Sashe 43
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wuraren bakwai yatashi afirgice ya mike tsaye daga kan kujeran ganin a office ya kwana, shafa kanshi dayaji yadena ciwo yayi kafin ya wuce ya shiga cikin dakin bathroom ya shiga yay wanka yay brush yadauro alwala yafito zuwa gaban wardrobe, ya shirya cikin wasu kananun kaya kafin yahau kan dadduma yay sallan safe. Akan dadduman ya zauna yana tariyo abinda yafaru jiya aranshi dan lumshe ido yayi yana shafa sajen shi tunda yake tun yana Austria bai tabajin mace kaman Bilkisu ba, she's so so warm dudda bai wani sami hanya ba, jikinta ko ina taushin bala'i, lumshe ido yayi kafin ya mike tsaye ahankali yafito daga dakin wayarshi ya dauka da car key dake kan table yafita daga office din mota ya shiga yafita daga asibitin.
Horn yayi mai gadi yazo yabude mai ya shiga gidan yay parking yafito yay cikin gida yana tafiyar nan kaman zaki hannunshi zube cikin aljihu, ahankali ya bude falon ya shiga yay jim yana kalle kalle kafin yahau stairs yay sama dakinshi da kofar yake abude yabi da kallo kafin ya waiga ya kalli kofar dakinta dake arufe yay jim saikuma ya shiga dakinshi yanabin ko ina da kallo, ahankali ya zauna abakin gado yanabin yanda kasan dakin ya baci da kallo, wayarshi da car keys dinshi ya ijiye akan gado kafin yacire takalmin kafarshi yamike tsaye kayanta daya babbarka ya tattara yadauka yana kallonsu kafin ahankali ya taka zuwa wajen wardrobe dinshi yabude ya saka su aciki, fitowa yay daga dakin idanunshi akan kofar dakinta harya sauka kasa yadawo dauke da mop da bucket din mop ya tsaya yay jim kafin yay mopping wurin da kyar dan baitaba mopping ba a rayuwan shi saidai yaga anayi yafita yaje ya ijiye ya dawo ya gyara gadon sanan yawuce bayi yasake yin wanka yafito ya shirya cikin kayan shan iska 3qauter milk da black shimi daya kama jikinshi sosai ya feshe kanshi da turare yafito yana kallon kofar dakin nata yakoma kitchen yahado coffee a cup yadawo batare daya shiga dakinshi ba ya zauna akan doguwar kujeran dake nan falon upstairs ya kafe kofarta da ido so kawai yake tafito ya dubata girman kai yahana shi shiga dakinta ya dubota. Har magrib yana zaune a falon daga yataba waya, sai yakalli match yasa wrestling ya kalla amma yakasa samin sukkuni, saiya tashi yaje bakin kofar kaman zai bude ya shiga saikuma yadawo ya zauna bazai iya kai kanshi wajenta ba, fita yay jin ana kiran magrib yaje masallaci yay salla bayan ya idar yaje wani babban eatry yayo take away din abinci yadawo gidan, tun daga stairs yake jiyo kakarin amanta da gudu yakarasa hawa bayan ya ijiye abincin akan center table din falon saman baiyi wata wata ba yabude kofar dakin ya shiga, tana kwance akan gadon ta turo kanta ta wajen gadon sai aman ruwa take dan cikinta babu uban komi, aman na zuba akasa tana wani irin nishi ta galabaita iya galabaita, da sauri yay wurin gadon ya zauna abakin gadon tareda dago ta yana taba wuyanta yawani daure fuska yace "ke bakida lafiya shine bazaki iya zuwa ki fadanma mutane ba" ko tak bata iya cewa ba dan dinshi dishi ma take gani bata gani da kyau tsabagen zazzabi, ahankali yasa hannu ya dauketa kaman baby yafita da ita daga dakin yay dakinshi da ita ya kwantar akan gado yana kallon fuskarta yanda idanunta suka kumbura sosai jikinta zafi kaman wuta, rigar jikinshi yacire ya ijiye anan bakin gado yawuce ya shiga bayi ruwa mai zafi sosai yahada mata yadawo dakin yasake daukanta kaman paper tsabagen yanda jikinta yay laushi hawaye kawai ke fita ta idonta, bayin ya shiga da ita tana jikinshi ya zare yar rigar baccin dake jikinta ta lumshe ido, binta yay da kallo kafin ya tsugunna ya sanyata cikin ruwan ihu tai awahale tana neman tafito ya riketa ya maida ita ciki kaman zaiyi kuka yace "sor.." saikuma yay shiru tareda daura kanta akirjinshi yana shafa gashinta yana tapping bayanta da hannu daya alamun lallashi, sanya kanshi yay acikin gashin ta tareda bata light kiss akan gashin, saida ya gasata sau uku sanan yamata wanka da ruwan kumfa duk idanunta alumshe ya nannado ta a towel ya dauketa yafito da ita ya kwantar da ita abakin gado yajuya yafita daga dakin, dakinta ya shiga ya bude wardrobe ya dauko wani pink rigar bacci daya gani me spaghetti hand yadawo dakin ya dagota ahankali ya sanya mata yana kallon yanda ko ido bata iya budewa da kyau, sake kwantar da ita yayi yaja bargo ya rufa