← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 89

Sashe 58

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ana ta dariyar su Baba Jibson yace kace shishigi Suka yiwa Larabawa Baba? da sauri Baba yace da gani ba tambaya cirani Iyayensu Suka je kasar Suka hayayyafa a can har yayansu sune irin su Baban Aamna suka girma a can suka ji larabci,bazai wuce Kakannin Aamna Bayi bane a can suka Tara zuriya zasu ce Wani Yan Sudan ne su harda zuwa kasar mu a Raina Mana wayo mutumin da na ninka shi Fari sau goma Amma Ni bana Jin larabci sai shi,Ni abin haushin ma ya dameni da wani ta'alli ta'alli Yalla yalla,aka dinga dariya Tawaga yace Surukin mu ne fa Baba,Baba yace kaji kalen dangi a Ina ka ganshi ma in ba mu ba Kuna da wani suruki ne?,Mama tace yo ai da ganin irin salon iskancinsa na guduwa a bar Iyali ai na Yan Nan yankin ne, sune Suka kware wajen zalunci,tsayinsa ai da gani Dan Kenya ne,ke Aamna ba Wani Yar Sudan Yar Kenya ce ke ko Senegal cewar Baba,Daddy Yana dariya yace to shike Nan a daina yiwa Yata tsiya haka,Baba yace ai da ace balaraben gaske ne da yanzu Aamna ta kamo Ahmad a hasken fata,Amma Babanta ya cuceta ta sirka da duhu kadan shi yasa Bata Kai Ahmad ba.

Baba ya kalli Ahmad yace Dan Nan wani satin zamu rangado muku kayan gara,Ido ya zaro yace No Baba Ni bana son gara kana gani an zuba komai Bamu da bukata,sannan ma ai mu Bama cin alkaki da wani tarkace,Baba dama Yana sani ya fada tayin marowata yayi Dan suce sun yafe yace zai kawo yasan baza su karbi wata Gara ba,inda ake arziki ba'a tsiya,tunda ba Addini bace duk me sa Ido Akan gara to dama zuciyarsa a mace take.
Baba yace abin al'ada Dan Nan kuce ku bakwa so Haka akeyi sabo da Allah? Daddy yace ai na dauke muku komai,Baba ya dage Kamar gaske harda cewa 'yata Guda na raineta ace ba kayan daki an hanani Yi Kuma garar ma baza a barni nayi ba ai dadin sai yayi min yawa Haka,Mummy Tace ba komai wlh,Zai sake magana Mama Tace to Husaini kalata ka hakura kayi godiya Haba.

Ahmad shi duk ya gaji da surutun Nan yace Shikenan Alhmdllh komai ya kammala,Mummy ta galla Masa Harara,Shuru yayi Yana Sosa kai,Daya Hannun Kuma Yana cikin gyalen Aamna ya rike Hannunta.
Daddy ne yace Baba Nan gaba kadan Zan maka magana Akan wani tsarin Inshaallah...kafin ya karasa Baba yace Allah ya kaimu Ameen,Ahmad ya sake cewa to shike nan an gama,Mummy ta kalle shi Suka hada Ido yayiwa Mummy signa Wai Tace su tafi,kanta ta dauke,abokansa ya turawa text duk suka zaro waya a tare Suka duba me ya tura musu,Wai
Kar kowa ya sake Jan Hirar nan,duk abinda akace kuce Uhmm kawai,Dariya sukayi Tawaga yace zaka ci Ubanka tunda baka da kara.
Ai Daddy suka kalla tare da Baba Suka dasa sabuwar hira,Baba dama kadan yake jira sai surutu suna ta dariya,Ahmad Yana ta duba agogo.

