Sashe 19
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Mami dake kwance kan gadon Abba danyau ita keda girki ta kalli agogon bangon dakin taga karfe biyu har da rabi nadare kafin tasake kallon Alaji, tun wuraren goma Alaji ke kan dadduma sai salla yake yana addu'o'i data rasa name, kasa hakura tayi ta sakko itama ta shiga bayi ta dauro alwala tafito tadau hijabi ta bishi, bayan sun sallame ta dafa shi, juyo dakai yayi ya kalleta, murmushi tamai dake sanyaya mai rai tace "Alaji matsalar mekake dashi haka? Meke damunka tunda kadawo daga zaria naganka duk wani irin wats d matter talk to me, kasan state of health dinka bai kamata kanasa damuwa aranka ba" dan ajiyar zuciya tayi kafin ta maida kanta kan kafadar shi ahankali tace "meke damun mijina abin alfahari na haka?" murmushin dabai shirya yiba yasaki Firdausi daban ce, koyaya yake cikin damuwa kobai fadi mataba zata gane, duk wani hanyar sanyaya mai rai tasani, murmushi yasakeyi kafin ahankali yace "akan dan mu nake addu'an nan" tabe baki Mami tayi hakan yasa ya girgiza mata kai yace "ba abinda kike tunani bane wlh" yadan gyara zama alamun serious yace "tunda naje zaria naga Bilkisu zancen ta ya tsayamin arai, duk sakan sai maganar ta yazomin rai, ina son Ayaan da yarinyar nan fiye da yanda kike tunani, yarinyar akwai natsuwa ga ilimi, ta sauke fa takuma kusa gama hada hadda inji baban ta, ga taimako, ayanda Boy yake yanzu mace mai irin natsuwar nan yakamata ya aura wlh hala ta sanadiyar ta ya gyaru yasan ya girma, inamai kwadayin auren ta sosai Firdausi" dan tagumi yayi Mami taja hannun ta saukar ya girgiza kai yace "yanzu dai istihara nai akan zancen auren nasu indai alkairi ni na tabbata Allah zai kara natsarmin da alamarin araina, to ni babbar matsalata yanda zan bijirowa da Boy al'amarin ne yanda aure baya gabanshi dinan zaima yarda" tabe baki Mami tayi tsabagen takaici kafin tace "hmm shikenan ai tunda hakane saikaita kallon shi kar yay aure tunda bakason ganin jikokin ka, kana dai ganin shi aure bayama gabanshi baiki yakare rayuwan shi ahaka daga yawo sai saka gantalallun kaya" ta tashi tahau gado danba karamin baci ranta yay ba yanda yadauko zancen da farko tiryan tiryan ba karamin murna yasata ba finally for d first time in long time, alaji zaiyi abinda ya dace shine kuma wai yana shakkan tunkarar shi da magana sabida gujin bacin ranshi.
[7/13, 10:15 PM] +234 802 916 3341: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
25 - 26
*idan baka biyaba karka kar karanta, for sell*
Kasa bacci Abba yay ranan gabaki daya danji yayi maganar takara natsun mai azuciya sai tunane tunane yake.
Bayan kwana biyu.
