Sashe 86
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai suka makara wuraren shida na safe ya bude ido sabida zafin jikinta dake konashi, binta yay da kallo yanda ta kwakumeshi kaman zata koma cikin jikinshi fuskarta yay fayau tana bacci, jikinta zafi sosai hannunshi ya daga ya daura akan wuyanta sosai yaji tausayinta na shigan shi dan yasan cikin ne yasamata wanan zazzabi early morning sickness dinan, ahankali ya maida hanun ya daura akan soft kumatun ta yana shafawa gently yana murmushi, bakinshi yakai ya daura akan lips dinta dahar dan kumbura sukayi ahankali ya shiga bata lizard kiss ya kamo harshenta ba shiri ta bude ido cikin baccin datake yi hada ido sukayi, murmushi yamata ya cigaba da abinda yakeyi yana wani irin kara shishigewa jikinta, daure fuska tayi sosai ta fizge bakinta tareda tureshi bargon gadon taja ta rufe jikinta da sauri ta juyamai baya wani irin bakin ciki na cika mata zuciya, wani irin haushin kanta take ji na barin kanta yamata abinda yayi, mema yasameta jiya data bari yamata haka? Wani irin kuka tasaki na bakin ciki, ahankali yazo ta bayan ta ya rungumeta tsam, tureshi tayi cike da tsana ta diro daga kan gadon baya tayi luuuu zata fadi sabida wani irin jiri dataji ya kwasheta da sauri ya diro ya tareta, cike da masifa ta tureshi tace "haa'a leave me" kaman zaiyi kuka yace "please" tureshi ta cigaba dayi hakan yasa ya dauketa da karfi da yaji baibi takan tsiwan datake mai ba saida yamata wanka sanan ya direta agaban wash hand basin yana murmushi yace "yi brush to Ayaan wife" hararan shi tayi tana goge hawayen bakin ciki, kunenshi yakama yanadan murmushi ya kalleta yace "baby please mana, jiyafa kin yafemin, ki kara yafemin yanzu, am really very very sorry" dauke kai tayi tadau brush dinta tafara brush murmushi yayi ya juya dan zuwa wajen wanka, wani irin yellow amai tafara da sauri yadawo wajen ya riketa, brush din yacire daga bakinta yana mata sannu dudda uban aman datake amma kokarin tureshi take dan bataso yana tabata, kin sakinta yayi saida aman ya tsaya dukta gaji jikinta yakara zafi kuskure mata bakin yayi yafita da ita daga bayin ya zaunar da ita akan gado sai binshi da harara take tana kawad dakai, kaya yaciro mata a wardrobe da hijabi ajiyewa yay agefenta yace "sa kiyi salla" dauke kai tasake yi, dan murmushi yayi ya shafa hancinta kabar da hannunshi tayi yay murmushi yace "I love you so much Dr Ayaan wife" juyawa yayi yakoma bayi ta rakashi da harara saikuma ta fashe dawani kukan tuna duka abinda yafaru jiya data yi towai meya sameta? Kuma wlh taji dadi sosai, tsaki tayi tadau kayan daya ajiye mata tana share lips dinta dayasha, tashi tayi tasaka tahau kan dadduma.
Akan dadduma yafito yasameta tana ganin shi ta dauke kai murmushi yayi yana share jikinshi da towel kayan daya cire ya mayar yataho kan dadduman agefenta ya tsaya ya kabbarta salla da sauri ta tashi ta matsa jikin gado tana karashe azkar dinta, yana idar da sallan ya dauko Al Qur'anin ta dake kan table ya bude yana rerawa, mamaki ma tayi sosai yanda kira'an shi keda dadi, hararan shi tayi ta gefen ido ta mike tsaye da kyar jin wata shegiyan yunwa na addaban cikin ta, hijabin jikinta ta cire ta ijiye akan gado wurin kulan tuwonta taje bata damu da ko warming ba'a yiba tafara cin gayan tuwon kaman mara hankali daga kai yayi yana kallonta saikuma yay murmushi yanda tamai mugun kyau, girgiza kai yayi yanaji kaman ya cinyeta dan so kafin ya cigaba da karatun shi abinshi, saida taji tuwon ya isheta sanan tasha ruwa ta mike tsaye batare data kalli ko inda yakeba tai hanyar kofa dan zuwa gaida Mami handle din kofan ta murda taji kofan a kulle hakan yasa tajuyo shima ita yake kallo, dauke kai tayi ta daure fuska batare data kalleshi ba tace "kabude min kofa" dauke kai yayi ya rufe Qur'anin ya ijiye gefe ya tashi tareda linke dadduman ya ijiye yatako zuwa inda take gab da ita ya tsaya ya zuba hannu a aljihun wandon shi yana mata wani irin kallo, yanda yawani cika mata fuska da gaba yasa kirjinta yadan buga matsawa tayi ta jingina da kofa hakan yasa ya bita ya tsaya dab da ita, maida kanta kasa tayi tana wasa da yatsun ta, murya chan kasa yace "kin gaishe ni baby?" turo baki tayi tabi ta gefenshi da sauri ta wuce, goran juice din daya bata jiya ta gani akan drawer da sauri tai wurin ta dauka ta bude zata kafa abaki rike goran yayi ahankali yace "karki sha baby" fizgewa tayi da karfi tana hararan shi kasa kasa ta kafa abaki ta kwalkwale sauran, wani irin dan iskan murmushi yayi yawuce gaban wardrobe ya rage kayan jikinshi ya rage daga shi zai boxer gado yahau yay wani irin kwanciya yana kallonta yana