Sashe 49
Sangartattce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan sallan isha suka dawo gidan shida Abba side din Big Mummy yayi shikuma Abba yawuce bangaren shi dan adakin Mami yake yau, yadade a side din big Mummy l yana hira da big Mummy da bakuwar ta Munari dataxo daga giada sanan yamusu sallama yafito yay part dinsu, tana kwance kan gadon Mami sanye da doguwar rigan da Mami ta bata daidai jikinta na atampa sai hira suke ita da Mami tuni ta saki jikinta tajita garau, da sallama ya shigo dakin yadan saci kallonta kafin ya zauna agefen Mami yana mata murmushi yace "Mami na nadawo" murmushi tamai tace "akawo ma abinci" girgiza kai yayi yace "naci a part din Big Mum" ya kalli Bilkisu datun shigowan shi tai shiru kaman ba ita ke surutu ba yace "tashi mutafi" wani kallo Mami tamai tace "kutafi ina? Tana nan babu inda zata zatamin kwana biyu tukun" duk wani walwala da murmushin dake kan fuskarshi bacewa yayi kaman zaiyi kuka yace "Mamiii" gyada mai kai tayi tace "am serious fa" tashi yayi yafita daga dakin azuciye tundaga bakin kofa yake kwalama Abba kira. "Pops, Popsy, Pops" arude Abba yafito daga dakinshi shigewa jikin Abba yayi Abba dukya rude ya dafashi jin yanda kirjinshi ke bugawa yace "menene Boy waya batama rai haka heart dinka ke beating fast?" kaman zaiyi kuka yace "Mami ne wai bazan tafi da matata ba" "tace hakan?" Abba yay tambayan ranshi abace, gyadamai kai yayi, Abba yay kwafa yace "je mota ka jirata gatanan zuwa kutafi, ai kafin kai auren tafi kowa damun mutane yanzu kuma dakayi zata dauke ma mata, tafi mota abinka gatanan zuwa" juyawa yayi ya sauka downstairs rai fess yay waje abinshi, Abba ya bude dakin Mami ya shiga ko Mami bai kalla ba ya kalli Bilkisu yace "yar arziki tashi kije mijinki na jiranki a mota kutafi gidan ku" dukar dakai tayi sabida yanda takejin nauyin Abba ta sauko tadau hijabin ta da jakanta ta saka, Mami tace "Allah miki albarka zan kiranki gobe kinji" gyada ma Mami kai tayi tana kokarin hadiye hawayen dakeson zubowa wlh batason gidan, Abba dai juyawa yayi yafita da sauri tafada jikin Mami ta rungumeta ahankali tace "Mami zakizo kiduba ni gobe?" dan dariya Mami tayi jin yarinyar take har ranta kaman yar da ta haifa, hakan yasa ta gyada mata kai tace "eh oya tafi kinga goma saura" sakin Mami tayi tafita daga dakin ahankali har tsakar gida yana tsaye a parking lot jingine da motar shi hanunshi zube cikin aljihu tunda tafito yake kallonta harta karaso wurin motar batace mai komiba ta tazo zata wuce ta gabanshi ta zaga ta dayan side din ta zauna ya kamo hanunta, ahankali yajawo ta yasata ajikinshi ya rungumeta wani irin siririn kuka tasaka mai, ajiyar zuciya yasauke sanan yadan duko dakai yakawo shi daidai saitin kunenta yace "kina son ki zauna da Mami?" gyada mai kai tayi hakan yasa yasake sassauta murya yace "ok next time dazamu zo saiki kwana, now stop crying" cirota yay daga jikinshi hannunshi daya abayanta yarike kwankwason ta yasa dayan hanun yaciro handky daga aljihun shi mai taushi da kamshi ya daura akan kuncinta ya share mata hawayen dayabi ya bata mata fuska yana kallon idonta yanda tai kasa dasu taki bari su hada ido, maida handky yayi a aljihu sanan ya dawo da hannun ya daura akan kumatun ta kafin yadaura forehead dinshi yahada da nata har numfashin su nahadu wa murya chan ciki yace "ke look up" dago dara daran idanunta tayi ahankali ta sauke su akan nashi wani irin kasala da gajiya ne yaji ya sauka akanshi, ahankali yafito da tongue dinshi ya lashi lips dinta kafin yasake mannota ajikinshi sosai murya chan kasa yace "jekima big Mum sallama am waiting for u" sakinta yayi tareda karban jakan hanunta yana kallon fuskar ta jiki asanyaye ta juya tai bangaren Mami shikuma ya bude kofar mota ya shiga ya zauna yana kokarin ciro wayarshi dake ringing.
