Sashe 54
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Magani ya Bata ta Sha Wanda zai rage Mata raunin,da Asuba ko Sallah ba ayi ba Aamna ta saki kuka Tace ita yunwa take ji,Haka baije masallaci ba ya Shiga kitchen ya fara dafa Mata Indomie da tea,Mummy taji karar kwanika a kitchen ta fito tana dubawa taga Ahmad Tace Kai Kuwa sai kace Aljani Ahmad bakayi fa Sallah ba gashi ma yanzu aka Yi Kiran Sallah Amma kana girki Ni Naga ka Canja ne Wai lafiya Kuwa kamar kana boye min wani Abu,Ahmad yace Wai Mummy Dan Allah Nan ba gidana bane kije kiyi sallarki Zan tafi masallaci yanzu abincin Zan dafa idan na dawo zanci abuna,Baki ta tabe tare da juyawa tayi tafiyarta,Shi Kuwa sai da ya hada komai ya kaiwa Aamna,Toilet ya kaita tayi wanka tare da gasa jikinta sosai shima Haka tare sukayi har brush da Alwala suka fito,Shi ya jasu Sallah suna idarwa Bata kulashi ba ta fara cin abincinta Hannu baka Hannu kwarya,Yace Sannu.....duk kin fada dare daya My World,Harara ta balla Masa tana cewa me zai Hana tunda ka Gama cinye Ni har hanji na,Dariya yayi tare da cewa kawo na Baki a baki,Aamna Tace ban so kaje kayi rayuwarka nayi tawa kuma Allah gobe Zan tafi Kar Mummy ta kure Ni,to sai me Wai kina matata basai Naga dama ba Zan barki ki tafi,Indomie din ta tura a bakinta da yawa tana Shan yaji Tace bani tea din Yi sauri ko wallahi ka Gane kurenka Nan gaba,Tea din ya dauka Yana dariya ya fara Bata a Baki tana kurba,idan ta zuba Indomie da kanta a bakinta shi Kuma ya Bata tea,a Haka ta koshi ya cinye ragowar har tea din sannan Suka koma baccinsu,10am suka tashi lokacin tuni har Mummy ta shirya ita da Humaira Driver ya dauke su suka fita ba tare da Ahmad ya sani ba,sai da suka tashi Aamna dakinta ta tafi da sauri ta zuba tarkacenta na bukata a handbag na Shirin tafiya sannan tayi gashi da ruwa sosai tare da wanka ta dauki wanka cikin wani shegen Idian Sari amma Riga da skert,Bayan rigar igiyoyine aka harde Bayan dasu akayi wani raga mayafinsa me Dan kauri ta yafa ta fito da Niyyar tafiya gida,Ahmad yasha wanka cikin wata Shadda Malam sky ta hadu wani sheki yakeyi kana ganinsa kasan Yana cikin nutsuwa.
Hangota yayi tana cewa King kaga Musa yace su Mummy sun fita tafiya zanyi,Ahmad riketa yayi Yana binta da mayen kallo ta Masa kyau matuka,yace My world ko zamu koma bedroom? Allah kiyaye ta hayayyako Masa da masifa,ba shiri yace Yi Hakuri Mummy,Tace kashe Ni zaka Yi daga zuwa Dan Ina ma Biyayya sai kayi ta kwakwuleni Ni Kamar bani da jini,Baki ya Bude Yana dariya Yana kallonta tana dingishi tana tafiya tana masifa,Riketa yayi yace to banyi niyyar barinki ki tafi yanzu ba idan Kuma kece da kanki to ki tafi na gani,Mukus Aamna tayi tare da tsayawa,a palon ya zauna saman kujera Yana kallon yanda tayi kyau,Yace Kuma baza ki fita da kayan Nan ba gwara ma ki canja wasu wannan Ni kadai Zan na ganinki cikinsu,Kuma daga yau duk inda Zaki ko gidanku kike to sai kin nemi izinina,kika fita ban sani ba bada Yawu na ba,sannan wani zuwa Shagon Mama as from today nayi cancel, Aamna Tace ai dama na sani ko baka fada ba ai Dole na tambayeka,Yace to dawo ki zauna kafin Mummy ta dawo sai na kaiki gida,komawa tayi ta zauna kusa da shi yace Haka ake Zama kusa da Miji?