Mika yayi da hamma tare da mikewa tsaye ya koma ya zauna Yana cewa na gaji da yawa,ba Wanda ya kula shi,Aamna tana ta dariya a ranta harda cewa Zuhra da Humaira ku kunyi Shuru ya kamata ko lemo ku kawo a Sha akwai a kitchen,Ahmad ya harari Aamna yace ke kika zuba lemon yau? Ni gidana ba komai a ciki na ci,Zuhra tayi Dariya ta shige kitchen ba abinda babu ta Bude fridge ta ebo masu sanyi ta dinga kawo musu,Saura cups cewar Bash,Brown yace na gwangwani Zaki kawo Mana Ni da Mashkoor,Jibson ma yace Tawaga Miko min wancen juice din,Ahmad yace kamar zaiyi kuka yace Dan Allah karku Bata Mana gida mu Bamu kawo yar aiki mace ba tukun,Amma tace Kai kaci uwarka Ahmad Dan Iskan yaro anzo tayaka murna sai korar mutane kakeyi tun dazu fa Muna jinka ko kunya baka ji Wai? Baki ya turo ya kalli arewa da Kansa,Daddy Dariya yayi kawai,Yace ku tashi mu tafi Dan Allah,Mummy Tace sai mun Sha wlh sai dai ya mutu,Baba yace yaro daga cin arziki Anya Kuwa ka gaji halin Babanka dama fa na Gama ganeka Dan tsumulmula ne Kai Haka Rannan ma Ina son Nama kaki siya min Kai sai dai matarka ta moreka Banda danginta wallahi ka canja Hali fitsararre har startime ka sace min da radio har gida na Ni na taba cewa ka biya Ni?,Dariya akayi Mashkoor da Ahmad ne sai gidan su Aamna su Suka San zancen,Baba ya Basu labari aka dinga dariya, Mashkoor yace Nima gani nayi ya fito da su a hannunsa, Baba yace to har yau Bai dawo da su ba Kuma Bai biyani kudin ba, ka jawo na dinga zagin matata saura kadan na koreta, zunubi biyu ka dauka ga na sata ga Kuma na yunkurin raba aure.

Sun fara Sha aka mikawa Ahmad lemo yace bazai Sha ba shi,ai Kuwa sai da suka Sha abinsu 10pm suka Mike zasu tafi,Humaira da Zuhra su Suka sake gyara palon da komai sannan Suka yiwa Aamna Sallama zasu tafi,Zuhra Tace Aamna ba ko dan kuka ma babu? Ahmad yace to jiya aka Daura Auren ko yau da zata Yi wani kuka,ko so kike Yi ki zuga min ita, Mashkoor Bayan su Mummy sun fita ya radawa Ahmad ko mu zauna muyi tamu Adduar? Zagi ya aika Masa Suka fita suna cewa sai mun dawo cin girki,Ahmad yace Nan da 3weeks ba,karku Zo da wuri Ni Zan na zuwa Muna haduwa Amma Kar na ga kafar wani shege a gidan Nan wallahi bazan Bude muku kofa ba,Suna ta dariya,Rakasu yayi suna ta Hira Brown yace yau ba sauki? Till down cewar Ahmad,Allah sarki Aunty Balaraba yau zata Yi larabci ta godewa Allah cewar Brown,Dariya sukayi harda tafawa yace ku tafi Dan Allah,Bash ya Mika Masa ledojin da suka zo da su yace gashi Kar mu manta,thanks ya Furta yace sai munyi waya oya maza aje...aje...ya juya yayi tafiyarsa,Tawaga yace Kai jaraba King Kamar ba shi ba,to Nima nayi sauri Yar China ta tazo,In Banda kuka wannan me zata maka cewar Jibson,Dan Kai taka bazawara ce shine kake min bakin ciki,Jibson Yana dariya yace Ni dama bana bukatar Virgin wlh ban damu ba,Kuma Nima na taba yin sex Allah na tuba an bani bazawara kaga 1-1, Brown yace Ni Kam na dauki jinin Larabawa nima kwana Nan sai yalla yalla tafiya sukayi abinsu.

