Sashe 15
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itama komawa tayi dakinta ta kwanta abinta,sai 2am Wayarta ta tashe ta sakamakon saita Alarm da tayi, Mikewa tayi tare da Gabatar da Sallah Nafeela raka'a hudu tayi Adduointa sannan ta koma ta kwanta,sai Asuba ta sake tashi tayi raka'atanil fijr tare da Sallar Asuba ta zauna ta Gabatar da Azkhar sannan ta koma bacci,10am ta tashi ta hau gyaran gidan,Compound kuwa me Gadi ya Gama gyara ko Ina har Garden,Dakinsa ta shiga karshe taji karar ruwa alamar ya tashi Yana toilet,bedroom din ta hau gyarawa komai ya koma neat dama shi Sam Bai da kazanta akwai tsafta,ko Ina kamshi ne ke tashi,toilet ya Bude ya fito daure da towel a Kugunsa karami Kuma a hannunsa Yana goge wuyansa ga kitson kalabarsa Nan sabo an canja Masa sabo sai wani sheki yake Yi Bai jika gashinsa ba sabo da Attachment aka saka yellow, red and green,Aamna jikinsa ta kalla lukwi lukwi sumulmul,Fuskarsa a daure ko kulata baiyi ba ya tsaya a jikin Mirror Yana karewa Kansa kallo,Muryarsa taji yace Sexy Guy,gemunsa da Sajensa ya shafa yace Fresh Guy,Aamna ta zaro Ido taga Yana ta yabon Kansa Yana kallon Kansa a mudubi Yana shafa kitson kalabarsa,Toilet din ta shige ta gyara masa a ranta tana jinjinawa tunda take gyara Masa gida Bai taba nuna yaji Dadi ba ko abin ya birge shi ba,harkarsa Kawai yake Yi,Tana wanke toilet taji Muryarsa Yana Kiranta Bush girl.....Bush girl....tsoro taji Kar Taki zuwa ya Mata duka a banza Fitowa tayi da sauri Tace gani,Wani murmushi ya saki me tsada yace Good girl Ashe kin Gane sunanki,da Hargowa yace Ina wani perfume a Nan sabo? Murmushi Aamna tayi tace ai na dauke shi Ni zanyi amfani da shi sabo da Naga na Mata ne Kai Kuma Namiji ne,wani Ashar ya dura yace kin San tsadarsa kuwa? Yo ba gidan mijina bane,Kuma ma kayan Mijina ai Nawa ne ta karasa da shagwaba,Tsaki Yaja yace why are you always looking for my trouble? Idan na balla ki hmmm common dakko min kafin Raina ya baci,Aamna Tace Idan kana son na baka ka bani kudin Abinci ko ka siyo kayan abinci a gidan Nan yanda Zan na girki da kaina.
Wani Takaici ya kamashi ji yake kamar ya harbeta yace bana Baki kudin abincin ba uban me Zan Miki,Aamna Tace Ni ka bani Dan Allah yau naje kasuwa na shirya store da kitchen dina,kana min fuck up fa a gidana,kanta yayo Aamna ta fisge towel dinsa ya Fadi kasa ya dawo zigidir, da sauri ya dauki towel din ya daura kunya ta balain kamashi,Abu na farko a rayuwarsa da yake Jin kunya Bai so aga tsaraicinsa Amma wannan Yarinyar ta cuce shi,Aamna takawa tayi zata gudu ya cafko ta ya dakko belt din Wandonsa tana Ihu ya riketa Kam ya dinga tafkarta iya karfinsa,tana ta Ihu tana cewa banga komai naka ba,kayi Hakuri,bazan fadawa kowa,bazan cewa kowa ga Kalar abinka ba,ganin zai Mata Illa a banza Tace Tsinuwar Mummy a kanka,Yana huci Idonsa yayi jajir ya tsaya cak Yana haki,Ita kuwa Aamna da Dan Idonta Daya a manne ta Mike tana kuka Wiwi,ta koma toilet din ta karasa wanke Masa tana kuka ta fito zata fita kenan ya shirya cikin wasu kana Nan Kaya farare tas marasa nauyi wandon pencil irin na shakatawa a gida da Alama ba fita zaiyi ba yau,rafar kudi Yan dubu dubu ya jefo Mata yace gashi Nan ki Siyo Uwar kayan girki,last warning ba ruwana da ke,karki sake Shiga harkata,ke magana ma ban so ki min,Aamna Tace ai wallahi baka Isa ba Mijina Guda ai dole na maka magana,Kwafa Yaja yace to kuwa Zaki ci Ubanki wallahi.
