← Book details Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 89

Sashe 88

Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wuraren karfe uku ta farka akan gado taganta an lululbeta da bargo da sauri ta tashi zaune tana kalle kallen dakin amma babu kowa, dirowa tayi daga kan gadon ta bude bayi bashi aciki da sauri tafito daga dakin tai waje to ina yake? Waige waige tayi bata ganshi ba hakan yasa ta sauka da sauri kasa baya falo, babu ma kowa, fashewa tayi da kuka tace "ina yake to?" da sauri tafita tai shashin shi, bude kofa tayi ta shiga babu kowa afalon sai uban kamshi da sanyin ac Tv nata aiki shikadai, arude tana kuka tai bedroom dinshi bude kofa tayi ta shiga turus ta tsaya a wurin tana kallonshi tana share hawayen datake, yana zauna akan gado ya jingina da bangon gadon kana ganinshi kaga mara lafiya sabida yanda yay sakwa sakwa kallonta yake asanyaye itama shi take kallo, kasa jure kallon tayi ta juya zata fita daga dakin da sauri ahankali cikin muryan shi me melting heart din mace yace "wife" dan juyo dakai tayi ta kalle shi wasu sababbin hawayen na tarun mata hakanan taji tana wani irin mugun jin tausayinshi, ahankali ya bude mata hannayenshi alamun hug, da gudu taje tafada jikinshi tafashe da kuka sosai a kirjinshi tana shesheka, rungumeta yay sosai yakasa magana sun dade ahaka kafin ya cirota daga jikinshi cupping fuskarta yay murya chan kasa yace "kiyafe min dan Allah karki azabatar dani akan abubuwan danamiki abaya, I've regretted every single act of mine, Bilkisu! ina sonki dayawa, wlh bazan iya rabuwa dakeba, please kiyafemin" kafeshi da ido tayi tana tuna duk abubuwan daya mata abaya, ahankali ta goge kwallan daya zubo mata tace "ka mareni, ka murde min hannu, kasamin monkey ajiki, ka jefani a ruwa, sanan u raped me ka zalunceni sosai ranan" hannunta yakama gam tareda lumshe ido wasu hawaye suka gangaro kan kuncinshi masu mugun dumi, ahankali ya bude idanunshi dasukai jajir ya kalleta itama shitake kallo adan tsorace ganin yana hawaye, hanunta ya daura akan fuskarshi yace "dan Allah kirama inhar hakan zaisa kiyafemin kidena min wanan kiyayyan, not just slap beat me up please kimin duk abunda kikaga dama inhar zaisa kihuce amma wlh wlh..." muryan shi yafara rawa da kyar yace "wlh, wlh bazan iya rabuwa dakeba, the thought of leaving you alone is killing me, dan Allah karki tafi zaria ki barni bazan iya bacci idan bakiba, wife i can't live without you, kece ruhina baby, kihukun tani tako ina amma karki nesanta kanki dani please karki rabu dani please baby, pleaseee" yafashe mata da kuka harda shesheka, cikin kuka yasake kamo dayan hanunta ya daura akan dayan bangaren fuskarshi yace "slap me, slap me, beat me up please, wlh bazan iya rabuwa dake ba, am sorry, am sorry baby, am so so so sorryy" ya cigaba da kuka kaman ba Ayaan din da yan waje ke ganinshi mutum mai murdaden hali ba, anything daya danganci Bilkisu baida juriya da jarumta akaine ko kadan, shi kanshi baisan wani irin so yake mata ba dan gani yake har kisa zai iyayi akanta, mutuwar zaune tayi tana kallon yanda yake mata kuka, janye hannayenta tayi daga kan fuskarshi tana girgixa mai kai tausayinshi dukya cika mata zuciya gashi baida lpy, ahankali ya daura kanshi akan kirjinta ya rungumeta sosai yasake sakin wani kukan yace "please kiyakuri, am sorry for everything, am sorryyy" yasakin mata wani kukan, ahankali ta daura kanta akan kanshi dake kirjinshi tai cuddling nashi tightly, cikin muryan kuka tace "to kadena kuka please kaga bakada lafiya jikin ka zafi" make mata kafada yayi batare daya dena kukan ba, lumshe ido tayi sabida yanda kukanshi ke taba ranta sosai kuma tasan yay nadama dan da gaske yake kana ganin idon shi zaka gane hakan, ahankali tace "na hakura nayafe ma, kayakuri kayafemin nima namaka maganganu marasa dadi kana matsayin mijina am sor.." da sauri ya dago kanshi tareda daura hannunshi akan bakinta, fashemai tayi da kuka ta daura hanunta akan fuskarshi ta sharemai hawayen kafin ta janye hannunshi daga bakinta, ahankali tace "bazan kara bari mijina ya zubar da hawayen shi akaina ba" wani Irin murmushi yayi tareda sata a jikinshi wasu hawayen suka zubomai hannu ta sanya ta sharemai ta sakin mai kuka tace "please kadena" gyada mata kai yayi yana murmushin dake karamai kyau ya sanya hannu shima ya share mata hawayen ahankali ya saukar da hanun kan lips dinta murza lips din yayi hakan yasa ta sakinmai murmushi duko da kanshi yayi yana kallon kwayan idonta da sauri ta lumshe idonta dan kunyan shi take ji, murya chan kasa yace "please open ur eyes" bude idonta tayi ahankali hakan yasa ya chapke lips dinta wani irin kiss ya shiga mata suna kallon juna daganan ya zarce ya shiga bata wani irin hot romance da kyar ya iya controlling kanshi ya saketa yace "kinyi salla?" girgiza mai kai tayi, yace "muje namiki wanka kizo kiyi salla" makemai kafada tayi tana turo baki tace "ni dakaina zanyi kai bakada lpy" hanunta ta daura akan idonshi ashagwabe tace "karka kallan" wani irin murmushi yayi da sauri ta tashi ta shige bayin, ahankali ya bude ido yana wani irin kallon kofar bayin jiyayi kaman an sauke mai wani irin dutse akanshi, bata wani dade ba tafito cikin bathrobe dinshi ta kama kanta da towel karasowa wajen shi tayi zata zauna agefenshi ya jawota ya daurata akan jikinshi ya matseta, murmushi tamai ta nunamai ring din hanunta dake kyalli ya haska yatsun ta sosai ahankali tace "wanan fine ring dinfa waya bani? Hala da ina memory loss ne ko? Waya bani shi?" binta yay da kallo kaman zai hadiyeta kara sakata yay a jikinshi yadan sauke ajiyan zuciya kafin ya kamo hanunta ya daura yatsar shi akan ring din sanan ya kalleta yace "nina baki, jekiyi salla zan fada miki yaushe na baki but saimun koma gidan mu tukun, yi salla mutafi" makemai kafada tayi ashagwabe tace "oh'oh ni sai Mami tadawo" binta yay da kallo wanan shagwaban nata zata iyasa ya karya mata alwala dagata yay daga jikinshi ya jata zuwa gaban wardrobe kaya ya ciro mata yace "sa kiyi salla idan munje gidan mu zan baki labarin harda labarin yanda mukayi muka sami our little one" yay maganan yana tura hanunshi cikin bathrobe dinta ya shafo cikinshi, ware ido tayi ta kalle shi tana neman karin bayani murmushi yamata yace "please kiyi salla karna bata miki alwala please mana Baby" murmushi tayi tadau kayan shikuma yakoma kan gado ta saka ta saka hijabi tai salla shikuma yafita la'asar, yana dawowa ya marairace mata su tafi gidan su kin yarda tayi tace saisu Mami sun dawo hakan yasa yamata wayau yace to suje asibiti bishi tayi kawai ganinsu tayi agidansu. Fushi tadinga yi tawuce tai kitchen abinta da sauri yabita yana dariya, rungumeta yayi tabaya yace "to mezakiyi a kitchen?" turomai baki tayi tace "girki zanyi" "no karki wahalan da kanki zan mana take away banison kina wahala" make mai kafada tayi tace "huu'um ai wlh daga yanzu kadena cin abincin restaurant" sosai yaji dadin maganan ta hakan yasa ya tsaya ya dinga tayata dudda tayi tayi dashi yatafi kin tafiya yayi, fried rice tadafa musu da pepper chicken tai musu watermelon da coconut juice tun a kitchen yafara shan juice din dariya ta dinga yimai yanda yake santi yadauko warmers da plates yakai dining da kanshi ya dinga bata abaki da kyar taci spoon biyar amai yadinga taso mata kyaleta yayi yana shafa mata baya hakan yasa batai aman ba tai lamo a jikinshi, ci yayi iya cin shi kafin ya dagata yay sama da ita dakin shi ya bude ya shiga da ita yace "bari naje mosque ankira salla kema kiyi" gyadamai kai tayi ya shiga bayi ya dauro alwala ya fita da sauri jin antada, lallabawa tayi tafice daga dakin tai dakin ta magungunan da Mami ke bata kullum data kwaso na gargajiya ta debo ta zuba madara ta sha acewan ta suke hanata tashin zuciyan datake yawan yi, alwala tayo tai salla sanan takoma bayin tayo wanka da ruwan zafi sosai tadade abayin kafin tafito ma har an kira isha, rigan bacci tasa daya kaimata gwuiwa fari tadaura zani tai sallan Isha tai shafai da wuturi ta cire hijabi ta feshe jikinta da turarunkan ta tai hau gado jin wani azababben bacci da ciwon kai na cinta, ko minti biyu batayi ba sai bacci.

