← Book details Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 89

Sashe 60

Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Maman Abd Shakur

69 - 70

Mutsu mutsu tafara tana kokarin fizge kanta amma takasa sabida yanda yarike ta, hanunshi dataji ta cikin gaban rigarta yasa tafara kokarin fincike kanta daga jikinshi hankalin ta dukya tashi sai kuka take babbakawa tana kallon fuskarshi yanda idanunshi suke a lumshe yana fitar da numfashi da sauri da sauri yana abinda yakeyi, hanunta tasa tafara dukanshi a kafada dayan hanunta kuma tadaura akan hanunshi dake cikin rigarta tana kokarin janye hanunta daga kan kirjinta tana wani irin kuka mara kara kaman mahaukaciya haka tadawo. Ta kyar ta daddage ta fizge bakinta daga nashi ta fizge kanta da kyar ta dirko daga kan gadon, da kyar ya tashi ya zauna yana kallon yanda take kuka duktabi ta kankame jikinta tana kuka sosai, juyawa tayi da gudu zata fita daga dakin hakan yasa yay kokarin ya mike tsaye danko rigarta bata gyara ba duk cikinta awaje, riko hanunta yayi da sauri ta juyo ta fasa ihu kafin tasaka hannu ta fallamai Mari da karfi, dafe inda tamare shi yayi yana kallonta asanyaye yanda duk ta tsorace tana kokarin kwace hanunta ta gudu ahankali ya janye hanun daga kan kuncinshi ya daura hanunshi agefen cikinta ya dauketa da karfi yadawo da ita cikin dakin ya zauna akan gado da sauri ta mike tsaye daga jikinshi tafashe da kuka tana murguda mai baki tace "wlh Anty Ummy tacemin babu kyau namiji nama mace haka, niba yar iska bace" shiru yayi yana sauraron maganganun datake natsuwa na shigan shi ganewa da yayi wani bai taba mata hakaba kenan, hannunshi ya daura akan cikinta yana shafawa kafin ya saukar mata da rigan kasa ya rufe mata cikinta sanan ya gyaramata ta wuyan rigan batare daya bata daman guduwa ba, ya gyaramata skirt dinta duk yana kallon fuskar ta da yanda jikinta ke wani irin rawa sanan yajawota tafado kanshi tana hararan shi tana kuka tana murguda mai baki, dan murmushi yay ya kara shigar da ita jikinshi da kyau ta yanda bazata iya guduwa ba, ya kai hanunshi ya daura a daidai ta inda taji ciwo akanta yadanyi shiru yana nazarin abu, shafa wajen yayi sosai hakan yasa tace "wash" ahankali yakai bakinshi saitin kunenta yace "da zafi, ya yake miki?" banza tai dashi tana turo baki tana juya kanta dan murmushi yasake yi yace "gobe zan kaiki hospital na dubaki da kyau if there's any need sai nakira Dr brain" muryan ta har rawa yake tace "please leave me I want to go palour" ahankali yace "kije kiyi mene?" langwabe mai kai tayi ashagwaban ce tace "wurin sw.." saitai shiru ganin wani irin kallo dayake mata tana hararan shi tace "wurin uncle zani mutafi gida" tai maganan tareda daura hannayen ta a kirjinshi tana tureshi danya saketa tafice tana kuka tana kallon kofa gabaki daya ta kosa ta sauka kasa, kama hanunta yayi ya janyo shi ya maidasu ta bayan shi hakan yasa takara kwanto jikinshi sosai tafashe da kuka shikuma yasaka hanunshi ta bayanta ya matso ta sosai har hancin su na gogan juna arude tace "na banu na, ina swe..." kasa karasa wa tayi sabida wani irin kallo daya mata dan murmushi ya mata yana goga hancinshi akan nata murya chan kasan makoshi yace "I miss yhu, I really miss yhu" juyar dakai tayi ta kalli kofa tana kuka ta danna wani uban ihu. "Sweethearttttt" wani irin juyo da kanta da yayi azuciye yasa ta kankame idonta tafashe da kuka sosai tace "I want to go leave me, he's waiting for me, my teddy bear na falo" da muryan shi da bata fita da kyau tsabagen yanda zuciyar shi ke kuna yace "am ur husband karki kara kiran wani Kato sweetheart please am begging u karki kasheni" batare data bude idonta ba tace "leave me to, inaso natafi we want to go" hada forehead dinshi yay da nata yace "uh'uh bazaki kara barina again ba, bazaki bishi ba, please stop talking about him, please baby" yay maganan yana goge mata fuska, make mai kafada tayi tareda ture hanunshi. "stop touching me" girgiza mata kai yayi yakafe lips dinta da ido ahankali ya sakin mata light kiss hakan yasa tabude ido da sauri ta zabura ta tashi daga jikinshi da karfi filo kan gadon ta dauko tazo ta makamai tana kuka sosai tace "karka kara tabani mugu kawai" daidai lokacin Mami ta bude dakin ta shigo dauke da tray kallo daya ta musu ta dauke kai, dawani irin gudu tafita daga dakin bayan ta yarda filo akasa tana kuka, da sauri ya mike tsaye shima zai bita Mami tamai wani irin kallo hakan yasa ya tsaya yana sosa kai ahankali tace "Ayaan kabita ahankali I hope I've made myself clear" gyada mata kai yayi yafita daga dakin tun daga stairs yakejin ihu ta yanda take kuka tana kiran Sweetheart, karasa sauka yayi daidai lokacin kuma su Abba sun shigo gidan, kokarin bita gefensu take tafita tana kuka Baba yariko hanunta yana mata wani irin kallo da saida gabanta ya mugun fadi yamata dakuwa yace "ke kinci gidan ku kinada auran ki kikema wani namiji kuka zaki bishi mekika hada dashi? Ciwo hauka ne? To wlh koki shiga taitayin ki kona lallasa ki kafin nabar garin nan gobe, wanda kike nema ba, kina jina" ta dago kai tana kallonshi hakanan taji tana shakkan tsohon har cikin ranta yace "to yatafi kuma bazaki kara ganinshi ba, ko sunan shi miyema kike kiranshi dashi, koma mikike cemai to yatafi bazaki kara ganinshi ba, mune iyayen ki ga mijinki chan dole ki zauna dashi, in kara jin kin kira sunan wani agidan mijinki, wuce dakin ki kibama mutane wuri anan" da sauri tai sama hartana bangaje Ayaan da gudu wani daki data gani abude tabude ta shiga ta maida tarufe ta saka key ta sulale akasa tana kuka kaman mahaukaciya tace "Sweetheart ina kake kazo ka dauke ni".
Akasa kuma Abba yace "ahankali zamu bita malam bata hayyacin ta" girgiza kai kawai malam yayi yace "shirmen banza zama tadawo ne, zamu tsaya kallonta ne tana aikin haramun, wanan ai haramun ne".

