← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 89

Sashe 31

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahmad dakin Aamna ya Shiga Wanda ta bari,cikin kayanta data Bari ya zabo wani Mayafi Baki ya fito Palo wajen Mashkoor tare da jefa mayafin a jikin Mashkoor yace Man tashi ka yafa mayafin Nan za mu gwada practical akan yanda Zan furtawa Aamna me nake ji game da ita,yanzu ka yafa mayafin Nan Kaine a matsayin Aamna Ni Kuma Zan zo na gwada ya zan bullo Mata idan naje, Mashkoor ya dinga dariya harda buga kafa,ya Mike yayi Rolling da mayafin Aamna ya taho Yana yanga tare da wani shanye Hannu,a Gaban Ahmad ya tsaya tare da Yi Masa fari da Ido ya wani tsotsi lips yace Hey.....harda rike hips da Hannu Daya yanda Mata ke Yi,Ahmad Dariya ta kamashi shima ya kalli Mashkoor yace to ai Ni gemunka ne idan na kalla Taya Zan maka magana Ina ganin gemu dalla jiba Muscle dinka damatsa na maza,jiki Kamar katako, Mashkoor ya sake makale Murya Yana fari da Ido yace Dan Allah kayi mu gwada ai Kawai Kamar shooting Film ne Oya fara Mana nine Aamna gani.

Ahmad Yana daga zaune ya fara magana Kamar zaiyi kuka,Baby Idan na ganki zuciyata wani Dancing take min,Idan kika min murmushi kuwa har wani Rawar galala zuciyata take min,Sannan Ni sai naji Ina shakkar Yi Miki magan....da sauri Mashkoor ya dakatar da shi yace dalla Haka zaka Yi lallai zata Raina ka Haka maza ke magana wani gadangatsai Taya zaka burgeta oya canja salo Action.....Ahmad yayi Gyaran Murya tare da gyarawa ya kalli Mashkoor zai fara magana sai ya sheke da dariya yace wallahi idan na kalli Damatsanka hankalina Bai kwanciya bana kallonka a Aamna ga gemu da saje haba,Kayi sauri Dan Allah wannan fa Kamar Film ne gwada Ina jiranka Mashkoor ya furta Yana wani Fari da Ido Yana karairaya Kamar Dan Daudu,Ahmad mikewa yayi tsaye yace Ni bazan iya ba kallonka nakeyi wani Gardin banza dalla bani ya fisge mayafin daga jikin Mashkoor tare da ajiyewa a gefensa, Mashkoor yace kaga matarka ce fa ka daina wannan abin ka fadawa Mummy ta fadawa Aamna ta dawo gidanka kaga shike Nan.

Ahmad yace baka da hankali Nifa ba Wai wani mu zauna tare ko wani Sex ba,ya za ayi na birgeta,ya za ayi tasan me nakeji a Raina game da ita shine Kawai dawowarta gidana ba shine mafita ba,Ni ba wannan nake so ba,Dan dawowarta ai ba matsala bane Kawai Ni ka Gane nufi na,idan ta San halin da nake ciki Nan gaba Sanda taga tana so sai ta dawo gidana Ni wannan ba shine damuwa ta, Mashkoor yace Amma sai kayi ta wahalar da kanka kana tsallaka musu gida,Kai banza ne bana so ajina ya zube ta Gane Ina son na kalleta ko wani Abu,ai abin sai da dabara cewar Ahmad.

Da dare 9pm Ahmad suka Isa gidan su Aamna Mashkoor Yana jiransa a can bayan gidan,Wai shi lallai Bai so Aamna ta Gane Yana son ganinta sai dai ya kalle ta a boye.

Sharhi

AsmaBaffa
10/26/21, 8:53 AM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\

51-55

KARSHEN FREE PAGE

DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.

