← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 89

Sashe 71

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan an fito Amarya tana ta kuka, masu Algaita suna ta Yi duka sauran kawayen da Suka rage Wanda suka kawo sauran Amaren sai da suka fito kallo Jin Algaita su kansu sunyi zaton wata hamshakiyar Yar sarki Tawaga ya auro,aka sa tayi Addua kafin ta Shiga gidan da kafar dama,can Bedroom din Ango aka kaita kowa Yana ta Santi Ana kallo,Aamna ta shigo gidan itama,Mamakin Kukan Yar China ya kamata dama duk bikin Nan Yar China zata Yi kuka,Masu Algaita sun Gama aikinsu motarsu Suka hau aka maida su gida cike da murnar irin kudin da suka samu.
Mintuna kadan aka kwashe kowa aka maida su gida Bilkisu da Habiba Kawai aka barwa Yar China,su ma Basu Dade ba su Mashkoor Suka tattaro kansu na kowacce Amarya aka maida su gidajensu,Yar China taci kuka Lamar me,ita da Humaira sunfi kowa kuka,Aamna dai Ahmad gida ya ja abarsa a matse yake, yace ba Wani Ango da zai raka,Jibson da ledojinsa na kayan makulashe ya kalli sauran su Brown yace kuzo muje ku taka min,ai kowa yace Ina wlh bazan iya ba wajen tawa Zan tafi,Jibson ya shige gidansa ya barsu nan Yana cewa na San dadin abin nayi Nan.
Mashkoor yace Ni tawa tun dazu ita Daya ce Kar damuwa ta Mata yawa hawan jini ya kamata yayi nasa wajen,Juyawa Brown yayi sai yaga babu Bash ma a wajen ya neme shi ya rasa suna tsaye tare Kuma Kamar Aljani ya bace,Brown ya kalli Tawaga yace Ni muje ka raka ni kaga Nima tawa yarinya ce,Tawaga yace Ashe zaka mutu baka je ba,Ni Nan ma gangar jikina ce a Nan tuni ruhi na ya tafi wajen Amaryata shima Tawaga ya tafi da ledojinsa,Brown Baki ya tabe yace Yan iskan tuzurai shima yayi nasa part din.

Baba shima sai dare ya koma gida Yana can wajen Daddy suna karbar Baki,sai da ya dawo yace Aishatu su Kam Yaran Nan abokan Ahmad sunyi dace Suma matansu kyakyawa gasu Suma mashaallah,Mama Baki ta tabe tace to me Budurwar zuciyar masifa Ina ruwanka,Baba yace daga na yabe su na sa Albarka shike Nan bazan ce Yara sun fimu yin sa'a ba? Yanzu ki kalleni Sanda muke matasa Ina na Kama kafarsu a kyau da haduwa? Ke Kuma ko rabin rabin mace daya cikinsu Baki Kama ba shine Dan na Fadi gaskiya Zaki hau Ni da masifar kishinki,daga fadar gaskiya lokacin kina Budurwa kyau ne da ke? Mama Tace to Kai kyan ne dake lokacin ma duk noma da wahala ya kashe ka sai kace kolon Almajiri,Baba yaji Haushi yace naji amma ke a lokacin Naga ko wuya Baki da shi sai kace kunkuru Haka kike,Mama ta tashi fuuuu ta bar Masa dakin.
Baban Brown Kuwa Wanda Jibson ya Masa kwacen Budurwa yau yini yayi jikinsa ba kwari yasan yanzu Kam ya rasa Sameera har abada, Juyi yayi a saman Bed dinsa tare da Jan Tsaki yace ai tun a duniya ga sakayya Nan Jibson ka gani kana saurayi Allah ya jarabceka ka auri bazawara sai kaje ka karata,Kana matashi irin wannan ai da Budurwa ma ka dace da kafi Jin dadi ai gashi kaga sakayya ya ja tsaki ya sake yin Juyi yace shike Nan Sameera yau wani zai ji dadinsa,Maman Brown ce tana gefensa a kwance Tace kaji kunya wallahi, da masifa yace ki barni naji da abinda yake damuna ko yau da akayi bikin danki na lakada Miki mugun duka Yan bikin da Basu karasa tafiya ba duk suji mu,ai ke kika zugasu munafukar banza,Shuru ta Masa tayi kwanciyarta.