Wuraren 8 ya shigo falon Abban sanye da black trouser yau normal wando yasa saidai ya dame wandon, yasa white long sleeve shirt da kake iya hango chain din dake kyalli a wuyar shi yay tucking yakawo belt mai kyau yasa, yasa black cover shoe dake shining na zuwa aiki ya shigo dakin yana kokarin gyara tie din wuyarshi hanunshi daya kuma rike da white ironed lab coat dinshi sai kamshi yake looking cooperate, fatarshi har wani glowing yake sabida hutu, gashin kanshi da sajen shi sun kwanta lub lub, Abba ne kadai adakin zaune akan carpet ga abinci nan agabanshi anjera kala kala. "Morning Pops" ya gaida Abba da tunda ya shigo yake kallonshi, tsugunnawa yayi yadau cup din coffee dake gaban Abba sanin ba sugar aciki yasa yadau two cube of sugar yasaka yakoma kan kujera ya ijiye labcot din kafin yakoma gaban Tv rike da cup din coffee ya dauko remote yadawo ya zauna yana kokarin chanza channel daidai lokacin Mami ta shigo dakin da sallama rike da tray da blow din dake dauke da koko daketa kamshin su citta akai, ajiyewa tai agaban Abba dataga hankalin shi nakan Ayaan daya daura kafa daya kan daya yana kallon tashar kwallo, zama Mami tai gefenshi tace "ga kokon dakace na ma" dan juyowa yay ya kalleta yay murmushi yace "nagode" sanan ya juya ya kalli Ayaan daya natsu yana kallon Ball yana sipping coffee, ahankali yace "Boy inaso muyi wata magana dakai" juyo dakai yay ya kalli mahaifin nashi yay murmushi dake karama fuskarshi kyau yace "okay Popsy" tashi Abba yay yakoma kan kujeran dayake zaune Mami dai ta tabe baki kawai tadau cup tana kokarin hadama kanta tea, Abba yadan dafa kafadar Ayaan dake kallonshi yace "Boy I've been thinking alot lately" Ayaan yay sipping coffee yace "yea I've noticed dat, wats d matter Pops" Abba yace "I've been thinking alot nai addu'a akai, nakuma samu natsuwa saisa nazo maka da zancen" ya danyi shiru yasake kallon Ayaan din daya natsu yana kallonshi yana kokarin kai cup din Coffee bakinshi, Abba yace "ina so ka auri yarinyar data taimake ka, wat i mean to say is inaso ka auri Bilkisu" wani irin mugun choking dinshi coffee dake bakinshi yayi hakan yasa yafara wani irin mugun tari, da sauri ya mike tsaye yana buga kirjinshi dayan hanunshi kuma akan bakinshi yana tari sosai yana kallon Abba daya kafeshi da ido, idonshi har ja yayi tsabagen kwarewan dayayi, da kyar tarin ya tsaya hakan yasa ya kalli Abba yace "Pops bakaine kai maganan dakayi yanzun nan bako? I refuse to believe u are d one" tashi shima Abba yakamo hanunshi ya zaunar dashi kan kujeran, kaman wawa ya zauna baki bude yana kallon fuskar mahaifin nashi, kwantar da murya Abba yayi irin yanda ake lallashin yara yace "akwai alkairi a auren ku, son ina maka kwadayin yarinyar she's way too good, saisa nakeso ka aure ta, i want you to marry Bilkisu" fizge hanunshi yay da karfi daga na Abba ya mike tsaye yace "wah! Pops, like, kaiii, for real?" yay maganan sounding so confuse shi mamaki ma maganan yabashi kodai Pops baida lpy ne, yasake kallon Abban yace "are you really saying dis, ni Popsy, ni fa, ni Ayaan na auri that gurl wats her name ma?" ya tsaya yana kokarin tuno sunan. "ehen Bilkisu, Popsy how old i am dama zanyi aure, and auren ma she!" yawani ja she din arrogantly yace "wanan yarinyar mara natsuwa mai rawan kai yar kauyen nan gata ma.." tsawan da Abba ya dakamai yasa ya tsaya galala yana kallonshi. "shut up Ayaan! One more bad word against that poor innocent girl wlh saina mareka, bazadai ka aure ta bako is fine with me, am not going to force u, but karka kara fadin any bad thing akanta" surprisingly yake kallon Abba da idanunshi dasukai ja tunda yake zai iya cewa tunda yay wayau Popsy bai tabamai ihu ko tsawa ba this is the first time and all akan dat lousy being Bilkisu, hakan ko ba karamin bakanta mai rai yayi ba yace "but Pops.." kofa Abba ya nunamai alamun yafita hakan yasa yasake kallon fuskar Abban yama kasa koda kwakkwaran motsi sabida mamaki, baki yabude zaiyi magana Abba ya dakamai tsawa da har Mami saida ta runtse ido sabida yanda ya shiga kunenta. "i said out" Abba ya nunamai kofa daukar labcoat dinshi yayi azuciye saikace dashi suke fada yafita daga dakin ranshi abace, da yan aiki yaci karo a falo yawani daka musu tsawa. "u all are fired out of this out right this minute" ya nuna musu kofa ganin yanayin fuskarshi yasa duk suka fiffita harda gudu yafita kaman zaki, Big Mummy da fitowar ta kenan tana kiranshi "Boy Boy" ko jinta baiyiba tsabagen bacin rai ya shiga mota, tsabagen yanda ranshi yabaci yasa yaja motar dawani irin gudu kaman mental sai hospital dinsu wanda na abokin Popsy ne yana aiki a wurin, duk uban nurses din dake gaisheshi ko amsasu bayayi, yawuce office dinshi wata receptionist ta biyoshi har office din bayan ya zauna ta gaida shi. "good morning sir, karfe goma ne zaku shiga theater din" wani irin kallo daya mata da idanunshi dasukai jajir yasa jikinta yafara rawa da kyar ya isa saita kanshi ya kalleta yace "the next senior doctor should do it, banajin dadi yau" jikinta har rawa yake tajuya ta fita tana memai fatan samun lpy.
