Sashe 63
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Wuraren sha biyu na rana Baba ya shirya zai tafi Abba sai kiran Ayaan yake amma wayan shi bata shiga dan yakawo ta suyi sallama da mahaifin ta hakan yasa ya kalli Mami yace "jeki kira Ayaan firdausi" tom tace tafita daga dakin sanye da babban lullibin dake jikinta. Akofar dakin tai sallama tai sallama taji shiru hakan yasa ta bude kofan yanda taga Ayaan da Bilkisu ne yasa tai maza ta rufo musu kofa tana girgiza kai, komawa tayi lokacin har Baba da Abba sun fito compound Abba yace "ina suke" dan murmushi tayi tace "inaga kaman yakaita asibiti ne" Baba yace "dama banaso taga tafiya ta dan shirmen zata cigaba da muku ga wanan adinga bata addu'o'i ne nayi a ruwan in sha Allah zata dawo hayyacin ta" karban goran ruwan Mami tayi shikuma Baba ya shiga motan suna mai Allah kiyaye driver yajashi suka fita daga gidan, kamo hanunta Abba yayi yace "come here meyafaru baga motar boy nan ba aparke" dariya kawai tayi tace "wlh bacci suke nashe nashe afalo abinsu" wani irin washe baki Abba yayi yace "masha Allah, Allah sarki my Baby Boy yaushe rabon yay Bacci nashe nashe haka kullum ciwo yake, Allhamdulillah, Allah nagode maka daka dawomai da farin cikinshi, da abu yataba min yaron nan Firdausi wlh gwara ni yataba ni sau dubu" tabe baki Mami tayi tace "oh har yanzu hajiya bari naje na kirata" waya yaciro daga aljihun gaban rigar shi jin ana kiranshi yace "takirani tace koda daddare yau kokuma gobe zata dawo wai sai yau suka kai Amaryan kuma zasu tsaya mata jere, insun gama dawuri zamu ganta" gyadamai qkai Mami tayi, Abba yace "dan Allah je adaura musu abincin rana abinci merai da lafiya, kar wanda yadame su fa, kuma harda ke karki daman min yarana, idan kin gama ki aika musu da abincin su part dinsu" baki Mami tasaki tana kallonshi cikeda mamaki, murmushi yamata yajawo ta suka shiga ciki yana yar dariyan manya.
Wajajen azahar ya farka sabida kiran sallan da akayi yana dafe kanshi sabida yanda kan kemai mugun ciwo, juyo da kanshi yayi ya kalleta yanda take baccinta awahale, dan murmushi yayi ya kalli dan gurjewan datayi akafa, ahankali ya mike tsaye ya dauketa batare daya tada taba ya shigar da ita bedroom akan gado ya kwantar da ita ya ja bargo ya lullube mata kafa sabida sanyi sanan ya shiga bayi wanka yayi dan yadanji dadin jikinshi ya dauro alwala ya fito yasaka soft dark blue yadi simple jumper akamai turare ya fesa yafita daga dakin da sauri dan bayaso yana missing jam'i, saida aka idar yadawo gidan shashin Mami yayi, dining ya tsaya ya dauki apple sabida yunwar daya keji yayi sama, sallama yayi ya shiga dakin Mami bayi take kokarin shiga ganinshi saiya sa ta tsaya murmushi yamata yace "Mami na" "har an tashi daga baccin" da sauri ya kalli Mamin da idanunshi masu kama dana mejin bacci, dan dariya yayi ya gutsiri apple batare dayace komiba, fridge Mami tabude ta dauko wani tsumi a gora dayay sanyi ta bashi ya karba yana kallon goran tace "gashi ka kaimata ta shanye" da sauri yace "meshi Mami?" hararan shi tayi ta dauko goran da Baba yabata na ruwan addu'a tace "wanan kuma kadinga bata kullum ruwan addu'a ne Baba yamata kafin yatafi" karba shima yayi ashagwabe yace "Mami am hungry fa" girgiza kai tayi tace "kadai ajiye iyali yanzu kake abu har yanzu kaman yaro, anyway abincin ku na shashin ku" tashi yayi rike da gorunan yace "bari naje naci inmun gama zamu je hospital" anatse Mami tace "daka bari gobe kuje wat if yanzu kun fita taita cewa ka kaita chan wajen wayanda suka kawota, kabari tadan manta tukun gobe koda da yamma ne basai kujeba" shiru yadanyi