← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 89

Sashe 72

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mashkoor shi Bai Sha wahala da Nafeesat dinsa ba sabo da tana da Dan shekarunta sannan Kuma Yar Malam ce akwai nutsuwa Tasha wahala Amma Bata Yi wani kuka ba.
Bash sai da suka Gama cin abincin Amarci da kaza sannan kowa yayi wanka da Brush Suka tada Sallar Nafeela raka'a Daya yayi ya sallame ya manta,Hafsat tace Baby raka'a Daya fa kayi yace Allah? tana Dariya tace wlh,yace tashi mu sake ya Kuma Jan sabuwa wannan karon yayi Raka'a biyu Amma sai yayi sujjada har uku,Sai da sukayi Sallama tace sujjada Uku fa kayi,Bash yace Ni bazan sake ba ta cika Inshaallah Allah zai karba Kawai yayi Addua duk ya rude,Tun ba a fara taba Hafsat ba ta fara Kiran Yaya Tawaganta,Bash ya rike Baki yace Haka zamuyi dake? Yanzu Hafsat Haka Zaki min ko Hannu ban rike ba? Hafsat tace ni wlh bana so na gaji bacci zanyi,Bash yace to Baki Isa ba yarinya kinyi kadan,uban kuturu yayi kadan,Bash ba boye boye yace Yayanki Yana can Yar wani shima yau ta shiga Uku Dole na ramawa Yar China a kanki,Hafsat ta fashe da kuka ta Mike tsaye a saman gadon Suka dinga zagaya daki Taki yarda,Bash yace gwara ma ki tsaya idan Zaki yini kwana zanyi ni,kullum ki dinga I love you Amma Baki San ma'anarta ba,ai yau ma'anar I love you Zan fassara Miki wallahi Dole sai na fassara Miki ita,Hafsat tace Amma kuka yaudare mu Baku fada Mana fassararta ba tun a waje ba kuka rufe mu,Kai Bash ya girgiza Yana dariya,sai da ya faki Idonta ya Mata caraf damka daya,Babu irin kukan da Hafsat bata Yi ba sai da muryarta ta dashe a yau kyar muryarta ke fita.
Ahmad Kuwa tsohon Hannu shi second Round ma yakeyi tuni anyi first yai gwangwajewa sukeyi da Aamnansa.

Yar China ta Tawaga tunda ya shigo Yar China ta ganshi da ledoji ta tuno ai kaji ne a ciki sai ta daina kukan tayi Shuru a cikin mayafinta take ta kallon Ledojin hannunsa,Zama yayi a gefenta cike da nutsuwa yace Amarya bakya laifi,Yar Dariya ta kamata ta kunshe abarta a Mayafi,Tawaga a hankali ya sa hannunsa tare da cire mayafin Yana murmushi itama murmushi tayi tare da rufe fuskarta da tafukan hannayenta,Dariya ma ta bashi yace me za mu fara a ciki muci abinci sai muyi wanka da Sallah ko me kike so a fara,Yar China ta tuno yanda aka biya Sadakinta tayi tsada da yawa tace yanda kace,Kallonta yayi tare da lumshe kyawawan idanuwansa,Tsaya tsaya a Haka Yaya kayi kyau tsaya na kalleka,Dariya yayi ba shiri,Yar China ta Bata Rai Tace ka kwafsa wlh,Hannunta ya rike Yana Wasa da yatsunta Yar China taji tsoro a ranta da wayo tace ai yau bacci kake ji ko? Ka gaji ma na sani,Tawaga yace sosai ma,Yar China ta Gama yarda da Tawaga,tace Malamin Islamiyyar mu da yaji za a min aure ya kirani ya dinga min Nasiha har da cewa wai duk wacce mijinta ya sata abu taki to ranar malaiku ne zasuyi ta tsine mata Wai hakane? Kasan Nifa kafi Malam a waje na,Tawaga Yana dariya yace Allah? Tace Allah ko wanne Malam ne ko Kabiru Gombe ne ba ruwana Indai Kai ka fada naka Zan dauka,Tawaga Rungume ta yayi yace I'm so Happy,Yar China Tace ai baka birge ba Yi min da yare na hausa irin wannan kalaman da yaren mutum sunfi shigarsa Tawaga Yana mamakin Yar Chinan tasa shi bai ma san ta Kai Haka ba.

