Sashe 60
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannunta ya kamo Yar China ta fisge Tace da shagwaba Allah Ni Allah idan ka tabani sai naji Wutar lantarki a jikina wani zuuuuuuu......Tawaga Yana ta dariya yace to zauna muyi hira Mana kince kin min kwalliya Kuma kinki nutsuwa na kalla,Yar China ta rufe idonta Wai kunya tace Kai Yaya Ni dai ba ruwana Kar Iyalle ta jini,Zama tayi a kusa dashi ta dafa kafadarsa Kamar sa'anta Tace Wai kaima baka da Baba kaima? Tawaga yace indai Kinga Ubana a duniya ki harbe shi na Baki dama,Yar China ta kyalkyale da dariya tana Wasa da kafafunta Tace kenan ya rasu mun Zama Daya,Tawaga yace ae tafi tayi Tace Good gwara muyi yawa a duniya Duk mu Zama marasa uba,Nima idan kaga Uwata da ubana ka harbe su bani da su idan ka gansu Kuma ka harbe su,Dariya yayi yace an kusa bikinmu fa na Gama shiryawa,Tace Dan Allah? Yace ae Tace to ayi Mana Nima na shirya,Dariya ta bashi sosai dololancinta yayi yawa,gaba Daya Iyalle ta lalatata zai Sha Aiki,sai dai yayi ta Binta a haka,Nawa ne Yan Secondary masu hankali da nutsuwa Amma Banda Yar China ita goyon Kaka ce,Gata da tsayi ta girma sosai Kirjinta a cike fam da kyan dirinta hips dinta mashaallah sai tarin kuruciya,Kallonsa tayi tana tsaye a gabansa Tace na shirya ayi bikin Mana Nima,yaushe za ayi daurin auren? Zan kaiwa kawayena Iv ne,Ni sauri nakeyi na gayyato su Allah ta karasa da shagwaba harda dire diren kafafu.
Tawaga a ransa yace tun kafin auren Zan kaiwa Aunty Balaraba ita ta Dan Wayar Mata da Kai.
Yace ki shirya Zan fadawa Iyalle jibi zamuje ki gaisar da Umma ta da Kuma Aunty Balaraba,Tace matar abokinka da kace?yace Ashe bakya mantuwa,Tace Allah ya kaimu.
Zama tayi tare da nutsuwa yace lafiya? Tace tunawa nayi yau Ina wani Abu amma Iyalle Tace Kar na fadawa kowa,tun Rannan nace Zan fada maka har Chemist Iyalle ta kaini wancen watan yanzu wannan watan da maganina Bamu je chemist ba,amma Iyalle Tace ba a fada wai,Bai kawo komai ba yayi tunanin shirmenta ne yace fada min bazanýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ fadawa kowa ba,Tace to ai sirri ne,yace ae Tace sai dai na rubuta maka kunya nake ji,Indai sai kin rubuta bana so,Kai Yaya to shike Nan tunda kayi Fushi Zan fada maka,Fuska ta rufe tare da cewa Period na fara wancan watan inji me Chemist,Dariya ta bashi ma yace duk girmanki sai yanzu kika fara? tace uhm to ya zanyi na Dade Ina ta jiransa yaki zuwa,kawayena suyi ta min tsiya suna ce min yarinya to yanzu Nima yarinya ta girma na Balaga na huta da gulma,Tawaga Kansa ya dafe Yana tausayawa Kansa shi Bai San Taya zai iya canja Yar China ba.
Sharhi fans
AsmaBaffa
10/26/21, 2:19 PM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
NA KUDI NE
DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
96-100
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
Laweewarra
Ummu Amaturrahman
Sadiya B Ahmed
Nana Khadija Muhammad
Nafeesat Umar Muhammad
Sa'adatu Tijjani.
