Sashe 23
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka tafi yake masifa Yar wa na lalata da Za'a lalata min kanwa,Bana kallon Yar kowa shine za a kalli kanwata,ko Wannan Yarinyar da akace matata bana kallonta shine wani zaizo ya fara ayyana wani Abu a ransa a Kan kanwata.
Humaira da suka koma gida Bayan ya fita ta Bawa Aamna labari,Aamna Tace kwaya ce fa ke sashi wannan zafin zuciyar,Humaira Tace Aunty kina kokari Allah ya bada ladan Ibada,gashi gobe yace dole Zan koma ya zanyi, kiyi Hakuri ki tafi kawai,ai dole cewar Humaira,Haka kuwa washe gari 11pm ya Kai Humaira Airport ta koma lagos.
Yau ma kamar ko yaushe Jibson da sauran abokan Ahmad suna Palo suna kallon ball sai ga Siyama ta shigo,Aamna Tana kitchen tana girki ita tana mamakin yanda Siyama ke sintiri a gidanta,Fitowa tayi suka gaisa ta samu wuri ta zauna Aamna ta koma kitchen abinta,Jibson ne ya Sosa gashinsa ýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~me uban yawa Wanda ya Gama kone shi ya dawo fari irin na Yan Ball,yace gashin Nan nawa ya kamata na Dan rage shi naji kaikayi yake min,Ahmad ya kalli Siyama Fuska ba Annuri yace ke Sosa Masa gashinsa Mene amfaninki,Siyama ta Bude Baki kamar zata Yi kuka Tace Ni wallahi ba Yar Iska bace,Tsawa ya daka Mata Sosa Masa karki Bari na tashi,Siyama ta Mike jiki na rawa ta tsaya a Bayan Jibson ta nutsa yatsunta a sumarsa tana Sosa Masa,Ido ya lumshe yace shi yasa nake sonka Sarkin mu,Kaji wani Dadi da taushin Hannu,Aamna ce ta fito mamaki ya kasheta,Siyama ta kalleta Tace mijikin ne yace sai nayi ta karasa da Hawaye,Aamna Tace ke Kuma ga banza ko dalla cire hannunki,Ahmad yace tana cirewa ke Zaki Sosa Masa,wallahi baka Isa ba Kai din banza ta janye Siyama Tace na tafi gida,Siyama ta fice da sauri ta tafi,Jibson yace Aunty Balaraba me yasa kike Mana bakin ciki ne? Respect your self Jibson Ogan naku ma Bai Isa ba bare ku ta ja tsaki ta haura sama.
Washe gari Ahmad wani wankan Sugar ya dauka ya fito Yana wani tattala kafafu Yana Bouncing ga Uwar Gadara Mashkoor ne yazo da machine dinsa Quiln ya dauke shi tsabar basa jin Magana Ahmad baya ya juya ya hau machine ta baya sun hada baya da mashkoor Yana kallon baya shima me tukawa ya kalli gaba,Headphone ne a kunnensa Yana Jin wakar Shaggy da Sean Paul reggae music,Wani uban gudu Suka tsinkawa a Machine lokacin Aamna taje gidan Zuhra a Hanya suka hadu Mashkoor yace ai sai Aunty da karfi,Da kallo ta bi Ahmad irin zaman tijarar da yayi,Zaginta yayi da Hannu ganin tana kallonsa,Kanta ta dauke ta shiga Napep abin ma Dariya ya Bata.
