Sashe 44
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwana biyu tsakani aka sallami Mashkoor da Tawaga sabo da su sun warke, Cuta ce ta Kama Aamna sabo da Bata cin abinci Kuma ga kuka kullum da take sharba,Anyi anyi taci abinci Taki ci,Zuhra ko yaushe tana Hanya tana fama da Aamna Amma Taki ci,an Bata magunguna Taki sha Tace ita gwara ta mutu ta huta da duniya,Mummy Aamna ta Kira a waya tana ta kuka Tace wallahi Mummy ina sonsa Dan Allah ki Masa magana,idan ba shi mutuwa zanyi Aamna ta sake barkewa da kuka,Mummy Tace kiyi Hakuri Aamna nasan Yana sonki zai dawo ne,Aamna tana shesheka Tace har yanzu baya ko daga wayata ko text na Masa baya Replying Ni mutuwa zanyiii.....Baba Yana Zaune tausayin Aamna ya lullube shi,yace kiyi Hakuri Aamna zai dawo Inshaallah,Mama tayi tagumi abin Nan ya isheta Allah yasa Ahmad ya dawo.
Bayan Kwana biyu jikin Aamna yayi zafi sosai lokacin Kuma Brown ne kadai ya rage a Hospital Amma duk an sallami su Jibson sun warware,Shima Brown saura kadan a sallame shi.
Mama ce ta shirya da kanta ta tafi gidan Ahmad,me Gadi ya Bude Mata ta shiga,Ahmad Yana garden a zaune yayi tagumi shi kadai,Jin Ana ta Sallama ya taso tare da lekowa,Mama ya gani yayi mamaki,Palo ya kaita yace shigo Mama,Zama tayi sannan ya gaishe ta harda kawo Mata lemo, Mama Tace Bazan Sha ba,Ahmad Ni ba ruwanka nazo Sha ba,Aamna tana can Bata da lafiya Kamar zata mutu akan ka,to wallahi idan Muka rasata sai munyi Sharia da Kai, Ahmad yaji wani dum a ransa Jin Aamna Bata da lafiya,a ransa yace yaushe su Baba suka fara kaunar Aamna ko da yake riko ba Wasa ba su Suka raineta akwai shakuwa Dole,a fili yace ku kaita asibiti Mana ko ku Bata magani da Abinci Ni Mene Nawa a ciki,da masifa Mama Tace Taki cin abinci Kuma maganin ma taki Sha babu yanda Bamu Yi ba,mikewa Mama tayi Tace Ina Jan kunnenka Yar mu ta mutu sai kaje kotu wallahi,Ahmad yace ku Bata magani zata tashi Ni ba abinda zanyi,Mama ta fice a fusace shi kuwa ya koma bedroom abinsa.
A ranar aka sallami Brown shima,komai Normal,Iyayensu har gida Suka dinga zuwa suna yiwa Ahmad godiya.
Yau Tawaga a Machine dinsa ya dauki kannensa Wanda baza su iya Kai kansu school ba yaje ya ajiye su,ya juyo zai tafi kenan Ya hango wata Matashiyar Budurwa Yar kyakyawa fara Amma Bata fiye Hanci ba,Idonta kanana idan ka ganta ka rantse ta hada jini da Yan China Amma ita doguwa ce siririya, zata Kai 18yrs, a jikin gate din makaranta ta labe Kawai take ta aikowa da Tawaga zagi da Hannunta,tana Masa dakuwa,Shi abin ma mamaki ya bashi Bai santa ba Haka Kawai,kwafa yaja a ransa yace zanzo daukan kanne na ne Bari a tashi a school yau har karkashin gadon Uwarki sai na shiga na ballaki.
Kwance Aamna take a palon saman kujera ta lulluba da bargo tana ta Rawar sanyi,Kanta a saman cinyar Zuhra,Baba da Mama suna tsaye a kanta jikinta ya dau zafi ga magunguna Likita ya rubuta anyi anyi taci abinci ta Sha magani taki,Mama tace Aamna so kike ki kashe kanki,an Baki abinci kici kinki magani ma kinki Sha,gashi shi da bakar zuciya yaki hakura,kema ga taurin Kai Haba Aamna,Aamna tana kuka Tace Ni bazan ci ba gwara na mutu na huta tunda baya so na yanzu,Baba Ina sonsa Dan Allah Baba kaje Wajensa ka dawo min da shi idan ba Haka ba bazan ci komai ba.
Muryar Ahmad Suka tsinta a jikin kofa daga waje yace idan Ni na Baki abincin Zaki ci? Ai Zumbur Aamna ta Mike Kamar ba ita ke kwance ranga ranga ba,bargon ta jefar sanye Take da wata Yar guntuwar rigar bacci red,Gashinta yayi buzu buzu,kofa ta Bude da sauri taga Ahmad a tsaye yaci Uwar gayu cikin wani farin yard sai sheki yake zubawa,ga wani sabon kitson calabar anyi Wato har yanzu da saura ba a Gama canjawa ba,Hannunsa dauke da ledojin take away, Murmushi ya sakar Mata ai Aamna ganin Haka tasan ya huce tuni ba ruwanta da wasu su Baba da Suka fito Suma ta fada jikin Ahmad ta Rungume shi tana ta kuka tana cewa kayi Hakuri,wallahi karya nakeyi Ina sonka bazan sake ba tana shesheka,Kankameta ya sake Yi a jikinsa Yana Jin wani farin ciki,Baba da su Zuhra kunya ta kamasu yanda idonsu ya rufe,Baba Kansa ya sadda kasa yace Ashsha....Ashsha.
