← Book details Ga Irinta Nan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 90

Sashe 90

Ga Irinta Nan Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

da alama adduar bacci yake.....Sunansa na kira ya bude ido yana kallona nace."Babynka yana bukatar ku gaisa." Murmushi yayi yace " Yanzu zamu gaisa" Dad'i ne ya ratsa ni, dan matsowa yayi ya daga rigar jikina sumbatar cikin ya dinga yana surutai Na dinga murmushi ina kallonsa ya gyara min rigar yana kallona fuskarsa na fitar da annuri yace."Mun gaisa yace yana gaishe dake." Dariya nasa nace."Aa ni ba irin wannan gaisuwar nake so kuyi ba." Tsira min ido yayi yace" Wace iri kike so."? Jikinsa na matsa nasa hannuna a kirjinsa da fadin.'' Irin wacce kuka kwana biyu bakuyi ba." Yace." To ai ke kika hana mu shiyasa na kyale ki." Da sauri nace." To yanzu ina bukatar ku gaisa" a kasalance yace."Kin amince kenan."? Nace." Eh na amince ku gaisa sosai da sosai." Murmushin jin dadi yayi yasa hannu ya janyota jikinsa ya rungume ta tsam-tsam! a kirjinsa suka dinga sauke wani irin numfashi........ *ALHAMDULILLAHI* _Jama'a Nan na kawo 'karshen wannan Littafin mai suna GA IRINTA NAN! Ina rokon Allah ya yafe min kuskurena ladan dake ciki kuma Allah ya had'amu dashi Ina mika godiya ga 'Yan Vip group godiya ta mussaman a gare ku, dubban masoyana ina godiya ta mussaman nagode kwarai da adduarku Allah ya kara kauna ina alfahari daku💜🤝🏻 Sai mun sake saduwa daku a littafina mai zuwa. NAGODE_ *LITTAFAN MARUBUCIYAR* *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* *BABBAN YARO* *MASHAHURI* *LADADI KWADAGA* *SADAUKI OMAR* *NIDA YAYA SADAM* *TSANTSAR BUTULCI* *'YAR BANGAR SIYASA* *DA WATA A KASA* *MADADI* *RUWAN DARE* *KWARYA TABI KWARYA* *GA IRINTA NAN* *Ga mai bukatar d'aya da cikin books din sai ya nemi wannan numbers domin karin bayani 08089965176_07084653262* *BINTA UMAR ABBALE*
Chapter 90 · 0% Book details