saikuma yace "to Mami" fita yay daga dakin yana gutsuran apple din hanunshi, tun daga barrander yakejin dirke dirke da karan kujera, bude kofa yayi ya shiga tana tsaye akan kujera rike da teddy daya siyo mata, wurga teddy tayi sama saitai wani irin ihun dadi ta dirko kasa ta chabe, akan daya daga cikin kujeru falon ya zauna yana kallonta yanda take wasan hankali kwance saibin kafafun ta da kallo yake, juyowa tayi ta kalleshi suka hada ido ya lumshe ido sabida yanda idanunta suka mai wani yarr, da sauri ta dirko daga kan kujeran tayo inda yake tana washe baki tace "kaima zakayi in arama teddy na?" batare daya bude idoba yasa kafanshi ya tadiyota jikinshi dan kara tayi tace "wayyo teddy na, na danneta tana kuka" dan murmushin gefen baki yayi yadan dagata yasa hannu ya zaro teddy din ya ijiye akan kujeran next to him, bin teddy tayi da kallo ta makemai kafada tace "kai kabani teddy na, kakusa sa na kasheta" ware idonshi yayi ya sauke su akan bakin datake turomai wani irin miyau me daci ya hadiye kafin ya mayar da idon ya lumshe su ahankali yace "kinyi salla?" turomai baki tayi ta balla mai harara tace "banai alwala ba natuna hijabi na nachan gidan mu, farm..." da sauri ya mike tsaye ya dauke ta harsaida tadan firgita ta rirrike shi, bedroom yay da ita yaje gaban wardrobe dinshi da ita ya sauketa ya bude, kayane da yawa na mata a kusa da nashi hannu yasa ya zaro hijabi yabata yace "pray kizo muci abinci" turomai baki tayi, ahankali yasa yatsa ya shafa lips din yana mata wani irin kallo da lazy eyes dinshi, da sauri ta tureshi tana hararan shi ta mikamai gogeggen hijabin ashagwabe tace "bude min ni" karba yayi batare daya janye idanunshi daga kan fuskarta ba ya warware yasaka mata ya gyara wuyan, bakaramin kyau hijab din yamata ba, mutuwar tsaye yayi yakasa daina kallonta, juyawa tayi batare data damu da yanda yake kallonta ba tahau kan dadduma tafara salla yafi 2min a tsaye a wurin kafin yaje palour, abincin ya bude a warmer, fried rice dayaji veggies ne da roasted turkey ya deba a plate, ya dauko remote ya kunna TV yadawo ya zauna yana chanza channel zuwa news.
Fitowa tayi sanye da hijabin tazo zata wuce shi ta zauna akan kujera hijabin ta ya jawo harsai da tai yar kara. "wash wai menene kai" tafado kanshi tana turamai baki, matseta yayi ya cire hijabin ya ijiye akan kujera yana kallon fuskarta, murguda mai baki tayi batare datai magana ba tana kallon abincin, cikinta ya shafa ahankali yace "zakici?" gyada mai kai tayi, kwanto da kanta kirjinshi yayi yana shafa soft kumatun ta, da hanun daman shi yasa spoon a abincin ya debo zai kai bakinta, make mai kafada tayi tace "ni baby ne" bakinshi yakai saitin kunenta yadan lasa yirrr dataji yasa tadan zabura zata tashi, rikota yayi yana dan murmushi yace "oya haa" hararan shi tayi sanan ta budemai bakin ya saka mata yana kallon fararen hakoran ta, da sauri ta hadiye tana kallon teddy ta tajuyo ta kalleshi da sauri ta washe mai baki tace "wait, my teddy is hungry too" da sauri ta tashi harda dan gudun ta ta dauko teddy ta dake kan dogon kujera tana tsalle, bin cinyoyin ta daduk intai tsalle rigan ke dagawa yayi, da gudunta tadawo zata zauna akasa yajawota jikinshi tana girgiza mata kai asanyaye, abincin yakara debowa yakai bakinta ta amsa tana jijjiga teddy ta, taci sosai dudda hankalin ta nakan teddy ne kafin ta ballamai harara zata sauka daga jikinshi, girgiza mata kai yayi yakara jawota jikinshi kaman baby ya rungumeta sosai ta yanda ko motsi ta kasa ahankali yace "please stay here, sabida na iyacin abincin" fizge kanta tayi tana turomai baki tana hararan