Sashe 41
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin tsawa yace bana bukatar bayaninki Ledar Dake hannunsa ya watsa saman kujera,Laptop sabuwa me tsada ta fado daga cikin Ledar Ashe ita ya siyo Mata da kayan tande tande,Bude kofa yayi ya fice a fusace, Aamna tana kuka ta bishi da gudu tana kiransa,Siyama ta riketa Tace ki kyaleshi ke gaba ta kaiki sai ki zare kanki cikin sauki,Aamna ta fisge Hannunta Tace Ni wallahi Ina sonsa da gaske wayyo Allah na Ni na shiga Uku ta zauna ta shiga Rusa uban kuka ba ji ba gani,Zuhra Tace kinwa kanki sai ki samu Wanda ya fishi mu gani,Aikin banza tayi tafiyarta gida itama,Siyama kuwa sai murna a ranta Haka ta tafi gida abinta cike da nishadi.
Mama ita kanta yau tausayin Ahmad ya kamata matuka Ashe yayi nisa a shiryuwa Aamna Bata sani ba ma,wajen Aamna Mama taje tana lallashinta,Aamna tana kuka Tace wallahi Mama Ina sonsa wallahi Allah Siyama ce kullum take zugani zuciyata ta kasa tsaiwa waje Daya,na shiga Uku na lalace Mama,Mama Tace kiyi Hakuri Inshaallah zai dawo ne.
Bangaren Ahmad kuwa dama Mashkoor ne ya ajiyeshi a motar ya tafi yawo zaizo ya dauke shi,Kawai a kafa ya dinga tafiya ba tare ma da yasan Ina ya nufe ba,sai da yayi tafiya me nisa sannan ya shiga Napep direct Gidan Mashkoor aka ajiye shi,shiga yayi Yana Jan kafarsa da kyar jikinsa a sake,duk sai da suka tsorata ganinsa haka,Kansa a kasa ya nemi waje ya zauna ba tare da ya kalli kowa ba yayi Shuru,Kallon kallo su Jibson suka shiga Yi,kwalabar giya Tawaga ya Mika masa,ba musu ya karba ya kwankwada Yana goge Dan hawayen idonsa,Suna ta Kallonsa Yana Hawaye,Tawaga yace Wai me ya faru ko Mummy ce ta rasu? Shuru ya musu, Mashkoor yace bamu taba ganinka cikin wannan yanayi ba me ya faru ne King? Bama son kukanka King cewar Bash,King a hankali yace Kun san dai yanda nake son Yarinyar Nan ko? Suka ce ae,Yace Kuma kunga yanda ta nuna min kauna,Suka ce ae Mun sani,yace to Kuma dai Kun ganni kalata ba kowa ke samun Irina ba ko? Suka ce ae,yace Kuma nine King,Suka yes Mana,yace kunga irin yanda nake fama da ita ta dawo gidana Taki Amma na hakura na barta sabo da Ina jira ta Gama abinda zata Yi sai ta dawo,to Wai duk Ashe Tace ba Sona takeyi ba Kawai ta karbi soyayyata Dan ta canja Ni na shiryu na daina shaye shaye,Ihu Suka saki,Bash yace that girl?,Yace yeah,yanzu Ni kudi ne da zata canja Ni? Suka ce a'a,yace to Tace canja Ni Kawai zata Yi na dawo mutumin kirki,Tawaga yace Yarinyar da Bata da ko nonon kirki ga Yan Mata Nan suna rubibinka Amma Aunty Balaraba zata maka Haka?
Jibson yace Ni dama Sam ban yarda da ita ba,Kawai ka bamu Dama mu tozartata a garin Nan, Mashkoor yace sai Dana fada maka kayi hankali da Mata yanzu ka bamu Dama muci ubanta,Ahmad yace Kuna ji na? Suka ce ae,yace ku bar min case din Ni zanyi Handling dinsa sabo da matatace baza ku Shiga zancen ba ku barni da ita,Shuru sukayi suna jimami kawai suna Kora shaye shayensu.
