Sashe 87
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yar China Kamar zata cinye danta,ranar suna ba ayi wani biki ba kasancewar Yar China jininta ya Dan hau dalilin Haihuwa sai akace Kar ayi suna sabo da Hayaniya,ranar suna yaro yaci sunan Baban Tawaga da ya rasu Wato Abdallah Yar China tace wow suna me Dadi badan suruki bane Bai kamata a boye sunan ba Amma Dole nayiwa Tawagana kara,Su Aamna suna ta shawara wanne sunan za ana kiransa da shi,Aamna tana sani Tace a sa masa sunan Babana Raheel,Yar China tace wlh Sam Haka Kawai ai Baba za muna tunawa yanda yake ce Masa Rahilu hhhh Suka dinga dariya,kowa ya fara kawo suna a junansu matan,Sameera tace ga Aalim ga Affan,Humaira Tace Farhan,Siyama tana gidan itama Tace ga Faisal,Yar China ta doki Siyama a cinya tana Allah ya kiyaye Ubangiji ya yaye min ai akan na sa Faisal gwara Zubairu Kawai,Suna Dariya Yar China Tace na Dauki Aalim din kawai,Allah yasa Aamna ta Haifo mace next Aalim Dina ya samu budurwa nasan zata Yi kyau tun tana Budurwa Kinga idan ta yoki zata Yi katon Nonuwa ko ba komai Dan Aalim Dina ya samu na tabawa,Suka kece da dariya,Humaira tace wallahi Allah ya shiryeki,Yar China tana Dariya tace Ni dai kuyi sauri ku haifo wasu matan sabo da Aalim Dina ya zaba ya darje ciki,ko wasan bayan murfin kofa sukeyi ai kunga ya dinga rage zafi,Suna ta dariya Yar China tace Aamna sai ki dinga yiwa Yar budurwar Taki fada idan kin haifowa Aalim Dina da Allah idan shine a dinga San Masa Yana dumbula,Suna ta dariya Aamna tace Allah ya shiryeki bazan yarda da Kwarton danki ba,Nafeesat tace Ni dai ga Nawa shima Yana jira,Sameera me mace tace tace ku karata tawa ta samo bare,Hafsat ma tace wlh bare Aamna kije da yaranki,Humaira tace Ni dai bance komai ba,Yar China tace dan Allah Humaira ko ke ko Aamna Ina yiwa Aalim riko sabo da jinin larabawa zai dace da fara shima kunga gashi fari ko Yaya? Aamna tace ke da Zaki koya Masa kwartanci uban wa zai Baki yarsa,Yar China ta gyara rigarta zata bashi nono tace yaro fara Dana Mamanka Ana maka gorin Nono,Yar China harda Dora Hannun Dan Jariri a dayan Nonon Dayan Kuma Yana Sha tace ja Kaya kafin Ubanka yazo shima duk zanji daku,Su Aamna suna ta uban dariya,Humaira tace Yau fa akayi suna Yar China Amma kike Neman Miji? Yar China harda turo Dan karamin bakinta tace to Mene Ni ba kazama ba wallahi Indai da sama sama ne yazo,karku ce wani waye wannan madarar jaririn akwai ta ubansa a ciki Yara ku zauna can,ai mu ba a barin mu a baya,tsafta iya tsafta yarinya Bai San Sanda zai Sha ba ma ta furta tana dukan Cinyar Aamna,gaba Daya Yar China ta Raina su babu wani Babba a ciki.
Sai da ya Gama Sha ta mikawa Siyama Dan Tace rike shi na dawo Anya Yaron Nan ba idona kanana ya gado ba kuwa? Aamna tace a'a wallahi idon Tawaga ne haskenki yayi Kawai duk shima Tawaga ba Baki bane Amma kinfi shi haske kalleki Kal fa Yar China Nima kin fini haske sosai sai dai kiyi haske Daya da Ahmad dina,Yar China taji Dadi an yabeta tace to Idonsa ne yaki budewa sosai har yanzu sai dai ya kyallo shi ya rufe haba yaro Kamar munafuki,Humaira harda rike ciki sabo da dariya,Yar China tayi kitchen Ana wani rausaya harda Murguda Kunkumi ita ta ciko tayi dam,Aamna Tace Tawaga Yana hutawa mutuniyata,Yar China Tace wlh sai a aza room( Other Room) ma inji Shugaban kasa,Hafsat Tace ai yayi gaskiya Women belong to the kitchen and ze Aza (other room).
