Sashe 70
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ba ita ta tashi daga baccin ba sai bayan sallan magrib lokacin yana zaune agefen gado rike da laptop fadowa datai jikinshi ta kankame shi yasa yay murmushi ya sauke ajiyar zuciya, ajiye laptop din yayi ya juyo tareda dagota daga bayanshi ya daura hannu a wuyanta koda zafi amma babu, kiss yamata a ido da sauri ta lumshe idon, dagata yayi duk jikinta ya saki yace "muje kiyi wanka kiyi brush kizo kiyi salla saikici abinci ko wife" kallonshi kawai takeyi babu ko kyafta ido, hanunta yarike yay bayin da ita, toothpaste yasa mata a toothbrush ya bata tafara yi sanan yahadamata ruwa me zafi tana gamawa ya zagayo ta bayanta ya daura kanshi ata wurin wuyarta, ahankali yakai hanunshi saman zip din doguwar rigarta murya chan kasa yace "time to bath" zage zip din yayi har kasa, hanunshi dakeda danshin ruwa ya shafa abayan nata yana wani irin tafiya dasu, wani irin ajiyar zuciya ta sauke sabida yarr din dataji shi kanshi yanda ta sauke ajiyar zuciyan saida ya haifar mai da kasala, ya sauke hanunshi yadaura akan hanun rigar, ahankali ya zame rigar yay kasa da ita yabi jikinta dawani irin kallo, dan lumshe ido yayi ya dauketa ya sakata cikin ruwan, bakaramin dadi ruwan zafin yamata ba sosai, daukawa yayi ya wanketa tass batare daya shiga ruwan ba sai kallonshi take saida yagama yaja towel ya nannade ta yasa tai alwala yafito da ita, wata yar figigiyar soft pink rigar bacci yasaka mata idanunshi kur akan kirjinta dakusan rabinshi na waje, zani ya dauka yadaura ya daura mata yasaka mata hijabi yasata akan dadduma tafara salla shikuma ya bude food flask ya debo mata farfesun Ganda da Mami ta aiko dashi nata dazu da yamma dakuma fruit juice shima wai duk natane dan tabe baki yayi ahankali yace "Pops I miss you Mami bataji dani" ajiye abincin yayi yakoma kan gado yana jiranta ta idar tana idarwa ko hijabin bata cireba tafado kanshi ta kankameshi tai lamo ajikinshi shafa bayanta yayi ya tattaro hijabin ya cire mata ya ijiye gefe ya mikar da ita tsaye zanin ya wani irin zare yana shafa shafaffen cikinta ya, ajiye zanin yayi yaja hanunta suka zauna akan center carpet, farfesun da Mami tamata da fruits juice dinta yabata karba tayi tafara ci ahankali shikuma coffee kawai yahada yana sha yana kallonta dan baya wani jin yunwa, itama kallonshi takeyi tana ci, daukan juice din yayi yabude mata goran yabata sha tayi badai dadi ba, kasa shanye farfesun tayi ta rage amma ta shanye fruits juice din tass, tattare wajen yay kafin ya dagata yace "muje muyi alwala muyi salla saiki sha maganin ki" bayi suka shiga saida suka fara wanke baki sanan yamata alwalan da kanta yafito da ita kaman dazu, yanzu ma shiya saka mata hijabi da zani yajasu jam'i suna idarwa yajasu shafa'i da wuturi bayan yagama yacire mata hijabin da zani ya maidasu wardrobe ya dauko maganin ta goran ruwa yadawo yabata tasha tana yamutse fuska kaman zatai kuka, tsugunna yayi yay kissing lips dinta yana dariya sanan yatashi ya ijiye agefe, wutan dakin ya kashe ya kunna musu tv, yasa atashar cartoon yadawo gadon ya zauna, da sauri ta daura kanta akan hanunshi ta rungume hanun tana kokarin lumshe ido dan harta soma jin bacci, ganin bama ta kallon cartoon din yasa ya saka news yakara jingina da bangon gadon da kyau sabida taji dadin zama, kara kankame hannunshi tayi tadan bude ido kadan ta sauke akanshi wani irin zirr yaji har cikin kasusuwan jikinshi baifarga ga hakaba yaga ta daga