Sashe 47
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mashkoor tsoro ne ya kamashi Allah yasa a motar Babansa yaje, sabo da an San da zuwansa Kawai Yana cewa shine Mashkoor aka Masa Iso har wani katafaren Palo na Alfarma,Nafeesat ce ta fito sanye cikin wata Arabian gown da gani kasan an kashe kudi wajen siyanta,wata maroon,takalmi me tsini ta saka ta zuba kyau,sai kallonta yakeyi sabo da shi a uniform ya santa,Duk wani susucewa yayi shima irin ta Ahmad yayi yaji ya kasa magana,a ransa yace Allah sarki King Ashe Haka yaji,duk yanda Namiji ya Kai macece maganinsa,hayyacinsa ya dawo ya Dan sake kallonta maimakon ta Masa fari Wai shine ya mata wani Wal Wal da Ido,Nafeesat ta fara Dariya ita dai abin dariyarsu ke birgeta,Dariya shima yayi yace kinyi kyau My Heart,thanks ta furta tana Masa wani kallon so ta dawo gefensa ta zauna kamshinsu ya hadu waje Daya,Nafeesat ta Mika Masa Hannayenta,ya kalla ta janye,kafafunta ta nuna Masa masu kyau yace ae na gani Kuma na tabbatar ba gurguwa Zan aura ba,Dariya tayi yace saura Mayafi a cire na gani,Dariya tayi Sharewa tayi ta gaisar da shi,kayan ciye ciye aka kawo Masa yaci abinda zai iya sannan Tace Abbi Yana son ganinka, Mashkoor ya zaro Ido,Tace karka damu Abbinmu Bai da matsala,idan ka sake dawowa sai ka gaisa da kanne na da yayye na maza,Ba damuwa Mashkoor ya Furta.
Hannu Nafeesat ta rike sai da zasu fita ta saki.
Iso ta Masa har part din Abbinsu Yana shiga a nutse,Ammin Nafeesat da fara'a Tace karaso Sannu da zuwa, Mashkoor da kunya ya karasa shiga ciki Yana wani kasa da Kai,Dagowar da zaiyi kenan sai yayi arba da Limamin masallacin kusa da gidan Ahmad Wanda ya biyosu har ya musu kyauta Kuma yace Mashkoor yaje cikin yayansa ya zaba zai bashi yace baya so yafi son jahila,ikon Allah gashi ya Kawo Kansa,shi Kansa Limamin Nafeesat ta fada Masa Amma baiyi zaton Mashkoor din bane,Murmushi yayi, Mashkoor a ransa ya tuno Nafeesat ta rike Masa Hannu Kuma gashi Babanta babban malami ne Amma ta rike shi ba aure,Kuma shigarta ma Bai nuna ta Yar Malam ba ce,Malamin murmushi yayi tare da mikawa Mashkoor Hannu Suka gaisa yace Ikon Allah abokina ne ai Nafeesat, Mashkoor kunya ta kamashi,Malam yace ai kaci Screening Ina bibiyar komai naku nasan komai da kuke ciki,tashi kaje Allah ya tabbatar da Alkhairi, Mashkoor farin ciki ya kamashi a ransa haka Suka fito Yana ta murna.
Palon Suka koma ya kalli Nafeesat yace Ashe abin naku duk buge ne? Nafeesat Tace Kamar ya? Yace ai Ni nayi tunani yayan malamai da hijab da Nikaf Zan gansu sai gaki har da rike min Hannu Ashe duk abin naki buge ne,Dariya Nafeesat tayi Tace wallahi ba Haka bane ai to malamai ba mutane bane? Ai kowa Yana kuskure,Kuma ma ai Dan Ina sonka ne Kuma ya kamata kaga wacce zaka aura sosai wannan ba laifi bane, Mashkoor yace hakane Kam to Ni dai na tsallake rijiya da baya Abbi ya bani ke,sai da suka Gama hirarsu cike da so sannan ya Mike zai tafi,Kallon Nafeesat yayi yace kiyi Hakuri Yar gidan Malam ya rungumeta a jikinsa,Nafeesat Tace Yar Malam ce Amma ba malama bace ta dago a hankali ta Masa light kiss a lips, Mashkoor ya wani Zama dolo yaji abinda Bai taba ji ba,kunshe murnarsa yayi har ya dawo gidan King yasan su Jibson suna gidan.
