← Book details Ga Irinta Nan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 90

Sashe 8

Ga Irinta Nan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan fitarsa da kamar minti goma Khalid ya shiga dakin cikin shirin fita, washe bakinta tayi tace"Sarkin ya'ki ina zuwa naga kayi kwalliya haka."? zama yayi kusa da ita da fad'in "Gwaggo yau ake daurin auran wani abokinmu shine zamuje gurin daurin auran ni dasu Salim."

Tace."Allah sarki Allah ya sanya alkairi ya nuna mana lokacin naku." babu kunya ya amsa da "ameeen Gwaggo." Tace."Ina fatan dai ka karya ko."? girgiza kansa yayi yana yamutsa fuskarsa.....ta dauko jug din kunun da 'kosan tace."Khalid kada ka fita baka karya kummalo ba maza sha kunu ga kosai nan Sa'ida ce ta siya min." Sai da ta fad'i maganar kuma tazo tana data sani dan tasan da 'kyar idan zaici.

Girgiza kansa yayi yace.''Gwaggo ki bari kawai idan na fita zan tsaya gurin mai shayi nasa ya dafa min indomee."

'Bata rai tayi tace."Khalid bana so ka saba da zuwa tevur din mai shayi kada kazo kuna rigima da iyalinka akan haka sabida wasu mazan haka zasu had'a matansu da koko su kuma su tafi tevur din mai shayi ayi musu hadin kauri susha.".

Dariya yayi yace."Gwaggo nima ba'a san raina nake zuwa ba lalura ce amma insha Allahu idan nayi aure na daina zuwa da yardar Allah." tace."To haka nake so naji kasan wani abu kuwa."?

Girgiza kansa yayi yana kallonta tace."Yanzu nake so na tafi gidan Uwale domin muje gurin wani malami ya taimaka mana akan Sa'ida Alamu sun nuna cewa ba'ka'ken aljanu ne suke damunta."

Cike da mamaki yake kallonta kafin Yace."Gwaggo aljanu kuma? A'ina Aunty Sa'idar ta had'u dasu dan Allah ki daina wannan maganar sannan kuma ki rabu da wannan Uwalen bata da kirki.''

Rike bakinta tayi da fadin"Kai jama'a wai shin me Uwale tayi muku ne kuke zaginta Sa'ida ma kafin ta fita sai da ta zageta tatas sannan ta futa haba Khalid Uwale bata cancanci hakaba."

Yace."To naji ni dai kada kije gurin malami aunty Sa'ida lafiyarta lau bata da wani aljanu zaki 'bata kud'inki a banza ki wahalar da kanki a wofi."

"Khalid da kake wannan maganar kai waye ya fada maka bata da iskokai sune fa suke shiga tsakaninku kuke saurin fad'a da juna ba kaga bakwa jituwa da juna ba nifa saboda kai zanje a taimaka mana a karkato da hankalinta kanka."

Dariya yasa ya shiga sosa tarin sumar kanshi da tasha gyara sai kyalli take yace."Ni dai idan saboda ni zakije gurin malami ki bari bana bukata da iskokai da babu aunty Sa'ida tawa ce babu wani aljani ko mutum daya isa ya shiga tsakaninmu soyayyata kuma da kaina zan dasa mata ita a cikin zuciyarta."

"Umm!" tace alamun maganar bata gamsheta ba. Wayarsa ya dauko dake famar ringing yasa a kunne da fad'in "Salim ganin fitowa ina sallamar uwargidana ne." Daga d'aya 'bangaran Salim yace."Wace uwargida bayan ban jima da ganinta ta tafi aiki ba." 'Yar dariya yayi yace."Kai wannan ai amarya ce ina nufin uwargidana Gwaggo." Salim yasa dariya da fadin"To yanzu na fahinta amma yana da kyau ka sallameta da wuri ka fito dan kai kadai muke jira mu tafi gurin daurin auran." Yun'kurawa yayi ya mike tsaye da fadin" Gani nan ma fitowa na sallameta." kashe wayar yayi ya kalleta babu cikakkiyar walwala a tare dashi yace."Gwaggo dan Allah kada kije gurin nan." Da sauri tace."Haba ai na fasa zuwa kaga yanzu ma zan fara kad'in lagwani dan Salisu tun shekaran jiya ya kawo min da kudinsa."

