Sashe 7
Ga Irinta Nan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nace."Ta ina zaki gane jarumin namiji Hauwwa." murmushi tayi tace."Sa'ida kenan." draving d'inta ta cigaba dayi ta barni cikin tunani nima irinta ce mai yawan sha'awa da son soyayya shiyasa gabad'aya na shiga tunanin ta inda zan gane jarumin namijin da zai iya daukar lalurata......Alhaji Nura ne ya fad'o min a rai na dinga tunanin siffofinsa dogo ne mai ma daidaicin jiki kwayoyin idanunsa jajaye ba irin na Khalid ba da kullum suke da haske, nace"Hauwwa tunda kin'ki fad'a min ai na gane."
Tace."Yawwa ai dama so nake ki gane sai kiyi min bayani." Dariya nayi nace."Kamar dai Alhajina ina nufin Alhaji Nura ya cancanta da wannan sunan.
Shuru tayi tana nazari tace."Eh gaskiya kam kwayoyin idanunsa ma sheda ne ina miki sha'awar auransa gashi yana bala'in sonki to amma ai matarsa ce matsala Sa'ida a rayuwata bana san kishiya wallahi."
Ajiyar zuciya na sauke nace."Hauwwa ni wallahi kishiya bata firgita ni za'bin Allah kawai nake nema idan Allah ya kaddara Alhaji Nura ne mijina babu ruwana da matarsa tunda ba itake aurena."
"Hakane Sa'ida to ina rokon Ubangiji Allah ya za'ba mana abinda yafi alkairi." na amsa da ameeeen ya rabbi......Da wannan hirar ta sauke ni a bakin layin mu ta juya kan motar hannu na daga mata da fadin"Nagode 'Kawata sai gobe idan Allah ya kaimu." ta amsa da "Ameen Allah ya kaimu lafiya." sai da ta bar gurin sannan na nima na bar gurin........
Tunda na hangoshi a zaune a kofar gidan naji gabana ya fadi! hakika Khalid ya zame min 'karfen 'kafa, kici-kici nayi da fuskata, kafin na karasa naga ya mi'ke ya shiga gidan, ajiyar zuciya na sauke naji dad'in hakan saboda na tsani kallon da yake min......Ina shiga soran naji an fizgo hannuna kafin nayi aune naji ya ru'kun'kume ni ta baya! numfashinsa naji yana fita da sauri da sauri ya d'ora kansa a kafad'ata sosai ya ri'ke 'kuguna! gabana ya dinga fad'uwa! murya na rawa nace."Khalid wane irin iskanci ne wannan? zaka sake ni ko sai nai maka rashin mutumci d'an iskan yaro kaw......Kafin na 'karasa naji yayi cikin bayan k'yaure ('kofa) dani, a zabure! na juyo fuskokinmu suka had'u guri guda!
Hawaye ne naji suna kokarin kufce min wane irin fitinan nan yaro ne wannan? matseni yayi a kirjinsa yana kiran sunana cikin wani irin sauti "Aunty Sa'ida kina so na mutu ko? ki taimakawa rayuwata kada ta salwance." hawayen takaicin da nake kokarin dannewa sune suka kufce cikin rawar murya nace."Khalid sake ni."
"Um!um! Aunty naji dadin rungumeki ki bari na samu nutsuwa ina cikin tsananin damuwa."
Yafad'a yana goga gefan fuskarsa a tawa.
Shuru nai jikina gabad'aya ya mutu ko yaya nayi motsi da niyyar kwace jikina zai sake matseni sai wani irin nishi yake!
"Khalid ni kake wa wannan iskancin ko? ni kake matsewa a soro saboda baka da mutunci Khalid."! murya a sha'ke nake magana.
" Aunty Sa'ida har abada babu tozarci a tsakani na dake abinda kikayi min d'azu ya 'bata min rai ko abinci na kasa ci Aunty me yasa zaki za'bi wancan Alhajin ki barni me nai miki ko ni ba namiji bane."
Cikin sanyin murya yake maganar yana yawo da hannunsa a jikina.
"Khalid ka daina mafarkin abinda ba zai faru ba kasan Allah duk maitarka akaina sai ka hakura dan ni nafi karfin'ka kaje ka nemi daidai da kai."
Fuskata ya d'ago yana kallona, naga idonsa yayi jajawur a take tsigar jikina ta tashi! fuskata na fizge! da sauri na daga hannu da niyyar kwad'a masa mari! yayi saurin ri'kewa.
