Sashe 21
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da Yamma Aamna tana share sharenta tana mopping ko Ina Ahmad Yana kallonta ta gama,sai kunci yakeyi Yana faman huci,duk abinda take Masa baya gani,tana gamawa da ciki ta fita compound kasancewar me Gadi Musa ya tafi Kauye wajen Iyalansa sai Nan da sati biyu ko Uku zai dawo,Duk girman Compound din Haka ta gyara shi,Ahmad ya fito yace sai ta wanke Masa machine Haka ta wanke Masa tas,ta Sha wahala da kyar take mikewa,Yana Fitowa ya kalli Tyre Kawai ya juyo ya kwashe ta da Mari a saman Idonta Wanda yake mata ciwo,Botikin ruwan data wanke Masa Machine ya dauka ya juye Mata ruwan a kanta gaba Daya,Aamna ta fashe da kuka yayo kanta ta matsa gefe sai ga Siyama ta shugo da sauri Tace lafiya Ahmad????....Kafin ta rufe Baki ya fyallawa Siyama nata rabon marin Yana cewa Yan Iska matsiyata,Aamna duk dukan da ya Mata Bata ji haushi ba sai Akan ya Mari Siyama,Machine dinsa ya buga ya fice,Siyama ta fara zuga Aamna Tace wallahi ki bar gidan Nan Aamna Idan ba so kike Watarana a tsinci gawarki ba,Wannan Bai da hankali kwaya da giya sun Gama da kwakwalwarsa,tun dare Bai Miki ba ki bar Masa gida,gwara ki rasa aurenki Akan wannan halin da kike ciki,auren me auren wahala,Iyayensa su na can sun barki idan an kashe ki Basu da asara,Dansu Yana raye suna da kudi abinsu kece a kasa Aamna ki Kama gabanki kinji na fada miki.
Aamna Tace Mummy fa ba Haka Mukayi da ita ba,Mummy din banza,wallahi ki farka daga mafarki Aamna ko sonsa kikeyi? Da sauri Aamna Tace Allah ya kiyaye min tir na so wannan mutumin,Siyama taji Dadi a ranta Tace to ki hada kayanki ki tafi gidanku na tabbata Baba bazai Bari ki dawo ba ki fitar da kanki daga wannan masifa,Aamna Tace gaskiya kika fada na gode Siyama ke me kauna tace Inshaallah yau a gidanmu Zan kwana Bari na hada kayana idan ya dawo da wuri Zan tafi yau idan Bai dawo ba gobe da sassafe Zan taho,Siyama Tace yafiye Miki Ni na tafi ta fice abinta,Duk Hirar da sukeyi Ahmad Yana jinsu ashe Daya fita da machine ta Kofar me Gadi ya shigo Dake Kofar me Gadi biyu ce akwai ta ciki akwai ta waje,Dama shi ya gaji da su so yake ta bar Masa gida ya samu Freedom ya gaji da shishingi da take masa,yafi so ta Kori kanta da kanta sabo da Mummy Kar taga laifinsa,farin ciki ya kamashi,sabo da tayi sauri ma ta bar Masa gida sai da 5pm tayi sai gashi ya dawo gidan da fara'a Yana ta rera wakar Bob merly Yana girgiza Kansa Yana lumshe Ido har Palo.
Sharhi Dan Allah
AsmaBaffa
10/26/21, 8:52 AM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
36-40
FREE PAGE
DUNIYA TA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
NA KUDI NE
GA MASU BUKATAR SHIGA GROUP DARI BIYU 200 NE.
