← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 89

Sashe 74

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki dauka wannan kaddararki ce Kuma ba rabon Faisal bace Kuma ba rabon Ahmad ba, ke Rabon Hashimu ce,ya Dade Yana sonki dama Allah ne ya amsa Masa adduarsa,karki Yi zaton Hashimu dan Yana sana'ar gini Wai kinfi karfinsa ko Bai dace da ke ba,Allah zai iya azurta shi Rana daya, gashi Yana da NCE dinsa baki san me zai Zama ba,wallahi Hashimun da kike rainawa sai yazo yafi su Ahmad kudi Baki sani ba,sannan shi din duk Wanda ya kalleshi ya kalli Faisal yasan Hashimu yafi Faisal kyau da kyan diri Kawai haske Faisal zai nuna Masa amma Hashimu yaro ne me tsafta Dan gayu ga iya Muamula ga hakuri,kiyi Hakuri da zabin Allah,karki kalli Wai kin yaudari Faisal shi yasa yayi kudi Kuma ya samu wata ko wani Abu ba Haka bane Kawai ke ba rabonsa bace Allah yayi hakan Kuma Inshaallah Watarana sai kinzo kina murna,komai na Allah dai dai ne Kuma shine zabin Alkhairi,ki daina damuwa ki saki jikinki ki so mijinki shawara ce na baki a matsayinki na yata kawar Aamna.

Mama tace wlh Haka ne ban taba sanin Baban Zuhra kana da Ilimi Haka ba sai yau,Baba yace to algunguma kwance min zani a kasuwa,Siyama ta Kama Dariya dama ta Saba da fadan su Baba tasan komai, Siyama taji Dadi da sanyin nasihar Baba yanzu sai taji bata da damuwa ko kadan ita kanta tasan Hashim yafi Faisal kyau da gayu ma Kawai dan baida farcen susa ne,a kasar nan Kuma yanzu an tsani talaka musamman me sana'ar karfi,Indai akace yau sana'ar karfi kakeyi kana cin halak da guminka Mata Basu damu da mutum ba shi ba kowa bane sai dai ya nemi me saukin gata irinsu ne kalarsu Wanda sau tari irinsu sune na garin ma Amma Ina masu Aiki a office ake nema masu ci da biro ko da kuwa Haram ne babu matsala indai da kudi da mota to fa ka Gama da mata,ko auren mace kayi sai tayi ta maka ladabi sai abinda kace sabo da kana da Naira,idan Kuwa baka da shi to Kare ma ya fika daraja.
Siyama cike da kwarin gwiwa ta koma gida tana shiri da Yamma taje gidan Aamna.

Bangaren angwaye Kuwa Jibson bai bude bangarensa ba ko daya,Dangin Amarya sunzo kawo wasu kayanta bugun duniya yanaji yaki budewa Yana makale da Sameera tunda sukayi wanka breakfast ma tare Suka Yi abinsu,dole sai wajen Aamna Suka je Suka bata idan sun bude ta basu, Mashkoor ma shine da Kansa yayiwa Nafeesat dinsa girki tana ta shagwaba,Hafsat Kam ita Kuwa daga gidan su bash aka kawo,Kanwar bash ta danna door bell Yana budewa ya karba yace ki gaida Ummi ya rufe garam sabo da Bai so suga Hafsat tana can Idonta ya kumbura luhu luhu lallabata yake Yi, Humaira Yar Madara ita da kuka tayi bacci da Kuma kuka ta farka har ya Mata wanka Suka Yi Sallah tana Hawaye,ko baccin data koma Ajiyar zuciya takeyi har 11pm Suka tashi ya sake gasa ta ya Mata wanka Brown ya shiryata da Kansa har kwalliya ya Mata amma kuka yasa ta bata kwalliyar ita sai dai a Kira Mata Ahmad,a haukarta ma da Mummy zata Kira ya kwace wayoyin tare da boye su,Oga Tawaga Kuwa har after 11am basu tashi ba Yar China tunda ta farka ta canja kwanciya tayi goho a Kan gadon a haka take ta bacci Wai tafi Jin sauki sauki.