Rasa inda zaisa kanshi sabida yanda ranshi ke tafarfasa yasa ya mike tsaye yafara zagaye office din kafin ya dunkule hannu ya daki iska. "f*ck! Wah sh**t is dis, f*ck!" komawa kan kujeran yay ya dafe kanshi ga kirjinshi dake tafarfasa kaman zai kone. Tashi yayi yadau car keys din dayayar akan table yafita daga office din kaman zai fasa kasa yanda yake tafiya, mota ya shiga ya kunna yabar hospital din kafin yadau waya yay dailing number meram ko ringing daya baigama yiba ta dauka, da kyar ya iya tattaro kalaman bakinshi ya hada tsabagen bakin cikin dayake ciki yace "meet me at my house" baima jira mezata ceba ya buga wayan akan dayan sit din yacigaba da tuki haryakai gidan akofar gidan suka hadu itama tataho da tata motar kallo daya yamata ya dauke kai yay horn mai gadi ya budemai ya shiga itama tabiyoshi abaya kafin tai parking harya fito yay cikin gida binshi. Tabishi da kallo tana murmushi. "wakuma yabata Ayaan dina rai" dariya tai bayan tagama parking kafin ta dauko jakarta tabude taciro hoda takara shafawa, ta ciro mouth fresh ta feffesa dan tasan Ayaan ya tsani baki na wari fitowa tayi daga motar tayi cikin gidan, baya sitting room din saidai kamshin shi daya cika ko'ina hakan yasa ta wuce bedroom din yana kwance kan gado yay rubda ciki ya dafe kanshi, tsugunnawa tai akasa takai hannu tana shafa mai kunne ahankali tace "waya batama rai baby" bude idanun dasukai jajir yayi ya daura akanta hakan yasa ta mike tsaye tafara cire kayan jikinta, tass tacire kafin tahau kanshi tafara kissing dinshi tako ina, tadade tanayi ta shafa nan ta shafa chan sanan yajuyo yakamota, da kanta tacire mai kaya nan fa yafara maida mata da martani dan gabaki daya fushin dayayi saida ya saukeshi akanta, tsabagen wuya harda kukan ta sosai, sai wuraren biyu ya kyaleta ya juyo da kalleta yanda take saukar da ajiyar zuciya yace "jeki dafamin abinci am starving" ware ido tai ta kalleshi saikuma takasa magana hakanan ta mike tafita daga dakin kitchen ta shiga ta soya kwai dan abinda kadai ta iya dafawa kenen ta hada tea ta hado a tray takawo mai kallon abincin yayi ya ture yace "ke kici i cant eat dis" yadau wayarshi yamusu order food online.
Haka suka wuni ranan suna abu daya ko sallan azahar baiyiba bare na la'asar.