Key din machine taga ya dauka Ashe fita zaiyi
Ba zato Aamna ta sa key din kofarsa ta kulle ta cire key din ta jefa a bra dinta Tace Yau ma baza ka fita Muna dakin Nan zamu yini sai dai yunwa ta kashe mu,lips dinsa ya tamke tare da rufe Idonsa kam tsabar bacin Rai,yace ban so Tsinuwar Iyaye ta shafe Ni,sannan gwara nayi komai Akan na taba Nonon mace Bude min kofa ko yanzu na karasa Miki idon Daya,Aamna ta tsaya sanye da Atamfa Riga da skert na lefe ne sun kamata sosai,Tace tunda aka auro Ni baka taba ko Dan Rungume Ni ba,Please yau kafin ka fita Ina bukatar warm Hug,just ordinary Hug,Nima yau Ina so na motsa jam'iyata,kina hauka ne? Meke damunki,Ni zanyi Hugging naki? wata Dariya yayi yace Ashe nine ma na ganki nace Ina so,kanki akwai motsi lallai,Aamna Tace to lallai zamu kwana a Nan,tsayawa Suka Yi a Gaban kofa har na tsawon minti biyar ba Wanda yayi magana,nisawa yayi tare da girgiza gashinsa yace open the door,Aamna tace Baby Hug me Mana ka fita abinka,tunani ya tafi idan ya duketa Mummy dinsa,idan yace zai kwace key sai dai ya zura hannunsa a Boobs dinta shi gaskiya Bai son taba Nonon Mata,Baya Yaja kadan yayi Dan tangadi sannan yace Okay ya runtse Idonsa sannan ya Bude hannayensa,Aamna tana murmushi taje ai kuwa ya cakumeta irin bai iya ba Kawai cakumarta yayi ita Kuma tana sani ta kankameshi ya fisge jikinsa da bala'i yace bazan tabaki ba din,kinyi kinji Dadi Bude min kofa,Tace yanzu kuwa ta dakko key ta Bude Masa ya fice a fusace,ya hau machine dinsa kenan sai ga Aamna ta fito da gudu tana wait wait...da masifa ya juyo sai yaga Ashe wayarsa ce ya manta,Tace ka manta wayarka Baby,fisge Wayar yayi tare da Mata wani kallon banza ya Bawa machine dinsa wuta ya fita,Aamna kuwa wanka tayi ta shirya tsaf ta Kira Siyama kawarta suka je kasuwa,duk kayan Abinci na more rayuwa sun siyo dai dai gwargwado,tare suka dawo a taxi Suka shirya kayan a Store tsaf,kitchen kuwa komai na amfani akwai dama,sabo da Haka Jullof rice sukayi da wake taji kayan lambu da nama,Zuhra ce itama tazo ganin Amarya suka zauna suka ci abinda suke so,sannan suka gyara wajen,Palo Suka dawo suna kallo,Zuhra Tace Kan bala'i gaskiya gidan Nan ya hadu ba karya,Siyama ta Mike a saman doguwar kujera Tace har wani bacci nake ji ga ac ýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ta ko Ina,Suna kallon wani Indian Series suna Hira sai ji sukayi an banko kofa,Siyama da Zuhra sai da suka firgita,ita kuwa Aamna ta Saba ko a jikinta tasan shine,ya shigo dauke da Ledar take away a hannunsa,Yana ganin Baki ya sake daure Fuska Kuma ko Sallama baiyi ba Sannan kallo Basu ishe shi ba bare su sa ran zai musu magana,ba Wanda yayi magana yazo har inda Siyama ke kwance a doguwar kujera yace cikin tsawa keee....tashi Zan kwanta a Kan kujerata,ai da sauri ta hantsilo kasa ya haye tare da kwanciya ya wani Mike Yana wata Mika,su Zuhra sai kallon kallo,Suka Yi tsit a palon sannan Suka ce Ina Yini? Banza Iska yayi da su,da Tsawa yace bani remote ya dakawa Zuhra tsawa,ta Mika Masa abinsa Wai Gadara yake gidansa ne.
