Sashe 67
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsagaita abinda yakeyi yayi batare daya raba jikinsu ba jin yanda take kuka sosai, hancinshi yadaura kan nata yahade goshin su, hanunta ya lalubo yahada da nashi ya matse sosai kafin ya saki yana sosa tsakiyar hanun dayay zufa sosai, ahankali kaman mai rada yace "please stop crying, am not going to hurt you" yay maganar tareda sakin mata peck agaban goshin, ya zare hanunshi daga hannunta ya goge mata fuskar ya kankame ta yana bubbuga bayanta saida yaga ta natsu sanan ya dauketa ya sauko da ita daga kan gadon ya jinginar da ita ajikin bango ahankali, ya dauketa ya sakala kafafun ta tabayan shi ya dauresu ya daura hannayen ta atabayan wuyan shi, shafa fuskarta yayi kafin ya hade bakinsu wuri daya yasake shiga da kyar akaro nabiyu, kara kankame kan shi tayi sabida zafin dataji hawaye na zararo wa daga idanunta kanta juyawa kawai yake, sosai Ayaan ke yanda yagama dama da ita yau babu gardama, gabaki daya yafita hayyacin shi sai nishi yake ajajjare, dagata yay daga jikin bangon ya koma kan gado rike da ita, sai wurin uku nadare ya barta yawani irin kankameta ajikinshi yana shafa bayanta, ahaka wani irin bacci yay gaba dashi da ita, kiran sallan asuban farko ya farkar dashi, ahankali ya kunna wutar dakin batare daya rabata daga jikinshi ba, fuskarta dayay fayau da gashin idonta dasuka mammanne tsabagen kuka yayi ya matso da bakinshi ya sumbaci goshin ta murya chan ciki yace "thank yhu" hanunta yakamo yarike yay shiru yana kallon POP saman dakin yana tunane tunane, ajiyar zuciya ya sauke kafin yay magana ahankali kaman rada. "why is she trying to kill you" lumshe ido yayi ya sanya hanunshi akasa kanshi kafin yasake bude idanun ya daurasu akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sauke yakai hannu yana shafa kunenta yace "inda Allah bai dawo daniba da yanzu takashe min ke? Me kikama Big Mum, why is she trying to kill yhu" shiru yay yakasa janye idanunshi daga kan fuskarta dayay fayau, shafa hanunta yayi yace "I promise yhu wife, bazan taba barin wani abu yasaman min keba, I will always be with you harsai na binciko wat was behind Big Mum's act" kwantar da ita yay yaja bargo yarufa mata ya shiga bayi yay wanka sanan yahada wani ruwan yafito, dagota yay cikin barci afirgice tabude ido ta kallai ganin shine yasa ta kankame shi ta lumshe ido, daukarta yayi ahaka yay bayi da ita yasakata cikin ruwan zafin ya gasata, da kanshi yamata wankan tsarki sanan yafito da ita ya zaunar da ita akan gado yana murmushi, kureshi tai da ido kaman tanason tuno wani abu saikuma ta dafe kai, da sauri ya daga habarta yace "don't stress your self" tashi yayi da sauri itama ta mike, hakan yasa yay murmushi ya dauketa kaman baby lamo tayi ajikinshi yay gaban wardrobe dinshi da ita, wani jean da riga navy blue yaciro ma kanshi itakuma yaciro mata wani shirt dinshi white mai dogon hannu sai kallonshi take ko kyafta ido batayi, juyo dakai yayi ya kalleta suka hada ido, kallon kallo suka ma juna ko kyafta ido batayi hakan yasa ya kamo hannayen ta ya daura akan fuskarshi yamata murmushi, karamar yatsar ta tadaura akan dimple dinshi tana kallon wajen kaman mara hankali, sauran yatsun kuma tana zagaye giranshi da kunen shi dasu, ahankali yajawo stool ya daurata kai, ya dauko cream ya shafa mata duk abinda zaiyi idanunta akanshi, sanan yakawo rigar ya saka mata bakaramin kyau yamata ba, akan cinya ya tsayamata rigar hanun kuma sunmata tsawo hakan yasa yay dariya yana kokarin nannade mata hanun rigar, ware ido tayi tana kallonshi, mikewa tsaye yayi ya kashe mata Gira daya da sauri ta tashi tsaye ta mika hannu tanaso ta tabo giran daya daga mata tana dage, murmushi yasake mata ya zaunar da ita ya tsugunna agabanta yadaura kanshi acikinta yay shiru hawaye nadan taruwa a idonshi ganin kaman condition dinta has worsen, ajiyar zuciya yayi ya saketa ya mike kayan daya ciro yasaka ya shimfida dadduma yana tunanin inda zai saman mata hijabi tai salla itama, zaunar da ita yayi akan gado ya kamo hanunta yana mata murmushi ganin yanda take kallonshi kaman tasami littafi, murya chan kasa yace "zauna kijira ni am coming babu abinda zai sameki kinji" kaman ma bata gane meyake cewaba kallonshi kawai take, mikewa tsaye yayi, da sauri itama tamike tana rirrike mai riga tana neman yin kuka, girgiza mata kai yayi yace "okay don't cry" zaunar da ita yayi kusa dashi yahau kan dadduma yay salla bayan ya idar yay azkar, yadau wayarshi daketa haske, 3 miss calls din number Popsy dayaje UK yagani, saikuma message din Mami na watsapp, budewa yayi.
_Nakasa bacci ya jikin Bilkisu hope she is fine and out of danger? Son I don't trust Hajiya inaso nafada ma Abban ka wat she did idan mukai waya._
Dan murmushi yayi yana cijon lips dinshi, Bilkisu dayaji tahau kan jikinshi yasa ya daga kai, kuka take da sauri ya ijiye wayan ya goge mata hawayen dake zubowa yasakata ajikinshi yana shafa bayanta, lamo tayi tareda kankame shi hakan yasa yadau wayarshi ya turama Mami sako.