Bangaren Siyama Kuwa Bata San komai na bikin ba,duk ta shiga damuwa ga bikin Faisal da sabuwar budurwarsa Saura sati Daya,ga babu Wanda yazo yace Yana Sonta Sai Hashim,abin duniya ya Mata zafi Nan tace tunda suna mutunci da Jibson a baya Bari ta lallaba ta dinga shige Masa ko zai so ta,Nan take cikin Daren Jibson sunci kaji da Amaryarsa Sameera sunyi Nafeela tare da yin wanka Suka shirya cikin kayan bacci na kirki suna zuba kamshi ya dauki abarsa Yana karewa Surarta kallo yace Kamar Baki taba aure ba a duniya gaskiya na dace,murmushi Sameera tayi tana shagwaba ya Shiga Sarrafata duk ya rude Sameera akwai Kaya na birgýÿÿÿ‚ ƒ „ … † ‡ ˆ ‰ Š ‹ Œ  Ž   ‘ ’ “ ” • – — ˜ ™ š › œ  ž Ÿ   ¡ ¢ £ ¤ ¥ ¦ § ¨ © ª « ¬ ­ ® ¯ ° ± ² ³ ´ µ ¶ · ¸ ¹ º » ¼ ½ ¾ ¿ À Á Â Ã Ä Å Æ Ç È É Ê Ë Ì Í Î Ï Ð Ñ Ò Ó Ô Õ Ö × Ø Ù Ú Û Ü Ý Þ ß à á â ã ä å æ ç è é ê ë ì í î ï ð ñ ò ó ô õ ö ÷ ø ù ú û ü ý þ ÿ
ewa ba karya,Jibson ya zare Yar rigar wacce babu marabarta da tsirara wow ya Furta ganin albarkatun kirjin Sameera,Nan take ya Bata suna Soulmate, Sameera Ana Jin kunya cike da kissa irin ta tsohon Hannu,ai Jibson yace akwai garabasa nan sai nayi sati ban Bude gida ba,hope an kawo duka kayanki Dan gobe duk Wanda yazo ganin Amarya ko kawo Kaya sai dai ya koma da abinsa, Sameera har da wani girza kirji ai Jibson yace Ina bazan Iya Jurewa ba ya fara Sarrafata itama Sameera tana tayashi Kamar zasu kashe kansu dama an taba Yi me za a jira,Yana cikin rakashewa zai nemi Hanya kenan Kiran Siyama ya shigo wayarsa ,banza yayi da waya aka dame shi da Kira kamar hauka,Takaici yasa Jibson ya jawo Wayar ko duba me Kiran baiyi ba yace wanne dabba ne wannan Dan Allah yau aka kawo min Amaryata a dameni da Kira wannan wanne naci ne tunda ka Kira sau daya sau biyu ba'a daga ba ka hakura Mana,aikin banza Yaja Tsaki tare da kashe wayar gaba Daya.

Sameera tace baka duba waye ba idan Babban mutum ne fa? Jibson yace babu wani mutumin kirki me hankali da zai dinga rada min Kira Haka cikin dare missed calls yafi goma,Share Kawai koma Mene maji da safe idan gari ya waye ba Wanda zai kashe min Night Dina King yace Kar mu daga kafa,Dariya sukayi Suka ci gaba da gashi.

Ita Kuwa Siyama mutuwar tsaye tayi ita ba zagin ba ma aure taji Yana cewa,Nan take ta Kira Kawarta Hauwa ta tambayeta Wai Jibson yayi Aure? Hauwa tace cab ke Baki sani ba bikin Nan da kowa yasan labarinsa an Sha shagali to gaba dayansu group dinsu yau aka Gama biki an Kai amare ma,Siyama Hawaye ne ya silalo Mata,nadama ta zo Mata, Tace na cuci kaina nayi hauka,Haka Kawai Ahmad Bai nuna ko alamar Ina birge shi ba amma Ido na ya rufe har nayi saki na Dafe na Kori Faisal Dina,wannan wacce hauka nayi Haka,tun ban samu Daya ba na saki Daya na cuci kaina kuka ta saki me karfi tana ta zabgawa kanta Mari tas... tasss....Ummanta ce ta shigo tace lafiya? ai Siyama ko kulata Bata Yi ba taci gaba da Marin kanta sai da Umman tata ta rike Mata Hannu,tana kuka tace Umma dama karya na Miki na cuci kaina cin amanar Aamna nayi Nan ta kwashe komai ta fadawa Umman tata,Umma tace ai na sani dama zuba Miki Ido nayi ai munyi waya da Aamna ta fada min komai,jira nayi Naga iya gudun ruwanki banza dabba wacce Bata San Halacci ba,itama Umman ta zuba Mata Rankwashi tace sai ki shirya auren Hashim wallahi an Gama komai idan Baki sani ba,Babanki ya Gama komai baza ki Kara sati biyu ba sai da Auren Hashim umma tayi waje,Siyama taci gaba da kukanta.

Mubaraq Brown shikam bayan sunci abinci,sunyi wanka da Nafeela ta sunna,Humaira wasu kayan bacci ta saka Yan ubansu farare masu tsada Riga da Dan karamin wando,Brown ya rude jikinsa har rawa yakeyi,Humaira ganin ba kyaleta zaiyi ba ta fara Kiran Yaya King Brown yace Yaya shima Yana can Yana yayewarsa da tasa,gwara ma ki daina kiranki Umarni ya Bamu yau ba daga kafa Ni ba hakura Zan iya Yi da ke,yanda kike dinnan Yar Balarabiya Ta'ali Ta'al Habibty Brown harda larabci Wai Ta'al,Humaira sai da tayi Dariya ba shiri,kasancewar yarinya ce a hankali ya bi da ita Yana sarrafa abarsa sai kace tsohon maye haka yake bi da ita,Humaira taji zafi sai kuka take rusawa tana Neman agaji ko kulata ma baiyi ba Kawai kalamansa yake masu Dadi amma Humaira ba dadinsu take ji ba.
Chapter 71 · 0% Book details