenu na ganinshi ya nunashi da yatsa yace "kaiko Aaman sai shegen gayu babu matan aure tuzurun banza kawai" tabe baki yayi tareda fizge cold bottle water dake hannu Dr ya zauna akan kujera saida yadan sha ruwa kadan sanan yaja tsaki yace "sabida kadanyi aure last month ne zaka faramin iskanci, lallai muma Allah bamu masu sonmu" yay magana yana shafa dan gajeren gemunshi sanan yaja wata yar siriruwar tsaki agajiye yace "ya patient dina har yanzu bata tashi daga coma bawai" gyara zama Dr Aminu yayi yace "i think rashin tashin ta has something to do with buguwan kanta, but once ta tashi we will conduct some special test akanta, but let's just wait till then" ahankali yace "okay" kafin ya mike tsaye dauke da ruwan goran a hanunshi yace "bari naduba ta" yafita daga office din dakin dayasa asata na mutum daya yaje ahankali ya bude kofan ya shiga yana kallonta har yanzu tana kwance as usual cikin kayan asibiti da nurses suka saka mata bambamcin kawai yau babu oxygen din da aka saba samata, kanta nannade da bandeji, kujera yaja ya zauna yadan kalleta nayan mintina kafin ya jingina goran ruwan daya dauko a jiki ya tura hanunshi acikin aljihu ya ciro wayarshi yana daddannawa. Motsin dayaga bargon da aka lullube dashi nayi yasa ya tsaya da danna wayar dayake yi ya dago kai ya kalli fuskarta, motsin dayaga saman idonta nayi yasa yadan matso da kujeran shi kusa da gadon yana kallonta batare dayace komiba, motsin data fara sosai yasa yay magana cikin calm voice dinshi yace "Hey open ur eyes, u are safe now" motsi tacigaba dayi kafin ahankali tabude idonta suna rawa harta bude duka ta saukesu akan fuskar wani mutum data gani yana kallonta ga cool murmushi akan fuskar shi, dakin tabi da kallo tana jujjuya kai tana wani irin fir fir da ido kafin idanunta su sauka akan goran ruwan data gani akan jikinshi da sauri ta yunkuru zata tashi da sauri ta dafe kanta tasaki wani irin kuka, da sauri yadan matso yace "careful" da karfin tsiya ta tashi zaune ta fizgo ruwan data gani ajikinshi tana dambe da ruwan tana kokarin budewa amma takasa hakan yasa ya tsaya yana kallonta, fashewa tasake yi sosai da kuka tana dafe kanta dake mata zafi, ahankali ya mika hannu ya karbi ruwan zata fizge ya girgiza mata kai ya bude marfin ya mika mata, karba tayi da sauri ta kafa abaki wani irin mugun kishi takeji, daidai lokacin aka bude kofar dakin afirgice ta saki ruwan hanunta tai wani irin ihu da yasa ya kalleta da sauri dan dama kofar ya kalla sanin either Dr ko nurse ne zasu shigo, tsalle tayi ta diro daga gadon ta labe abayan shi tafashe da kuka tana bobboye wa, da sauri Dr Aminu ya karaso da murmushi kan fuskarshi yace "wow alhamdulillah at long last yaushe ta farka Aaman?" matsawa yayi sabida Dr ya ganta da kyau tasake biyoshi ta labe abayan shi, ahankali ya juyo hanunshi daya cikin aljihun shi ya nuna Dr Aminu yace "he's ur doctor zoki zauna" ya koma ta wurin gadon da sauri ta sake bishi ta tsaya a inda ya tsaya tana tana kallon fuskarshi hakan yasa yama Dr Aminu kallon irin wats wrong with her dinan, singnal da hannu Dr Aminu yamai hakan yasa yakara kwantar da murya ya nuna mata gado yace "sit" makemai kafada tayi, hakan yasa ya zauna abakin gadon da sauri itama ta zauna tana kallon fuskarshi, dan murmushi yay mata yace "sunana Barrister Aaman Muhammad, nina ganki lokacin wayansu sun shigar dake daji acikin buhu sun yar, now i need you to tell me who you are sabida mu kira iyayen ki suzo su dauke ki, Ya sunanki?" tunda yake maganan ta kafeshi da ido ko motsi batayi, anatse yace "ya sunanki?" nuna kanta tayi akaro na farko tai magana cikin siririyar muryarta tace "ni?" gyada mata kai yayi ahankali tace "nima bansani ba, ya sunana?" ta wurgamai tambayar itama tareda tsareshi da ido tana kallon fuskarshi, da sauri ya kalli Dr Aminu, dan matsowa Dr Aminu yayi hakan yasa ta matsa kusa da Aaman da sauri hartana neman bigeshi da sauri ya matsa, ganin haka yasa Dr ya tsaya batare daya karaso ba ya kalleta yace "fadama na waye baban ki to" da sauri ta nuna Aaman, kallan kallo daga Aaman har Dr Aminu sukayi hakan yasa Dr yace "wanan bashine baban kiba, waye Maman ki to?" sake nuna Aaman tayi, ahankali Dr ya kalli Aaman yace "muje office" yay gaba Aaman ya mike tsaye da sauri itama ta mike ya kalleta yace "jirani ina zuwa" makemai kafada tayi kaman yarinyar tafashe da kuka da sauri ya kalli Dr Aminu daya tsaya ya kallesu yace "wai meke damunta ne?" ajiyar zuciya Dr Aminu ya sauke yace "inhar abinda nake tunani hakane inaga nin sanadiyar injury data samu akai yasa tasami shafewan kwakwalwa, ma'ana she lost her memory saisa kaga kaida tafara gani tasani take yarda dashi, yanzu u are her everything kai zaka koya mata sabawa da yarda da mutane for now kafin mu dubata musan wani treatment zamu daurata akai".
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
63 - 64