Aamna kuwa kwana tayi tana Rusa Kuka ko gajiya Bata yi,Baba ma da yaji labarin yafi Jin tausayin Ahmad akan Aamna,lallashin duniya Aamna Taki hakura Sai Kiran Wayar Ahmad takeyi yaki dagawa,a daren ta kirashi yafi Sau dari,Daya gaji ma kashe wayar yayi gaba Daya.
Sharhi sharhi fans.
AsmaBaffa
10/26/21, 8:53 AM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
NA KUDI NE
DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR DA NOVEL DIN NAN.
DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
66-70
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
MAMU GALADIMA
BESTYNBEELAT
AISHA
MAMAN SAMHA
HAFSEE
Ranar Bai iya ko gyangyadi ba bare wani bacci Yana ta tunani,saman bed dinsa Kawaýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿi ya dawo ya kwanta shi kadai yasan irin radadin da yake ji a ransa,Aamna ma tana rike da waya Haka bata Yi bacci ba Haka gari ya waye,washe gari da safe ba yanda Mama batayi da ita ba akan taci abinci Amma Taki ci ko wanka Bata Yi ba sai kuka Kawai,Hijab ta zura ta tafi gidan Zuhra,tana Shiga gidan Zuhra tana mopping Aamna ta fada jikinta tare da fashewa da sabon kuka,Zuhra taji tausayinta Tace Aamna kiyi Hakuri Kar wani ciwon ya shigeki,Aamna tana kuka Tace Ni ya dawo, Taya Zan huce ya yafe min ya dawo?, Zuhra ta kalleta yanda dare daya ta firgice,Zama sukayi a saman kujera Zuhra ta Shiga lallashin Aamna da kyar ta samu ta daina kukan Amma duk da Haka idan ta Lula tunani sai sabon kuka.
Bangaren Ahmad kuwa Shaye shayen ma idan yayi baya Jin dadinsa ko kadan Haka ya hakura sannan Sallah Bai fasa zuwa masallacin ba,abokansa kuwa gaba Daya Suma sun tsaya cik sabo da halin da abokinsu ke ciki,suna ta tayashi bacin rai,barinsa suka Yi shi kadai sabo da kadaicin yake bukata,kwance yake shi kadai Yana tunanin mafita sai ga Jibson ya shigo tare da Siyama wacce taci shegen gayu,a saman kujera Suka Iske Ahmad Yana kwance Yana tunani duk ya fita a hayyacinsa,Jibson ya kalli abokinsa da tausayawa yace King gata fa Kawai ka so wannan tunda Aunty Balaraba ta ki ka,Ahmad fuskar Nan ba Rahma ya kalli Siyama yace Jibson Haka za ayi,Jibson ya fita abinsa ya rage daga Siyama sai Ahmad,tana ta faman karairaya tana fari da Ido,ta durkusa a gabansa Tace Ina sonka Ahmad,na Dade Ina kaunarka Matukar zaka so ni ba abinda bazan maka ba,har kaina Zan Iya mallaka maka,Ahmad kwata kwata hankalinsa baya jikinsa Haka Yace ba damuwa Ina sonki kinyi tashi ki tafi, gobe Jibi 10am kizo,Siyama farin ciki ya kamata harda godiya,Tsaki Yaja yace Jeki sai jibi,tashi tayi tana murna ta tafi.
Kamar Yanda yace Jibi sai ga Siyama 10am ta wani dau wanka duk ta matse jikinta ta zo,Ahmad ya fito sanye da Jallabiyya Suka fita a motarsa har bakin shagon Aamna lokacin Mama sun gaji da kukan Aamna gwara ma tazo shagon ko ta rage tunani,Aamna tana bakin shagon tare da Zuhra suna magana kawai taga motar Ahmad tayi parking a Bakin wajen,Fitowa yayi sai taga Siyama ta fito tare da rike Hannun Ahmad,har Gaban Aamna suka karaso ransa a bace ya kalli Aamna Yace kalli ya kika gani Yarinyar da tasa kika wulakantani kalle ta yanzu har gida take bina tana rokata akan na so ta,har gida take zuwa lokacin kina gidana take Neman na so ta,akanta kika min Haka to gashi roko na takeyi na sota,Siyama murna ta koma ciki Bata Yi zaton tona mata asiri zaiyi ba,Tace Honey ya Haka zaka Tona min asiri,Zuhra da Aamna Suka saki Baki galalala,Tsawa Ahmad ya dakawa Siyama yace ke dalla rufe Mana Baki,Baki da hankali amfani nayi da ke sabo da tana gadara kekawarta ce ta gari,kece me Bata shawara,kallon Aamna yayi yace Dan kince Baki so na cikin minti Daya zanyi mata kala kala Wanda zasu so ni,idan nayi Niyyar saurarar Mata cikin mintuna Kamar Riga Haka Zan na canja su,ke tunaninki har mace ce,Siyama ranta ya baci ta juya cike da borin kunya ta bar wajen sum sum.
