Sashe 50
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aamna kwance take a jikinsa sai da suka huta sosai sannan ya dauketa suka Yi wanka tare da tsarkake jikinsu, bedsheet ta canja tare da gyara dakin Yana kamshi,Abin makulashe ya shiga Bata a baki Suka sake ci,sannan Suka kwanta,Cikin Bargo Suka Shiga tana kwance a jikinsa suna Hira cike da so,Gemunsa take shafawa tana Masa magana cikin wani kisisina,dake Basu kashe light ba tana Maganar Yana kallonta hannunsa Yana saman Nonuwanta Yana shafawa,yace fada min sau Nawa kika Yi kuka Sanda Muka Yi fada? Murmushin da tasan Yana Mata kyau tayi cike da shagwaba Tace bazan fada ba,Dariya yayi yace to Ni kullum sai nayi kuka,Tace ban yarda ba abinda ka manta Dani kaci gaba da harkarka,kumatunta ya taba da yatsa Yana gyara kwanciyarta a jikinsa tare da sake shigar da ita jikinsa,yace to kece kin fiye taurin Kai bakya Jin Magana My World,yatsunta ta sarkafo da nata Tace ai na daina Amma ai Kaine da saurin Fushi ka sa Yan hassada suna ta min Dariya.
Wata kawar mu Hauwa'u harda kirana a waya Wai taji ance ka sakeni Ina gida tana min jaje,Ahmad yace kaji Munafuka ko,Dariya Aamna tayi Tace Kuma tace Kar na dawo gidanka sai na baka wahala tunda baka da mutunci,Inji ita Hauwa din? Kamar ya santa Haka ya tambaya,Aamna ta daga Kai Wai ae,yace to Allah yasa Watarana tayi gangancin zuwa gidan Nan,Aamna Tace Kuma Tace dama da ganinka ba mutunci zaka Yi ba,ke Kuma kika kyaleta ta zagar Miki Miji maimakon naji an Kamaki a police station kin yanke ta da wuka na tafi Bailing naki shine kika kyaleta? Aamna Tace ai munyi fada na zazzage ta,a banza ai tunda a iya zagi kika tsaya ke da zanjiki a police station kin Mata barna,Dariya Aamna takeyi,Yace yanzu da gaske baza ki Bari nayi ba sai Mummy tazo? Aamna Tace ae sai na tanadi kayan gashi sabo da Zuhra Tace Sanda tayi na farko Kamar anyi Accident a wajen Haka taji,a kunne ya rada Mata please ki bani Nima nayi Hatsarin a ciki,Kafada ta makale yace Ni fa yau ba Wani Mummy da Zan jira gaskiya ya Furta tare da gyara musu bargon ya Haye saman Aamna tana ta Ihu da dariya a ciki tana so ta ture shi Amma ta kasa shima dariyar yakeyi kasa kasa suna wutsil wutsil a bargo.
Ina godiya masu sharhi
AsmaBaffa
10/26/21, 8:55 AM - A Maryam: Ī)\Ī)\ DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
NA KUDI NE
DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
81-85
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
Maman Murtala
Maryam
Hafsee
Cikin bargonsu suke Wasa da dariya,a Haka barawon ya sace su ba tare da sun shirya ba,da asubar fari ya farka ,Ahmad an shiryu harda Adduar tashi daga bacci tunda yaji Malam yayi wa'azi akan adduoi,Aamna ya kalla wacce ke sharar baccinta gaba Daya Rabin jikinta Yana jikinsa,Kallo ya Kare Mata tare da murmusawa ya sake rungumeta tsam yace kamar Kar na tashi,Hancinta ya taba a hankali ya Furta ji Hanci Dan Allah,a hankali ya tashi ya bar saman bed din zuwa toilet,Brush ya fara Yi sannan yayi Alwala ya fito tare da saka Jallabiyya harda fesa turare ya dauki carbinsa fari Kalar rigar yazo tashin Aamna,Harshensa ya saka cikin kunnenta,tayi motsi kadan,sake hura Mata Iska yayi a ciki Wanda ba shiri ta Bude idonta a hankali, ganinsa tayi da Alama masallaci zai tafi taji Dadi a ranta gaskiya ya shiryu sosai ma,Kije kiyi Alwala da Sallah Yana fadin Haka ya fita abinsa,Aamna ta dinga mamaki tare da godewa Allah itama ta shiga toilet tare da Yin brush da Alwala.
Raka'atanil fijr ta Gabatar tare da Sallar Asuba ta zauna tana Azkhar ya shigo,ta ganshi dauke da glass cup Guda biyu a hannunsa,Warm water ne Wanda ya zuba Zuma lafiyayya cokali biyu,Aamna ya mikawa shi ma ya shanye nasa,yace ki Sha Yana Kara lafiya sosai matuka,Indai mutum zai jure da Asuba ya fara Shan ruwa me dumi da Zuma ciki to Kuwa Yana maganin cututtuka iri iri,Aamna ta shanye itama Tace to ai gwara daka fada min,a gefen bed ya zauna Yana Jan carbi,Aamna Tace wannan kitson calabar naka baza a canja bane? Yana maka kyau sosai Amma a canja min style Mana,Murmushi yayi yace Ni Zaki yiwa wayo Wai na canja Miki Kinga sai nace Wato sabo da ke Zan canja,to Baki Isa ba sai end of this year Zan canja style gaba Daya,duk sati ake canja min calaba sabuwa,mu duk shekara ki tambayi abokaina duk shekara muke canja gyaran gashi,ko wacce shekara da salon tsarin askin da kowa ke zaba ya canja,sai dai muyi ta sabunta shi duk week har karshen shekara,Aamna tace Wato Ni ban Isa a min abu ba,Ahmad yace ae Haka Kawai ki rainani ke ki koma Mijin ni matar,idan time yayi Zan sake zamu je ki zabi Wanda ya Miki sai nayi Miki Wanda kike so Amma Indai kika zabi bana yan gayu ba kin San bazanyi ba,Haka Kawai baza ki maidani tsoho ba,Dariya Aamna tayi Tace Allah ya kaimu.