ACCOUNT NUMBER
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD
GTBANK
MASU TURA KATIN MTN KO VTU GA NUMBER
08033933642
YAN NIGER KU NEMI WANNAN NUMBER
+227 90 79 59 39
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
ZAHRAH
RAMALURV
JIDDAH
ZEEY SOORAJ
HAJIYA ABOU
SERLMAH
I LOVE MY SAIF
Aamna Tana kitchen kamshi na tashi ta fito tare da furta Sannu da zuwa,Annurin fuskarsa ne ya gushe ransa ya dugunzuma ganin Bata da alamar tafiya,Tsaki Yaja yayi waje abinsa Bai dawo ba sai 9pm zazzabi ya dawo da shi gida,tana kallo a Palo taga ya shigo Yana kankame jiki Yana Rawar sanyi da sauri ya fada saman doguwar kujera ya dunkule,Aamna Tace lafiya? Harara ya watsa Mata tare da furta duk bake kika jawo ba,bakin cikinki ya zuba min zazzabi,Aamna Tace au nice? da wacece idan ba ke ba Kawai kinzo kin tare min fili da Fadin gida,ba dama na samu Freedom na Wala Ni da gida na,Dariya tayi Tace to Yi hakuri,bazan hakura ba sai kin bar gidan Nan cewar Ahmad,Ni kwata kwata ba kaunarki nakeyi ba,Sam Baki min ba tsarin zubinki gaba Daya Bai min ba,Aamna Tace duk kyan Nan nawa? Wani kyau ne Dake an fada Miki kyau nake Nema idan kyau ne naje na kalli kaina Mana har Zaki fada min kyau? Dariya ta Kama Aamna yace ke Baki da kunya ko tsagera ko fitsararriya ko? Idan ba tsaurin Ido ba ki kalle Ni kice me? Ki tafi gidanku na gaji Dake Ni,Ina Nan daram wallahi baka Isa na bar gidan Nan ba.
Bargo ta Mike taje ta kawo tare da lulluba Masa Tace ko na shigo ciki na Dan jona maka heater? Wlh idan kika shigo bargon Nan yau Allah ne yasan irin dukan tsiyar da Zan miki,Dauko min magani a dakina paracetamol da ruwa,Aamna taje ta kawo Masa ya Mike ya karba ya Sha,Tace ko a Kira Likita ya maka Allura maybe Malaria ce,Ni ba a min Allura babu Wanda zai sokar min duwawu ko Hannu,Ina ma Likitanci na karanta ko Yar Hygiene din Nan da wallahi sai na tsira ma Allura cewar Aamna ta furta tare da daukan waya ta Kira likitan da Mummy ta hada ta da shi Wanda ke duba Ahmad,Bayan sun gaisa ta fada Masa,a daren yazo ya duba Ahmad ya rubuta magunguna yace malaria ce,Bayan ya tafi Aamna ta Aiki Musa ya siyo Magungunan.
Lokacin jikinsa yayi sauki ta hado Masa cous cous da miyar kwai ta kawo ya karba yaci ba laifi ta bashi Magungunan Tace sha,yace sai ki dura min ta karfi bazan Sha ba,Aamna Tace okay sabo da ba kwayar maye bace ko? Yace ae ai Wanda baya shaye shaye ya bar Dadi ya furta da slow, Zan fadawa Mummy Allah gwara ka karba ka Sha, ki fada Mata Mana tsoro nake ji ke Baki ga ba Wanda yake fada min naji bane?na gani Dan Allah ka Sha zaka daina zazzabin,Da kyar ya karba ya Sha yace gobe bazan Sha ba,ya tashi ya koma bedroom dinsa, kwana Uku Aamna tana fama da shi da kyar ta samu ya Gama shanye maganin Kuma ya warke fes.