Aamna da gogan tsofaffin hanu da asubar ma Basu hakura ba sai da suka sake gwangwajewa,da wuri 11:30am Aamna ta Kira wayar Sameera tace abinci me za a dafa? Tace ai ita ta fara girki ma karta kawo musu komai,Ahmad yace to fa Kira min Brown please naji lafiyar kanwata,Wayarsa ta dauka ta Kira Brown Yana dagawa suka gaisa ta mikawa Ahmad kukan Humaira ya fara jiyowa,Ahmad yace ango me za a kawo muku? Shima Brown yace ai Ni nayi da kaina,Humaira ce tun jiya nake fama da ita abincin ma taki ci,bani ita Ahmad yace,da sauri ta karbi Wayar tayi tunanin ma lallashinta zaiyi ai sai masifa da bala'i Dan Ubanki ke kadai ce mace wallahi idan nazo baki daina ba saina tattakaki ya dinga cin uban Humaira,Brown ya fisge Wayar yace wanne irin wulakanci ne wannan zaka dinga yiwa matata masifa Kai waye yayiwa taka aikin banza ya kashe wayar,Humaira taji fada kuwa sai ta daina dama can shagwaba ce Wai ita Yar madara,ta daina kukan amma bata kula Brown sai da taji yace zai je ya taho da King sannan ta dawo dai dai.

Ahmad Kuwa Aamnansa ya Rungume Yana dariya yace su Yar China Kawai Zaki kaiwa abinci itace yarinya,Aamna tayi Dariya tana sake kankame shi tace ai nasan Tawaga Yana can Yana Shan bala'in Yarinyar nan ya Shiga Uku zai Sha kuka,Aamna bata San Yar China tafi kowa juriya ba,lokacin Yar China tayi karyar gasa jikinta Tawaga kin yarda yayi ya dauke ta da Kansa yaje ta Sha ruwan zafi kuwa ba ji ba gani,Kuma taji Dadin jikinta sosai sai dai taji zafi harda kuka,wanka ya Mata sosai, itama tace kawo na maka Yaya?Sabulu ya bata Yar China tace ka min tsayi fa tsuguna Yana ta dariya Yar China harda sa soso Kamar wani danta ta Masa wanka,yace an Gama? Tace sabi Daya fa tal sai nayi maka sabi Uku,Haka tayi ta yi,tace daga hannu,ya daga ba musu ta dinga wanke Hammata tace yaro baya fita sai kyuya Dariya ta bawa Tawaga matuka ya dauke cak suka dinga nishadi,tace zaka fama min ciwo,a hankali ya ajiyeta a Haka suka karasa suka fito ya dato a Towel,Wayarsa ya dauka yaga Kiran Ahmad,bin Kiran yayi Yana yiwa Yar China chakulkuli da Daya Hannun tana ta dariya tana guduwa a saman bed,dariyar Yar China suka fara ji,ba shiri Aamna da Ahmad Suka kalli juna da mamaki,Abinci fa? Ahmad ya tambaya,Tawaga yace a kawo Mana Ni kasan bana girki ita kuma ba yanzu zata fara ba,Ahmad yace Dan Iska,Dariya sukayi ya kashe wayar,ya kalli Aamna yace kinji da kunnenki wannan Yarinyar zakakura ce,yunwa nake ji muje na tayaki please a Kai musu Nima na ci..
Lafiyayyen Kari Aamna ta hada ta bar musu nasu Ahmad Kuma ya bawa me kula da garden ya Kai part din Tawaga a wani basket.

