← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 89

Sashe 78

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yar China Kuwa ganin Tawaga ya kawo wata hanta me ruwa tace Kai Kuna kaunar junanku Haka Ahmad ya sake siyo mana abin dasi, to bani da cin kayanku ba masifa kazo kace zaka Kara bada min gishiri irin na jiya,Dariya Tawaga yayi yace nifa yau bance Zan Miki komai ba wlh kici idan kina so ba abinda Zan Miki bacci zamuyi,Yar China Tace Hmm ai yanzu maganarka Tawagana gwara ta gizo da koki,na tsorata da Kai,Tawaga Yana dariya sanye da kayan baccinsu farare color daya yace kici mu kwanta na gaji,Yar China kadan taci Tace da safe nayi warming dinsa muci,Brush tayi ta haura saman bed kusa da Tawaga tana cewa Allah ka tsareni da Tawaga cikin dare Ya Allah karka Bari Tawaga ya kawo min hari,Allah kasa idan bacci ya kwashe shi sai Rana ta fito zai farka, Tawaga Yana jinta Yana dariya ta Gama karanta su Ayayul kursiyyunta ta kwanta,taji Kuma Yana lalubeta,tace Dan darajar Allah kayi hakuri har naji sauki wajen Nan yanda ka Masa Allah Kamar bera yabi ta Kan gari duk ka gwigwiye,nace ba abinda Zan Miki Kawai dai kin San bazan iya barinki ban taba komai bai,irin wannan baiwa Haka ya Furta tare da daura hannayensa Biyu a Boobs dinta Yana shafawa bayan ya rabata da Yar rigar tata,Yar China tace wayyo a hankali,yace Lafiya? Yar China ta Dan matsa gaba daga jikinsa tace abar Nan Taku Bata da Amana ko kadan naji ta canja yanayi tayi fushi,Dariya yayi yasan dama abinda take Jin tsoro kenan.
Birkitota yayi Kansa ta kwanta a jikinsa gaba daya ya lalubi bakinta Yana tsotsa,Yar China tace Kai jama'a wannan Amarci da wahala yake,da Rana da dare ba lokacin banza,gaba Daya skin Dina ta koma ja tsabar murjeta da akeyi,Tawaga Ina rabaka da Zama Hariji tam,Yana dariya yace ai kema itace Kinga mun Zama Daya,a Iya jiya da yau kadai ka lashe sadakinka ,Zaki zo kina Nema na Miki da kanki Hajiyata,Yar China tace ban maka musu ba na fara gano kamshin gaskiya, na gano gaba akwai show Babba on the Bed,Yana lailaya Yar China Yana janta da surutu tana ta bashi dariya ba'a kada ita a magana.

AsmaBaffa
10/29/21, 7:45 PM - Buhainat: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\

NA KUDI NE

DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.

126-230

Official

By
AsmaBaffa

Page naki ne

NICE GIRL

Har ta fara bacci Yar China ta farka tace Kun kusa girma zaku Zama Baba Aamna ciki ne da ita,Tawaga yace ke bana son karya a Ina kika sani? Ko Ahmad to Bai Sani ba sabo da Indai ya sani sai mun sani,Yar China tace da kaina na gano,Iyalle ta koya min yanda ake Gane me ciki ko na Yan satikai ne,shirme Tawaga ya dauki abin yace to muyi bacci Allah Raba lafiya,Yar China tace baka yarda ba?na yarda mana,a Haka bacci ya kwashe su yayinda Aamna shi Sam ta hanashi bacci da taunar Atile,suna Dan kwance tace ka tashi kenan? Uhm Kawai ya furta,Aamna tace na dameka ko? Ahmad yace na rasa abinda ya Shiga kanki My world ni baki taba min Haka ba,hirarsu suke yi tace My King yace naam? Yatsanta take Masa Zane a kirjinsa a hankali cike da kissa tace...