Siyama ce ta kwada Sallama tare da shigowa,ta Iske su Mashkoor a palon lokacin Aamna tana bedroom tana bacci,ko nemanta Bata Yi ba ta zauna wajen Jibson ta kalle su Har Ahmad Wanda ke latsa waya,Ta kalli kayan mayen tace gaskiya Kuna birge Ni wallahi,Musamman idan na kalli giyar Nan Dake cikin dundumemiyar kwalaba,Ina so inga Ana daga Dunduma a duniya,Suka kwashe Dariya banda Ahmad,Jibson yace kaji fa sabo suna Wai Dunduma,Siyama taji Dadi Tace Ni ko Mijina naga Yana daga Dunduma bazan damu ba Zan koma Taya shi Sha ne, Mashkoor yace Baki da hankali mu kanmu so muke mu daina mun kasa Amma ke kina mace kina wani Eh yane Haba Yawa kike,Siyama taji haushi a ranta ganin Bata birge su ba sai ta tashi zata haura sama wajen Aamna Ahmad ya daga Mata Uwar Tsawa yace idan Baki bar gidan Nan ba wallahi na tashi ko ya Mike a zabure Yana cewa Upstairs din na Ubanki ne? Ko da kwandalar Ubanki aka gina gidan da har Zaki kallar min sirrin Dakuna,Shegiya da kanki Kamar butar Shayi, da gudu tayi hanya ta fice.
Jin Hayaniya Aamna ta tashi ta fito itama tana murje Ido Tace lafiya naji Hayaniya?Takalminsa ya cire a zuciye ya Wulla mata yace ai duk ke kika jawo Ina Zama na lafiya Yan Iska Kun dameni a gida wallahi ranar lahira sai Allah ya Kamaki da hakki na,sai Mala'iku sun jibge ki da almudun bakin karfe,Su Mashkoor cikin kwaya Suka ce Kuma ta saman kwakwalwarki zasu dirka miki kinzo kin Sa abokinmu a bacin Rai,Dariya ma Suka Bawa Aamna Tace Dani da ku zamuga Wanda za a jibga a lahira kuci gaba da Shan kwaya ku gani,Kana jinta fa King cewar Jibson,Ku kyaleta Bata da hankali ai.
Bayan wasu kwanaki Aamna Sam zaman gidan ya ishe ta shi yasa kullum sai ta fita siyo kayan Miya ko kifi ko nama etc Dan kawai ta Dan shakata,yau ma Shiryawa tayi ta tafi kasuwa zata siyo vegetables, Duk da Haka Siyama Bata hakura ba ta dawo gidan Aamna ta Iske Aamna ta tafi kasuwa,yau ba ma Jibson,Ahmad,Mashkoorsu Uku suna gidan suna kallon ball suna shaye shayensu,su Jibson sun turnuke palon da Hayakin Shisha da Wiwi,Ahmad kuwa Giya yake Sha a kwalabar Yana dagawa,Ganin Siyama ransa ya sake baci Amma baiyi magana ba,Jibson yace mayya an dawo ne? Mashkoor Yana tangadi yace Chaiii....Wai ko harda ke aka Daura Auren ne? Ko Mata biyu aka bashi Bamu Sani ba?to wallahi mu dai Iya Aamna muka ji ance an daura Aure mu ita Muka sheda an daura da ita cewar Mashkoor,Jibson ya kalli Siyama yace ke muna wajen fa har mandiri aka kada Ana Waka Ana Ahmad Angon Aamna Gam.. Gam... sannan kizo ki Raina Mana hankali.
Siyama tayi banza da su sai ga Aamna ta dawo Siyama ta Mike Tace balarabiya kin dawo? Da murna Aamna ta wani tuno Dan guntun larabcinta Tace Marhababiki ya Siyama ta wani Rungume Siyama har da Yi mata kiss a kumatu Wai ita Balarabiya,Siyama da munafunci Tace Aina tazhab? Wai ina taje, Azhab Ilal suk cewar Aamna wai da larabci taje kasuwa Wanda da kyar suke tuna Dan abinda suka tsinta wani ma ba daidai suke fada ba,kiyi Hakuri na Dade ban San kinzo ba,Siyama Tace Ma Fi mishkla,Mashkoor yace cab da Kun taimakawa kanku Kun daina Sam Baku iya Larabcin ba,bakinku ya dafe da miyar Kuka zaku Raina mana wayo Baku Iya komai ba,Jibson ya nuna Ahmad yace da kun San irin Larabcin da King keyi ai da Sai Kun Mari kanku da kanki sabo da haushin kanku zaku ji.