← Book details Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 89

Sashe 80

Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali Ayaan ya daura hanunshi akan na Aaman hakan yasa Aaman yadan juyo ya kallai murmushi yamai murya chan kasa yace "thank yhu" baki Aaman yabude zaiyi magana aka bude kofar dakin da sauri ya juya Mum dinshi da Dad dinshine suka shigo da fara'a akan fuskokin su, Mami na ganinsu ta shaida iyayen shine sabida kaman gaisuwa sukai na mutunci da girmamawa ta gode musu, Raiyana ma ta gaidasu akunyace da kyar Ayaan yakara bude idanunshi duka yana kallon kofa ganin baiga Wife ba, da kyar ya iya tattara natsuwar shi ya gaidasu ahankali, amsawa sukayi sunamai sannu da kuma jajen abinda yafaru saiga Dr Ibrahim ya shigo dakin murmushi kwance kan fuskar shi ya kalli Ayaan da sai kallon kofa yake yace "Dr we are going for scanning" daure fuska yayi yacigaba da kallon kofan, ko damuwa Dr Ibrahim baiyi ba ya kwantar dashi ahankali ya gyara gadon su Mami suka mammatsa ya gungura shi ya fitar dashi daga dakin, su Abba na ganin anfito dashi suka fito daga inda suka labe kaman wasu yara Abba yawani kashe da Baba Suleman suna dariya, sanan suka shiga dakin gaisuwa sosai akayi kafin dukansu su dunguma su fito aka shishiga mota sai gida bini bini Raiyana duk inta dago kai sai sun hada ido da Aaman, tsaki tayi tace "tama godema Allah dama yau zasu tafi xaria wanan mutumin ya dameta".

Office dinshi dayaga Dr Ibrahim ya bude da key ya shiga dashi yasa ya juyo ya kalleshi, gira daya ya daga mishi yace "wat? Anan za'ai scanning din to" maida kofar office din yayi yarufe, ya dawo inda yake da taimakon shi ya sakko daga gadon yana tafiya ahankali yabude bedroom ya shiga dashi akan gadon da aka gyara fess ya kwantar dashi ya dauko wayar shi da Abba yabashi ya ijiyemai kusa dashi sanan ya mike yace "am coming bari naje na dauko abinda nake bukata, I think if ur condition improve zuwa gobe saina sallameka ko patient" dan hararan shi Ayaan yayi saikuma da sauri murya chan kasa yace "please kiramin Pops awaje where is wife, jiyaye ranshi yawani irin baci zafin da zuciyar shi tayi yasa da sauri kuma ya saki ranshi karya illatar da kanshi, Dr Ibrahim daya gama karance reaction dinshi yafita daga dakin yana murmushi ya tura gadon yafita dashi daga office din, ahankali ya tura kofar office dinshi ya shiga Bilkisu dake zaune akan kujeran office dinshi Sai hawaye take sharewa da hijabi dan tagaji da kuka mai karfi yasa takoma hawaye kawai. Shigowa yayi yace "tashi muje na kaiki wurin shi" da sauri ta kallai, gyada mata kai yayi hakan yasa ta mike da sauri hartana nema tafadi da sauri yace "easy" yajuya yafita tabishi abaya, ahankali yabude kofar office din Ayaan ya kalleta yanda take share hawaye sai abinma yaso bashi dariya yace "stop crying go inside yana cikin dakin" yanuna mata kofar, gyada mai kai tayi ta shiga ya rufo musu kofar yay office dinshi file din Ayaan din yaduba yana karantawa probably ma gobe zai sallame shi dan heart dinshi ne matsalan dazaran yarage nauyin zai sallameshi.

