← Book details Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 89

Sashe 42

Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Sai wuraren biyar da rabi na yamma sanan ya sauka daga kanta ahankali ya kwanta agefenta tareda sanya fuskarshi akan gashinta daya gama barbajewa yana shakan kamshin dake fita daga ciki yana sauraran yanda take sauke ajiyar zuciyan kuka, dan ko tarin kirki batada karfin yi ma balle ta iya kuka da karfi ya mugun bata wahala. Yafi minti goma ahaka kafin ahankali ya mike tsaye yana kallon fuskar ta, runtse idonta tai awahale ganinshi ahaka, wasu zazzafan hawaye suna gangaro mata daga gefen ido tsallake ta yayi yabude kofa yafita zuwa kitchen yana tafiya yana dafe kai sabida wani irin ciwon kai dayaji yanaji bakaramin wahala tabashi ba, wine me sanyi yazuba aglasscup ya sha kadan ya ijiye ya kifa kanshi ajikin fridge din yay shiruuu, yay kusan minti uku kafin yadau juice din yafito yakoma sama, tana kwance anan kasa inda yabarta saidai taja barkakken rigarta tadan rufe kirjinta dashi, mayar da kofan yay yarufe ya karasa gaban TV stand ya ijiye glasdcup ya shiga bayi yay wanka da ruwa mai dumi sosai yafito daure da sabon towel gakuma karami a hanunshi yana goge kanshi dashi, mai ya shafa yaje gaban wardrobe ya shirya cikin kananun kaya yadau sneakers yasaka yasake fesa kanshi da turare yadau car keys dinshi da waya da wallet dinshi ya tura a aljihu yajuyo batare daya kalleta ba yafita daga dakin ya sauka kasa ya shiga mota yay horn yafita daga gidan.

Karnaji kowa yay blaming Ayaan gaskiya yau Balkisu tajama kanta ehe😜

*inhar baki biyaba kika karanta kaida Allah*

07012181461 chat me up in kinason novel dinan and pay 200.
[7/22, 8:59 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦

Maman Abd Shakur

53 - 54

Wani irin kuka mai tabarai tacigaba dayi awurin jin karan bude gate yafita kafin wani irin wahalallen bacci yay awon gaba da ita awurin.

A parking lot din hospital dinsu yay parking batare daya fitoba, yadade jingine da kujera idanunshi a lumshe kafin ahankali yabude yafito ya shiga cikin asibitin ana gaidashi kai kawai yake daga musu yawuce office dinshi ya bude ya shiga ya maida kofar ya rufe, kan kujeran shi ya zauna ya jinginar da kanshi dake mugun sarawa ajikin kujeran yay shiru yana dan jujjuya kujeran, dafe kanshi yay da hannu yana cije lips dinshi sabida yanda kan ke mugun saramai, daura kanshi yay akan table kafin wani irin bacci shima ya kwashe shi kanshi kife akan table din.

Kiraye kirayen sallan magrib ya farkar da ita daga baccin wahalan daya dauketa har bata iya bude ido da kyau sabida azaba da wani irin mugun zazzabi datake ji, fashewa tai da kuka ta yunkura zata tashi takasa cikin yar muryan ta da bata fita sosai tace "wayyo Allah na Mama zafi, zan mutu" takai minti sha biyar kuka take ga kanta na bala'in ciwo da kyar tai jarumtar jan jiki har zuwa wurin kofa ta mikar da hannunta da kyar ta bude kofar ya budu kafin takara jan jiki tana wani irin kuka tana runtse ido tafito daga dakin ta shiga dakinta, bayinta ta shiga ta zauna akasan shower ta cusa fuskarta acinyoyinta tana wani irin kuka sosai ruwan shower mai zafi na zuba akanta, tabata kusan awa daya abayin tana zaune akasan ruwa kuka take, kafin ta dafe bangon wurin ta mike tsaye da kyar tana wahalallen ihu tai wankan tsaki sanna taja towel ta daura kokarin daga kafa take tai tafiya takasa, tasake fashewa dawani kukan, da kyar ta taka kafan tana dafa bangon kukan bala'i tadinga yi sabida zafi haka tafita daga bayin tana dafe bango tana tafiya kaman me tatata, da kyar ta kai gaban wardrobe ta dauko wata yar karaman rigar bacci brown tajawo dogon hijabin ta tasaka ta rarrafo tahau kan dadduma azaune tai sallan la'asar magrib da Isha'i tana gamawa awurin wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita ga wani irin mugun zazzabi daya rufe ta, jikinta zafi sosai kaman wuta.

Shidda saura na safiya ta tashi ko idanunta bata iya budewa da kyau sabida yanda zazzabi yawani irin lullube ta idanunta sun kumbura sosai, ga cikinta sai kukan yunwa yake rabonta da abinci tun tea datasha jiya darana, da kyar ta iya mikewa zaune tana ganin juwa da rarrafe ta shiga bayi ta wanke baki da kyar ta dauro alawala tafito azaune tai sallan sanan tacire hijabi ta lallaba tahau gado da kyar ta lullube da bargo sabida wani irin rawan sanyi da jikinta keyi.
Chapter 42 · 0% Book details