Kajin ya bude musu da su lemuka Madara da sauran Fruits,Yar China ta leka Ledar tace lallai kana ji dani Allah yasa Kar na Haihu da wuri Yara suzo su dinga cinye Mana dadinmu,Tawaga yace ai da yawa za Ana siyowa nasu daban,Yar China tace to shike nan,Tawaga ya Shiga Bata a Baki Yar China tace laaa Haka na gani a wani film Nima to gashi nina ana bani a baki,Yana bata yana ci tambayarta yayi da Dadi? Yar China tace sosai ma ai dai dama Dan kar na Fadi wata magana ne kace Santi nakeyi shi yasa nayi shuru,Tawaga ya fuske yace Fadi bazan Miki Dariya ba,amma Iyallace tace irin kajin Nan daga Saudiya ake kawosu a jirgi,Tawaga yayi Dariya yasan Iyalle Kawai ta kalawa sharri Dan kar ace itace,Sai yace Zan tambayi Iyalle a waya,Nan take Yar China tace Kai dai ba Iyalleta ce ba nice na fada,Dariya sukayi ta taba gashinsa tace ku Yan gayu ne Yaya Ina sonka,Yace Nima haka amma Ni Yaya za'ayi ta ce min Kamar bani da gata ya furta da Kalar tausayi,Yar China Tace ka cika gaggawa Yaya Zan canja ne, Alright,sai da suka Gama ci ya maida komai kitchen,Ya kalli Yar China yace muje in Miki wanka,Yar China tace a garin gaba gaba nake da Zan tsaya zagadar a gabanka bada Ni ba Allah Ni zanyiwa kaina,ta Mike ta gudu Daya dakin Wanda yake a nata.

Sai da tayi wanka ta zabo wata purple night gown ta Kai cinya wata silk su Habiba ne suka ce ita zata saka,gashinta me Dan tsayi ta gyara Yana sheki,duk turarukan da akace ta shafa sai da tayi,Yar China a jikin mudubi ta kalli hakoranta tace fes,harda daukan wata sweet me kamshim mint tana tsotsa,Powder ta shafa sama sama harda lipgloss ta fito ras.
Katon Hijab ta maka har kasa ta koma dakinsa Wanda shi har ya saka Jallabiyya Yana jiranta a saman Sallaya,Sallah ya jasu tare da adduoi,ya Mata tambayoyi akan Addini ta bashi amsa dai dai yace to jeki kwanta,Yar China tace Kai fa? Yace zanzo ne akwai abinda Zan danyi,Fuska Yar China ta kwabe ta cire Hijab din ta Ajiye ai Tawaga Ido ya zaro yanda ta tsula kyau kasa dauke Idonsa yayi,jallabiyarsa ya cire daga shi sai boxers,Yar China tace Kai a Haka kake bacci tana cikin Bargo kanta ne a waje tana kallonsa,ae Kawai ya furta ya kashe wayoyinsa da light.

Yana Hawa bed din Yar China ta rumtse Ido tana Hasbiyallahu wa niimal wakil,Tawaga Yana jinta ta bashi dariya,a hankali ya matsa jikinta tuni jikin Yar China ya dauki rawa Karrrrr......a hankali yace Hira fa zamuyi,Dadi taji tace to muyi Hirar tafi ma Alheri.