Girgixa kansa yake Cikin 'kunar zuciya yace."Ni nafi karfin ki mare ni auntyna! na amince ni maye! ne amma akanki aunty Sa'ida ba zan fita a rayuwarki ba sai na tabbatar da cewa kin zama mallakata mu zuba ni dake."!
Tsaki naja na tureshi da fadin"Shashasha mara hankali kawai." gabana ya tare cikin 'bacin ran da banta'ba ganinsa dashi ba yace."Kada ki 'kara kirana da shashasha zan baki mamaki."
"Me zakayi min."? nafada ina watsa masa harara......Murza yatsun hannunsa yayi yace." Sai ranar da kika 'kara kirana da kalmar sannan ne zakiga abinda zanyi."
"Mtwwws! tsaki naja na ra'ba ta gefansa na shiga gidan.....Ajiyar zuciya ya sauke bayan shigewarta gidan ya shiga shafa kirjinsa yana lumshe ido har yanzu yana jin tudun nonowanta a kirjinsa, cikin mutuwar jiki ya fita daga gidan.
" To shikkenan Uwale zan duba maganarki wallahi dama nima sai da nayi wannan tunanin ace yarinya kwata-kwata bata so ayi mata maganar aure bayan tana da mane ma dole ne a nemi taimako." Uwale na kokarin magana na shiga dakin, sai ta washe baki da fadin"Babban mace hakima kin dawo kenan sannu lallai kin dauko rana."
Sama-sama na gaisheta na cire hijab din jikina na fita daga dakin na tsani alaqar Gwaggo da Uwale ko kad'an......Bayan fitarta Uwale tace."To shikkenan Gwaggo sai kinzo ina sauraranki." Gwaggo mi'kewa tayi domin yi mata rakiya tana fad'in "Insha Allahu gobe zanzo sai muje Allah dai ya rufa asiri." kallo na bisu dashi ina tunanin inda zasuje....Gwaggo ta dawo gidan tana kallona a fakaice kafin ta shiga dakin, mikewa nai nabi bayanta domin na kafa mata hujjata akan irin iskancin da Khalid keyi min...
*Masoya a taimaka da sharing a gruops👏🏼🥰*
*IDAN KINA SO KI BIYA KUDIN LITTAFIN GA YANDA ABIN YAKE.....VIP GRUOP...600 NORMAL 300 ACCONT...0542382124.....BINTA UMAR GTBAK IDAN KATI ZAKI TURO #400 NE SAI KIYI MIN MAGANA TA WHATSAPP DA WANNAN NUMBER*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/6, 2:04 PM] Umm Muhammad: *GA IRINTA NAN!!!🙆🏼♀️*
_(LOVE STORY🌺)_
*NA*
_BINTU UMAR ABBALE🍒_
*MANAZARTA WRITES ASSO🖊️*
*Pegen na yau naki ne*
_*Gwanata FATIMA SUNUSI RABI'U Matashiyar marubuciya mai fasaha da amfani da basirar ta a inda ta dace Ina kaunarki Takwara kamar yanda kike 'kaunata💗😊*_
*7*
Cikin nutsuwa na kalleta tana ta shiryawa nace."Wai Gwaggo ina zakije ne da sassafe haka."? Tana shafa mai a kafafunta tace."Wallahi ugunwa zamuje da Uwale amma ba zan dad'e ba zan dawo dan ina da aiki a gabana Salisu mai kanti yace nayi masa lagwani zai siya."
Nace."Gwaggo wannan wace irin unguwa ce da zakuje da safe karfe bakwai da rabi kifa duba lokaci ki gani ko karyawa bakiyi ba amma kina kokarin fita."
"Kinga Sa'ida kada ki takurawa rayuwata ina ruwanki da inda zani zaki dameni da surutai.'' Nace." Babu ruwana amma bari naje na fad'awa Baba Iro cewa Uwale zata jaki yawo."
Da sauri nayi yun'kurin fita ta ri'ke gefan rigata da fad'in "Dawo na fada miki inda zamuje." komawa nayi na zauna ina kallonta, tace."Jikar Uwale ce take aljanu shine zamuje mu kar'bo mata magani gurin wani malami."
Cike da mamaki nace."Gwaggo Uwale ta fara d'ora ki a turba mara kyau ko yanzu tsofai-tsofai daku ina ku ina zuwa gurin malami."