Kanta ta kwantar a cinyarsa ta Mike kafafu Wai duk Dan yayi sauri ya ajiyeta a gida,Kar Mummy ta dawo,Yace yanzu idan Mummy ta shigo fa? Aamna Tace ai Kawai juyin duniya kace yanzu nazo gidan cuta kakeyi nazo jinyarka kaw.....kafin Aamna ta rufe Baki Mummy da Humaira sun shigo palon da ledoji a Hannunsu,ai Kamar walkiya Haka Aamna ta Mike ta yo kasan kujera tana cewa Ahmad Sannu ya jikin kasha maganin Nan tafiya zanyi dama biyowa nayi na dubaka,Ahmad ya rike cikinsa Yana Kara Ohhh.....my Internal Organ woooooo..... My Abdomen wooo......pain......Ahhhh.....pain in the lower part of my Abdomen wooooo......Mummy da Humaira kallonsu Kawai sukeyi,Humaira rada tayiwa Mummy tace na rantse Mummy a Nan gidan Aunty Aamna take dama, babu wani wayo da zasu mana,Kuma jiya Ihunta Muka ji da dare.
Kallonsu Mummy tayi a ranta tace uhm Yaran yanzu da karya suke Allah kawo min jikoki na gari lafiyayyu Kawai da gani Ahmad bazai jirani ba,Fuska Mummy ta Bata a fili Tace me nace Dake Aamna? Kanta Aamna ta Sosa tana murmushin yake duk ta rude Tace Sannu da zuwa Mummy,Humaira dake aka zo? sannunku da Hanya,yaushe kuka zo?ai nayi zaton sai jibi Zaku zo,ya su Saddeeq? Mummy a ranta tayi Dariya yanda taga Aamna ta gigice ita kadai,Aamna ci gaba tayi da cewa yanzu nazo Nima gidan Zan duba shi baya Jin dadi maganinsa nazo ba shi shiya sa ma kuka ganni,Mummy Tace Naga Alama ai,Ahmad harda Kara Yana rike ciki.
Da sauri Aamna Tace Zan tafi gida,a kunne Kuma ta radawa Ahmad Ina jiranka a waje, a fili Kuma yace da kin iya mota da kin dauki motata kin tafi da ita,Aamna tace Asibitin fa ka fasa zuwa Likita yace yau za a maka test,Ahmad yace Haka ne zanje anjima,Aamna ta Mike tare da dakko Hijab me Hannu ta Dora a saman kayanta ta dauki Jakarta ta fice fit,Mummy tana kallon rainin wayon su Ahmad ta kada Kai kawai Suka Yi sama da Humaira,suna tafiya ya Mike da sauri ya dauki key din motarsa da sauri Yaja motarsa ya bar gidan,Yana fita a mota ya hango Aamna tana jiransa a gefen Titi.
A gabanta yayi parking Yana dariya ya sauke glass yace Yar gurguwata let's go,Harararsa tayi tana dingishi ta shiga motar da kyar tana cijewa sabo da wahalar da ta Sha a hannunsa,Yace da dare zanzo na daukeki,Aamna Tace wlh Kar ma kazo bazan dawo ba kunyar Mummy nake ji,Nufinki na kwana Ni Daya bazan iya ba,banza ta Masa ya ajiyeta a gida ya wuce gidan su Jibson.
