Sashe 16
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ranar Aamna Bata sake Fitowa ya ganta ba kullum sai ta tabbatar ya fita take Fitowa tayi abinda ya kamata har kwana Uku sannan yau Bayan tayi Sallar Isha taci abincin data dafa Tace Fitowa zata Yi ai ta San yanzu ya huce,a hankali ta fito sanye cikin wani Bum short sky da Riga t-shirt red ta zuba kyau ciki,tana Fitowa taga shima ya banko glass door din palon ma'ana yanzu ya shigo kenan,Yana ta uban tangadi ya fada saman kujera shirim Yana magana a hankali cikin maye shi kadai,Aamna ta kalleshi taga bacci zaiyi ta lallabo a hankali Tace ka koma bedroom ka kwanta,ya furta barrrr.......niiiii....aaaaa.....aaaa....Nan.....Aamna Tace no Nan bazai maka dadin bacci ba tashi ta Kama hannunsa kenan ya fisge hannunsa,sake rikewa tayi Tace taso ta janyo shi ya Mike da kyar Yana tangal tangal a Haka ta kaishi sama ya fada saman bed dinsa,tsugunawa tayi ta zare Masa takalmansa a hankali,ganin har ya fara bacci ta Karo Masa karfin Ac din ta kashe Masa light ta fita ta barshi tana tunani,Palo ta dawo ta zuba Uban tagumi tana mamakin Ahmad kullum cikin shaye shaye baya Free Sam,Tace wannan wacce kaddara ce Haka ta sameni,da wacce zuciyar Zan iya daukan wannan masifa,gashi na Bari an daura Aure ya zanyi,Sam bana birge shi duk shigar da nayi Bai taba kallona ya nuna na tafi da shi ba duk da Nima ba so nake ya Yana ba.
Taya zai shiryu Haka,Ido ta lumshe ta kwanta a saman kujera tana ta sake sake a ranta.
Dakinta ta Mike zata tafi Bayan ta Gama kashe kayan wuta ta sake leka shi ta gani ta hango shi kuwa Yana ta bacci Amma ya dunkule waje Daya Yana ta Rawar sanyi kamar zazzabi ne a jikinsa,dama taji jikinsa ya dauki zafi dazu,kamar ta wuce sai ta fasa ta shiga bedroom din,a gefen bed din ta zauna tana tunanin me zata Masa,Tsaki ta ja kadan ta shiga zare Masa Riga a hankali,jikinsa ta taba zafi zauuuuu,Toilet ta shiga ta ebo ruwa a Bowl da towel karami ta shiga goge masa jikinsa a hankali,kirar jikinsa ta shiga karewa kallo tana Dan goge Masa jikinsa da Towel,ita mamakinta Sam a face baiyi Kama da me Shan giya ko wani Drugs ba,idan baka sani ba baza ka taba ganewa ba,sai dai acting dinsa yanda yake abu ba tarbiyya kana gani,Ac din ta kashe gaba Daya sannan taji zafin jikinsa ya Dan ragu,a hankali take girgiza shi tana tashinsa Me Burkutu....me Burkutuuu.......Shuru,taceme giyaaaaa.....Shuru,ta girgiza shi shuru, Kuma Yana numfashi sai da ta Dade sannan taga ya dafe Kansa da Alama ciwo yake Masa Yana Nishi kadan yace Ohhh my God,a hankali ya Dan Bude idonsa,ba a wani hayyacinsa yake ba,ya fara Mika Hannu jikin Drower yace i need to take my drugs,Drower din ta Bude da sauri mamaki ya kashe ta ganin kwayoyi iri iri Kamar hauka duk na Maye,Salati Aamna ta saki Hawaye ya shararo Mata ta shanye da kyar,ta Dan duba Drugs din sai taga paracetamol,shi ta ballo ta dakko Masa ruwa da sauri ta Mika Masa Yana daga kwance ya karba ya Sha abinsa a kwance shi ba Wani ganeta yake Yi ba.
Zama ta ci gaba da Yi gefen Bed din tana ta faman gyangyadi,so take Yi ta ga ya samu sauki,a ranta Tace ko Ina ruwana oho,Amma tunda dai lalura ce Bari na jira,tana Nan zaune taga ya fara Juyi ya hada uban zufa alamar zazzabin ya sauka,ac ta kunna Masa,cikin mayen baccinsa yace Mummy yunwa Zan Sha ruwa,Aamna ta kalle shi taga bacci ma yake Yi,da sauri tayi kasa ta hau dafa Indomie lokacin 11:30pm, sharp sharp ta Gama ta dakko da kankana wacce ta yanka Nan take,da sauri tayi sama,ta ganshi zaune a gadon ya jingina bayansa a fuskar bed din ya lumshe Ido,still ba Riga a jikinsa.
Aamna ita ke shirmenta ba ganeta yakeyi ba ya bugu da yawa dishi dishi yake hango ta shi yasa ya kyaleta da lafiya yake da tuni taci duka,sabo da samun waje saman bed din ta haura ta zauna a gefensa Tace ga abincin,you have to eat something sabo da kafi Jin sauki,a hankali ya juyo ya kalleta ya turo lips dinsa gaba,Tace haba na Mummy ci Mana karka kwana da yunwa akwai Dadi wannan Indomie taji Hadi kaci sai kayi Santi,Kansa ya dauke can gefe,Aamna Bata hakura ba harda rera waka Wai Dan tuzuru....ya dawo mata,.....yanzu....da ba'ayi maka aure..... ba wa zai dafa maka....Oya Fadi kaima tana tafi,Dake a bige yake sai yace shima Nine Tuzuruuu......yawwa to Bude bakin ta furta tare da ebo Indomie a fork,.....ya Bude da kyar Yana kumbura,ta zuba Masa tana murmushi Tace Ehemm....mutumin kirki...maza Kara ci ta sake ebowa ya karba a bakinsa,Tace Good King...oya again....ya karba,yaji tayi Dadi sosai tana ta bashi Yana ci Yana ganinta dishi dishi.