"Sa'ida kada ki fassara mu da wata manufa bakiji abinda na fad'a ba jikar Uwale Nafisa itace take aljanu shine zan rakata ta kar'bo mata magani."
Nace."Dole sai kin rakata ita bata san hanya ba."? A tausashe tace."Tasan hanya mana nima ai inso malam d'in ya taimaka min."
"Me yake damunki da zakije gurin malami ya taimaka miki ba zakiyi alwala ki roki Allah ba."
shuru tayi bata bani amsa ba, nace." Gwaggo ki kiyaye kada Uwale ta jaki gurin bokaye da girma da mutuncin ki me kike nema a duniya wanda ba zaki rok........."Sa'ida wai ni sa'arki ce ne da zaki zauna kina kokarin fad'a min maganar banza waye yace miki gorin bokaye zamuje."?
Ganin yanda ta fusata yasa na sassauta murya "Gwaggo kiyi hakuri idan kinji shaushin maganata halin Uwale na sani na rashin tsoron Allah da san duniya."
"To naji wuce kiyi tafiyarki nama fasa zuwa tunda zargin da kikeyi min kenan." Murmushi nayi na cigaba da shirye-shiryen tafiya makaranta.......Ummatu ce ta daga labulan dakin ta shigo da sallama a bakinta, dukkaninmu muka amsa mata ta ajiye jug din kunun dake hannunta tace."Gwaggo ina kwana."? Ciki ciki ta amsa tana dauke kanta kamar itace tai mata laifin.....Ummatu ta juya zata fita a nutse nace."Ummatu antashi lafiya." ? ta amsa ba tare data juyo ba....."Rabi yau kuma ina k'osan zaki zo kawai ki ajiye min ruwan kunu a gabana."
Kai tsaye Ummatu tace."Nima shi aka bani na kawo miki." a fusace! tace."Magana zaki fad'a min Rabi wallahi ki shiga hankali a gidan nan idan ba hakaba zanyi maganinki .''
Tace."To Gwaggo magana kika fad'a na baki amsa daidai da maganarki Maigidan yau bashi da kud'i sai kowa yaci aljihunsa " Gwaggo tsaki taja ta dauke kanta....Ummatu rai a 'bace ta fita daga dakin.
Nace."Gwaggo dan girman Allah ki dinga tauna magana kafin ki fad'a bai kamata ki dinga irin wannan zaman da surukar ki ba."
Tsaki taja ta dauke kanta, nace"Na nawa 'kosan zai isheki idan na fita sai na bawa yaro ya siyo miki."
"Na hamsin ma ya isheni." tafada tana bud'e jug din kunun........Hijabina nasa nace"Ni zan tafi." tace."Ba zaki tsaya kisha kunun ba."? Girgiza kaina nayi nace"Yau haka na tashi cikina a cunkushe idan naje ofis zan samu ruwan tea nasha da biscuit. "
Shuru tayi tana kallona.....Nace."Kada ki damu Gwaggo." tace."To sai kin dawo." Nace."Insha Allah." Ina fita na ganshi a zaune a bakin rijiya yana brush dauke kaina nayi daga kansa nayi sauri na fita daga gidan.
Gwaggo na zaune tana sa'ke-sa'ke yaro ya shigo da sallama a bakinsa Labulan dakin ta d'aga tana amsa sallamar y....Yace."Gwaggo wai gashi anty Sa'ida tace na siyo miki kosai.'' Kar'ba tayi ta bude ladar ta bashi guda biyu tace."To jeka nagode." Yaron da sauri ya juya ya fita daga gidan da 'kosan a hannunsa.
Gwaggo guda d'aya ta dauka tasa a bakinta ta 'kulle ledar kunun tasha sosai tana jiran shigowar mutumin nata ta bashi......Baba Iro ne yayi sallama a dakin ya shiga ya zauna a nutse ya fara gaisheta ta amsa babu yabo babu fallasa a tare da ita."
Yace."Gwaggo sai hakuri da yanayin rayuwa yau na tashi babu kudi a hannuna shiyasa ba'a siyo miki kosai ba." Tace."Aa babu komai Ibarahim yau da gobe ai kayan Allah ne kana kokari damu sosai da sosai Allah ya cigaba da bud'a maka."
Yace."Ameeen ya Allah gwaggo ni zan tafi kasuwa." Tace."To ubangiji Allah ya bada sa'a ." ya amsa da ameeen ya rabbi."