Ahmad Kuwa Yana shiga Aamna ta Shiga wanka a Bedroom dinta Wanda yake nata ne,Bedroom dinsa ya wuce tare da yin wanka shima,wasu sababbin kayan bacci ya saka milk color wasu silk dogon wando da Riga me dogon Hannu,Gaban rigar me botin ne sai Bai kulle ba ya barta a Bude Yana fesa turarukansa Aamna ta shigo tana zuba kamshi sanye cikin wani Dan short da kadan ya rufe Mazaunanta sai rigar karama me Hannun bra kirjin rigar me tafe da bra ,wasu pink da wani bakin lace black a kasan rigar da wandon,sun kamata daf daf, ta zuba kyau,Da sauri Ahmad ya juyo Yana Kare Mata kallo Yana murmushi,Hannayenta da kafafunta yake kallo lallen da aka Zana Mata ya Masa kyau,Bai taba ganinta da lalle ba sai yau,Lalle Yana birge shi a rayuwa,hannayensa ya Bude taje tare da shigewa kirjinsa yasa hannayensa tare da Rungume ta a kirjinsa Ido Suka lumshe a tare itama ta rungumeshi,Hannayensa ya maida saman Mazaunanta Yana shafawa Fuskarsa tana gugan gefen fuskarta,a hankali ya furta kin Kara Dadi skin dinki Kamar flour,Kamshinta ya Shiga shinshinawa,Aamna Tace kaima ka Kara kyau da kiba My King,janta yayi Suka zauna saman wata sofa ta hutawa,shape din love ne da ita a Samantha Suka ci abinci shi ya Bata a Baki har Suka Gama ta Kai kayan kitchen tare da brush,shima haka lokacin data shigo ya juya Yana jona system dinsa a charge da wayarsa ya kashe komai.

Ta baya tayi tsalle tare da daneshi tana Dariya a Haka ya Gama jona charge din Yana dariya shima yace Zaki Balla Ni fa My World,jawota yayi gabansa tare da sa hannayensa ya tallafo kumatunta Yana karewa kyakyawar fuskarta kallo a hankali ya hade bakinsu wuri daya ya Shiga tsotsa cikin salo da Iyawa,Martani take maida Masa ta Rungume shi sosai tare da cewa a kunna Mana kida,an Gama ya Furta tare da kunna tv ya kamo American film me kyau,speakers kuma na kirki ya kunna Shegun Nigerian music,volume din film din ya rage sosai ya rageshi har karshe ga film nayi Amma ba magana sai kida ke tashi kasa kasa,a kunne ya rada Mata yau Naga Alama anyi Missing dina? Sosai ma ta Furta da wani salo,yatsunta yake ta kallo yace lallen yayi kyau ki dinga Yi min Ina so, Alright Inshaallah,Gashinsa ta kalla ta fara Dariya Tace ai sai yanzu na kula wlh Ashe an canja style,wow kayi kyau My Man,Gashin ta gani da yawa an kwashe kadan gefe gefe an Kama gashin an wani murmude shi kamar anyi twisting Amma Kuma ba twisting bane,abinka da gashin Larabawa gashi kyakyawa jajir da shi duk abinda yayi kyau yake masa,Aamna tana ta kallon gashin tana murmushi tana ta faman shafawa tace kayi kyau Allah,duk kyan da kitson ya maka wannan har yafi wancan kitson,ai dama nasan zai Miki shi yasa nayi,yanzu tunda nayi aure duk wata za a dinga sabon style din Aski sai kin gaji da gyaran gashi,Aamna Tace mashaallah,Dan gemunsa da Sajensa ta ja tana shafawa tace shima yayi kyau an sake kalkale min shi,Hannayensa suna saman hips dinta Yana shafawa tana jikinsa a rungunme ya zauna gefen bed tare da zaunar da ita a cinyarsa Yana Furta ai duk ke nayiwa.
Chapter 58 · 0% Book details