Sashe 71
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yakira number Ayaan kusan sau biyu ba'a dauka ba, tunawa dayayi lokacin nan da abin yafaru na farko CP yabashi wani number duk lokacin dayaga mutane koda wani irin suspicious look sukama gidan yakira su, ciro number yayi yay dailing ringing biyu aka dauka "Inspector Usman Ma'azu tayaya zamu bada wata gudun mawa?" ahankali muryarshi na rawa yace "officer sun sake dawowa gidan Ayaanu dan Alhaji Gwanaye wlh harda bindigog.." karan bude Kg monkey da akayi yasa yasaki wayar akasa yana ihu, budewa akayi daya daga cikinsu yasa hannu ya finciko shi hakan yasa yafito jikinshi narawa yabar wayar aciki, wani irin kallo yamai tacikin mask din fukarshi yace "ko kafadamana inda masu gidan nan suka boye komu kashe ka" daga ta kitchen daya daga cikin su yace "kawo shi nanne Aminu" jan me gadin yayi ya shiga dashi cikin kitchen din ta kofar garden, wani plastic kujera suka daurashi akai, gabaki daya me gadin ya tsure sai kallon yanda su biyar din suka zagaye shi yake, wanda yake kyautata shine babban su ya kalli wani daga cikinsu yace "jeka rufe gate da kyau tayanda idan suka dawo daga koma inane sukaje zasu shigo gidan batare dasun kawo komi aransu ba, dan wlh yau saimun ci miyilan sha hudun mu" da sauri dayan yajuya yafita, shikuma yadau daya daga cikin manyan hadaddun wukaken dake makale abango yatako zuwa inda mai gadi yake zaune a tsakar kitchen din, kafarshi dake sanye cikin wani bakin boot ya take cinyan mai gadi dashi wani irin azababben kara mai gadi yasaki, hakan yasa Bala yace "da zafi" gyada mai kai yayi awahale yana kallon wukar dake hanunshi yana wani irin shafawa, cikin wata irin arniyar murya Bala yace "abu daya nakeso kawai kafada min, inka fadamin gaskiya zan maka rai inkuma bahaka ba har lahira zan kaika" kara murje cinyarshi yayi da karfi tareda daura hanunshi akan baki alamun kar yamai ihu ko kara hakan yasa mai gadi ya hadiye azabar, Bala yace "ina suke? Ina sukaje?" yay maganar yanama Bala wani irin kallo, hannu mai gadi ya daga sama yace "wlh, wlh, wlh, kai na rantse da Allah, wlh Oga na bayanan yadade rabonshi da gidanna..." wani irin mari Bala ya fallamai saikuma ya ciro bindigar dake makale abayan wandon shi ya saita bindigar agoshin mai gadi wanda yay kaman ma yamutun ne tsabagen firgita, Bala yace "dama ta karshe nake baka, koka fadamin inda suke ko na yankema numfashi" wani irin kwalalo indo mai gadi yayi arude yana wani irin nishi yace "yana gidan Alhaji, yana gidan uba tai" wani irin tsaki Bala yaja saikuma yasa wukar dake hanunshi ya yankai a cinya saiga jini, ihu mai gadi zaiyi yasa hannu ya bigemai baki yace "suna ina ka gayamin gaskiya ko in kasheka" hannu yasa ya shake wuyar mai gadi yace "ina suka fita sukaje Hajiya tacemin suna gidan nan, fadamin ina suke ko sun labe ne awani wuri agidan nan ne kafadamin?" Mai gadi kuka yake wiwi shikenan ajalin shi shine yazo, cikin kuka yace "wayyo Allah na innaro bazan kara ganinkiba matata, Wayyo Allah ka taimaka min, wayyo Allah na" tsaki Bala yayi yace "fool" bindigar yakara saita wa ya danna a goshin mai gadi zaiyi pulling trigger, kukan motar police din dasuka jine yasa gabaki dayan su suka rude, Bala yace "police, police, waya kira police? kumu tsere kafin su fito" wani irin naushi ya sakarma mai gadi ahanci atake yanke ya sume, yay tsaki yace "for calling police" fita sukayi da sauri suka bude kofar kitchen suka fito sukayo tsakar gidan dan su shiga motar su da gudu, polisawa dasuka gani kusan goma sha ashe tuntuni sukazo sukai parking a waje yanzu ma da gangan suka kunna karan motar sabida su tsorata sufito. Da sauri Bala da yaranshi suka labe a bango kirjunan su na bugun bala'i ganin polisawa sunyi setting bindigo gi jira kawai ake su fito, wata speaker Cp yaciro ya rike yace "kubamu hadin kai kuyi surrender ku ajiye makaman ku akasa, yau dubun ku tariga tacika" wani irin nishi dukan su suke yi na tsoro, Bala yaciro bindiga yana sai tawa sauran yaranshi