shafa kirji, dauke kai tayi tai wurin kofa buga kafa tai akasa batare data kalleshi ba tace "kazo kabude min kofa kaga zanje wajen Mami ne naji karfe nawa zan tafi zaria" ko alamun magana baiyiba sai ma wani irin bin jikinta da kallo yake yanda silk orange plain gown din jikinta yakamata ya kwanta ajikinta sosai, ya mugun fito da shape dinta, sauke idanunshi yayi akan shafaffen cikinta kaman babu hallita aciki, jin shiru yasa ta juyo dakanta ta kallai hada ido sukayi ya wani irin kashe mata ido yana mata alamu da hannu datazo, dauke kai tayi kirjinta na wani irin bugawa, kalle kallen dakin tafara tana neman wayan Mami dake wajenta amma bata ganiba gawani irin shegen kallonta dayake dayasa takasa natsuwa, wani irin tsaki taja tadan kulle ido ta bude sabida baccin datake ji, ahankali yace "baby come lets sleep bakiyi baccin dareba jiya babyna, kinji please my love please Ayaan wife" yanda yay maganan saida yasa tsigan jikinta tashi, runtse ido tayi da sauri ta kifa kanta jikin kofa tasakin mai siririn kuka kaman wata marainiya, tashi yayi daga kan gadon hakan yasa ta runtse idonta da gudu ta tsugunna ajikin kofan tana kankame jikinta, tsugunnawa yayi ya daura hannayen shi akan gwuiwanta yana wani irin shafawa yana kallon fuskarta, wani irin ajiyan zuciya ta sauke tadan cije lips sabida yanda take ji zata ture hanunshi da sauri yakama hanun yana wani irin shafawa, dawata irin murya yace "zomuje muyi bacci babu zarian dazaki, please baby kidena fushin nan dani is driving me nut" daukan ta yayi da karfi dayaji ya kwantar da ita akan gadon ya kwanta gefen ta, zata gudu ya matseta wasu irin abubuwa yadinga mata yawo tuni ya birkitata dama ga seductive pill dayasa a drink din, sosai yasha romo yay yanda yaga dama da ita, sai wuraren sha biyun rana ya barta da sauri ta juyamai baya tafashe dawani irin kuka awahale dantai bala'in gajiya, bakin cikin kaman tahadiye zuciya ta mutu gawani irin tsanar shi dake cinta, ta baya ya rungumeta tsamtsam kaman zai maidata ciki, kokarin tureshi take amma takasa, ahankali yace "baby na! I said am sorry for everything i was old Ayaan den, yanzu am a change man, dan Allah kidena fushin nan, dan..." yadan yi shiru jin zuciyar shi tasoma karaya zuciyar shi bata iya jure wanan tsanar data mai, kwantar da kanshi yayi agefen fuskarta, ya kulle hannyanshi ta cikinta sosai yana sauraran yanda take fitar da siririn kukan datake yana sauke ajiyar zuciya kirjinshi na bugawa sosai, sunfi 2min ahaka sanan ta share hawayen ta jin wani irin zuciya yazo mata wuya kwance hanunshi tayi akan cikinta da karfin bala'i ta juyo tareda tureshi da hanunta, kallon shi tayi cikin ido shima kallonta yake asanyaye kaman zaiyi kuka shi kadai yasan yanda abinda takemai ke ciman zuciya kaman zai haukace yakeji, cikeda masifa tace "wlh wlh banason ka, ni bantaba sonka ba aka auramin kai ko shawarana ba'a nemaba dan kawai Isyaka na yace bazai aureni ba, na tsaneka, ni bana sonka, ni kasake ni naje gidan mu nacigaba da karatu na, nan gaba na auri wani wanda nakeso bakaiba, kasake ni Allah zai fitomin dawani mijin wanda nakes...." kasa karashe maganan tayi sabida yanda yahau wani irin tari yana dafa kirjinshi idanunshi sunyi wani irin bala'in ja kaman wuta yana tari kaman zai shide, adan tsorace takoma baya tana kwalalo ido jikinta na rawa tama rasa mezatayi tana kallonshi, wani irin nishi yafara yana son grabbing numfashin shi dake barin kirjinshi sosai idanunshi na juyawa yana "uuh' uhuuu" kaman mai asma, da mugun sauri ta matsa kusa dashi hanunta har bar bar yake arude ta dafa shi tace "Yaya Ayaan menene baka da lafiya ne? Ina maganin ka na dauko ma?" gabaki daya idanunshi sun soma kafewa hanunshi akan kirjinshi yana wani irin numfashi, tashi tayi a mugun rude tana kalle kalle dogon riganta ta hango akasa da sauri ta dauka tasaka tadan ja bargo ta rufemai har ciki tai hanyar kofa, jijjiga kofan tayi tana bugawa tana Kiran sunan Mami amma shiru, karan faduwa dataji yasa tajuyo da sauri, Ayaan tagani yafado daga kan gadon akife akasan dakin, wani irin ihu tafasa da kuka tai kanshi, tsugunnawa tayi da duka karfin ta ta iya juyo dashi dan kato ne sosai, ko numfashi bayayi kaman wanda ya mutu idanunshi sun kafe har lokacin hanunshi na dama nakan kirjinshi, wani irin ihu tayi tana kiran sunanshi. "Yaya Ayaan".
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦
Maman Abd Shakur
98...
Su Mami da Abba dayake agaban su yazo yawuce yay sama bayan sun gaisa, kuma basuga fitowan su da safen nan ba saisa ma sukai ficewan su batare dasun damesu ba, itada Abba dan zuwa gidan wani amininshi dazai aurar da yarshi.