Sashe 83
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zage zip din rigar yayi ya balle hook din bra, cire rigar yayi ya ijiye agefe ahankali ya raba bakinshi da nata ya tsaya yana kallon kirjinta, leka fuskar shi tayi tana washe baki, murmushi yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan kirjinta yana noticing wani abu, ahankali yasake hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan yasakamai damuwa aranshi, sundade ahaka tana kankameshi yana wasanni da ita haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan fuskarshi, ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 2min ahaka saikuma ya bude tafin hanun nata da zufa yagama jikawa, share zufan yayi sanan yakurama soft skin din hanun ido nakusan minti uku, danna tafin hannun yayi saikuma ya maida hanun ya ijiye yana kara kallon fuskarta, bargo yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon, ahankali yadau wayarshi yafita daga dakin bedroom yaje office zama yay akan kujera sanan ya kunna wayar, number Dr Ibrahim yafito dashi yay dailing ringing biyu yadauka yace "patient dawata matsala ne nazo" dan karaman tsaki yaja yace "ya isheka fa" cikeda iskanci da neman tsokana Dr Ibrahim yace "a'a su boy now now now naga har muryan ka yafito rass ne, baki yabudu wife tabude ma" kaman ya naushe shi haka yaji, ahankali yace "please kazo I need yhu kataho min da allura da test tube I wanna take wife's blood" yana maganan ya katse wayar, ya lumshe ido ya jinginar da kanshi ajikin kujeran, ba'a wani dau lokaci ba saiga Dr Ibrahim saida yafara knocking yabashi izinin shigowa sanan ya shigo office din dauke da abubuwan dayace tashi yayi ahankali ya karbi igiyan da sirinji yace "am coming" da kallon mamaki Dr Ibrahim yabishi lallai soyayya magani inkasha ka warke, dakin ya shiga ahankali ya kamo hanunta gudun karya tadata ya kulle ta yanda jijiyoyin ta zasu fito alluran yasaka saida ta yatsine fuska cikin bacci ya debo jininta sanan ya zaro tareda manna cotton wool awajen ya warware igiyan, saida jinin ya tsaya sanan yafita daga dakin, Dr Ibrahim yabama wa ya karba yace "please kaba yan lab a.." da sauri Dr Ibrahim yatare shi ta hanyar cewa "lallai su boy kafa wuce boy yanzu" duka ya kaimai da gudu yafita yace "am coming" zama yayi akan kujera ya ciro number driver su yakira ahankali yace "ka kawomin mota" katse wayar yayi ya jingina da kujera yana kallon agogo, ba'a wani dau lokaci ba Dr Ibrahim ya shigo dauke da test result din ya mikamai yana murmushi da sauri ya karba yana dubawa da sauri ya manna paper test result a fuska yana wani irin murmushi, fizge takardan Dr Ibrahim yayi shima yana murmushi yana nunashi da yatsa irin kai kai dinan shegen gorane, da sauri ya kifa kanshi akan table yana dan dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida kagama aiki ne kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana wani ciccin magani yana kokarin mayar da murmushin dayake ji ya kalli Dr Ibrahim ya daga mai gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hannu yace "congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi tsammaniba kawai yaji ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace "thank you Dr for giving me this good news" sakinshi yayi har lokacin murmushi yake, bandejin cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hannu yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa, murmushi yayi yace "thanks gida zani" "na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me am fine yanzu ai" gyada mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa yayi driver ne key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.
Ahankali ya tsugunna kusa da ita ya kafe fuskar ta da ido, bargon daya lullubeta dashi yaja kasa tundaga kan wuya yake kallonta harya saukar da idanunshi akan flat cikinta, hannu ya daura akan cikin yana wani irin kallon cikin yana murmushi saikuma yakai kunenshi ya daura akan cikin batare daya sakin mata nauyi ba, daga kunen yayi ya kalli cikin saikuma ya daura duka hannayen shi akan cikin yana murmushi ahankali yace "Hello little one" wani irin murmushi yayi da bayyanar da duka hakoran shi saikuma ya nuna kanshi yace "is me, ur Dady" sake murmushi yayi tsabagen murna yama rasa mezaice daura kanshi yay akan cikin ya lumshe ido, ahankali yace "Alhamdulillah" dan motsin da yaji tayi yasa ya dago kai ya kalleta hada ido sukayi da sauri ya mike, tashi da ita yayi yana taba gaban kanta har lokacin da zafi kiss yamata a goshi yace "sorry baby muje gida kici abinci saiki sha magani okay" gyada mai kai tasake yi ahankali tana kallon shi, lips dinta ya kafe da ido kasa daurewa yayi ya kamosu ahankali ya shiga kissing dinta itama tana mayar mai da martani sun dade ahaka sanan ya saketa idanunshi na kankancewa rigarta ya dauka ya samata duk tana kallon shi kafin ya dagata ya saukar da ita daga gadon cikinta yakara kallo saikuma yay murmushi, washemai baki itama tayi, hijabin ta ya saka mata yadau wayar shi da key mota yasaka mata takalmin ta yariko hanunta suka fita daga dakin sukai waje saimai ya jiki ake yana amsawa suka shiga mota sukai gida.