To ki juyo Mana Muna facing juna Haka ake kwanciya Mata da Miji,Yar China ba musu ta juyo Yar Alawar da take Sha ma tuni tsoro yasa ta ajiyeta a bakinta bata tsotsa,Tawaga ya kalleta tare da Furta kinyi kyau Yar China tace kaima Haka,dama Yaya Ina so na tambayeka Yace Ina jinki,tace lokacin da kake kawo kannenka makarantar mu amma a lokacin kana Shan cocaine ko? Kai Dan Cocaine ne? Dariya Tawaga ya dinga yi yace wannan sharri Haka to Ni wlh Bamu taba ganin cocaine ba ma bare mu Sha,Kai ta jinjina tace Amma wata munafuka Yar Uwarmu lokacin an sa bikinmu Tace sunyi Bincike Kuna shaye shaye nace to ko madarar sukudayin kake Sha Ina son abina,kasan aure Dole sai an kawo Suka,Tawaga yace ki kyale zancen Nan gaba Zan Baki labarin dalilin da yasa ake Mana sharri,Yar China tace to,San min Alawar yace,Yar China ta gane me zaiyi tace to ta cuno Dan bakinta gaba tare da furta gashi Nan na rage maka Hanya,Dariya Tawaga yayi,Yar China Tace yanda ka biya sadakin Nan na Isa nace wani Abu,Tawaga jikinsa ya hade dana Yar China jikin Yar China ya fara rawa tace Kai kaga bana Jin tsoronka amma jikina rawa yake Yaya ko Nima harija ce ban sani ba?

AsmaBaffa
10/29/21, 7:45 PM - Buhainat: Ī)\Ī)\ DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\

NA KUDI NE

DUNIYA TA AAMNA is dedicated to Garba Butalawa family.

116-120

Official

By
AsmaBaffa

Page naki ne
UMMI DEEJAT

Sai nan gaba za a gane ai cewar Tawaga Yana murmushinsa,Yana kokarin Shafa gashinta tana ja da baya,Tawaga bai zafafa ba yace na gode tunda dama ba kaunata kikeyi ba,daga na dan tabaki sai fara guduwa Kamar wani dodo,baki yar China ta bude tare da furta Kai Yaya ni nace bana kaunarka? to hakan me yake nufi kefa kika ce duk abinda nake so zaki bani shine zaki karya alkawarin tun ba'a je ko Ina ba,munyi fada mun bata gaba daya, Yar China taji tsoro a ranta tace yanda ya biya sadaki me yawa ga gidana me kyau komai shi yayi amma bawan Allah na masa haka ai banyi halacci ba,yanda yake kula dani yana ji dani komai Yar Chinata komai yace Yar Chinata amma yau na Masa haka ai ba Yar halak bace ni, komai wahala dai nayi hakuri tunda dai a haka aka haifi kowa,Kawayenta ta tuna tace ga firdausi last year aka Mata aure amma har ta haihu Kuma itama haka aka mata, ae Mana Haka aka mata Kuma ta hakura gata da danta,Nan ga kawarmu Na'ima yar karama da ita aka Mata aure yau Na'ima itace da katon danta gashi ma yaron sabo da girmansa yafi karfinta idan ta daukeshi har rinjayarta yake duk kankanta irin ta Na'ima ta jure,ai tunda Na'ima ta tsallake Nima dole na iya jurewa yanda ma nake da girma Kawai na hakura,Tawaga yaga tana ta tunani yace me ya faru kike tunani haka? Yar China tace ba komai Yaya,Tawaga yace okay daga lokacin ya fara raba Yar China da kayan jikinta.

Shafa Yar China ya shigayi a hankali tana Jin wani iri a jikinta tayi Shuru a hankali yace My Angel Skin dinki tayi soft da yawa Dadi jikinki,Yar China muryarta na Dan rawa tace ai Iyalle tace tunda aka haifeni sai da nayi shekara Uku Ina tafiya dagwai dagwai ana min wanka da Sabulun salo dan Ghana,Tawaga Yana dariya yace kai amma Iyallen mu ta kyauta min,ai Ungozoman ce ta basu shawara shi yasa ka ganni haka fara haske na yaki dishewa duk Kuwa da irin gwagwarmayar dana Sha ta duniya, Tawaga ya jinjina Kai tare da furta Allah yayiwa wannan Ungozoma Albarka da ace na San Inda take kema idan kin Haihu sai na dakko ta ko Zan samu ta wanke min jaririna fes,Yar china da tausayi tace Allah sarki ta mutu tun last year,kaga goshi na Iyalle tace shi ake fara shafawa Sabulun shi yasa yake sheki,Tawaga ya fara daina ganewa ya fara nisa a sarrafa Yar China.
Chapter 72 · 0% Book details