Sashe 36
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wuraren biyar ta farka sabida kiraye kirayen salla na farko dataji, bayin dakin ta shiga ta tsaya tana kallon ikon Allah gadai pampo amma bataga inda zata danna ruwa yafito ba tace "kodai sun manta ne basu sakaba" tabe baki tayi takoma wajen shower din shima haka babu inda zata danna ruwa yafito, kaman zatai kuka tafito ta zauna akan gado tana tunanin yanda zatayi, tafi 2min azaune kafin ta mike tsaye takara komawa bayin ta dudduba tap din ta lelleka jikinshi irin kodai itace take kauyanci bata iya budewa ba amma bataga abinda zata danna ko murda ruwa ya zuboba, shower ta koma tana dubawa shima bataga wani abu dazata danna yafito ba karkashin shower ta shiga dan taduba huji hujin ko wani abune halan kawai taji ruwa feesss ya sakko daga shower yana jikata batare data danna komiba wani irin ihu tayi tafito daga bayin tareda fita daga dakin gabaki daya tai stairs tana ihu har tana bigewa, tsaye yake a kitchen gaban coffee machine dagashi saidan garen wando daya tsayamai a cinya yana jiran coffee yayi yazuba a cup yaji ihunta da sauri yafita daga kitchen din, bama ta lura dashi ba ihu kawai take tana kallon bayanta tazo zata wuceshi tai hanyar fita daga falon yariko ta da sauri, ihu tai tareda kulle idonta gam tana kuka sosai tace "wayyo Allah na fatalwa ne agidan nan ko aljanu ku" ganin kaman ma bata hayyacin ta yasa ya fizgota yahada ta da jikinshi ya zauna akan kujera yana jijjigata kaman karaman yarinya ahankali yace "ke open ur eyes nine" hannu takara daurawa akan fuskarta tarufe da karfi jikinta ko ina na rawa, hannunshi yakai yacire hannayen nata daga fuska yace "nine bude idonki kigani babu kowa anan" ahankali ta bude idon ta sauke su akanshi saikuma tafashe ta kuka ta rirrikeshi tana nunamai stairs waigawa yayi ya kalli inda take nunamai murya chan kasa yace "menene maiya jikaki haka?" kara fashewa tai da kuka tana kallon stairs din tace "aljanu ne adakina, na shiga bayi zanyi wanka naga ba'a gama gyaran bayin ba ansa tap but babu abin kunna tap din, shower dinma babu abin kunnashi shine danaje kara duba shower din da kyau kawai naji ruwa yafeso da mugun gudu akaina" tunda take maganan tana kuka yake kallon bakinta, dan dariya yay kadan kafin ya saukar da ita daga jikinshi shima ya mike tsaye ya kamo hanunta ya rike yace "zomuje ki gani" make mai kafada tayi cikin kuka tace "ni bazan kara komawa saman nan ba da aljanune" wanan karan sosai yay dariya yana kallonta kafin yakara janyota yahada ta da jikinshi ya dauketa atsorace take kallonshi tana kuka sosai abayin ta ya direta yana dariyan yanda takara karfin ihun datake dataga sun shigo bayin tsayawa yay wajen wash hand basin din ya jawota yahada ta da jikinshi ganin zata kara fita ya nunamata tap din yace "proximity sensor tap ne" hanunshi yakai karkashin tap din saiga ruwa yafito yana janye hanunshi ruwan ya tsaya baki tasaki tana kallonshi, dan murmushi yay ya lakaci hancin ta yakoma wajen shower yana kara hanunshi karkashin shima ruwa yafito yace "kin gani ba aljanu bane, dazaran yay sensing abu nakusa dashi ruwa zai fito" dan murmushi tai a kunyace ta dauke kai dan sai yanzu ma ta lura baida kaya ajiki, dimple dinta ya kafe da ido kafin yadan matso kusada ita saikuma yay tsaki yawuce yafita, kulle bayin tayi harda saka makulli tai wanka ta wanke baki sanan tafito ta shirya cikin lace shirt white tasanya leopard water color maxi skirt bakaramin kyau tayiba, tai parking gashin ta donut tasaka dankun round bakaramin kyau tayiba jin yanda takejin yunwa yasa ta sauko kasa batare data tsaya shafa hodaba, afalon ta ganshi yana zaune kan kujera yana daddana laptop kallo daya tamai ta dauke kai dan bataga alamun yay salla ayanda ta ganshi dazu ahaka yake ma yanzu, kitchen ta shiga amma sai takasa abinda yakawo tai shiru kafin tafito kuma saida tafara hawa stairs incase idan yabiyota sanan ta tsaya batare data juyoba tace "lokacin salla yafara wucewa" "wat" yafada yana kokarin ture laptop din jikinshi ya mike tsaye da gudu tai sama ya nunata da yatsa saikuma ya daki iska yace "hmm". Sama yakoma yay wanka yana shirin fita saikuma yakasa sabida yanda tambayar ta keda ringing aranshi, bayi ya shiga yadauro alwala yazo yay sallan asubahi sanan yadau car keys yafita.
[7/20, 11:39 AM] +234 803 238 4602: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
46 - 47
Bata sake haduwa dashi ba tunda ga ranan itadai kullum Mami na aiko mata da abinci taci takoshi abinta ciwonta ya warke rass ko kadan batajin ciwo.
[7/20, 11:39 AM] +234 803 238 4602: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
46 - 47
Bata sake haduwa dashi ba tunda ga ranan itadai kullum Mami na aiko mata da abinci taci takoshi abinta ciwonta ya warke rass ko kadan batajin ciwo.