_Mami na I don't trust her either, don't tell Pops harsai nagama bincike na, Mami kisa driver yakawo min kayanta da hijabi hospital, am taking her to Dad Fawaz hospital for now bazan dawo da ita gidan ba._
Yana tura sakon ya ijiye Wayan yaciro ta daga jikinshi jintai bacci kwantar da ita yayi akan gado ahankali dankar yatasheta, yahau dadduma yana kallon fuskar ta yace "you've been nothing but a blessing to my life, ta sanadin ki Ayaan is now a change man" dan murmushi yayi saikuma yace "Alhamdulillah" kasancewar baida AL Qur'ani anan yasa ya bude na wayanshi yana karanatawa, kiran direba daya shigo yasa yakarasa kai ayan kafin yay picking yacemai yana gaban office dinshi, tashi yayi yafita daga dakin batare daya bari kofan yay kara ba, agogo ya kalla yaga ko 6 baiyiba amma har Mami ta aiko direba, u are d best Mami na, bude key yayi daddan murmushi akan fuskarshi ya karbi katon basket din hanunshi idanunshi akan farin envelope din daya leko ta aljihun gaban rigan direban dayaga anrubuta hajiya saratu ajiki, jakar da kayan ta ke ciki ya karba ahankali yace "thank you" murmushi dake kan fuskar direban ya fadada oga Ayaan ne yau kemai godiya lallai za'ayi ruwan sama, juyawa yayi zai tafi Ayaan yabishi da kallo saikuma yace "jimana" da sauri direban yadawo jikinshi narawa, yace "wanan envelop dinfa?" da sauri yaciro wasikar yana kallo yace "yanzun nan fa, ana bude min gate nafito shine wani mutumin yatare ni yace dan Allah inbama hajiya babba wanan wasikar, wai intabbatar nabata" kasa janye idanunshi yayi daga kan farin envelope din zuciyar shi nakaikomo ahankali ya mika hanunshi yace "bani idan naje gida nabata" ko alamun gardama baiyiba dan kowa shakkan Ayaan yake bakaramin aikinshi bane ya koreka ba, mikamai yayi ya amsa sanan yamai sallama yatafi, komawa cikin office din yayi ya shiga dayan dakin har lokacin bacci take, ahankali ya ijiye komi ya koma kan gadon ya zauna rike da wasikar yana jujjuya ta yakasa dauke idanunshi akan sunan big Mummy da aka rubuta baro baro hajiya saratu, wanene kokuma wani namiji ne zaizo da asuban nan ya bayar da wasika abama big mum, ajiye wasikar yayi akan side table yana kallon shi, motsin dayaji tanayi yasa yajuyo da kanshi da sauri ya kalleta, karasa bude ido tayi ta zabura ta tashi zaune da sauri yarike hanunta yace "am here" juyowa tayi ta kalleshi saikuma ta tashi tafada jikinshi ta kankame shi tai lamo, gyara mata zama yay ajikinshi shima ya rungumeta back yana sauraron yanda kirjinta ke bugawa, lumshe ido yayi murya chan kasa yace "Big Mum wat did you do?" cirota yay daga jikinshi yay cupping fuskarta yana kallon kwayar idonta anatse yace "muje kiyi alwala sai kizo kiyi salla an kawo miki hijabi" hanunta ya kama ya mikar da ita ya shigar da ita bayin, ya juya zai fita da sauri ta kamamai hanun tana girgiza mai kai jikinta na rawa tana neman yin kuka, hannunshi ya daura abayan wuyanta ya tallabo kanta yace "mesa kike wanan tsoron wife? Me big mum tamiki tell me" kafeshi tai da ido ko kyaftawa batayi shi kanshi yakasa gane kanta, kaman mai hankali kaman mara hankalin, tagane wasu maganan taki gane wasu gashi sai uban kallonshi datake yi, dan ajiyar zuciya ya sauke yace "yi muje" sakin hanunshi tayi tana kallonshi shima ita yake kallo, dauke kai yayi ganin tana kokarin daga riga bayason anything dazai dagamai hankali because she is seriously not doing well.
Akan dadduma ya daurata yasaka mata hijabi yace "yi salla" zama yy akan gado yana kallon yanda take sallan, juyo dakai yayi ya kalli envelop din, ahankali ya mika hannu ya dauko yana jujjuyawa, fizge envelop din da akayi yasa yadago kai itane ta tsaya a gabanshi ta dafe kanta dake wani irin juyawa, da sauri ya mike yana kokarin janye hanunta data daura akanta dan yaduba ta, make mai kafada tayi tana kuka ta matsa gefe, saikuma ta kalli envelop din data fizge daga hanunshi kafin ma yay yunkurin hanata ganin yanda take kallon envelop din harta barke saman tana zazzage wa, takardan daya fado kasa tabi da kallo da sauri ta tsugunna zata dauka ya rigata, fashewa tayi da kuka tawani irin fadawa jikinshi da hannu daya yake kallon takardan dake aninke, janye hanunshi yayi daga bayanta ya warware takardan ahankali, sunan Bala daya gani ata karshen letter yasa yakomar da idonshi sama yafara karanta wasikar kaman haka;
_Hajiya Saratu..._
*In sha Allah gobe zanyi me yawa sosai, ina busy ne yau.*
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
81 - 82
_Hajiya Saratu wato ni kakayi blocking ko, munmiki aiki miliyan goma kin bamu bakwai, to wlh koki cika mana sauran milayan ukun mu kokuma muzo har gida musame ki ga number tanan ki kirani 08067679898. BALA._