Sai dare su Aamna Suka kyale Yar China da Iyalle,Iyalle ta tasa Yar China gaba tana Mata fada Kar ta sake ko ta daina jini ta Bawa Tawaga kanta zai Mata wani cikin da wuri,Yar China tana shirya Aalim dinta tace to Iyalle bazan yarda ba,karki damu shi bashi da wannan zalamar ma,Iyalle ta harari Yar China Tace makaryaciyar banza Naga kwananki biyu da Haihuwa da idona na ganku a kitchen Kuna wannan jarabar tsotsar bakin naku Dan Ubanki Wai Uwar me kuke ji ne wannan wacce masifa ce bakin ma baza a barshi ba,Ni na taba ganin wannan jaraba Yar China ki raba kanki da wannan halin maitar,Yar China tace to Wai ke Iyalle Ina ruwanki? Ai sa Ido ne ya kaiki kallar mu a kitchen,aikin Reno fa da kula Dani kika Zo Taya Zaki hanani kula da Mijina,Ni wallahi baza ki Rabani da Mijina ba Yar China ta fashe da kuka,Iyalle ta saki Baki tana kallon ikon Allah,Yar China tace ai dama tunda akazo bikina Naga kinki Yi min Nasiha nasan da wata a kasa a ranki,gashi Nan Zaki ce Kar na kulashi,mu ai ba tsofaffi bane irinku yanzu Kai ya waye,da Ilimi ake Aiki,bazai samu abinda yake so ba Ina jinin biki shine Zaki ce Dan kiss dinma na Hana bawan Allah, bariki kike so yaje ya dinga cakumar Yaran mutane ya dakko min cuta Ina zaune gandandan akan na Haihu Allah bazai yuwu ba.
Iyalle ce ta dauki Robar ruwa tare da bin Yar China da gudu zata kwada mata tana Dan Ubanki daga Miki fada Zaki ce Zan rabaki da mijinki ki bashi abinda yafi jikinki ma Dan Ubanki ki bashi har duwawunki ma,bayan gaba ki bashi har baya ma Dan ubanki,marar kunya fitsararriya,Yar China tana Dariya tace Iyalleta Sorry Kinga dai jego nakeyi karki jawo wajen da aka min Dinki ya sake kecewa Mana Haba,Iyalle jaririn ta dauka ta karasa shirya shi tana cewa Zaki ci Ubanki da son Miji wallahi idan kika Yi wani cikin kafin Arba'in kiyi kuka da kanki,Yar China ta dafa kafadun Iyalle tana Dariya tace Iyalleta Tawaga hankali ne da shi fa,Wani Namiji ne yake da hankali akan wannan abin? Ina yaga hankali Zaki ga hankali marar kunya Jeki,Allah yaji Kan mahaifinki ai laifinsa ne tunda aka haife ki nace a samu wanzami ya cire Miki Beli Amma yace Sam yanzu an daina Yayin hakan cutarwa ne ai gashi Nan Baki da kunya kin koma Harija.