sai da ya cinye tas ta dakko kankana Itama Haka ta dinga bashi baya ko magana sai da ya Sha da yawa sannan yayi gefe can da Kansa
Nan ta Gane ya koshi,ta Balle ruwa ta tsiyaya a glass cup ta bashi Nan ma a Baki ya shanye ta Kara Masa ya shanye,Tace Inye King din ba,Harara ya Aiko Mata tayi shuru,ta tattara kwanikan ta maida kitchen,shi kuwa Yana Jin karfi a jikinsa wanka yayi sai lokacin Yayi Sallar la'asar ,Magriba da Isha sannan ya kwanta bacci ya sake gaba da shi.
Aamna shugowa tayi taga yayi bacci ga sallaya alamar Sallah yayi,baya kashe light sai ta kashe Masa tare da sake feshe room din da wani Room freshner me Arnen kamshi ta rufe Masa kofa taje itama ta kwanta.
Washe gari da Ihu ya farka Daya tuna kamar jiya Aamna ce ta shigo,Nan ya tunano me tayi,wani ransa ne ya baci shi kadai ya dinga masifa har yayi wanka ya fito cikin wani gajeren wando ruwan toka da Riga brown t-shirt,Lokacin Aamna ta cakare cikin wani wando legins tight,pencil tayi kyau duk na lefe ne, Yar rigarta yellow me siririn Hannu cibiyarta a waje,a kitchen take tana shirya Breakfast kamshi ya cika gidan,ji tayi kamar ya fito da sauri ta fito ta sawa Kofar palon key Yana kallonta yasan cewa zata Yi bazai fita ba sai ya Bata kudi ko wani Abu,dama da fushinta ya tashi yau,yace tun kafin na Miki duka ki Bude kofa ko ki Fadi abinda kike so na Baki,bani da lokacin shirmenki yau,Aamna Tace Breakfast zaka ci sannan ka fita,kullum Ina matarka baza kaci Abinci na ba yau ba inda zaka fita a gidan Nan,sabo da ma baka da lafiya baka Gama murmurewa ba,Ahmad yace shine jiya kika shiga Zaki min fyade? to ta Allah ba Taki ba,nafi karfinki,Wai harda wani cire min Riga ke Uwata ce ko ubana,ke Wai matata ko?Dariya ya bawa Aamna Tace ae naji zauna ka jira Ni,idan naki fa?,kitchen ta shiga da sauri ta Hado komai a tire ta kawo gabansa a Palo ta Ajiye Tace Bismillah kayi ka ci na Bude maka ka tafi,sai da ya dauki lokaci sannan yace badan Ina tsoronki Zan ci ba,Dan Ina da abin Yi ne kawai yau,Aamna Tace a Haka zaka fita da gajeren wando?
Ina ruwanki munafuka Uwar gulma ya Furta,Shuru tayi Tace Enjoy your meal,Bread ya dauka ya gutsira ya kurbi tea sau daya,sai ya dauki chips Guda hudu yaci yace to Bude min na fita,ba musu ta Bude masa,zai fita ya zuba Mata Rankwashi me zafi ya fita abinsa,Ihu ta saki kadan ta zauna ta cinye abincin nasa,shi Kam Machine dinsa ya hau ya fita da shegen kitson calabarsa,Wanda sai dai ayi ta binsa da kallo.
Tunda ya fita Bai dawo ba sai cikin tsakiyar dare,yau anci sa'a Bai Sha komai ba,hannunsa dauke da Ledar take away na abinci,a gajiye ya shigo Amma yaga Aamna zaune tana kallon American film,Sannu da zuwa ta furta,Baki ya tabe ya haura sama abinsa ko kallo Bata Kai matsayinsa ba.
Bayansa ta bi a hankali Yana jinta Bai kulata ba,Yana Shiga bedroom dinsa Wanda ya Sha gyara kamshi ne Kawai ke tashi,kafin ta Shiga ya kulle kofarsa tare da murda key Yana faman Jan Tsaki,Dariya Aamna tayi tana daga jikin Kofar Tace ya jikin naka? Kai ya girgiza yace Uwaki yake ciki,,ta rasu fa marainiya ce Ni,Yace to tayi ta mutuwa Mana Ina ruwana,Wai ke Baki da zuciya ne? Aamna Tace ae bani da ita My Husband,tana Jin tsakinsa ta juya ta koma dakinta ta kwanta abinta tare da Adduar bacci ta kwanta.
Shi kuwa Abincinsa ya zauna yaci ya shiga toilet yayi wanka tare da brush,cikin kayan baccinsa dogon wando da Riga me dogon Hannu silver color wani yadi Silk sharara,Sallaya ya shimfida ya fara jero sallah ba nutsuwa ba komai da saurin masifa kamar zai tashi sama,idan yayi ruku'u ko Gama dagowa baya Yi zai sabe da sujjada, kafin kace me tuni ya idar tun daga Azahar har Isha,ko Addua babu Ya Mike Yana tunanin ma kamar Sallar Isha raka'a Uku yayi Amma ya fuske tare da furta Ina laifi ma na karasa raka'a dayar a raina Kawai ta cika hudu nayi ya fada saman bed yayi kwanciyar ruf da ciki sai bacci.