Bayan ya fito daga motarsa a tsakiyar Compound din ya tsaya ya Buda hannaye sama kamar me Addua ya dage ya saki Ihu,Wai murnar kiss ce Daya kunso abarsa ya adanata sai da ya dawo gida zaiyi abarsa,Su Tawaga suka fito gaba Daya dama Ahmad baya Nan Yana can tare da Aamna gidan Amma.
Tawaga yace Kai dalla Mene Haka ka tsorata mu, Mashkoor ya dinga kyalkyala Dariya shi kadai Yana tangal tangal a tsakar gida kamar ya Sha kwaya,Jibson yace Kai wlh dakiki ne,Bash da Brown suna ta dariya suna tambaya lafiya, Mashkoor yace Kutmar idan ba Nafeesat ba na mutu kawai,ku matsa nan,Brown yace na Nafeesat ikon Allah,ai da sauri Mashkoor ya zaro dari biyar a aljihunsa yace ungo karbi na baka,Brown ya karbe kuwa,Tawaga ya tabe Baki yace kaima ka Zama King suna ta Masa dariya.
Bangaren Ahmad Kuwa sai da suka Dan Jima suna Hira sannan yace da Aamna ta tashi su tafi,Amma ta bawa Aamna Magungunan Mata iri iri da yawa a Leda ko wanne da yanda ake amfani da shi a jiki,Ko da suka fito Ahmad ba yanda baiyi ba Aamna ta nuna Masa me aka Bata Taki yarda shi Kuma baiyi rayuwa da Mata ba Sam bare ya gano,shi da Abokansa maza yayi rayuwa ko Yan Uwansa Bai zauna da su ba bare ya San Kan abin,Aamna dai duk fitsara an ajiyeta gefe ta koma salihar Dole sabo da yanda Ahmad ya wani canja Mata ba irin a baya ba yanda yake cusa Kansa gareta tana Masa abinda taga Dama.
Hanyar gidansu taga ya dauka sabo da lallabashi takeyi tana tsoron sa Tace Ni yau a gidanka Zan kwana,yace gobe Kuma fa? Tace sai na koma gida,a ransa yace Yarinyar Nan tana Raina min hankali Ina Aurenta baza ta dawo ba Wai ma Sai Mummy ta zo, Dole na gyara ta,Bai magana ba sai gani tayi ya ajiyeta a gidan Baba Kuma baya nuna bacin ransa ko kadan hakan da yake Yi gasa ta yake Yi gaba Daya Bata Jin Dadi Amma a hakan ma ta gode tunda ya hakura,Yana yin parking ya zuge handbag dinta tare da zuba Mata kudade a ciki yace Goodnight Kawai,tasan da Dane sai yayi hugging nata sunyi kiss,Idonta ne ya ciko da kwalla ta shanye abarta ta fita Kawai ta tafi ciki.
Ko da ya taho Hanya masifa yayi ta Yi shi kadai yace yarinya karama ta dinga buga min Kai Dan Iskanci Mummy ce ke Aurenta ko ni,na Dade Ina Binta ta dawo Ina ta lallabata,kitsonsa ya shafa yace an fada Mata Ni katako ne ko dutse,kullum Hakuri nakeyi Ina danne sha'awata sabo da ta Gane ita nake so ba jikinta ba Amma Sam Taki fahimta,Tsaki Yaja duk cikin matsananciyar sha'awa yake,zafin sha'awa yasa yace idan na mutu ai ta huta,da nasan a lahira Zan Dace na shiga Aljanna da nace na mutu ma ta huta gaba daya,aikin banza yarinya sai jarabar yanga take min,Ina magana ta Kama min kuka,Wai Ni karfe ne Bata dubawa, Maganar Aamna ya gwada yanda take makale Murya Wai a gidanka Zan kwana yau,sai kace idan ta kwana wani abin zata bani,maybe ma dakinta zata kwana ta barni,Kwafa Yaja yace duk Randa na samu yanci Zaki Gane shayi ruwana, bazan tausaya Mata ba ko kadan saina huce takaicina pieces Zan mata,sabo da rowar masifa ko Nonon din ma Bata Bari naji kamshinsa ma bare na taba,Idan nayi zuciya na Saniya zanje na cakuma kowa ya huta,a fili yace to idan Saniyar ta Haihu fa? Ya ba Kansa amsa da sai nayi fatali da Dan nata Ni na Maye gurbi,Dariya yayiwa Kansa yace Kai lallai na zare da yawa.