remote ya dauka da Gadara ya canja Chanel suna kallo ya Shiga wata Chanel ta Yan Iska Wanda a tashar Watarana har Xxx suke saka wa,sannan sai tallan Magungunan maza Dana Mata na Kara karfin gaba,da tallan kayan sex,Shi Kansa Bai taba kallon Chanel din ba sabo da su Zuhra ya kunna,ai kuwa sai Suka ga Ana Nuno maza da Mata tsirara,sai aka koma tallan condom na maza,Yana kalla yayi wani murmushi yace mun gode Allah ya Kara basira turawa,ya kamata fa ku yo Mana wanda yafi Haka kauri wannan fashewa yakeyi Bama Jin dadin shiga da fita,Mata aka nuna daga pant sai Bra,Ahmad yace wow see Bebs wannan zata Yi min,Wata kanjamammiya aka nuna,yace ke dalla matsa Jibson ke son irinku, kunya ta lullube su Zuhra Suka Mike tsam tare da yiwa Aamna sallama,Tace tun yanzu zaku tafi Haba Dan Allah? Ai ko kulata basuyi ba suka hada karansu sukayi waje,tuni suka bar gidan.
Yana ganin Haka yayi Dariya ya canja Chanel ya koma kallon kwallon kafa,Aamna ce ta dawo daga rakiyar su Zuhra,da kukan shagwaba ta shigo tana dire diren kafafu tana Haba Dan Allah....Haba...Dan... Allah Baby, wani Haushi ta bashi Takaici yasa Ahmad ya zaro Wayar charger ya kifa Aamna da ita ta gudu dakinta ta kulle Kofar ya dawo Palo Yana masifa Ni Zaki yiwa shagwaba,Baki San na tsani wannan haukan ba,aikin banza Kawai,wani Ihu ya saki Yana kallon yatsunsa na kafa Dana hannu,Jin Ihu sa yasa Aamna ta yo waje ba shiri tana cewa lafiya? a tsorace yake lokacin shi yasa yace fingers Dina,farce na Dana Tara Ina ji da su an yanke min,jikinsa ya kalla tsaf yace Aljani ne,Amma wannan ya cuce ni,Dariya Aamna ta dinga Yi Tace nice ta fece da gudu daki.
Rasa abinda zai Mata yayi sabo da bacin Rai wuka ya dakko a kitchen ya ajiye a kusa da shi yace yau Zaki ga abinda Zan Miki ba ruwana da wata Tsinuwar Mummy.
AsmaBaffa
10/26/21, 8:52 AM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TAĪ)\Ī)\
26-30
FREE PAGE
DUNIYATA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
NA KUDI NE
GA MASU BUKATAR SHIGA GROUP DARI BIYU 200 NE.
ACCOUNT NUMBER
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK
MASU TURA KATIN MTN KO VTU GA NUMBER
08033933642
'YAN NIGER KU NEMI WANNAN NUMBER
+227 90 79 59 39
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
AGRA
ANEESAH
UMMIN HIBBAH
ASMAU YUSUF
RAHMA
FARHAT MRS MJ
PHAATIMAH