Su kuwa Basu tsaya ko Ina ba sai a Bank,ya Shiga ciki masu bin layi kowa Matsawa yayi ya Basu waje Ganin rigima suke Nema,Wani Dan matashi waya ya dauka Yana kusa da Ahmad Yana waya da budurwarsa kasa kasa yace Baby zuciyata kullum Dake take bugawa,da ace Ana bude zuciya Dana Bude Miki Kinga tawa yanda sonki yake dankare a ciki,Ahmad Yana ji ya juyo da masifa yace to Dan Uwarka sai kaje Likita ya yanka maka kirnjin a gabanta ta gani,Wai kowa sai karya a gidan Uwar wa zuciyarka take bugawa da ita a ciki mutum ne zai Shiga zuciyar mutum ta buga da shi,Ina zuciya Yar karama zata dauki nauyin mutum zaka wani ce da ita take bugawa a ciki,da karfi yake magana ai kowa hankalinsa ya dawo kansu sai Dariya akeyi wani tsoho yace yaro kayi gaskiya wallahi wannan karyar ce ta shigo yanzu ta kalaman soyayya.
Tsaki Ahmad Yaja ya fitar da kudi masu yawa, wani yace bawan Allah ka Adana kudin Nan Kar ka hadu da Yan Iskan gari,Mashkoor Yana gefe yace ai mune da kanmu baka gani bane mune ai Yan iskan da kanmu a Nan,wa ya Isa ya zare Mana ido,aka Yi Shuru matar tana irgawa Ahmad kudi tana ajiyewa ya galla Mata Harara yace ke ni fa bana son Daudu Yar Daudu idan Baki iya aikinki ba wallahi na Kai kararki a koreki banza,Wai ke ma'aikaciyar Bank harda wani sa glass da Suit ke a dole kina samun salary,Yan Yara daku Kuna rainawa mutane wayo kuka sake kwanan bank Dinku tattalin arzikinsa zai durkushe mu daina Ajiyar kudi,Duk ma'aikatan sun San Ahmad Yana zuwa Yana musu tijara shi yasa Yana zuwa suke sallamarsa ya tafi,suna gamawa Mashkoor yayi wani Bouncing Suka juya Ahmad yace My man oya muje... muje....Yana wani Gadara,Wandonsa Daya sabulo ya danja kadan,Zasu fita kenan sai ga Aamna ta shigo itama zata ajiye kudi a bank,Ahmad ya kalleta Kamar ba matarsa zata wuce su ya riko Hannunta tare da sa damtsenta ya sakalo wuyanta yayi masifar kunyatata a mutane sai ayi Mata kallon karuwa,Fisgewa tayi ya dauke cak tare da Sabata a kafada yace Muje kudin cefanen kika taho ajiyewa bank Zaki tara? sabo da kar mutane suyi Mata kallon karuwa Tace Dan Allah ka ajiyeni Ina matarka Wai kullum sai kaci Zali na,kaje gida your food is ready, Ni ka ajiyeni wallahi,Ana kallo tana wutsil wutsil yayi waje da ita,Wasu suna cewa kanwarsa ce sabo da suna yanayin Kama sosai,wasu Kuma suce da gaske matarsa ce,wasu suce ko karuwarsu ce,Wani yace ai kuwa wannan zata Sha wahalar Zama da wannan bakin kadarar,wanne ubane Yana gani ya bawa wannan auren yarsa oho.
Wajen Machine suka fito,Kamar Yana da hankali shi ya fara Hawa machine din sannan ya Mata Tsawa yace hau,Haka ta hau bayansa Mashkoor ya fige su kamar zai tashi sama,ya dinga kwanto a titi Yana ratsa motoci sai ihu sukeyi Aamna tsoro ya kamata ta kankame Ahmad yace wallahi idan Baki sake Ni ba sai na jefo ki a tsakiyar kwalta,kin sakinsa tayi har suka kaita bakin gate yace sauka,ta sauka yace kina Wasa da Mummy ta kawoki Nan kina wani yawo anyhow,Aamna tayi banza da shi ta shiga gida,Bai Dade ba ya dawo ya Iske ta baje saman Kujera tana bacci,ruwa ya ebo a kitchen ya sheka Mata a Fuska ta tashi a firgice,Harara ta balla Masa ta Mike ta wuce Bedroom dinta tana saka ranar da zata bar gidansa domin ta gaji.