Aamna Kuwa tana Shiga taji Mama da Baba suna ta fada yace Aure ba fashi sai nayi,Mama tana baka Isa ba,Butulu Maci amana Nan na biye maka Ina Goya maka baya Muna hadawa Aamna gadar zare akan son zuciya Muka dinga zalintarta,Baba yace munafuka me bin bokaye ke da kika Nemo Laya da guru akan ke lallai sai kin maida ta me bin malamai Dan kar mijinta ya sota,Mama Tace ai da hadin bakinka dan kaci kudin mijinta,Aamna ta labe tana jinsu Suka Gama tonawa kansu asiri,batayi mamaki ba sabo da ta Dade da gano hakan,Amma duk da Haka sun riketa sun Bata Ilimi da tarbiyya Bata da damuwa,Yi tayi kamar Bata ji su ba Tace Mama Ina ta Sallama na dawo,Mama harda kuka ta rike Aamna tana cewa ki yafe Ni Aamna Namiji ba Dan goyo bane,Aamna Tace ba komai Ni koma Mene na yafewa kowa,Baba yace akan zanyi kishiya shike Nan ba zaman lafiya,Aamna Tace kiyi Hakuri Mama,Mama Tace kyale shi ya auro din,Baba yace shike Nan yafiye Miki da kika hakura,Aamna taga sabon kauna wajen Mama sabo da Mijin data dogara da shi suke kashewa su rufe ya juya Mata baya.
Mummy a ranar tazo gidan su Aamna tare da wata Mata Yar gayun gaske me suna Maman Haneef wacce ke karanta novels tana maida su audio,har Chanel gareta Maman Haneef Chanel kana bude link dinta zai kaika Chanel din,itace me gyaran Amare,sai ka Isa ake dakko ta,da kayan tarkace na gyara tazo,Mama da Aamna Suka tarbesu,Bayan sunci sunsha Mummy ta Gabatar da ita tace Aamna ga Maman Haneef nan kafin ki tare zata Miki gyaran da akewa Amare na biya komai har gida zata na zuwa kullum tana Miki gyaran da ya Dace.
Mummy Tace Nan da sati Daya zaki tare a gidan Ahmad an Gama komai,Mama da Aamna Suka dinga godiya sai da Mummy ta Gama bayanin komai sannan ta tafi ta bar Maman Haneef da Aamna tana koya Mata yanda ake Zama da Miji,Jan Hankalin me gida da sauransu,daga Nan a ranar ta fara gyarata da wasu magunguna na Sha Dana tsarki sai Kuma gyaran skin dinta yanda zata Yi laushi da santsi,sai Harkar kamshi da sauran su,Aamna sai tambayoyi takeyi tana Wayar Mata da Kai.
Mama Kuwa Kwana biyu watsi tayi da Baba Sam ta daina kulashi,ya kasa Gane kanta,abinci ma Kawai ajiye Masa takeyi ta juya abinta,Baba ya Shiga damuwa yanda Mama ke share shi Bai jin Dadi Sam,Baba ya rasa inda zai sa Kansa ya zauna a Palo yayi tagumi,Mama tana ta harkokinta tana cin magani,Gajiya yayi yace Wai Ni me nayi ne duk anbi an tsane Ni a gidan Nan ba a kaunata,banza Mama ta Masa Aamna ma Bata ce komai ba,Baba yace tunda ba'a kauna ta shike Nan Allah yasa ma ayi kidnapping Dina kowa ya huta Kuma wallahi sai dai su hallaka Ni sabo da bani da dukiyar da za a fanso ni,Mama ta Harare shi,Baba yace Nima katanga ne a gidan da ake ganin Kamar bani da amfani idan na mutu ai Za'a ga amfani na,daga mutum yace zaiyi aure,ko zance ban fara zuwa,to jaraba nayi bakin jini ma Tace Bata so na Bazawarar na hakura na ci gaba da Hakuri dake Allah yasa sakamakon zaman hakurin da nakeyi Dake na shiga Aljanna a lahira,Mama ta Masa banza ya gaji ya koma daki ya kwanta Kamar maraya,Aamna ce ta kalli Mama Tace Dan Allah Mama kiyi Hakuri ki kyale Baba Haka yasha wahala,Mama Tace ai na hakura na kyale shi,to kije Wajensa Mana,Mikewa Mama tayi tare da shigewa wurin Baba,Yana ganinta ya Mike zaune a saman bed Yana tafi da Hannu kamar yaro harda Waka kaga ta Baban Zuhra....kaga ta Baban Aamna.....me takalmin karfe,Dariya Mama tayi ta zauna yace Haba har naji wani sanyi Amma da Kuwa sai dai naji wani zummmm.....a jikina.