Ki Gama bacci nake ji ni,Addua ta Gama sannan Suka sake kwanciya bacci.
Sai wurin 10am Aamna ta farka tashi tayi ta fito gidan ta kalla taga ba Wani dirty ko Ina fes,gidan ta fara gyarawa tana babu Bata lokaci ta gyara duk inda Musa Bai shiga,dakinsa ma Bed ne Kawai bata gyara ba kasancewar bacci yakeyi,Kitchen ta shiga ta soya dankali da kwai,Naman jiya da suka rage tayi warming nasa ta shirya komai a dining sannan ta koma Bedroom dinta a can tayi wanka ta shirya cikin wani Bumshort pink me aljijuna ko Ina,Yar Riga me gajeren hannu ta saka wata fara me adon pink,gashinta ta gyara sosai Yana sheki da kamshi ta Kama da Ribbom pink and white,jelar gashin tana Lilo a Bayanta me tsayi,Pcap ta saka kace wata baturiya ce,Wayarta ta dauka ta fara yiwa kanta Selfie kenan ya shigo sanye cikin wata jallabiyar ta daban silver color ta tsangale itama,Takalminsa flat shima silver,Yana ta walwali yayi wani kyau na musamman,Mata da pic basa gajiya ya Furta tare da zuwa ya rungumeta ta baya ya leko da Kansa ta saman kafadarta ya kwanta yace ayi dani Nima,Dariya sukeyi tana ta dauka kala kala suna canja style,Sai da suka Gama yace ki saka security fa Kar wani ya karbi wayarki ya kalle min ke a haka Zan Iya sheke mutum ba ruwana, Daukanta yayi Suka wuce Dining Yana yabon kwalliyarta.
Serving nasu tayi a plate Daya komai a Abu daya spoon ma Daya,suna Hira suna ci Aamna tana ta bashi a Baki,kallonta yakeyi yace dama kin kware wajen iya bada abinci a baki,Amma wajen dadin kin Hana kina jiran Mummy,Dariya tayi tare da furta ae,yace ai Baki hadu ba yarinya,ita Mummy na rasa Hujjarta,Kiran Mummy ne ya shigo Wayar Aamna,Tace ka gani ta Kira,Nutsuwa Aamna tayi tare da dagawa da ladabi Suka gaisa,Mummy tace fatan dai Baki koma ba ko? Aamna ta kalli Ahmad suka Yi murmushi Tace ae Ina gida ma ai bazan koma ba sai kin dawo,yazo yace mu tafi nace Nan da kwana Uku,Mummy Tace yawwa akwai shiryen shiryen da nakeyi ne karki koma sai na zo da kaina Zan kaiki,Aamna Tace Inshaallah... Inshaallah Mummy,ban so yanzu kije nafi so ya Sha wahala zai fi ganin kimarki,Aamna Tace hakan yayi sosai ma,Ahmad Yana ji ya girgiza Kai Yana ta dariya kasa kasa tare da riko Aamna ta dawo saman cinyarsa da rada yace Mummy kin ganmu ma Aamna ta Duke shi a kafada tare da Harararsa da wasa,Mummy taci gaba da cewa gyara Za'a Miki Aamna ki San yanda zakiyi karki koma Muna tafe Inshaallah,Aamna Tace to Mummy bayan Sun Gama Ahmad Yana dariya yace to kafin tazo ma Ni na Miki babban gyaran,da kaina zanyi gyaran,Wato shi yasa kika dinga Raina min hankali,Bayan sun Gama cin abincin tare da shi suka Yi wanke wanken Suka gyara kitchen.
Kallo ta kunna Tace Dan Allah Zan kalli wannan Series din na Yan India Ina bibiyarsa bana so ya wuce Ni,Baki ya tabe yace wannan shirmen kike bibiya? Aamna Tace mugun kyau ne da shi guda biyu nake bi yanzu daya Chanel din zasu fara haska Dayan,to yanzu wanne Zaki kalla wanne Zaki Bari? Aamna Tace duka ai bazan Bari ko wanne ya wuce Ni ba,tv sama Zan kunna idan na kalli wannan na minti biyu sai na dawo kasa na kalli wannan shima na minti biyu,Yace to ni Kuma fa na minti Nawa Zaki kalle Ni? Kaima na minti biyu Yace to Bismillah,Yana Zaune a Palo taje ta kunna tv sama Suma sun fara ta zauna ta kalla ta kalla sannan ta sakko kasa da gudu ta zauna ta kalla ta kalla sannan ta juya Kan Ahmad ta kalle shi ta kalle shi ta Mike tayi sama,Dariya ce tayi mugun kamashi yace wallahi bazan yarda 25years Aamna take ba ai ko Yar 14yrs baza tayi wannan ba,Dan hauka daga cewa shi na minti Nawa zata kalle shi sai ta maida shi tv tana kallonsa tana murmushi kamar me kallon Film.