Suna shiga gidan daidai lokacin su Aaman na shirin shiga mota dan zuwa airport, tsaitsayawa akayi ana kallon su fitowa yayi daga motar ya zagaya ya bude mata ta fito hanunta ya riko suka taho dukan su mamaki sukayi kaman ba Ayaan dako ido baya Iya budewa bane dazu ba, kallo daya Aaman yamata ya dauke kai, Raiyana da sauri tazo zata rungumeta makalewa tayi abayan Ayaan tana make mata kafada Raiyana kuma ta tsaya turus hawaye sun ciko mata a ido Aaman yakasa daina kallonta, cirota daga bayan shi Ayaan yayi ya kalleta itama shi take kallo ahankali ya nuna Raiyana yace "Raiyana kanwarki ce jeku gaisa" kallon shi tayi saikuma ta kalli Raiyanan make mata kafada tasake yi takoma tana neman shigewa jikinshi, da sauri ya rike hanunta ya kalli Raiyana dake shirin yin kuka ya girgiza mata kai yace "karkiyi kuka batada lpy ne amma takusa warke wa zata ganeki in sha Allah, muje" tafiya sukayi suka karasa wajen hannu ya mikama Aaman sukai musabaha yakara mai godiya sanan yama Mum da Dad ma godiya sosai, Bilkisu kam duk tabi talabe abayan shi Mum namata magana ma taki amsawa, mota suka shiga direba yajasu duk Ayaan na lura da yanda Aaman keta kallon Raiyana murmushi yayi kawai, sanan ya juya suka gaisa da Baba da suma tafiya zasuyi yanzu sosai, da kyar yasa Bilkisu ta gaidashi addu'a yamusu dakuma fatan samun lafiyan ta sanan suka shiga mota shida Raiyana da bata so tatafi driver yajasu suka tafi. Sanan sukumu suka koma cikin gida.
A falo suka zazzauna Abba yakasa daina kallon Ayaan dakema Bilkisu dake kusa dashi magana kasa kasa, abinci Mami ta kawo musu white rice da miyar liver karba yayi yace "thank you Mami na" abincin ya nuna mata yace "let's eat" da sauri ta tashi tana neman hawa kan jikinshi, ganin haka yasa Abba ya kalli Baba Suleman yace "kaga Sulemanu zomuje muyi maganan wanan sabon project din" rike mata hannu Ayaan yayi yadago kai ya kalli Abba hada ido sukayi da sauri ya dauke kai yana sosa keya, Mami dai dan hararan shi tayi ta wuce kitchen abinta su Abba kuma sukai sama, fizge hanunta tayi daga hannunshi daya riketa kaman zatai kuka tahau kan jikinshi ta kankameshi, abincin ya debo a spoon yakai bakinta ahankali tabude bakinta ta karba tana ci, 5 spoon tayi kacal tafara kakarin amai da sauri ya bata ruwa ya shafa bayan ta hakan yasa tai lamo ajikin shi tana shakan kamshin da jikinshi keyi, saikuma ta dago ta kallai spoon din ta dauka ta debo abincin takai bakinshi tana washe mai baki budewa yayi yaci yana kallon kwayar idonta yana murmushi, ahaka tadinga bashi harya koshi ya karbe spoon din ya ijiye maida kanta kirjinshi tayi tai lamo, dagota yayi hakan yasa ta kallai murmushi yamata ya sakin mata peck a kumatu dagata yayi Shima yatashi sukai sama dakin Mami ya zaunar da ita akan gado sanan ya tsugunna agaban ta, hanunta ya kama yama peck yace "stay here ki zauna da Mami don't cry okay" washemai baki tayi hakan yasa yay murmushi yasake ma hanunta peck yace "am coming zan fita ne, I love you" sakinta yayi ya mike zai fita daga dakin da sauri ta rike mai hannu ta tashi ta shige jikinshi ta dago kai tana girgiza mai kai, murmushi yayi ya shafa mata kumatu ahankali yace "I wanna get drugs 4 u please luv kibari naje okay" yay maganan yana zaunar da ita akan gado, ganin kuka zatamai yasa ya ciro wayarshi daga aljihu yay downloading game din tample run yay installing ya kunna yabata, zama yayi kusa da ita ya rungumota jikinshi yana nuna mata yanda akeyi washe baki tayi tana kokarin yi, kiss yamata a kunne da sauri ta juyo ta kallai, lips dinta yakama yay mata kiss na kusan minti daya sanan yace "continue ur game" cigaba da game din tayi da sauri ya fita daga dakin, sakkowa kasa yayi yaga Mami zaune akan kujera tana waya da Ummu Haneef kusa da ita ya zauna saida tagama sanan yace "Mami na am going out, wife na dakin ki" gyada ma kai tayi tace "ina zaka son kaida baka da lafiya" dan murmushi yayi yace "am fine Mami drugs zan siyomata" da sauri yafita daga falon kafin takara jefomai wani tambayan.