Sallama tayi daga barander amma ba'a amsaba hakan yasa ta bude kofa ta shiga ciki babu kowa akatafaren falon, hakan yasa tai stairs tafara takala matattakala jin alamun magana amma kasa kasa, ahankali tai sallama agaban dakin big Mummy amma shiru hakan yasa ta tsaya tana waige waige corridor din toko tana part din Mami ne? A'a Mami ai tace tai bakuwa, tuna bakuwa yasa ta mike corridor din dan zuwa guest room da tun kafin takai takejin muryoyin su na tashi kasa kasa suna hira harta daga hannu zatai knocking kofar saita tsaya sabida sunan Ayaan dataji Big Mummy tafada so kawai take takarajin halin mugun nan da kyau saisa batai knocking ba tai shiru tareda kara kafa kunne ajikin kofan.
Big Mummy tace "saisa nakiraki kizo sabida na aiwatar da plan dina, abubuwa da dama sun faru bayan kin tafi nijar, kinsan ko lokacin nan da Alaji yatashi wai duka kamfanin shi zai maida sunan Ayaan, manyan kamfani fa Munari, kina ganinshi haka yanada jirgin ruwan tsatso mai daga ruwa, idan aka tsatso man chan kampanin shi dake calaba ake kaiwa suna sarrafa man acire crude oil, acire kerosine, acire diesel, acire petrol, da sauran abubuwa kinsan kudin Alhaji kuwa Munari? Mutumin dahar shugaban kasa yasan da zaman shi wanima shugaban kasa har aksashen waje ma fa, shine yatashi wai zai mayar da komi sunan Ayaan zai bashi duka dukiyar, hankalina yatashi nace wlh baza ai hakaba, idan Alhaji yamutu fa yanzu Firdausi da danta Ayaan ne zasu kwashi kusan komi na gadon shi saidan kasona danni banda da, ai wlh bazai yuba, shine bayan kwana biyu nacemai inada biki a kaduna inaso naje, yabarni harda min kyauta banzame ko inaba sai gidan bokan da kikamin kwatance nan nace mai inaso ahaukata yaron sanan bayan ya haukace akada shi yabar gidan bama gidan kadai ba yabar kano gabaki daya ta yanda kinga idan yaron yabace ai bazai maida dukiyar sunanshi ba, sanan dazaran Ayaan din ya haukacen zansan yanda zanyi da Alhaji kasheshi ba abu mai wuya bane, yariga ya tsufa dama, mutuwa yau ko gobe, amma kinsan abinda Alhaji yayi kuwa? Dudda yabace saida ya maida sunanshi hankalina yatashi sosai shikuma yaron bayan wata daya dayan kwanaki sai gashi yadawo ya warke wanan yar iskan matar tashi damuka gani dazu damuka shiga shashin Firdausi ubanta ne yamai addu'a ya warke, banda hakama yanzu yamai na tsari kome namai baya kamashi wlh, amma yanzu na chanza plan gabaki daya saisa ma nace ki shiryo kizo" dan dariya Munari tayi takara gyara zama akan katafaren kujeran datake kai, Big Mum tace "zan tura su Bala sumini kidnapping dinshi nariga nasa lawyer na yamini pepopin kuma na sato wasu documents din ownership of the company daga dakin Alaji, yanzu abinda nakeso su Bala zansa sumin kidnapping dinshi jibi, kekuma zaki tafi chan gidan dazasu kaishi, abu daya kawai nake bukata daga wurin shi shine signature, inhar yamini to duka dukiyar ta dawo tawa daga nan zansa su Bala su kashe min shi shikuma Alaj..." kasa karashe maganan tayi sabida karan fashewan abu dasuka ji arude duk suka mike tsyae big Mummy da gudu tabude kofa mace tagani da hijabi tana sauka daga stairs da gudu hakan yasa itama tabi bayanta, bigewa Bilkisu tayi da kujera hakan yasa tafadi da sauri ta mike sai a lokacin big Mummy taga fuskarta tace "Bilkisu" kafin takarashe maganan Bilkisu tamike tafita daga dakin da gudun ta tana fita tai mota ta bude binta yay da kallo yana waya ganin yanda take nishi ta zazzaro ido, kunna mota yay da hannu daya yay horn aka bude musu suka fita atsorace ta rike hanunshi da kyar tace "Ya Ayaan" hannu yanuna mata alamun yana zuwa yacigaba da magana daga hospital ne wata patient tasami complications a surgery da ake mata shine yake fadinma Dr Ibrahim abinda zaiyi.