Alfarma nake Nema a wajenka idan zaka min,nasan Inshaallah ma baza ka kasa Yi min ba,Ahmad yace Ina jinki,Kasan Siyama yau tazo fa,yace Alfarma so kike na auro Miki ita ku Zama kishiyoyi ko me? Aamna ta Duke shi a kirji tana Dariya tace Allah ya kiyaye ta Kai Hannunta Kan sandar girma tana cewa bana kaunar Sharing dinta da kowa sai kaddara My King ka daina kawo min wannan zancen, Alright ya furta Yana dariya to me kike so nayi Mata? Aamna ta bashi labarin Auren Siyama da Hashim sannan tace Dan Allah tunda Nan gaba zaku ebi ma'aikata a company Dinku NCE ce da shi Dan Allah Babyna ka dauke shi Aiki sabo da Allah,mutum ne me Amana da hakuri,Ahmad Shuru yayi,Tace Please Dan Ni zaka Yi,Ni nace ka min Alfarma tace na Nema,idan kayi min ni kayiwa kaji please ta karasa da shagwaba,numfashi ya sauke yace My world Yarinyar Nan ba Yar mutunci bace ki duba fa Ni fa Ahmad dinki guda your king tace tana so common My life sai kace bakya so na,Ni nayi Fushi ma Kawai bakya so na bakya kishi na,wannan neman Alfarmar ya jawo Miki na gano ba kishi na kikeyi ba,wannan Yar banzar Yarinyar kin San Kuwa irin farin da ta dinga min,idan kika Shiga kitchen ta dinga bankaro min kirji tana zazzago min wuyan rigarta,Aamna tace Yar Iska matsiyaciya Ina can ban sani ba,Ahmad yace hmm Ina fada Miki har tallafo Kirjinta takeyi min,da badan Ni Allah yasa nace sai ke ba,zuciyata Bata taba son kowa ba sai ke,bana sha'awar kowa sai ke da tuni kinji kida magwan,ai ko Malam ne ta dinga Masa abinda ta min sai ya manta da karatunsa,Aamna tace yanzu da baka so na da yawa da shike Nan sai ka so ta? Ahmad yace ai tuni ma Zan karba,Dan Adam ne fa zuciya ce Bata da kashi,yanda a lokacin ma ba Wani tsoron Allah ne Dani ba lokacin Ina shaye shaye ai sai dai Kuma kiyi kuka ki hakura to Allah ya taimakeki bana layin Mata ni,ki kiyayi kawaye wlh maza su ba kowanne aboki ne ke canja su ba amma Mata ba Uwar da kuka Iya sai gulma da cin Amana.

Ni dai kayi min Alfarma kaji...ta karasa zata Yi kuka,it's okay zanyi Inshaallah Zan dauke shi Aiki sannan za sa shi a inda zai samu Albashi me tsoka Inshaallah ki dauka anyi an gama but sabo da ke ba Dan ita ba,Rungume shi tayi tana murna tace thank you King,I love you tare da hade fuskarta da tasa,Tace gobe su Mummy zasu koma yaushe zamuje Lagos ne? Nima Ina so Naga gidan surukaina,Zamuje ne verysoon,Suna Hira har bacci ya kwashe su.

Washe gari da Yamma su Mummy duk sun Gama Shirin tafiya sabo da tasan Idan Suka yiwa Humaira Sallama tasan kuka zata musu sai basu sanar Mata ba gaba Daya da kawayen Suka tattara zuwa airport,Ahmad yaje rakasu Suma,sai da suka je airport Daddy ya riko Hannun Ahmad yace ya naji Shuru ne? da me fa Daddy ya furta da shagwaba,Daddy yace ba score har yanzu? Ahmad Yar kunya yaji yace Daddy verysoon,Nasiha ya sake masa sosai sannan suka Yi Sallama ya Rungume Mummy yace zamu Zo verysoon da My World,Marar kunya a Gaban Nawa cewar Mummy suna dariya gaba Daya ya musu Addua ya tafi Suma Suka Shiga jirgi abinsu.
Aamna yau ma Yar China Kawai ce Bata girki ita ta kaiwa lafiyayyen lunch da kanta taje ta Iske Tawaga ya duka a kasa Yana rarrafe Yar China tana bayansa Wai jaki jaki yake mata,Gashi ta daure Masa Ido da bakin kyalle,Yar China Bata sakko ba tace Aunty Balaraba kin ganni ajiye abincin an gode,Tawaga ya cire kyallen Yana Shirin cewa Yar China ta sauka tace ja muje sai ka kaini can bangon,Aamna tana ganin Haka ma Yar China ba kunya gareta ba ta juya ta tafi gida ma kawai,Karatun Qur'ani tayi sosai tayi Adduointa kasancewar me gidan baya gida Yana can shirye shiryen fara zuwa Office.