Garin Lagos Unguwar Masu hanu da shuni Mummy tana zaune Tare da Humaira a wani gida na ubansu Wanda idan ka kalli gidan ka kallo gidan Ahmad duk kyansa sai ka ganshi gidan talakawa,Humaira ce ta dauki waya Tace Mummy Bari na Kira Yaya naji,Ahmad ta shiga Kira Yana ganin Sis ya daga da sauri tare da furta sweety,Dariya Humaira tayi Tace Yayana ya kake yace Ina lafiya sis ya school,ai nayi Candy Wai ka manta na fada maka Yaya? congrat...Congrat Sis,Yaya Ina matarka? Zamuyi fada fa Ni nasan wata ne Kawai dai nasan Wacce Mummy ke so karki dameni Zan kashe wayata,Sorry Yaya ke ba Wani Yaya kauyanci ne karki Dora min tsufa da wuri wani Yaya,ki kirani Ahmad Dina sak ko King,Mene wani Yaya,ai girmamawa ne Yaya,bana son wani girmamawar mutane a wajena ke dalla Ware kiit ya kashe wayarsa Yana tsaki,Mummy ta kalli Humaira tace ai halin Ahmad sai shi na rasa inda ya gado halin Nan,Allah ya kyauta.
Faratan Ahmad sun Kara tsayi sosai,Aamna tana zaune a Palo Yana kwance ta juyo ta kalle shi,Fuska ya Murtuke,Kallonsa ta sake Yi tana kasa a zaune ta jingina da kujerar da yake kwance,kanta ya dafe tare da Danna kanta kasa,Kara ta saki ya fisge dankwalin Atamfarta ya zabga Mata duka dashi,layun Dake kanta ya kalla ya saki Dariya yace nasan na fiki daraja a wajen Allah duk Iskanci na,ke shirka kikeyi yarinya duk Sallar da kike Yi ba a karba,munafukar banza kullum Sallah da karatun Qur'ani Ashe wurin bokaye kike zuwa,shi yasa Allah ya hadaki aure Dani ya daura Miki kaddarar Zama da me cin ubanki,Allah ne yasan irin Barnar da kike yi,Ni duk Iskanci na bana zuwa wajen boka,bana daura guru da Laya,Yan Iska irinku ne masu yiwa Miji Miya da jinjin Haila,fada min ke wanne kikeyi? Aamna Tace Ni wallahi bana zuwa wajen malam,karya kike munafuka,Ni nasan ba Banza Mummy ta auro min ke ba,kin shiga Uku kuwa ke da Jin dadi sai dai ki gani a makwafta,Aamna tayi Mukus ta Mike tare da cire layun gaba Daya ta yaye Hannunta ta Ware gurunta,ta daga rigarta ta zaro na Hips,Baki Ahmad ya bude yace kin Shiga uku,Uku ma sau dubu kika shiga,Ni ba ruwana da tsafinki ki maida abinki kece Zaki ga ba daidai ba a duniya,Zuciyarki ba Allah oh a Haka Shuru Shuru Dake sai daukan carbi da sallah,Ana karatun Qur'ani Ashe duk bana tsoron Allah bane,asubar fari za a jiyo muryarki har makwafta ya makale Murya tare da gwada Muryar Aamna yanda take karatu Wai Allazikhalakhal samawati wal'ard.....Ashe bana tsoron Allah bane wallahi sai Allah ya tambayeki.
Aamna tayi Mukus yace ai dole kiyi Shuru ki kalleni kice me? Watarana sai Allah ya Toni asirinki.
Dariya Aamna take Yi ta fara warware layun a gabansa da gurun,ya kalli takardar me Rubutu yace ga harafin A'lif da Hya'un can Wato Sunana kenan Ahmad gashi can na gani,Aamna ta tattara ta kone komai,yace a banza yarinya Yar bori mutuniyar banza,Harararsa tayi ya Mike ya bita zai daketa tayi daki da gudu Yace ki dake Ni ki hanani kuka ki min asiri in gani da Ido na ki dawo Kuma ki harareni Ni ban harareki ba sai ke,Zaki fito ne.