Aamna Kuwa tana saman cinyar king dinta a Haka suke cin abincin cike da so da kauna suna nishadi,Aamna tace Amma yau ba inda zaku fita tunda an gama biki ko? Dole Zan fita su Mummy suna shirye shiryen komawa ga Saddeeq da matarsa Su yau zasu wuce ya kamata muyi Sallama,Zan rakaka My King,no yawon yayi yawa haka My world ki zauna ki dan leka wajen Amaren da Yamma sai dare Zan dawo,Fuska ta Bata cike da shagwaba tace yanzu har sai dare Kuma kace bazan bika ba? Kin fiye rigima Daddy ne ma fa zai bani wani Aiki kin San su Jibson suna Gama Amarci zamu fara Aiki Kuma Daddy yace dole na fara zuwa Office kafin su,Aamna cike da tausayi tace Ina tausayawa kaina yanzu shike Nan sai wurin dare Zan dinga ganinka? Kuma ka fita tun 8am ko 9am? Ahmad yace sosai ma Watarana ma Haka zamu dinga tafiye tafiye kasashe,Aamna Hawaye ya zubo Mata tace wlh ni bazan iya Zama Ni kadai ba ba sai ka dinga tafiya Dani ,Ahmad yace dama duk inda tafiya ta kamani ta kwana ai da ke Zan tafi,Suma da matansu zasu na tafiya su Bash,Sai lokacin Aamna ta saki ranta,Hawayen nata ya shiga lashe mata daga Nan suka fara kissing juna Kamar mayu yace muje muyi wanka Zan fita ne ya furta tare da Daukanta cak Suka haura sama abinsu cike da kaunar juna.

Yar China ta gama shafa lotion tana zaune a Gaban mirror daure da guntun towel Wanda Ya Dan zame daga Kirjinta
ana ganin rabin Boobs dinta masu kyau,Tawaga ya dawo gabanta Yana ta janta da Hira amma Idonsa Yana Kan Kirjinta Yana ta kallonsu kamar maye,ita Kuma Sarkin surutun bata kula ba sai da taji Yana bata amsa da Uhm...uhm-uhm..ta kalle shi sai taga Kirjinta yake kallo hankalinsa ma gaba Daya Yana wajen,Yar China tace Yaya Kai daka biya Sadaki irin Muguntar da ka min jiya ai da iya kallo ne da yafi Indai baza ka Kuma Yi min Muguntar Nan ba to Zan na Bude maka kana kallo,Tawaga yaji ya samu sabon dabara da sauri yace ae bazan sake ba na daina ma gaba Daya gwara kallon nafi Jin dadinsa a Haka ma Sai na kawo ya isheni,Yar China taji Dadi tace to Shikenan Indai kallo ne kayi ta kalla ko yaushe tunda ka daina min me zafi,Da sauri Tagawa yace ae Kamar tsohon maye yasa hannu ya sauke Towel din kasa Yar China taci gaba da kwalliyarta tace kayi ta kalla fa abinka karka dawo kace me zafin zaka min tunda na hanaka kallo,kayi ta kalla ai kabiya sadakinka,Tawaga sai saurin daga Kai Yana ae-ae,Yace to Tabawa fa? ah Indai baza ka barbada min wannan gishirin ba kayi ta tabawa ma,ya sake tambaya kissing fa? Romancing dai? Yar China tace Feel free da wannan Indai ba barbada gishiri to komai ma kayi Zan yarda.

Tawaga ya dinga Murna ji yake kamar ya tashi ya taka rawa baiyi zaton zata Bari ko yatsa ya rike Mata ba,akwatuna ta nuna Masa tace me Zafin? zabo kayan da kake so na saka maka,Tawaga Yana dariya yace Jiya kika ce min nine me Sanyin yanzu Kuma kin canja,Tace yo wani sanyi naji da Kai jiya ba zafi ka bani ba Haka Kawai sai nace maka me sanyin ka godewa Allah bance maka me tafasa ba ma,wata atamfa data birge shi a lefen Daya hada ita ya zabo Mata dinkin Riga da skert me kyau na zamanin gaske yace su zata saka.
Chapter 74 · 0% Book details