Kallon Yar China yayi Kawai Yace zauna sosai ki daina wannan tsalle tsallen,Zamanta ta gyara tace to,yace kika ce kin Balaga? Yar China Tace ae na Gama cika ka'idojin balagewa....Tawaga ya dinga dariya ya kasa dannewa Wai Balagewa,Yar China ta tsura Masa Ido tace kana ta min Dariya ai dai gaskiya na fada Kuma Dan baka sani bane sauran duk na gama yinsu dama wannan abin ne ya rage shima jiya Allah yayi Karasowarsa nace Alhmdllh na gode Masa,Tawaga yace Uhm kice ke tun jiya kazama ce,Yar China ta Mike zatayi bayani ta zaunar da ita yace Fadi a zaune,Tace to Iyalle ta koya min tsafta ai ka gani ma mu masu tsafta ne idan bani da tsafta kaji kamshi a jikina yau? Shinshina Ni kaji kamshi nakeyi,Yama sunanki na gaskiya?Halimatu Sa'adiya,Baba na Kuma Mustapha,Sadiya Mustapha China ake ce min,Dariya sukayi yace ke ba Yar garinsu ba harda sa wani China,Ai za a fi ganeni cewar Yar China,sai bayan yayi Sallar Isha ya bar gida tare da bawa Yar China 5k.
Daddy washe gari duk wani shiri ya gama da Nemo Baban Aamna,an samu sa'a ya samu number dinsa fada yayi ta Masa yace zai sa a dakko shi yazo yaga yarsa itama ta ganshi kafin Nan gaba itama Aamna taje taga danginta,Baban Aamna ya Amince zaizo Inshaallah Nan da kwana Uku ko biyar.
Tunda Ahmad Suka kwanta da Niyyar idan Asuba tayi za a Kara yin Manta Uwa ai bacci barawo ko farkawa basuyi ba sai ma makara da sukayi sai ganin hasken Rana suka Yi,a tare suka farka Suka kalli juna tare da sakarwa juna murmushi,a kwance suna facing juna cike da shaukin kauna suna wani murmushi a hankali cikin Muryarsa ta Wanda ya tashi daga bacci ya Furta I love you kasa kasa,jikinsa ta kalla me kyau sumul sumul Wanda rabinsa a waje yake Rabi Kuma Yana cikin bargo ita kuma iya kafadunta ne a waje Bargon ya rufe daga Breast dinta Rabin Boobs din ma a waje suke itama tana murmushi ta daura Hannunta a saman wuyansa ta baya tana shafawa a hankali Tace Love you More My King,gefen fuskarta ya shafa ta lumshe Ido tare da Bude su a kansa,Daren jiya ya Shiga tunanowa yanda yaji Dadi fiye da tunaninsa a duniya,wani sonta da kaunarta ne ya sake shigarsa,sake shigewa yayi jikinta tare da furta Ya jiya My world?,kin tuna? kunya Aamna taji ta rufe Ido tana tuna Sanda Yana yi tana Kiran My King zafi da Dadi-dadi,abinda taji jiya shi ta dinga fada Masa Tace zafi Tace Dadi Kuma,Shima Dariya yayi sannan yace tashi muyi wanka da Sallah mun makara,a cikin bargon ta maida rigar baccinta shi Kuma ya sa Boxers.