Saida tagama kalle kallen office din sanan tabude kofar bedroom din ta shiga idanunshi a lunshe amma ba bacci yakeba, wani irin bugawa kirjinta keyi tana sanya shi a ido takasa daina kallonshi, wani irin kuka mai karfi tafashe da shi tana kallonshi da sauri ya ware ido ya kalli saitin inda yakejin kukan da harya mutu bazai manta kona wayeba, kasa dena kallonta yayi bakaramin ramewa tayiba duktai zuru zuru, ahankali yabude mata hannu yana kallon kwayar idonta alamun tazo dawani irin gudu taje tafada kanshi takankameshi tasaki wani irin kuka tana dukan kirjinshi sosai, hanun nata yarike yana girgiza mata kai yakai hanun saitin bakinshi yama hanun peck tareda kara gyarata ajikinshi ya kankameta sosai yakasa magana sai ajiyar zuciya dayake saukewa, sunfi minti goma ahaka da sauri ta sakeshi hango bandeji datayi acikin shi tazo ta tsugunna agaban gadon tana kallon wurin tana kallonshi, murmushi yayi ya kamo hanunta da sauri ta mike tana kallon ciwon, hannu yasa ya cire hijabin jikinta ya ijiye agefe ya tsaya yana kallonta riga da skirt na atampa kore ne ajikinta sai gashinta da aka mata kitso shuku yan kanana, ta rame saidai kuma ta ciko sosai abaya da kirji, ahankali yajawota ya zaunar da ita abakin gadon, hanunshi ya daura akan wuyanta jin yanda take running temperature ganin yanda take kallon ciwon har lokacin yasa ya juyo da kanta goshin shi ya daura akan nata murya chan kasa yace "you are sick Baby" janye goshinta tayi daga nashi ta koma ta tsugununna kusa da cikin shi tana kallon bandejin tai raurau da ido zata fara kuka hanunta ya kamo ya janyota jikinshi yana dan murmushi ya juyo da fuskarta yana kallon kwayar idonta, fashewa tayi da kuka saikuma ta rungumeshi, murmushi yasake yi ya matseta sosai ya manna mata kiss a gefen wuya, sakin shi tayi hakan yasa ya saketa, side hug tabashi ta kwantar da kanta kaman baby akafadar shi tana kallon cikin nashi tana saukar da ajiyar zuciya saikuma ta tashi ta kalli fuskar shi shima ita yake kallo washe mai baki tayi ta zauna akan cinyar shi tana kallon pink lips dinshi, hannayen shi biyu ya daura akan kafadar ta ya turo da kanta gaba ahankali, ya goga hancin shi kan nata, washe mai baki tayi tana kallon kwayar idonshi murya chan kasa yace "I missed yhu wife" sake washe mai baki tayi itama ta daura hannayen ta akan nashi tana washemai duka hakoran ta, sakin hanun shi tayi ta daura hanunta akan kumatun shi ahankali ta matso da bakinta saitin nashi tana kallonshi, shima ita yakema wani irin kallon so, ture hannayen shi tayi daga kafadar ta ta sanya hannu tai cuddling kanshi tana washemai baki tana kallon lips dinshi da sauri ta kama lips din, wani irin ajiyar zuciya ya sauke ya wani kamo bakinta da kyau yana kara sanyata ajikin shi hannayen shi na yawo abayanta yana kokarin zuge zip din rigarta.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

92 - 93

Zage zip din rigar yayi ya balle hook din bra, cire rigar yayi ya ijiye agefe ahankali ya raba bakinshi da nata ya tsaya yana kallon kirjinta, leka fuskar shi tayi tana washe baki, murmushi yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan kirjinta yana noticing wani abu, ahankali yasake hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan yasakamai damuwa aranshi, sundade ahaka tana kankameshi yana wasanni da ita haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan fuskarshi, ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 2min ahaka saikuma ya bude tafin hanun nata da zufa yagama jikawa, share zufan yayi sanan yakurama soft skin din hanun ido nakusan minti uku, danna tafin hannun yayi saikuma ya maida hanun ya ijiye yana kara kallon fuskarta, bargo yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon, ahankali yadau wayarshi yafita daga dakin bedroom yaje office zama yay akan kujera sanan ya kunna wayar, number Dr Ibrahim yafito dashi yay dailing ringing biyu yadauka yace "patient dawata matsala ne nazo" dan karaman tsaki yaja yace "ya isheka fa" cikeda iskanci da neman tsokana Dr Ibrahim yace "a'a su boy now now now naga har muryan ka yafito rass ne, baki yabudu wife tabude ma" kaman ya naushe shi haka yaji, ahankali yace "please kazo I need yhu kataho min da allura da test tube I wanna take wife's blood" yana maganan ya katse wayar, ya lumshe ido ya jinginar da kanshi ajikin kujeran, ba'a wani dau lokaci ba saiga Dr Ibrahim saida yafara knocking yabashi izinin shigowa sanan ya shigo office din dauke da abubuwan dayace tashi yayi ahankali ya karbi igiyan da sirinji yace "am coming" da kallon mamaki Dr Ibrahim yabishi lallai soyayya magani inkasha ka warke, dakin ya shiga ahankali ya kamo hanunta gudun karya tadata ya kulle ta yanda jijiyoyin ta zasu fito alluran yasaka saida ta yatsine fuska cikin bacci ya debo jininta sanan ya zaro tareda manna cotton wool awajen ya warware igiyan, saida jinin ya tsaya sanan yafita daga dakin, Dr Ibrahim yabama wa ya karba yace "please kaba yan lab a.." da sauri Dr Ibrahim yatare shi ta hanyar cewa "lallai su boy kafa wuce boy yanzu" duka ya kaimai da gudu yafita yace "am coming" zama yayi akan kujera ya ciro number driver su yakira ahankali yace "ka kawomin mota" katse wayar yayi ya jingina da kujera yana kallon agogo, ba'a wani dau lokaci ba Dr Ibrahim ya shigo dauke da test result din ya mikamai yana murmushi da sauri ya karba yana dubawa da sauri ya manna paper test result a fuska yana wani irin murmushi, fizge takardan Dr Ibrahim yayi shima yana murmushi yana nunashi da yatsa irin kai kai dinan shegen gorane, da sauri ya kifa kanshi akan table yana dan dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida kagama aiki ne kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana wani ciccin magani yana kokarin mayar da murmushin dayake ji ya kalli Dr Ibrahim ya daga mai gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hannu yace "congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi tsammaniba kawai yaji ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace "thank you Dr for giving me this good news" sakinshi yayi har lokacin murmushi yake, bandejin cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hannu yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa, murmushi yayi yace "thanks gida zani" "na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me am fine yanzu ai" gyada mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa yayi driver ne key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.
Chapter 80 · 0% Book details