Wata dalleliyar motar ce ta tsaya a jikin ta Ahmad,budurwa ce fara Yar gayu ta ko Ina tayi karshe ta karaso tare da tsayawa a Gaban Ahmad Tace Sweetheart kazo mu tafi motarka Zan Shiga kasa Musa ya maida min tawa ita a gidanka,Ahmad ya kalli Aamna yace kin gani idan kin kini cikin lokaci kankani Zan samu Wanda suka fiki komai,ya nuna Budurwar yace wannan idan Ilimi kike takama PhD ne da ita sannan me kudi ce ke gidanku ko Tyre ta mota Kuna da ita? Me kukeyi in Banda Siyar da citta,Ahmad Kamar Bai San Aamna ba Haka ya tsaya ya ci Mata mutunci tas sannan ya samu zuciyarsa tayi sanyi,Budurwar Yar gayu ita ce ta rike Hannun Ahmad suka tafi,Aamna tana tsaye sunyi mutuwar tsaye da Zuhra sai Hawaye da ya wankewa Aamna fuska,Kuka ta barke da shi me karfi lokacin da taga Ahmad sunja mota sun tafi,Zuhra Tace ya Miki kyau Aamna Kinga abinda nake fada Miki,Baki ji me yace Miki ba in a minute zai iya canja Wanda suka fiki kala kala,Mata rubibin irinsa sukeyi Kuma gaskiya ne,yanzu kalli dalleliyar Budurwar data ke like Masa,kalli kawar taki Siyama da kike takama da ita,itace ta Kai kanta tana rokonsa ya so ta,amma a gabanki me Tace? Aamna cikin kuka Tace Bazan yafewa Siyama ba,Kina gani Zuhra ya tafi gidansa da wannan kyakyawar Budurwar gidansa shike Nan kwana zasuyi tare,Zuhra Tace mene damuwarki tunda kince ba sonsa kike ba canja shi zakiyi,Aamna ta sake fashewa da sabon kuka Tace wallahi.....Zuhra....Ina sonsa......Ina....sonsa...I love him....I love him....Siyama ce take nuna min Illar auren me shaye shaye shi yasa zuciyata ta kasa tsayawa,to ai gashi ita yanzu ta nuna Miki iyakarki,tunda Dan shaye shaye ne shashasha Mene Zaki damu? Aamna da Matukar bala'i Tace Ahmad Dina ba shashasha bane ta ja tsaki tayi cikin Shagon tana ta uban kuka,Zuhra tana ta dariya ta bita ciki Tace to kiyi Hakuri Yana sonki har yanzu Bai daina ba ai kinfi ma wacce yazo da ita kyau,kin fita komai,Aamna Ido yayi jajir Tace gashi Nan ya tafi da ita gidansa,Ni wallahi komawa zanyi gidan Mijina duk Ni na cuci kaina,Zuhra tana ta dariya Tace wallahi karki koma yanzu yanda yake Fushi da ke kika je zai iya Miki Illa gwara ki Bari ya huce,Aamna Tace da abinda yake min ba gwara kullum ya dinga min Bulala Hamsim ba,Zuhra tana Dariya Tace au yanzu dukansa ma sonsa kikeyi?Aamna Tace ae dadinsa zanji Indai ya hakura to yayi ta duka na kullum har durkusawa zanyi na gode Masa.