NA KUDI NE

MASU SHIGA GROUP DARI BIYU 200 NE

ACCOUNT NUMBER
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD
GTBANK

MASU TURA KATIN MTN KO VTU GA NUMBER
08033933642

YAN NIGER KU NEMI WANNAN NUMBER
+227 90 79 59 39

Official

By
AsmaBaffa

Kinfi karfin page
NAFEE
Allah ya bar kauna

Page naku ne

MAMU GALADIMA
AYUSHEE
MOM PAPI AND ALAMEEN
OUM ABULKHAIR
HAUWANCY COOL LIFE
S.Y.SAGAGI
RA'AYYS
I HAFSAT
UMMY MANGA
MAMAN ARFAT
MAMAN YASIR
M DEWU
HAUWA A CHINDO
HALIMA

GODIYA TA MUSAMMAN

DIYAR KATIBI
UMMIN HIBBAH
UMMA KHURSUM
ASMAU YUSUF
UMMIN DEEJAT
BESTYNBEELAT

Yau Baba Bai dawo da wuri ba,Aamna Kuma dawowarta kenan daga gidan Zuhra Mama Tace tazo ta tayata dafawa Baba abinci,ko hutawa Bata Yi ba ta shiga wajen Mama a kitchen suna girki,ta Kofar gate Ahmad ya shigo gidan,ta windown kitchen ya leko dai dai lokacin Mama ta dago kanta sama Kawai Harshen Ahmad ta gani ya Mata gwalo ya bace.

Amma Bata San shi bane Tace Kinga kamar Harshen mutum ta window ya min gwalo ya bace Aamna,Aamna ta sheke da dariya Tace wallahi Mama yanar Ido ta Kamaki sai munje asibiti an duba idonki,Mama ta dage ita fa sosai taga Harshen mutum,Aamna ce ta maida abin Dariya shi yasa Mama ta hakura Kawai, shi kuwa ya gansu a kitchen ai ta Kofar Palo ya shigo a hankali ya shige Dakin Aamna,bed din Aamna wani me kyau ne na karfe irin na kasar waje Dan madaidaici Amma kasan bed din Yana da tsayi mutum zai iya Shiga kasan Bed din ya buya gashi ta gyara bed din ta saki bedsheet har Yana taba kasa ma'ana ko mene a kasan Bed din baza a iya gani ba,lekawa Ahmad yayi ya kuwa shige ciki ya kwanta abinsa,Bai Dade ba Aamna ta shigo dakin tare da dannawa kofarta key,Abincinta ta Ajiye a plate da ruwa harda lemo mirinda,ganin ba kowa a dakin ta kulle ko Ina sai ta hau tube kaya,dama dabiarta ce idan ta kulle Kofa ta dinga tubewa daga ita sai pant ba komai a jikinta,Ahmad yace yau ma idona zai samu Karin karfin gani Ni da ciwon Ido haihata haihata ya Dan leko ta kasa,Baki ya bude ganin Aamna da pad a jikinta da Alama period takeyi,Yana kallo ta dakko wata pad din da bakar Leda ta shige toilet sabo da Gadarar ba kowa ga towel a Hannunta Amma Taki daurawa ta tafi da shi a hannu.

Fitowa Ahmad yayi ya Bude plate din yaga rice and stew da Naman rago yanka Uku sai salat a gefe,yace da a gidana ne sai kinci nama kin koshi duk Loma Daya sai kin hada da yankan nama,Sorry My world ya rufe Mata tare da komawa kasan bed,ta Dade tana wanka kafin ta fito tana goge jikinta ta fara shafa lotion ta cire guntun Towel din tana ta shafe jikinta,Ahmad Idonsa Yana waje ya leko yace sunanki me Tinjim daga yau,sai data Gama sannan ta saka Riga da wando na bacci masu laushi ta zauna ta tare da fara cin abincinta da mamaki yaga ta cinye tas ta shanye lemo da ruwa,a hankali yace Allah yasa Ina da kudi Zan iya ci dake Amma da talaka kika aura ai ke Kam shikenan sai dai Gomnati ta kawo dauki, Popcorn yaga ta dakko a wani katon Bowl ta Ajiye a gefen bed ta kwanta tana latsa Wayarta tana ci a hankali,idan ta eba ta cire Hannunta tana can tana Danna waya sai ya zuro Hannu ya eba ya cinye a kasan Bed, suna Haka taga wayam Wai har ya Kare,Aamna ta dinga mamakin kanta Wai har ta cinye popcorn din,ta kashe Wayarta tare da kashe light ta kwanta tana adduoi kafin ta Gama Adduar bacci ya kwashe ta.