Yar China ta dinga dariya,Iyalle Tace ai Dole kiyi Dariya tunda kika Haihu kika sake sabon salon daukan wanka na Jan Hankalin me gida,kullum ki dinga Shiga ta rashin mutunci kina kwarkwasa da karairaya a gabansa Ina kallon abinda kike Masa,kici kwalliya ki Sha turare wallahi Zaki Yi Dana sani,Dan masifa kina jegon ma baza ki huta ba,kin makalewa Miji Haka kika ga anayi,Idan ya shigo kika bishi sama sai ki shafe kusan awa biyar Baki sakko ba uban me kukeyi a saman da jego? Yaron Nan kullum Ina jiyo kukansa idan kika tafi dashi tsakar dare zai ta kuka ba'a lallashinsa,Yar China tace to mutum bazaiyi bacci ba sai mu zauna lallashinsa idan ya gaji ya daina Ni bazan dauki wannan iskancin na jariri ba ace sai dare zai tsiri kuka uban me aka Masa ai wlh sai dai in ki dinga kwana da shi amma mu dai cikin dare Indai na bashi nono baiyi Shuru ba baccinmu zamuyi.
Iyalle ta saki Baki tare da furta Haka kika ga anayi Dan Ubanki? Ke Haka aka Miki? Baki da Hankali Sadiya amma a Haka kike cewa kina son danki Wai?Yar China dai shuru tayi ta shiga kitchen ta hadowa Tawaga Abincinsa ta haura sama ta Ajiye sannan ta koma bedroom dinta ta gasa jikinta sosai yanda Iyalle ta koya Mata sannan tayi wanka da Sabulun me kamshi ta fito ta ci gayu cikin wata sabuwar atamfa super wacce Tawaga ya dinka Mata cikin kayan suna Blue and White,sun Mata mugun kyau Riga da skert,gashi ta Sha uban lalle me kyau,gashin Nan yaji Gyara a dakin Iyalle ta sameta tana shafa turaruka Baki Iyalle ta tabe tana cewa aikin banza Yaran zamani Baku San ciwon kanku ba ga danki Nan yayi bacci, Karbar Yaron Yar China tayi yasha kayan baccinsa masi kyau farare dama wanka aka Masa Yana ta zuba kamshi,Iyalle Tace sai da safe,Yar China Tace Allah tashe mu lafiya Naman suna fa da aka fara soyawa Yana kitchen idan Zaki ci,Iyalle tace na eba ma a plate kizo ki hada min shayi me kauri da breadi na naci na koshi,Yar China tasan Iyalle da son shayi, Yaron ta Saba a kafada ba tare data wani tallafe shi ba Jin ya zauna daram a Haka ta bi steps sai ga Tawaga ya dawo suna magana da Iyalle tana tsokanarsa dake itama ta Zama kakarsa.
Da sauri ya karasa ya cafke jaririnsa Yana cewa Baby Ganganci ne fa wannan Yana binta da mayen Kallonsa yace kinyi kyau Yar China ta Mika Masa Hannu Suka rike Hannun juna tace gani Nan zuwa yanzu Bari na sallami Iyalle,okay ya furta ya haura sama da jaririn nasu,Sai da Yar China ta Gama sallamar Iyalle sannan ta kashe kayan wuta tare da haurawa sama,tana shiga lokacin ya fito a wanka Yana goge jikinsa da towel,Yar China ta karba tare da karasa goge Masa jikin,Lotion ta shafa Masa sama sama sannan Tace kayi Sallar Isha ai? Yace ae da su Ahmad Mukayi ma,Yanzu sai abinci? Yana murmushi yace kadan Zan iya ci Aamna ta Riga da ta shirya Mana abinci,Yar China hade Rai tayi tace Amma ai sai ka fada min tun wuri Kar na sa Hafsat tayi girki,itafa tayi ta kawo sabo da Kai,to tunda Hafsat ce ta Yi ai ba laifi idan banci ba,Amma idan naki ne kin San ban Isa naki ci ba,Murmushi tayi Tace kazo da magana,yanzu kayi magana ta kirki My Man Bari na kaiwa masu Aiki yanzu zasu cinye,Abincin ta sauka da shi ta Basu tana dawowa ya jawota jikinsa Yana sinsinar Kamshinta yace Anya Zan iya Kiran Arba'in Kuwa? Yau sati Daya banyi komai ba gaskiya Ina Shan wahala,Amma ai Ina gamsar da Kai ko ba ta wannan hanyar ba,Yeah ya furta Yana zuge Mata zip din riga.