mata ganin tana rawan sanyi ya kashe ac yafita zuwa kitchen, tea mai kauri yahado mata ya dauko takeaway abinshi dayayo ya shigo dashi dakin ya ijiye akan bedside drawer, jakar hospital dinshi yabude ya fito dawasu magunguna Sanan yahada allura ya maida marfin bakin alluran yarufe yadawo gaban gadon ya ajeyesu akan bedside drawer suma nesa da abincin, zama yayi ya dagota ahankali ko kadan bata da karfi tai wani irin taushi kaman auduga, wani irin zazzabi ke nukurkusan ta, ahankali yasata ajikinshi yana shafa kanta wani irin tausayin ta na shiga shi, sundade ahaka kafin yaciro ya gyaramata zama ajikin nashi da kyau ya dauko tea saida ya daddana yaji zafin is normal normal sanan yakai bakinta, kawad dakai tayi tana hawaye ya dakamata tsawa da har ranta saida taji dudda uban zazzabin datake ciki "ke koki bude baki Kisha kona bata miki rai" ahankali tabude bakin yasaka mata saida tadan sha sanna yacire mata daga bakin tahuta kafin yasake maida wa tadan sha tana yatsine fuska cirewa yay daga bakinta ganin tana neman amai ya kalli cup din at least tadansha rabi, maganungunan ya dauko ya ballo su guda uku yasa mata daya abaki sanan yabata tea ta kurba ta hadiye da kyar sanna yakara bata ta kurba ta hadiye da kyar, na ukun ma haka, sanan ya ijiye cup din yadauko abincin take away yabude chips ne da grilled chicken thighs, ahankali ya dinga debowa yana bata sau uku ta iya karba kafin ta kawad dakanta dake mata kaman zai fadi, kyaleta yayi yakara kwanto da ita jikinshi ya rungumeta sosai yana shafa bayanta, ahankali tai gyatsa hakan yasa yadena shafawa saima lumshe ido dayayi ya cusa kanshi awuyanta yana shakan kamshin da fatarta keyi, saidai tai kusan 10mins dacin abinci kafin ya dagota daga jikinshi agaba dan tadade dayin bacci, kwantar da ita yayi ya mike tsaye yadauko alluran ya bude kafin yadawo gadon ya zauna ya yaye rigarta hmmm yasake sauke ajiyar zuciya, ahankali yamata alluran dudda hanunshi ba zafi amma saida ta tashi da bude ido da kyar sabida nauyin dasuka mata ta fashe da kuka mara kara fito da alluran yayi bayan yagama mata ya shafa kumatun ta yanadan murmushi yana kallon yanda idanunta sukayi yace "sorr" kasa fadi yayi saikuma yatashi ya gyara mata rigan ya lullube ta da bargo murya chan kasa yace "sleep" fita yay daga dakin zuwa dakinta ya gyara inda tai aman sanan yadawo yay wanka yafito yana kallon fuskarta yanda take baccin duktai yaushe kamar wacce tai shekara tana ciwo, kayan bacci masu taushi milk ya xaro yasaka yadawo yahau kan dadduman da kyar yay sallan Isha, sanan yadawo ya zauna akan kujera yajawo take away din yanacin chips din ahankali yana kallon fuskar ta, wayarshi dake vibrating ya kalla ganin Meram ce ke kiranshi yasa yaja gajeren tsaki yacigaba dacin chips dinshi, saida yagama yafitar da komi waje yakoma bayi yay brush sanan yadawo ya chanza wutar dakin zuwa dim yahayo kan gadon ya taba jikinta har yanzu zafi rau, kafe fuskarta yayi da ido kafin ya sauke idanunshi akan tip din hancin ta dayay jajir, lips dinta ma sunyi jajir sundan kumbura tsabagen shansu dayay jiya, dan murmushin gefen bayi yayi sake tunawa dayay da jiya kafin ahankali ya sanya hannu ya dagota jagwab ta taso, rigar jikinta ya cire yayar ya kafeta da ido kafin ahankali ya rungumeta yana shafa bare bayanta yakai minti biyar ahaka saikuma ya kwantar da ita, ahankali yakai hannu yana shafa kirjinta yanda yakeyi yasa ta tashi daga baccin daya dauke ta bude ido da kyar ta kallai shima ita yake kallo batare daya daina abinda yakeyi ba, fashewa tai da kuka awahale mara kara ya kara matsota yadaura kanshi kan fuskarta batare daya iya furta koda kalaba, numfashin ta dake fita mai zafi da tiririn zafi dake fita daga bakin ta sabida zazzabin dake jikinta yana sauka akan fuskarshi yaji yana kara fizgarshi yana wani irin kashemai jiki, yatsa daya yasa ya sharce hawayen dake gangarawa kuncinta ya kalli lips dinta dasukai jajir suna rawan kuka ahankali yakai hanunshi yana shafa lips din kafin ya janye hannun ya maida su kan kirjinta sanan yadaura lips dinshi kan nata yafara kissing dinta passionately.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
55 - 56
Tun tana kuka harta dena wani irin bacci ya fizge ta yay gaba da ita sabida magungunan daya bata harda na wanda kesa bacci, maida bakinshi kan kirjinta yayi ganin tai bacci ahaka shima bacci yay gaba dashi.