Mami ce taje bakin dakin takai mata abinci dan tunda tazo bataci komiba tai knocking duniyar nan amma taki budewa, koda mazan ma suka dawo daga masallaci anyi anyi ta bude kofa taki gashi ansa spire key yaki shiga, Ayaan kaman zaiyi hauka, bayanda ba'ayi da itaba taki sai uban kuka take sai wuraren goma baccin wahala yay gaba da ita, Abba yakira mai balla kofa sabida yanda hankalin su yatashi amma yace bayan an gobe da safe zaizo, Baba kaman ya hadiye zuciya ya mutu jibi yanda aka damu da Bilkisu amma sai iskanci takema mutane, sa kowa yayi yabar wajen suje su kwanta badan ransu yasoba suka tafi har Ayaan ma saida ya koreshi.

Wuraren takwas mai balle key kofa yazo da Ayaan yafara cin karo a tsakar gida yana sanye da white jallabiya, ya shigo dashi lokacin duk su Abba da Baba na bakin kofa duk suka matsa mai kusan 30 min ya dauke shi sanan ya iya balle handle din kofan kofar ya bude tana zaune jikin gado ta cusa kai acinya dukta galabaita tana kuka mara sauti kafin ma Ayaan ya shiga Baba yariga shi shiga yana Kalle Kallen dakin ya shiga yi, igiyan chaja daya gani ya dauka da sauri Abba yace "malam a'a, a'a nace" ko kallon Abba baiyi ba ya zubamata USB ajiki, ihu tayi ta daga kai yace "tarbiyan dana baki kenan kina kuka kan wani namiji ga mijinki anan" kara zubamata yayi dukta firgice ta mike tana ihu, Ayaan saukar da kanshi yayi kasa hawaye yataru a idonshi sosai jiyake kaman ya fizge igiyan, kara shauda mata Baba yayi kaman zata haukace ta girgiza kai tace "yakuri wlh bazan karaba" Abba nama Baba magana amma ko kallonshi bayayi yakara shauda mata da gudu tai bayan Ayaan ta labe tana kuka sosai tana yakuri ganin haka yasa Baba ya tsaya yace "wlh duk randa kika gara gwada kulle kanki adakin saina bata miki rai" yace "jata Ayaan ku wuce shashin ka akanta aka fara wuce, wuce kibishi" atsorace tarike hanun Ayaan tana kuka tana waigen Baba suna tafiya, Baba yanuna mata USB yace "inji yakawo min karan ki kiga yanda zanyi dake yar kashin buta kai" Abba da duk baiji dadi ba yace "gaskiya wanan batu baimin dadi ba malam duka haba haba" ya kalli Mami yace "aika musu da abinci Firdausi bataci komiba tun jiya" Mami tajuya tafita.

Shashin shi yabude suka shiga tana rike da hanunshi har lokacin tana kuka tana shafa hanunta, maida kofar yayi yarufe ya wuce bedroom da ita ahankali ya rungumeta yana shafa bayanta da kyar yace "sorry baby Baba ne" ta gyada mai kai tana hawaye.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

71 - 72
Chapter 60 · 0% Book details