Around 1 nadare yafarka daga baccin dayay gaba dashi, kallon agogo yayi yaga daya nadare, da sauri ya tashi yana saka kaya duk iskancin shi baya kwana awaje dan yasan Abba na zuwa dakinshi duk asuba yatada shi suje masallaci, yana gama sa kaya ko tsayawa saka boturin wandon da daure belt baiyiba yadau wallet dinshi dake kan drawer gefen bed yadau car key dinshi yafita da sauri ya shiga mota yay horn gate man dake bacci yafito ya budemai gate yafita, within 15 minutes yakai gidansu ya shiga yay parking. side dinshi yayi yabude ya shiga yana kokarin maida kofar yarufe ne Mami ta turo kofar ta shigo tana mai wani irin kallo, dan dukar dakai yayi yaki bari su hada ido ta maida kofar tarufe shikuma ya matsa jikin doguwar kujeran dakin ya tsaya ahankali yace "sannu Mami" "daga ina kake at dis late?" ta jehomai tambaya, baki yabude zaiyi magana ta tari numfashin shi rai abace tace "don't tell me daga clinic kake because u are not from dere tun around 8 muka kira aka cemana u left dere since morning" kasa magana yayi kanshi akasa, takowa tayi ta matso kusa dashi ta kama habarshi hakan yasa ya daga kai suka hada ido ta daure fuska tace "open ur mouth kafara shaye shaye ne?" sai a lokacin yadan sami karfin magana ahankali yace "Mami am a Dr. Kuma saina dinga shaye shaye bayan nasan illar hakan" bakinshi tabi da kallo jin bataji warin giyaba kam, tabi jikinshi da kallon tuhuma dan bata yarda dashiba idanunta ne suka sauka kan red lipstick din dake jikin farar rigar shi almost on every corner alamun kiss din bakin mace, ranta yawani irin mugun baci gawani irin zafi dataji zuciyar ta nayi ta kama kwalar rigar shi ta rike da kakkausar murya tace "wayan nan abun dake jikin riganka explain" kasa magana yayi kanshi akasa yaki bari su hada ido dan tunda yaga tana kallon rigarshi shima ya kalli abinda take kallon, shirun daya mata ya mugun bata mata rai hakan yasa ta kara kama kwallan rigar shi ta jijjiga shi da duka karfinta. "badakai nake magana ba ka rainani k.. " kasa karasa maganan tayi sabida wallet din dake hanunshi daya fadi garin jijjigashi datayi ga condum acikin sachet kusan guda hudu duk sun watse akasan falon, ahankali ta sakeshi ta tsugunna tadauko guda daya tana karanta rubutun dake jikin sachet din sanan ta kalleshi ko kwakwaran motsi yama kasa har yanzu kanshi akasa, dawowa tai gabanshi ta daukeshi da mari mai kyau tana nunamai ledan saikuma tayar ta fada kan kujera tafashe da kuka sosai, runtse ido yay jin yanda kukan ta kesa zuciyar shi ke soyuwa, ya tsani yaga Mami na kuka, ahankali ya tsugunna agefen kafarta ya daura hannu akan cinyarta kaman zaiyi kuka yace "am sorry Mami" ko kallonshi batayi ba saida taci kukan ta danji take kaman zatai hauka ta share fuskar ta tamai murmushi mai ciwo tace "bani zaka cema u are sorry ba, meke mini? Kaida mahallicin kane shikama laifi, Ayaan neman mata?" tai maganan tana girgixa kai, takara nuna shi da yatsa tace "ban taba sanin lalace warka takai nan ba, and on top of dat mahaifin ka ya tunkare ka da maganar aure kace sam bakaso, dama ya za'ayi kaso auren sunna tunda kanada matan banza" dariya tai mai ciwo danhar kwalla saida yafito sanan ta kara share guntun hawayen dasuka zubomata tana kallonshi yanda jikinshi dukyay sanyi tace "mahaifin nakama neman kashe shi kake da bakin ciki da tunanin ka, gashi chan tun safe dakamai rashin kunya kanuna mai bai isa dakai ba ya kwanta rashin lpy, ka kashe mu duka ka huta and leave ur life d way u want,babu mai takura ma, kabi mata kasa matsiyatan kaya, kaje party and d rest, do as u pleases duniya ce ta isheka riga da wando harda malum malum ma" ta mike tsaye zata fita da sauri ya rike mata hannu ya mike tsaye idanunshi sun kada sunyi jajir kaman zaiyi kuka dan tunda yake Mami tasha fushi dashi amma bata tabamai maganganu hakaba irin nayau, nayau fa kaman ma baki tamai, hannunta yarike gam ya rungume yama kasa magana hakan yasa tamai wani irin mugun kallo tace "sakin mini hannu" girgiza kai yayi da muryan shi datai bala'in rauni yace "Mami please am sorry, naji wlh na yarda zan aureta din, please don't be mad at me sweet Mum" fizge hanunta tayi ta wuce part dinsu dan dama tazo kiranshi ya duba Abba ne dan zazzabi yake jikinshi yay zafi, tana shiga ta rufo kofa tai sama yafi 5 minute tsaye a wurin sanan yawuce part dinshi.