Yace."Yawwa gwara ki tsaya ki nemi kud'inki shi yafi amfani ki dai cigaba da yi mana addua ." Tace."To shikkenan Sarkin Ya'ki sai ka dawo."
Fitowa yayi daga dakin yasa takalmansa masu gidan yatsa ya kama hanya ya fita daga gidan.

Sai da taji shuru ta daina jin motsin Ummatu sai ta yafa mayafinta ta futo da kwad'o (key) taja kofar dakin nata ta kulle sad'af-sad'af ta fita daga gidan, Gwaggo sai da ta ganta a gidan Uwale tukkuna hankalinta ya kwanta.

Uwale na dakin girki tana d'umame taji sallamar 'kawar tata da sauri ta fito daga kicin din tana fad'in "Gwaggo ashe kina tafe."? Gwaggo ta sauke ajiyar zuciya da fad'in " Wallahi tun safe naso nazo muje yaran nan Sa'ida da Khalid suka sani a gaba kamar munafuka haka na sid'ad'o na fito daga gida

Uwale tace."Oh kiji ni da yara sai kace wa'inda suke auranki zasu hanaki fita." Tace."Kema dai kya fad'a Uwale."

Dariya tayi tace"To shiga daki ki zauna na kawo mana d'umame muci sai mu tafi." Gwaggo ta shiga dakin ta zauna Uwale ta shigo dakin hannunta dauke langa cike da d'umamen towon shinkafa da miyar kuka harda man shanu! nan suka ci suka koshi suka sha ruwa kana suka gyara lullu'bin mayafansu suka tafi gurin malamin zaure.

Kasancewar yau juma'a yasa sha biyu da rabi muka tashi, zaman da nayi da yunwa ya janyo min rawar jiki da zazza'bi a galabaice na shiga gidan na tarar dashi shuru ko'ina a bushe 'Katon mukullin dana gani a kofar dakin Gwaggo yasa gabana ya fad'i wato dai Gwaggo sai da ta fita kenan.....Jakata na fara lalubawa ina addua Allah yasa na samu spire na key din dan dama rabawa mukayi ita ta dauki biyu ni kuma ta bani daya, cikin ikon Allah na lalubo key din dakin na bud'e na shiga Jin yanda ya dauki zafi yasa na d'age labulan na d'ora kan kofar hijabina kawai na cire na nemi guri na kwanta wai na d'an huta kafin na nemi abunda zanci.......Ba tare dana ankara ba bacci mai dadi ya dauke ni.

Koda ya shigo gidan kai tsaye dakin Gwaggon ya nufa yana fad'in "Gwaggo ina fata dai kin gamawa Salisu aikinsa dan yanzu ya tare ni a hanya yake min magan.......Kasa 'karasawa yayi ganinta a kwance a dakin tana bacci! ajiyar zuciya ya sauke ya cire takalmansa a nutse ya shiga dakin .

Kai tsaye bakin gadon da take kwance ya zauna jikinsa na ta'ba nata, fuskarta ya tsirawa ido yana ayyana abubuwa da yawa a kanta, a hankali ya ra'ba ya kwanta a gadon ya nani'ka da jikinta sosai yasa hannunsa k'asan rigarta ya fara shafa cikinta da 'kasan mararta ajiyar zuciya ya dinga saukewa yana sake nanuwa da jikinta yayin da yake sake cusa hannunsa cikin rigarta yana shashshafa cikinta da mararta sai yayi sama da hannunsa gabansa na fad'uwa ya d'ora kan breast d'inta guda breziyar ya d'an janye ya janyo brest d'in ya fito dashi cikin fitar hayyaci ya fara mulmulashi a hannunsa yana murza nipples d'in yana sakin wani irin nishi tare da cije lips d'insa.....