A saman Sallayar Bacci ya kwasheta har after 5pm ya dawo tana bacci Bai tashe ba ya wuce yayi wanka,Abinci yayi serving Kansa Yana ci Yana Santi har ya gama,sai da zai wuce masallaci ya tashe ta,tana tashi Tace Sannu da zuwa yanzu ka dawo? Murmushi yayi yace tun 5:20pm ,lallai nayi bacci Sannu da zuwa abinci fa? Naci tun dazu nayi wanka kije kiyi Sallah zanje masallaci,Okay ta furta sannan ta Mike ta wuce toilet.
Sai Bayan Kwana Uku Jibson ya fito Shar da shi har ya wani canja,su Bash suna ta Masa dariya ana tsokanarsa,Ranar ne Kuma Ahmad ya fara zuwa Aiki Office,ranar Daddy ya Sha Kira a waya komai kafin yayi sai ya Kira a waya,sai 5pm ya nufo gida gaba Daya ya gaji Kamar an Masa duka abinka da ba'a Saba ba,Yana yin wanka Abinci yaci ko masallaci Sallar Isha bai iya zuwa ba a gida yayi Yana idarwa ya kwanta sai bacci,Ganin Haka Aamna ta gyara Masa blanket ta koma main Palo tana kallo sai ga Sameera taci gayu tare da Jibson Kamar Wanda zasu je wani party,Aamna tace Ango da Amarya Allah yayi fitowarku sai kace wasu kaji masu kwanci,Jibson suna wani zuba kamshi ya Sha shadda ita Kuma wani material ta zuba Malam peach,Jibson yace Ina mutumina? Aamna tace bacci yakeyi yanzu Bai Dade da dawowa daga Office ba Bai Saba ba sai bacci,Jibson yace ai Dole muma kafin mu Saba sai munji jiki,Hannun Sameera cikin nasa sai kunya take ji tana murmushi Kawai,Aamna tace ke Sameera Ni bana son kunyar Nan shi yasa Yar China ke birgeni da itace da yanzu Muna zuba Hira,Jibson yayi Dariya tare da furta ai wannan da kika ganta authentic ce, genuine and Lovable,Dariya Aamna ta dinga Yi tare da furta yayi kyau,suna ta Hira Yana ta wani koda Sameeransa.

Bayan sati biyu da bikin su Yar China duk sun Hada kansu suna zaman su lafiya sun Zama kawaye lokacin Kuma Saura kwana daya daurin auren Siyama,Hashim ya Kama gidan Hayarsa me kyau harda gate yasha tiles dai dai na rufin asiri,Iyayen Siyama ba laifi Kaya me kyau Suka Mata da Aamna akayi ake komai,ta bada gudunmuwa na kudi sosai da shi ma suka Yi kayan kitchen,Washe gari Saturday Amarya tayi kyau sai sheki takeyi ta Sha lalle da gyaran gashi 11am aka Daura Auren Siyama da Hashim,duk su Ahmad sunje group dinsu,Ango burinsa ya cika sai murna yakeyi ga albishir da Aamna ta Masa na karbar takardunsa an bashi Aiki zai daina aikin wahala,Da kwarinsa yake komai,Siyama Amarya dai ba yabo ba fallasa ta hakura Haka,Zuwa Yamma aka Kai Amarya abinta tana can yau ta hadu da Sarkin karfi cewar Baba Wanda shima ya Halacci daurin auren,Haka Mama taje bikin.
Chapter 78 · 0% Book details