Sai da ya tabbatar baccinta yayi nauyi sannan ya fito a hankali da Dan hasken wayarsa yayi amfani tare da Kare Mata kallo,Aamna ta baje a saman Bed,cinyoyinta Suka tafi da hankalinsa Hannu yasa tare da shafa su a hankali yanda baza ta tashi ba,motsi tayi kadan tare da sake wangale su,Ido ya Kura musu yasa Hannun ya janye rigarta sama sosai ya kallesu son ransa, ganin kamar zata farka sai ya daina, Kansa ya duka a saitin kirjinta tare da kwantar da Kansa a Kirjinta yaji wani laushi sai ya lumshe Ido Nan take yaji ya fara Jin bacci,da sauri ya tashi Jin ta hada zufa sosai sabo da Rashin wuta bare a kunna fanka,Mifici ya gani a can gefen bed din nata,Dauka yayi a hankali ya shiga yiwa Aamna fifita ba ji ba gani Kamar me jinya a gadon asibiti,Aamna cikin bacci taji Iska me Dadi tana Ratsata ta sake gyara kwanciya tare da Jan numfashi me Dadi,Murmushi yayi yaci gaba da Mata fifita sai da Hannunsa ya gaji sannan yaga Kamar zata farka sai ya ajiye mificin ya lallaba ya bude Kofar a hankali ya fita Allah yasa Bata farka ba Kuma Bai hadu da kowa ba har ya bar gidan, Mashkoor Yana ta uban jira ya hauro ya fito Suka tafi gida.

Hannu Dayan Wanda ya shafa Cinyar Aamna sai Ahmad ya daga shi sama kada ya daina amfani da shi Kamar Wanda aka yiwa lallen Sallah,Mashkoor yace lafiya Wai me ya samu Hannun rauni kaji ne?yace ai wannan Hannu yau ya Zama special bazan na aiki da shi ba,Kai ko Gaisawa da maza bazai Yi ba sabo da jikin Aamna Yana makale a jikin hannun Nan, Mashkoor yace ka shiga Uku wallahi king.

Bayan Kwana uku Siyama ce ta Kira Aamna lokacin Aamna tana shago Tace gani Nan zanzo Miki Ziyara,da murna Aamna Tace to sai kinzo,15mnt da yin wayarsu Ahmad yazo sanye cikin 3qutr da t-shirt hannunsa dauke da wata katuwar leda baka,Murmushi Aamna ta saki tare da Furta Sannu da zuwa,jajayen lips dinsa ya turo gaba da shagwaba,Ledar ya kawo gabanta tare da ajiyewa ta Bude yaga kifi tarwada da yawan gaske,murmushi ta saki tare da Kallonsa Tace yanzu baka manta ba Ashe Kuma ma ai Rannan ka Aiko Mashkoor ya kawo min kifin harda kaji da yawa fa,Ba kince kina sonsa ba? Ae ta furta yace to ai shine na kawo Miki,Kuma kaji ai Naga a gidan Baba bakya cin nama kina koshi shi yasa duk sai ramewa kike Yi,Dariya Aamna tayi Tace Ni bana son sharri duk kibar Dana yi,Kallonta ya tsaya Yana Yi har ta Gama dariyar,ke komai naki Dariya Wai Ina rashin kunyarki tayi ne da surutunki? a baya masifa kike min da Shishigi me yasa yanzu kika daina? Aamna kanta ta danga sama tayi fari da Ido Ahmad a ransa yace Mashaallah ko iya wannan aka barni da shi ya isheni farin ciki na sati Guda idan na tuna shi.
Chapter 31 · 0% Book details