Cikin bacci taji an dauketa, ahankali ta bude ido Ayaan ne dagashi saidan gajeren boxer kwantar da ita yay akan gado yana mata murmushi ya juyar da ita yana kokarin balle maballin rigar baccin datasa, kaman zatai kuka tace "banda lpy fa nagaji" murmushi yayi yace "magani zan baki, bakisan yanasa zazzabi ya dauke ba?" akunyace ta rufe idanunta, murmushi yayi ya kashe wutan dakin, mantar da ita kowa da komi yayi tuni dan ciwon kan yatafi ta shiga maida mai da martani ta kara haukata shi yadinga uban moaning shidai bai iya shiru ba, fashemai da kuka tayi sosai sabida ta gaji sosai, hakan yasa yabarta tareda komawa gefe ya kankameta yana sakin mata kiss ta ko ina kaman zai cinyeta da kyar da muryanshi da bata fita sosai yace "baby please bazan iya hakura ba, dis our little one yakara miki wani irin extra warm da if am in jinake kaman na mutu, and kinga it will make our little one grow very well abincin shine please babyna" yay maganan yana wani irin matse kirjinta nan yakara birkitata, sosai ya mori kayanshi ranan ihunsu yamin yawa nabar musu dakin.
[8/19, 8:50 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦ ♦

Maman Abd Shakur

99 - 100

*Bayan sati bakwai*
Chapter 88 · 0% Book details