hanunta da kyar ta daura yatsun ta akan hancinshi tana shafawa tana wasa dashi, gabaki daya hankalin ta nakan hancin, suman dayaji yana shirin yi yasa ya kama yatsar nata yana kallonta, sake dan ware ido sosai tayi ta kalleshi tana kokarin fizge yatsar ta cigaba da wasan ta, ahankali yaja yatsar yakai cikin bakinshi yana wani irin tsotsan yatsar, wani irin dataji tanaji yasa tafada jikinshi ta kankameshi tana kokarin fizge yatsar ta akasalan ce, kin sakin yatsar yayi saima sakko da hannayen shi dayayi yana wani irin shafa soft a*s dinta, cusa kanta tayi a kirjinshi sosai sabida yanda takeji hannu yasa ya jawota saitin fuskarshi ahankali ya saka karamar yatsarshi acikin kunenta yana wani irin wasa da kunen juyar takai takeson yi amma takasa gashi takasa bude idanunta duka tsabagen yanda bacci kecinta, harshen shi yasa yana wani irin lashe lips dinta da har yanzu suke kamshin fruit juice din Mami datasha, ajiyar zuciya kawai take saukewa kafin tabude bakinta ahankali da kyar tawani chapko harshen shi dayake ta lashe lips dinta dashi, kankame ta sosai Ayaan yayi kaman zai komar da ita ciki batare daya raba bakinsu ba ya zare yar rigar baccin dake jikinta, ya cigaba da wasanni da ita, da kyar ya shiga tsabagen yanda take amatse yadinga yin yanda yaso da ita danko kadan baya hayyacin shi...
Wani irin azababben horn da akeyi yasa mai gadi yafito dagudu daga bayi yana kokarin daure mazariyar wando, kara horn din akayi, da gudu yafita yana mamaki oga ne yau yazo gida to amma ai wanan ba horn din motar shi bane, makulli yasa yabude karamar kofan sanan yabude dan yafara ganin waye, yana budewa dawani irin azababben sauri yarufe ya danne kofar yana kokarin maida makullin ya kulle, turo kofar da akayi yasa key ya subuce daga hanunshi yafadi kasa dawani irin mugun gudu ya kwasa tsabagen rudewa ma garden yayi dukya haukace katoton kG monkey Ayaan daya gani ya bude ya tsugunna ya rarrafa ya shige ciki ya rufo ahankali jin tafiya a garden din, kowace addu'a yazo bakinshi yi yake jikinshi na barbar, kara shigewa bango yayi ya ciro toculight wayanshi dake aljihun gaban riga tsabagen rudewa da kyar yaciro number dayay saving da oga yay dailing...
Ringing wayarshi dake kan bedside drawer yake amma tsabagen moaning din dayake yi yana flipping Bilkisu up and down like a burger bai bari yajiba.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
83 - 84
Wani irin azababben horn da akeyi yasa mai gadi yafito dagudu daga bayi yana kokarin daure mazariyar wando, kara horn din akayi, da gudu yafita yana mamaki oga ne yau yazo gida to amma ai wanan ba horn din motar shi bane, makulli yasa yabude karamar kofan sanan yabude dan yafara ganin waye, yana budewa dawani irin azababben sauri yarufe ya danne kofar yana kokarin maida makullin ya kulle, turo kofar da akayi yasa key ya subuce daga hanunshi yafadi kasa dawani irin mugun gudu ya kwasa tsabagen rudewa ma garden yayi dukya haukace katoton kG monkey Ayaan daya gani ya bude ya tsugunna ya rarrafa ya shige ciki ya rufo ahankali jin tafiya a garden din, kowace addu'a yazo bakinshi yi yake jikinshi na barbar, kara shigewa bango yayi ya ciro toculight wayanshi dake aljihun gaban riga tsabagen rudewa da kyar yaciro number dayay saving da oga yay dailing...
Ringing wayarshi dake kan bedside drawer yake amma tsabagen moaning din dayake yi yana flipping Bilkisu up and down like a burger bai bari yajiba.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
83 - 84