Sashe 68
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yakaran ta wasikar yay sau goma yana tunani wani aiki akama Big Mum harna 10m, waye Bala? Dago da kanta datayi tana kallonshi yasa ya ijiye letter akan drawer, hannu yasa yaja kumatun ta yana mata wani irin kallo yace "why are you looking at me" kallonshi tacigaba dayi shima tsareta yay da ido ahankali ta daura kanta akan kafadar shi, dan ajiyan zuciya ya sauke ya jawo basket din da Mami takawo ya bude kulan chips ne da kuma white rice da liver source, chips din ya zuba a plate yasaka fork ya daga kanta yadebo chips din da fork yakai bakinta ahankali tabude bakin yasaka mata ta tauna saida ta cinye sanan yakara kaimata ta bude ya saka mata, hanunta tasaka a plate din tadebo chips din takai bakinshi tana kallon idonshi, wani irin murmushi dabai shirya yiba yayi, ahankali ya daura hanunshi akan natan ya juyar da hanun yakai saitin bakinta yace "I want eat from your mouth" saka chips din hanun nata yayi abakin ta duk suna kallon juna, fara taunawa tayi hakan yasa ya daura hanunshi ta bayan kanta ya matso da kanshi wurin fuskarta sosai murya chan kasa yace "bani abuna" wani irin kallonshi take tana taunawa, ahankali yadaura kanshi kan fuskarta kafin yahada bakinshi da nata yana wani irin kalo chips din da duk ta tattauna yana hadiyewa saida yagama tass sanan ya saketa yakoma wurin shi ya zauna idanunshi sundan kada itakuma sai kallonshi take tana dan lumlumshe ido, sake debo chips din yayi yakai bakinta tabude yasaka mata duk tana kallonshi saida taji ta koshi ta ture abincin hakan yasa yabude bottle water yamika mata karba tayi takafa abaki tana sha shikuma yafara yin nashi breakfast din yana kallon agogo yanzu ma seven tayi Dad Fawaz sai wuraren eleven ma yake zuwa hospital, wani irin fadawa jikinshi datayi yasa yaji wani irin zirrirr, ajiyan zuciya ya sauke ya gyara mata zama yana daukan bottle water yasha ya ijiye. Dago da kanta tayi ta sakala hannayen ta tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi, habarta yakama yana murmushi yace "sunana Ayaan ur husband" for the first time tun jiya tai complete magana cikin siriruwar muryar ta tace "sunana Ayaan ur husband" murmushi yayi ya kamo hanunta yadaura akan bakinshi yama peck, hanunshi itama ta kamo ta daura akan bakinta ta mishi peck me kara, wani irin tashi tsigan jikinshi yayi tsabagen yanda yaji dan lumshe ido yayi ya budesu ahankali ya daura akanta yanda take kallonshi, gefen fuskarta yawani irin shafa da dan yatsa hakan yasa tai wani irin nishi medan kara, cigaba dayi yayi harya sakko kan wuyanta yana kallon yanda take lumshe ido tana budewa ahankali yace "ina sonki dayawa baby" bude ido tayi dasukai wani luulu tana kallonshi dasu tace "ina sonki baby" sake lumshe ido yayi yacigaba da gangarawa da yatsar shi kasa yana yawo dashi awuyan ta akan cleavage dinta ya tsaya ya daura yatsun shi biyu akan boturin rigarshi dake jikinta yana kallon fuskar ta yanda tai kaman wata mejin bacci har lokacin kallonshi take tana lumlumshe ido, daga yatsar yayi daga kan boturin batare daya bude boturin ba saiya tafiya da yatsar ya daura kan kirjinta ta saman rigan, sosai idanunshi suke kankance wa, wani irin wasa yashiga yi dasu, lumshe ido tayi tana juya kai rasa inda zatasa kanta tsabagen wani irin datakeji yasa tawani irin kara fadowa kan kirjinshi, juyar da ita yayi yahada bayanta da kirjinshi ya sanya duka hannuwan shi akan kirjinta yawani irin kamawa ya matsa, daganan kuma yakasa daurewa yacire mata rigar yayar yana yanda yaga dama dashi, binshi kawai take da kallo tana lumlumshe ido jikinta gabaki daya wani iri yake mata, ahankali ya ciccibeta ya daurata akan gado kafin shima yahau gadon yana kallon fuskar ta yanda take wani irin kallonshi da idanuwan ta dake kara birkita shi, lips dinta dasuka tattare yake kallo kaman maye kafin ya daura bakin nashi akan nata, wani iri dataji yasa itama tafara maida mishi da martanin kiss din, haukacewa ne kawai Ayaan baiyiba idanunshi suka cicciko da hawaye, gurzarta yayi da kyau yay yanda yakeso da ita saida yaga tai mugun laushe sanan ya kyaleta ya dauketa da sauri ganin goma da rabi gashi yana so ya duba some patients dinshi kafin yafita, yay bayi da ita gasata yayi dan shima yasan baibita ahankali ba, sai kukkule ido take tsabagen gajiya dajin bacci fitowa sukayi daga bayin da kanshi ya shiryata cikin wani doguwar rigar atampa ja yasaka mata hijabi da Mami ta aiko mata dashi milk daya kaimata har gwuiwa mai hula, kallon yanda tai kyau yayi dudda babu makeup a fuskarta sai yaji yana wani irin mugun jin kishi ya fita da ita haka har yaje ward da ita hakanan aita kallan mai ita, dan tsaki yayi ya zaunar da ita akan gado ya shirya shima cikin wani farin yadi yadau wayarshi, wallet da car key, letter ya dauka ya ninke yasaka shi a drawer kafin ya mikamata hannu da sauri ta kama tarike tana