*Masoya a taimaka da sharing a gruops👏🏼*

*IDAN KINA BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN GA YANDA ABIN YAKE......VIP GRUOP#600 NORMAL GRUOP#300....ACCOUNT.0542382124.....BINTA UMAR GTBANK....IDAN KATI ZAKI TURO #400 NE SAI KIYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBER*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/6, 2:04 PM] Umm Muhammad: *GA IRINTA NAN!!!🙆🏼‍♀️*
_(LOVE STORY🌺)_
*NA*
_BINTU UMAR ABBALE🍒_
*MANAZARTA WRITES ASSO🖊️📚*

*8*
Kamar a mafarki nake jin al'amarin. motsi nayi da niyyar na gyara kwanciyata naji an matseni! lokaci guda gabana ya fad'i! da sauri na bud'e idona gabana na cigaba da bugawa ina kuma jin hucin numfashin mutun a wuyana! hannuna na karkarwa na d'ora a saman hannunsa dake matse da breast d'ina yana lugwigwitashi! hannun na ri'ke tamau! yawun bakinta ya bushe! innalillihi wa'ina ilaihi raji'un! waye wannan."? cikin zuciyata nake wannan tambayar sabida rashin kunya hannuna na dam'ke da nasa amma a hakan yake 'kokarin cigaba da ta'ba breast d'in. murya na rawa nace."Khalid."! Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke kafin naji muryarsa a shaqe ya amsa da "Na'am auntyna."
Dama abinda nake so na tabbatar kenan! a sukwane! na mi'ke zaune juyowa nayi jikina na kyarma! na d'aga hannuna da niyyar kwad'a masa mari! yayi saurin ri'kewa yana girgiza min kai.

Yanayin yanda naga 'kwayoyin idonsa sun sanja ne yasa nayi saurin sunkuyar da kaina k'asa wasu lafiyayyun hawaye suka shiga tsere a kan fuskata, Zuf d'in rigata a zuge breiziyata a 'balle duk nonuwa na a waje yaron nan ya samu yana lugudarsu.

Jikina ya matso sosai har yanzu hannuna na ri'ke a hannunsa shima sai sai kyarmar jiki yake yace."Auntyna kiyi hakuri kinji Allah kasa daurewa nayi."

wani 'katoton abu yazo ya tokare min a makogwaro! a sha'ke nace."Khalid yaushe ka zama d'an iska? yanzu ni kake 'kokarin haikewa wace irin mummunar rayuwa kake so ka jefa kanka a ciki."?

Shuru yayi yana kallona nace."Ka zuba min ido kana kallona ko Khalid ina kwance ina bacci kazo ka fito min da nono kana wasa dashi meye amfanin hakan.''?

Sumar kansa ya sosa a sanyaye yace."Kiyi hakuri dan Allah na fad'a miki cewa kasa daurewa nayi dama kuma kullum sai nayi wasa dasu a mafarkina."

Ajiyar zuciya na sauke nace."Khalid zama na a gidan nan ba zai yiwu ba tunda kana farautata zan tattara na bar muku gidan a yanzu nasan duk wanda zan tunkara da wannan maganar ba zai yarda ba saboda haka zan bar gidan shi yafi alkairi."

Jikinsa na rawa yace."Aa Aunty Sa'ida kada ki tafi ko'ina dan Allah ki zauna insha Allah ba zan 'kara ba cikin satin nan ma zan koma skull sai ki zauna lafiya tunda bana nan ."

Hannuna na fizge daga nasa na gyara rigata sauka nake 'kokarin yi daga gadon ya ru'kun'kume ni! jikinsa na rawa yace.'' Dan Allah ki tsaya ki fahimce ni wallahi banyi miki hakan da wata manufa mara kyau ba aunt Sa'ida sha'awarki ce tayi min yawa shiyasa dana samu wannan damar na rage." Yana maganar yana tatta'ba min kirji."

Tunkud'eshi nayi a fusace! nace"Ba zaka shiga hankalinka ba ko."? kamar wani zautacce ya sake kawo min raruma! da yake abin yazo min a bazata sai kawai muka fad'i a gadon a tare! kafafunsa yasa ya hard'e nawa! ya ri'ke ni tsam! yana shanshana jikina kamar tsohon karan da ya samu nama d'anye.

Hankalina ya tashi nace"Khalid sake ni na tashi." "Um!um!." yafad'a cikin sigar shagwa'ba, tsigar jikina ta tashi! "Khalid ba zaka sak......Kasa 'karasawa nayi jin bakinsa a cikin kunnena yana tsosa!
Chapter 8 · 0% Book details