Ina ta godiya masu sharhi
AsmaBaffa
10/26/21, 8:53 AM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
NA KUDI NE
DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
71-75
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
BK
Sweety Bella
Umman Muhammad
Asmau Yusuf
Sa'adatu Tijjani
Teema's collection
Muje ciki Aamna ta furta tare da rike Hannunsa Suka Shiga Palo,Zama sukayi a saman kujera Aamna harda gyara Masa rigarsa,Su Baba da sa Ido duk sun ki tafiya suna ta faman kallonsu,Ahmad ya kalle ta yanda ta rame tausayi ta bashi ya Bude Ledar take away din ya fito da ita tare da dakko Shawarma me zafi sabo da yasan tana sonta,a kafadarsa ta kwantar da kanta tana kallon su Baba ba kunya,Mama Tace muje ciki Zuhra,Shawarmar ya shiga Bata a Baki tana ci,Mama tana mamaki yanda aka dinga yaki da Aamna taci abinci Taki ci Amma yanzu gashi tana ci,Shi Kuwa Baba tunaninsa yanda Aamna tayi ranga ranga Kamar zata mutu Wai yanzu itace ta watsake Haka lallai,Ahmad yace to ci Nan wurin yafi Nama ya Bata taci,yace da Dadi? Ya tambaya,Aamna ta daga kanta Sama sannan ta sake kwantar da kanta a kafadarsa tana murmushi,Baba yace u'uhum yace ku mu tafi Mana,sannan Suka tafi aka bawa su Aamna waje,Sai da ta cinye Shawarma ta cinye wani meat pie,ta cinye chips da wani gasashen kifi sannan ya Bata Fruits ta Sha ta Dade rabon da taci abinci Haka tunda Suka Yi fada,sai dai ta Sha tea sama sama.
Sai da ta Gama yace saura wanka,ba musu ta Mike tare da cewa to tana ta wani girmamashi,Hannunsa ta rike Tace muje ciki,Kallonta yayi Yana murmushi me kayatarwa ya furta kije kiyi wanka Ina jiranki,Kuka ta saki cike da shagwaba Tace baka hakura ba kenan? Mikewa yayi yace muje,Bedroom dinta Suka Shiga ya kwanta saman bed dinta ita Kuma ta shiga wanka ta Dade kafin ta fito lokacin yayi bacci ma tuni sabo da Rashin baccin da yake samu duk dalilin Aamna,Fuskarsa ta leka tana ta wani farin ciki tana murmushi,jikinta ta goge cikin Nutsuwa ta Gama shafe shafenta ta shirya cikin wani dakakken lace Brown and dark green shima na lefe ne sabo gadagal,Yar kwalliyarta ta tsara tare da kashe dauri na zamani tana zuba kamshi ka rantse wani party zata je,Kamshinta ne ya jawo farkawarsa.
Kallo ya bita da shi ji yake kamar ya hadiyeta,Hannu ya Mika Mata tare da furta taso mu wuce tafiya zanyi,Fuska ta shagwabe tare da furta Wai saurin me kake Yi Haka? Ina da abinda zanyi ne su Mummy nan da 3days zasu zo, Alright ta furta tare da Furta muje to,mikewa yayi Suka tafi tana gaba ta bude kofa kenan ya sa Hannu ya maida Kofar ya rufe ya jawo Hannunta da sauri ta juyo suna facing juna hannayensa yasa tare da riko Hips dinta ya mannata gaba Daya a jikinsa,Kirjinta Yana saman nasa,Hannayenta ta sakalo ta wuyansa suna kallon juna suna aikawa juna murmushin so da kauna,goshinta ya shiga yiwa kiss double a jere ya dire a saman labbanta.
Tuni Aamna ta lumshe ido tana Jin wani taratsatsin wuta a cikin jininta,Shima bangaren Ahmad abinda yake ji ya zarta ya iya control,Aamna taji Abar tasa ta Mike sosai,kunya ce ta kamata sabo da tana jinta a jikinta,lulawa tayi tunaninta lokacin data fisge Masa towel a farkon aurensu lokacin tana gidansa suna fada,a ranta Tace wacce fa na gani a baya itace yanzu tana ta tunawa,Ahmad Kuwa yama rigata tunano Sanda yake ta Shan kallonta ba Kaya zata je wanka,Aamna Martani take maida Masa suna ta tsotse bakunansu kamar Kare ya samu kashi,a ransa Yana tuna maitar Aamna a fili kuru kuru tana bukatar Namiji Yana cin zalinta baya Mata komai sabo da kar Tace jikinta yake so ba ita ba,shima yau yanda yake ji yafi karfin zuciyarsa,jikinsa har rawa yakeyi sabo da yanda Aamna ke Masa kiss wani me zafi duk ta makalkale shi.
Jikin Kofar da suke ya Kai Hannu a hankali tare da Murda key sabo da tsaro,Cike da kunya Aamna tace Allah yasa su Baba Basu ji karar key ba,Daukanta yayi cak suna karewa kansu kallo yace basa Nan ma sun fita Unguwa,Aamna tace Amma Iya Romance zamuyi ko? Abinda kike so,Tace ai Bamu koma Hospital ba an duba anga ko na warke ba,Dariya yayi shi sai yanzu ma ya tuna,Yace Ni ba ruwana da wata cutarki ai gwara ma ta kamamu tare,sai lokacin ya kwantar da ita a saman bed yabi lafiyarta ya kwanta Kara ta danyi kadan sabo da yanda ya sakar Mata nauyinsa kadan,Aamna dai tana so ayi Romancing din Nan sai ta juya Masa baya ta fake da kunya Wai take ji,a zahiri Kuma ta juyana Dan ya zuge zip din,Don gulma har da rufe Ido,Zip din rigarta ya zuge a hankali,Harda makalewa Wai Bata so,yace why? Tace su Baba nake tsoro da kunya ka Bari sai na koma gidanka idan su Mummy sunzo.