kallonshi, murmushi yamata ta tsaya tana kallon bakinshi tsayar da murmushin yayi kafin ya janyota jikinshi yana kara gyara mata hijabin ahankali yace "you are so so sweet wife, Allah miki albarka" light kiss yamata a lips sanan yace "muje zan kaiki adubamin ke" hanunta yarike suka fito daga dakin bayan ya gyara gadon dayay buzu buzu dashi suka fita daga office din hanunta sanye cikin nashi gabaki daya nurses din da wasu mutane dake reception din sai gaishe shi suke suna kallon su dan bakaramin bada kala sukayi ba, amsawa yayi har suka fita motan shi ya kunna yabude yasata aciki saida yay warming motar sanan yaja suka tafi bayan yakira Dr Ibrahim yaroke shi yatayashi duba patients dinshi. Suna zuwa yafada ma secretary dake gaban office din dad Fawaz sunan shi hakan yasa tace "ku shiga yariga yacemin dazaran kazo nabari ka shiga" godiya yamata ya wuce ya shiga office din da sallama yana rike da hanunta. Office ne babba dake dauke da wasu irin hospital machines, saikuma wani tsohon da akalla zaiyi 65 yana zaune kan kujera yana wasu rubuce rubuce yana ganin Ayaan ya ijiye Biron ya washe baki yana kallon Bilkisu da Ayaan yace "masha Allah Son, kalleka kaida matar ka abin sha'awa kanama abokin ka fada kuwa" dan murmushi Ayaan yayi yace "Dady ina kwana" "Bismillan ku bismilla" Dad Fawaz ya nuna musu kan kujera, zama yayi bayan ya zaunar da ita, saida suka zazzauna sanan Dad Fawaz ya dubeta yanda take kallon Ayaan har lokacin, ahankali ya kalli Ayaan yace "cire mata hijabin son naduba ta" okay Ayaan yace ya mike tsaye hijabin ya cire mata dayake ba dan kwali akan nata, tashi Dad Fawaz yay daga kan kujeran shi bayan yadau wani irin touch na likito ci ya zagayo ta inda suke a tsaya, juyar da kanta Ayaan yayi hakan yasa ta kifa kanta acikin shi ta kankame shi, daura hannu akanta Dad Fawaz yayi ya haska wurin ciwonta daya warke saidai tabo ya kalli wurin na kusan two minutes sanan ya koma kan wurin wani babban drugs cabinet dake dakin wani allura ya dauko yaja sanan yadawo yace "zan mata alluran nan baccin 10 min yake sawa, sabida nasa kanta a machine dinchan" gyadamai kai Ayaan yayi yamika mai hanunta sanin ahannu ake alluran saida tai ihu da za'ai alluran anayi kam sai bacci, kan gadon dake jikin machine din Ayaan ya shimfidar da ita Dad Fawaz ya kunna wani computer ya kunna machine da aka jingine kanta ajiki wani irin jan wuta ya haska kanta bau, komawa wajen computer Dad Fawaz yayi yacema Ayaan zokaga, da sauri Ayaan yaje, abubuwa ya nunama Ayaan ta computer yace "tana last stage din recovery nema yanzu kaga wanan abun, shike blocking memory ta once tafara flashing back, but yanzu" yay maganan yana kashe computer yana tafiya Ayaan na biye dashi har zuwa wajen machine din ya kashe shima sanan yajuyo ya kalli Ayaan yace "yanzu akwai wasu magungunan dazan bata bacci kawai zatai tayi, saidai tana tashi kabata abinci tasake komawa her brain need rest, anything dazai tada mata da hankali ko tsorata ta avoid it, take her to a serene place kagane, bakaga da according to yanda kafada min tana abu kaman yarinya, su tsalle tsalle, murguda baki etc, yanzu kuma after abinda mum dinka tayi yasa tadawo dis quite ba, yanzu for now haka zata dawo dis quite sabida she's in d middle of warkewa da komawa kaman da, idan ka lura yanzu ta manta abinda tasani bayan tai loosing memory, ta manta wanda kace shiya tsinceta duk ta manta ta mance face dinsu ko abinda big mum dinka ma tamata tamanta, kaima dakaga tanata kallo haka tana yarda dakai is because kaita fara gani bayan ta farfado, so always keep her happy, ahankali zatazo tafarama magana, kome takeso kabata, yanzu maganin nan zai hanata yawan ciwon kan datake yi idan tana kokarin tuna da hakan zai bata dama ta tuna da da kyau without any damuwa ko matsala after 2weeks ka kawomin ita" murmushi yayi yace "thank you so much Dady am grateful" bubbuga kafadar shi dad Fawaz yayi yana dan dariya daidai lokacin ta farka tana kallon dakin, wajen table Dad Fawaz yayi shikuma Ayaan yay wurin gadon ya sauko da ita tasaka takalmi tana rike dashi suka dawo kujeran hijabin ta ya dauka ya saka mata sanan ya zaunar da ita, prescription sheet dad Fawaz ya yaga ya rubuta musu sunan wasu magunguna guda biyu karba Ayaan yayi yamai godiya sosai sukai sallama suka tafi a pharmacy asibitin ya tsaya yasai maganin kusan 80k daya 55k dayan kuma 25k ta POS ya biya ya karba suka fito daga asibitin, a mota ya sakata sanan ya zagaya shima ya shiga ya tada agaban wani pastry shop ya shiga ya sayo mata different desert yabata tun amota taketa sha tana lashewa sai kallonta yake yana murmushi, a parking lot din asibitin su yay parking wayarshi dake ringing yaciro Pops ne hakan yasa ya dauka sai zubama pops shagwaba yake idanunshi akanta yanda take shan ice cream dinta kusan 30min yayi suna magana da Pops kafin yafito daga motar ya zagayo ta side dinta yabude, karban