Ko da ya Shiga ya Iske su Mashkoor suna ta kallo abinsu yanzu an daina shaye shaye saura kadan,da Tsaki ya shugo ya zauna shima tare da nutsewa a cikin kujera Yana ta Jan kwafa Yana karkada kafa,Jibson ne ya dinga dariya Yana kallon Ahmad,har Ahmad ya gaji da dariyar da yake Masa ya Shiga dura Masa ashar,Tawaga ma ya gano sabo da kafin ya tafi sai da ya Gama zumudinsa sun San Kuma a matse yake Kawai dai bazai fada ba ne sabo da su sun San junansu sosai,ko baka fada ba suna ganewa,Jibson yace wallahi tun kafin cuta ta Kamaka kaje ka dakkota ko Bata so,King Ku fa Baku San Mata ba,Ni Kuwa kaga nayi Muamula da su,gashi Ina da kanne da yawa,King yace Can you Imagine Tace sai Mummy tazo zata dawo,kalle Ni Dan Allah Yarinyar Nan fa hallakani take so tayi Wai har Nan da 3days,nufinta in tsaya Ina jiranta? Tawaga ya dinga dariya harda buga kafa,yace to da ba'a maka auren ba fa?
Da sauri Ahmad yace fine dama ban sa Rai ba,Amma wannan matar tawa One in town sannan Ina tsananin sonta,Nifa ko kwalla tayi a cikin zuciyata nake Jin hawayen Yana zuba da sharara,Brown yayi tafi Yana dariya yace Allah ya Biya lover boy, Ahmad yaci gaba da cewa Wai yau anan zata kwana,nace gobe fa Wai tafiya zata Yi sai Mummy ta dawo,Ni Kuwa naji haushi na ajiyeta a gida Wai Kuma ta fara min kuka,da kyar fa na danne zuciyata na kyaleta har zuciyata ta karye na danne.
Jibson Yana dariya yace wlh baka San Mata bane shi yasa kake ganin laifi ta maka,da ta hanaka kunya ce fa ta sa,kana Dan lallabata zata bada Kai,Kai banza ne da ace ka taho da ita yau da ka Shana ka cuci kanka.
Ahmad zagin Jibson yayi yace da can kasan wannan baza ka fada min ba,naje can zata kalleni a gara ma Ashe,Zumbur ya Mike yace Bari naje na taho da ita ko na samu salama idan ma ta hanani babban Gwaskan a bani kaninsa,Tawaga yace Kwarton banza,dama Ina so Zan fada maka wasu suna bukatar tallafi wallahi yarinya ce suke Neman tallafin kudin Waec ka biya Mata ka samu lada,Wacce Yarinya Kuma? Tawaga yace wata ce Wai sunanta Yar China,Ka Bari Nima naje a bani Nawa taffin tukun,Ni yanzu bana hayyaci na,kuje da Mashkoor ya Bata Ni na Masa transfer idan na samu nutsuwa,Yana magana ya fita Yaja motarsa,lokacin Aamna Kuwa Sallar Isha tayi ta kwanta tana tunanin mijinta,sonsa da sha'awarsa sun addabeta,Hawaye ne ya gangaro Mata ita ya daina sonta irin da,Sam yanzu baya ji da ita tasan ma Bai hakura ba da laifin da ta Masa,Sallamarsa taji a gidan,mamaki da farin ciki ya kamata.