ma haka, da gudu suka fito daga bangon daya rabasu da polisawan yafara harbin polisawan yana gudu zuwa wajen motar su sauran ma yaranshi suna harbin su suna gudu suna binshi abaya, su Cp da yaranshi dasuka tsugunna suka kare kansu da marfin motar su suka ciro bindiga suma, kwanciya Cp yay akasa ya saita kafa daga cikin kafafun mutanen dake gudu ya harbin wani kafa, zubewa wani daga cikin su yay akasa yana ihu, Bala har ya shige mota yana kokarin kunnawa ta kanshi kawai yake da sauri biyu ma suka shiga motar kafin na uku ya shiga shima cp ya harbe kafarshi daidai lokacin Bala ya kunna motar yay wani irin azababben reverse ya buga gate din ya fice yay kwana yafita, wasu polisawa cp yasa sukadau mota suka bisu, shikuma CP da sauran team dinshi suka saita bindiga akan biyu dasuke zube akasa suna kokarin daukar bindigar su, kafa Cp yasa ya cillar da bindigar wani gefe, wani police ma yama bindigar dayan haka aka dagasu Cp yasa musu ankwa a hannu, wani kuma daga cikin polisawan yakawo wani abu ya yaushe inda aka harbesu akafa dake jini sosai gudun kar su mutu sanan suka dagasu suka sakasu amota sukai headquarters dasu, sauran polisawan kuma sukai cikin gida dan dubo mai gadi daya kirasu, yayinda Cp yakira Abba dayake yanada number shi nawaje yafada mai abinda yafaru atake Abba yace "yanzunan zai kira pilot dinshi su dawo, ina boy hope my Boy and his wife are okay" ahankali Cp yace "yes thank God bama sa gidan yanzu zan kirasu" ya katse wayar.
Ayaan yay mugun yin nisa, duk kiran da aka mishi ko daya baiji ba saida ya gamsu sanan ya kwanta agefe, Bilkisu dayama lilis ya sanyata ajikinshi yana shafa bayanta ko 1 minute bata karaba wani hadadden bacci yay gaba da ita tana sauke ajiyar zuciya, ringing da wayarshi takara yi yasa ya mika hannu ya janyo wayar da kyar ya dauka yakawota ta gaban fuskarshi ya kalli screen din Cp dayaga yana kiranshi yasa ya kalli time uku saura, picking call din yayi da gajiyayyar muryan shi yace "hel-lo" daga tachan side din Cp yace "Ayaan hope lafiyar ka kalau, dukmun damu Alhaji ma yakira ka yacemin baka dauka ba" ahankali yace "am fine meya faru kake kirana at dis hour?" "operation mukeyi agidan ka yanzu haka muna gidan ka, wayanan mutanen dasuka taba zuwa suka dauke Bilkisu sune suka dawo da motar su van dinan mai plate number damukai taking note dat time" kara ware idonshi yayi sosai ya kwantar da Bilkisu ahankali tareda jan bargo ya rufe ta da bargo yatashi ya zauna abakin gado kirjinshi na bugawa yace "wat!" "yeah munci nasaran kama biyu antafi dasu station dan cire bullet din kafarsu, sauran sun gudu dudda team dina sun bisu basuci nasaran kamasu ba sun tsere, yanzu ma gate man dinka ake bama taimakon gaggawa dan shiyama kiramu dazaran yatashi muji ko zamu iya samin any information daga wurinshi dazai amfani aikin mu, yanzu dai kana ina?" Ahankali yace "ina hospital" CP yace "good stay there, I will keep you posted mahaifin kama na hanya" ya katse wayar.
Tashi Ayaan yayi daga kan gado "wat, mesuka zoyi agidan shi, so suke sukara kidnapping dinta again dan sunji tadawo, towama yafada musu tadawo eh, no no he can't sit here and do nothing, he need to know waye yake son halaka mai mata, da sauri ya shiga bayi wanka yayi yahada wani ruwan zafin yafito, cikin bacci ya dauketa yay bayi da ita ya sakata aruwan zafin kadan tabude ido takallai ahankali ya sakin mata kiss a goshi sanan yafita daga bayin da sauri, zanin gadon yacire ya shimfida wani, yakoma bayin yamata wankan ya fito da ita daure a towel bacci take, wani dogon rigan atampa yasaka mata sanan ya kwantar da ita a gadon ya rufa mata bargo sanan ya shirya cikin kananun kaya yasa takalmi ya fesa turare yadau car key yafice, waya yaciro yakira nurse Sameera abakin office dinshi ta tarar dashi keys din office din yabata yace "please ki dinga tayani dubata am going somewhere, please don't tell anyone she's here and karki bari tafito koda tatashi" karba tayi tace "okay ba matsala Dr" da sauri yawuce yatafi.