shi zata tashi ahankali yasa hanunshi daya ta bayanta ya riketa da kyau takasa tashi dayan hanun kuma ya debo shinkafar da cokali yafara ci bai wani ci sosai ba ya ture yasha ruwa ya kalleta sai faman yima teddy ta kitso take, ahankali yakai hanunshi kan two kitson dake kanta, shafa kitson yayi kafin ya saukar da hanunshi kan ciwon kannata yana shafawa, dago manyan idanunta tayi ta yatsine fuska tace "stop". Gorunan da Mami tabashi yajawo yamika mata tsumin tafara karba sabida alamun sanyin da tagani ajiki da sauri ta bude takai bakinta lumshe ido tayi tana lashe lebe ta kalleshi tace "dadi" takara kafa sauran abaki ta shanye goran ta mikamai ta mike tsaye daga jikinshi tana kallon TV saikuma tajuyo tafashe da kuka tace "cartoon zan kalla" dan murmushi yayi yace "zoki zauna anan saina kunna miki" da sauri tazo ta zauna kusa dashi, daura kanta yay akan kirjinshi sanan yasa mata Disney junior tana kallon pj mask shikuma ya tattare kwanukan yatura su one side kafin ya kara gyara mata zama ya sanya hanunshi yana wasa da jelar gashin ta.
Batare data kalleshi ba tasaka hannu ta fizge jelar tana murguda mai baki tana kallon cartoon dinta, daganan bai kara tabata ba sai uban kallonta dayake yi kaman yau yafara ganin ta, shikadai yasan yanda yakejin sonta aranshi, to mesa yamata wulakanci da.
Ahankali yadaura kanshi agefen wuyanta yana shakan kamshin fatarta ya kankame ta sosai, zafin dataji daga jikinshi yana gasata yasa ta juyo da kai da sauri ta kalleshi, kallonta yayi kasa kasa saikuma ya lumshe ido, da sauri ta daura hanunta akan goshin shi kafin ahankali tace "sick?" gyada mata kai yayi, da sauri tace "meke ma ciwo" hanunta yakama ya daura akan heart dinshi batare dayace komiba, kaman zatai kuka ta murguda mai baki tace "kasha magani" girgiza mata kai yayi, ashagwabe tace "to wani magani kakesha na dauko ma?" ahankali yace "madara" da sauri ta ijiye teddy akasa ta tashi daga jikinshi tai wurin fridge tunawa da taga madara dazu data bude fridge, hollandia evaporated milk ta dauko mai harda dan gudunta tazo ta tsugunna a kusa dashi tabude ta kaimai bakinshi dan bude ido yayi kadan yasa hannu yature madaran murya chan chan kasa yace "ba wanan ba" dan matsowa kusa dashi tayi dan bataji meyace ba ta daura hanunta akan kirjinshi tareda kai kunenta saitin bakinshi tace "meka ce?" ahankali yace "ba wanan madaran ba" zama tayi kan cinyarshi sabida gajiya datayi da tsugunnawa tace "to wani madara? a ina yake na dauko to" tai maganan tana hararan shi, murya chan kasa yace "anan" waigawa tayi tana kalle kalle to ina madaran anan, kaman daga sama taji yaja zip din gefen rigarta yaja rigar kasa, ihu tayi tana neman tashi daga jikinshi ya kara riketa sosai yana sauke ajiyan zuciya, hanunshi har rawa suke yadaura akan kirjinta. "Kai" takirashi da karfi cikin kuka, ta daddage ta fizge hannayen ta daya dike, teddyn ta tadauka ta bugamai akai tana kuka sosai, ture kanshi tayi da duka hannayen ta biyu ta tureshi da karfin ta tatashi tai wurin kofa zata bude tafita ahaka tsabagen yanda ta rude, da sauri ya mike tsaye yazo wajen kofa zai riketa a tsorace ta tsugunna tafashe da kuka tace "don't touch me, wurin sweeth..." da sauri ya dagota yana girgiza mata kai yasa hannu yadaura akan bakinta, da sauri ya sanya ta ajikinshi ya rungume ahankali muryan shi narawa yace "am sorry" tureshi tayi tana kokarin jan rigan ta sama, daukarta yayi yay bedroom da ita, ahankali ya kwantar da ita akan gadon da sauri tai yunkurin mikewa girgiza mata kai yayi ya maida ita yace "please baby".
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