Kasa ya dira sannan ya dauketa irin yanda ake yiwa jarirai,kwacewa tayi ta gudu bedroom dinta,Dariya Kawai yayi ya shige toilet dinsa,wanka kowannensu yayi tare da Gabatar da Sallah sannan ta zura wata Yar gown me Kama da t-shirt tana da Fadi amma iyakarta gwiwa, Lipgloss da powder ta shafa tare da gyara gashinta ta sake shi Kamar wata balarabiyar Masar Haka ta fito,wata Humra me kamshin gaske ta shafa tare da fesa wasu mayun perfume sannan ta kalli kanta a mudubi tare da juya baya ta kalli kanta Tace Allah na gode maka daka azurtani da duwaiwaka Haka ba tare da na Sha kwaya ko Allurar bature ba,bakinta ta kalla tace ga bakin kiss Dan cukut Dole ma King yaji dadin wannan lips din,Kirjinta ta kalla tace Uhmm....ba kwaya ba cream gashi Nan bul bul,King ya zuka Nan gaba jariri ya zuka ruwa tunjum,Dariya ta Bawa kanta tace Allah na gode maka ta fita kitchen,tana Shiga ta Iske Ahmad a ciki sanye cikin 3qrt da Yar t-shirt marasa nauyi Yana ta soya chips,tunda yaji kamshi yasan itace ba tare da ya juyo ba ya fara murmushi Yana jiran hug ta baya yaji Shuru,kusa da shi ta tsaya a gefensa tare da Kallonsa tana murmushinta tace Yau ka hutar dani kenan? Baki ya turo cike da shagwaba yace Hug dinfa? Warm hug mana pls my World,kin manta farkon da Mum ta kawo min ke gidana sai da kika ce ta dole nayi Hugging naki,Aamna tana Dariya ta Rungume shi ta baya a Haka ya hanata yin komai shi yake girkin.
Haka da ya Gama hada musu komai ta tayashi dauka a Palo suka zauna Bai damu da wani Dining ba,saman sofa suke ya zaunar da ita saman cinyarsa suna kallon wakokin turawa a tv,a baki ya bata shima Yana ci,Wakar Rihanna aka saka shigarta tsira tsira,Aamna ta Suri remote tare da canja Chanel,why? Ahmad ya furta,tace haka kawai sai kallon jikin wata kakeyi idan ta birgeka ko aka hasko na wata Wanda ya fi nawa Kawai su jaja min masifa,dariya yayi kawai yaci gaba da kula da abarsa,Su Kuwa ma'aikatan gidan idan Suka gama aikinsu tafiya sukeyi Wanda suke main gate na Estate din suke kwana,Ahmad suka tamabaya ba Wani abu?yace ae zaku iya tafiya idan Ina son wani abu Zan kiraku a waya,Ya kasance gidan Ahmad ba kowa sabo da wai Amarci sukeyi Kar a sa musu Ido.
Bayan sun gama Aamna ita ta gyara ko Ina Yana dan tayata suna soyewa,a haka ta gama komai sannan ta wanke musu kayan baccinsu na Jiya da abinda suka bata, Bedsheet din bedroom din Ahmad ta canja sabo sabo da Wanda aka sa jiya duk sun lalata shi,daukan Sheet din yayi yace muje mu wanke a garden akwai tap,dauka sukayi da Omo sai da ya rakata Suka zaga gidan ta Sha kallo sannan a garden wurin tap din har da tiles,a Kai ya shimfida bedsheet din yace a Nan zamu dinga wanke kazantar mu,Dariya Aamna tayi Suka saki ruwa tare da zuba Omo Suka hau Kai tare Wai da kafa zasu tattaka Kamar masu kwaba,a Haka zasu wanke kawai wasansu sukeyi.,da Suka gaji Hannu Suka sa Hannu. Bayan sun Shanya ciki Suka koma Yana rike da hips dinta.
Da rana abinci ya musu order lafiyayye yace ba girki Mai wahala sai gobe,5pm ball ya dakko musu Suka koma ta kusa da garden yace suyi,ya iya shi amma haka suke yi Yana ta cinyeta,tana binsa da gudu idan ya kwace ball din har rigarsa take rikowa suna ta dariya suna buga abarsu cike da nishadi,Sai wurin Magriba suka hakura,goyata yayi a bayansa suka shiga ciki tare da Alwala ya wuce masallaci ita Kuma a gida tayi sallarta,da dare ma abinci order yayi abinda suke shi Suka ci,Aamna ta dirki maganin matanta ba tare da ya sani ba Wanda sai gab da za a kwanta ake Sha,tasan Ahmad ba kyaleta zaiyi ba taga ma kokarinsa da ya barta sai dare.